GWAURO COMPLETE HAUSA NOVEL

GWAURO COMPLETE HAUSA NOVEL

Zunkudo baki ya dadayi gaba”Nidai gaskiya A’ah kawai kije gida kinga kin hadani da danuwana “

“Taf ai ko baka isa ba inkai na saki jiki na bar ka ka samu gamsuwa to Ni kam me akayi da maza !”

Tattara gira yayi cikin mamaki “Ha’ahhh wai meye haka ,to wallahi bazanyi ba na gaji haba ana dolene”

Lallaɓashi ta shigayi “Shikenan my gaye bazan maka dole ba ,yau aina’u dama zataje gidan rufin ƙawarta dake aure da nace bazataje ta kwana ba amma zan kaɗata ,yau kazo lallausan gadona mu kwana tare kai mun cin Allah ya tsine uwar mai ƙarya………………………”

A biya kudi oooo….. Regular group 500#
VIP group 1000#
Special people 2000#

0um Aphnan✍????
[10/8, 7:35 PM] baby na: ????GWAURO…????

              *010...*
    *LAST FREE PAGE*

Wannan Shine zai zama page ɗin ƙarshe na kyauta,daga yanzu bazaki sake ganinsa yina yawo ba ,mutane na sunada amana basa fitar mun da littafi sunsan darajata ,don haka ki biya naki kawai kar ki tsaya neman haƙƙin wata ,HANYAR da zaki biya kuɗinki shine ta 7782217014, Mohammad hassana, fcmb shaidar biya ta nan 09065990265 ko katin MTN

Juyi a gado Nasreeen tayi ta rarumi pillow ta dulmiya duniyar tunanin zamansu da mijinta a baya……………

Ire_land
(Elixir city ƙirƙirarriyar gari a yankin Ire_land)

Wani irin amon sautin masifaffen namiji ke fitowa daga wani matsakaicin gida dake lulluɓe da nau’ikan furanni masu ƙamshi mai kwantar da hankali,kallo ɗaya basai an faɗa maka gidan Turawa bane duba da yanayin tsarin ginin da ƙasar da muke ciki.
Amma ba anan mamakin yike ba sai duba da yanda masifar ke fitowa da Yaren Hausa. Ga maxauna unguwar kowa yaxo wucewa ta gidan sai kaga ya ƙara da gudu ,kundai san mai jan kunne da tsoron rigima… ,a hankali na danna kaina don in gano mana mai ke faruwa?

Tsaye yike daga shi sai gajeran wando ya kama ƙugu riƙe da belt ɗin wando ,ƙirjinsa na sama da ƙasa kamar mayunwancin xaki
Durƙushe Nasreen take akan gwuiwoyinta tana wani irin kuka mai tada tsikar jiki ta ƙanƙame belt ɗin hannunsa jikinta na makyarkyata saboda dukan da yayi mata ba na wasa bane ,duk farar fatar jikinta ya bayyana da shatin bulala,cikin ƙaraji na gardawan maxa ya daka mata tsawa

“Leave my house…now!”
Ɗif ta ɗauke wuta sai wani gafalallen ajiyar xuciya da take ajiyewa kamar xai tafi mata da nunfashi “Nasreeen!!!”
Ya kira sunanta cikin ɓacin rai ,ɗago lulun jajayen idonta tayi ta watsa akan fuskarsa “Labbaik ya nuru hayati” ta amsa masa da Yaren larabci cikin murya mai rauni na wacce sam bata iya fitina ba “ki fita kar in kashe ki”

“Sorry zan ja da umurnin ka ,bazan fita ba Nur” ɗuƙawa yayi ya ɗagota daga inda take durƙushe ya lanƙwasa kafadun bayansa kaman me doro tsabagen tsawo ,hakan ya bashi damar daidaita fuskarsa da nata ,sauke muryarsa yayi gaba ɗaya kamar me raɗa “Kince baza ki fita ba?” Jinjina masa kai tayi with affirmation .
Da sauri ya ɗage kansa sama ya fara ƙyaƙyacewa da wata mahaukaciyar dariya uwa na boss ,lokaci ɗaya kuma ya ɗaure fuska ya daddage ya wanka mata mari .ɗif kunnenta ya ɗauke da jin sauti a take jini ya fara gangaro mata ta kunne ,a take ta faɗi ƙasa rikicaaa bakinta ɗauke da ambaton Allah.Amma dukda hakan bai ishesa ba saida ya saka tsinin yatsun ƙafafuwarsa yayi wani ball da ita taje ta daki ƙarfen balcony sanna ta faɗa cikin furannin da suke gefe .
Lumshe idonta tayi tace “Wash Allahna !” Saiga wasu daskararrun hawaye sun malalo a kyakyawar fuskarta

Ja da baya yayi ya saki fito sannan ya ƙwalla kiran “Lioness ????”
A fusace wata irin kare mai siffar Zaki ta fito daga ɗakinsu ta zo ta tsaya a gabansa tana kaɗa bindi tana wani irin kuka irin na zaki (Roar)

Nuna ma Karen inda Nasreeen take yayi da yatsa aikuwa ta yi wani sufa zata damƙi ƙafarta ,ƙarfin iskar ya ankarar da Nasreeen daga ɗaukewar da jinta yayi aikuwa ta rarumi wani ƙarfe ta cilla masa ,ja da baya da baya yayi xai ƙara kai mata farmaki takuwace ƙafa mai naci ban baki ba ta fita da gudun bala’i

Murmushi yayi yaje yina shafa jikin karan da ya saka masa suna Lioness

Karen na musamman ne ba irin sauran karnuka bane a hannun wani Bature ya siyeshi ana haihuwar karen aka kaisa wajen zaki aka cakuɗashi da ƴaƴanta ita ta shayar dashi duk ayayyakunsa irin na zaki yakeyi ,bai cin komai sai jan nama,don haka yina ganin mutum ƙoƙari yake ya yaga masa fata da fikarsa don shi nama ya gani
Nasreen ta tsani karen nan amma mijinta son karan yike kamar ɗan cikinsa

5hours after
Ƙaran door bell yaji daga front entry,a nutse ya miƙe ya nufi gaban madubin dake falon yina gyara xaman gashin kansa,a tunaninsa ƴan matansa ne dayike jira sukaxo
“Hello sir” ɗaure fuska yayi saboda shi harka indai bada mata ba to ya tsani namiji ɗan uwansa “Hi mr. John how can I help you” (barka mr John taya zan taimakeka?)
Murmushi mr John Yayi sannan ya miƙa masa takardan hannunsa ,ɗan jim yayi kafin yasa hannu ya karɓa ya soma karantawa ,dasauri ya duddulo ido”Ban ganeba an koreni a gidan nan? Gidan hayane ko gidana ?”

“Sorry mazauna unguwar sunkai ƙaranku saboda rikicinku yana firgita masu yara da dabbobi hakan yasa gomnati ta ƙwace gidan sannan kuma tana umurtanka da ka matsa unguwa na gaba”

Dariya ya sheƙe dashi “Mtseww …Hhhhh….such a romantic idiot to axo afitar Dani mu gani ” yina faɗin hakan ya danno kofa gamm! Saura kaɗan ya kwashe masa fuska

Next day
G&D Jewelry home
Mahaukacin companyn ƙera gwala-gwalai ne na mata masu axaban kyau benene hawa hudu shaƙe da kayan sarkoki na mata kafff ma’aikatan wajen Larabawa ne da turawa ba mutum ɗaya baƙar fata
Cikin gadara ya shiga companyn da motarsa ya faka a parking lot ,saida ya ciro wani tulare a gefen motarsa ya kara ferfesawa ajikinsa sannan ya fito yina karewa kansa kallo ,shikansa yina yabon kyawun halittarsa Bama waninsa ba ,Mutum ne ma’abocin son ƙamshi ko mai nasa ƙamshine ba abunda za kayi ka faranta ransa a duniya irin ka masa kyautar turare to ko zai shekara guda duk kuka hadu sai yayi maka godiya ….
NURAIN OSAMA AHMAD

Tunda ya shiga gaishesa ma’aikatan wajen suke amma yina wani bonewa yina faɗi a dole ga MD har yaje last floor ɗin,wata baturiya ya gani a kujeran da sakatariyar sa ke xama ,maimakon sakatariyar sa ,gaishesa take amma wani kallon sheƙeƙe yike Binta dashi mai fassarori da dama kamar wacece ke? Ƙyamarki nike….bla…bla…bla

Hakan yasa ta sunkuyar da kanta tana ƙara gyara ma jacket file dinta xama

Shikuma cikin isuwa ya fara daddana boturan na’urar buɗe ƙofar
MAMAKI!!
Mamaki yayi ganin yasa password din kofarsa bai buɗe ba,ɗan nutsuwa yayi kaɗan ya sake gwadawa ɗinnn!! ya ƙara sa masa jan Alama ❌

A take anan ya ƙufula dama mai faɗa a banxa harhada stairs biyu uku ya ringayi har gaban receptionist din da suke down ,don yanda yikejin ransa na axalxalarsa baxai iya jiran lifter ya kaisa ba yina tsaye bai ciccilla ƙafafuwarsa ba

“Hey bastards waye a cikin ku ya canjamun password ɗin ƙofar office ɗina without my consent?”
Saida suka nishaɗu sannan daya tace “Sabon manager !”

Xaro Ido yayi “kai bakuda hankali ne nan companyn mahaifiyata ce” shiru suka masa basu tamkasa ba ,hakan ba ƙaramar ƙular dashi yayi ba don haka ya doki glasses ɗin gabansu

Ya fara hayagaga eco na daukan amon sautinsa ,sosai costomomi suka fara tsorata suna ja da baya

Wani matashin saurayine yaxo ya ja kafaɗarsa
“Mr. Man fita plx ka hada goslow Hajiya ta sallameka yanzu nine sabon manaja sauran bayani kwa haɗe a gida….”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10Next page

Leave a Reply

Back to top button