GWAURO COMPLETE HAUSA NOVEL

GWAURO COMPLETE HAUSA NOVEL

Abinci sukeci akan table amma gabaɗaya attention ɗin sa yina kan ƙirjinta ne da shape ɗin ɗan karamin hips ɗin ta da suka baje akan kujeran da take zaune tana cin chips a hankula

Jin shiru ba magana yasa ta ɗan murmusa “Uhm sir ,Nace ba ya maganar mu ta kwana ko?”

Tauna naman kazan bakinsa ya idasa yi sannan ya kora da ɗan lemu kaɗan

“Oh bakida matsala saidai You need to be sacrifice in order to satisfied” haɗe gira tayi kadan alamar Bata fahimcesa ba

“No handsome ,ban fahimci zan sadaukar da wani abu ba don in samu gamsuwa me hakan ke nufi kasan I’m not good a fahimtar murɗaɗɗun magana talk polite please, I mean speak in a plain language “

Saida yakai fork ɗin abincin bakinsa tukunna sannan ya cigaba da tsiyaya drinks a cikin glass cup ba tareda ya damu da réaction dinta ba ko ya zata dauki maganar ba

“Kinsan dai bakida wani experience na waƙa ko? Beside baki ma iya ba ,dole nine zan ware lokutana masu tsada ina koya maki kar aje studio musha kunya…” Washe baki tayi “Oh Nagode”

“To Nikuma ina bukatar abu a wajen ki just sau daya ne ,wallahi bazan maki da zafi ba nasan ke virgen ce inada olive oil a mota musamman don irinku ,in komai yayi daidai You will definitely enjoy my company…”

Gwararaf ta saki cokalin akan plate ɗin gabanta yakuwa yi ƙara rakakaffff! Sosai attention ɗin mutane ya dawo kansu amma ɗan duniyar ko ya motsa cigaba da cin abincinsa ma yayi kamar ya fadi wani abu mara aibu ɗin nan

Lanƙwashe hannuwanta biyu tayi a kirji tana kallonsa “So Mr. Jabir (Ta kira sunansa kai tsaye ba maganar handsome) idan kaine C.E.O ɗin wajen ko wani mukami dai wani quality zan zama ina dashi kafin ka yarda in fara aiki daku?” Murmushi yayi “This is wow ,nothing much,kinsan ance every woman is beauty but without duty is guilty…don haka kawai zamuyi wasa da dare ɗaya ne ,Let’s play it together Ina da daɗi I’m telling you” wani takaicine ya mata maƙoƙo a maƙoshi,kenan wannan kallon ƴar iska yike mun tuntuni

Ƙurrrr ta masa da ido amma ɗan duniyar yaƙi yarda su haɗa ido ,a hankali ta mike ta rataya jakar hannunta ,hannu ta mika ta daki juice din gabansa ba zato ta antaka masa a fuska ,wani wawan ajiyar zuciya yayi gamida firgigit saboda yanda ruwan lemun ya sheko masa a jiki ba zato

“Kaje da stupid wakarka ba a so!…… Mtseww bulshit” ta fice da sauri tabar wajen

Tana ganin kanta a ƙofar gidansu wani kukan shagwaɓa ya kwace mata ,a haka ta shigo gidan,maman tana waje akan kujeran roba tana karatun jarida sai ganinta tayi cikin kuka yarkace ²

“Lafiya daga zuwa lunch?”

“Mom Ni ba lunch da ƙawayena naje ba mr. Jabir ne wannan mawakin da nikeso dama muna chatting dashi shine ya shirya mana appointment muka hadu akan zai ɗaukeni aiki da companynsa na waƙa amma to my surprise,that goat has the gut yace wai zai iskanci dani? Momy nayi kalan er iska ne ?”

Zabura uwar tayi ta jefar da jaridar a ƙasa “Innalillahi wainnailaihir rajiun don’t tell me ya maki fyaɗe!!! Na shiga uku !”

Juya ƙeya tayi ta ja tsaki “Tafdi watsa masa drinks nayi na zazzagesa kuwa na taho gida” Ajiyar zuciya uwar tayi sai kuma gabanta ya fadi “Me yasa kikayi haka Nasma You insulted him kinsan mutumin sunada kudi kuma sunada karfi a nahiyatul Arab ko? Shikenan You go and wait for the feedback”

“Me zai iya mun ai ɗan iska bayi da power” ta wice daki fuuuu

Jinjina kai Nasreen tayi wacce duk take leƙensu ta window “Lallai rawar kan yarinyar nan zatayi kai! Allah ya tsare”

A hankali ta koma ta kwanta tana tuno zamansu da sukayi da mijinta na baya da tunanin new life ɗin ta da bashi sannan tana tunanin future life din da zatayi in tabi therapy din Doctor,shin shawarwarin da zata bata zai yi aiki ? Shin zata iya canja ra’ayin wannan murɗaɗɗen mijin nata har ya dawo ya so ta su zauna lafiya ,shin zata iya dawo da lalatacciyar soyayyar da ya rigada ya ruguje?

Ire Land
(Elixir city)…..✍????

Matsalar Tahreem matsala ce da ya addabi mata da yawa na wannan zamanin not only matan aure ƴan matan ma suna fuskarta barazanar rabuwa da saurayi ba gaira ba dalili …..Ok zamubi Doctor zata koya mana yanda Tahreem da sauran mata irinta zasu shawo matsalarsu ,amma zasu iya????

Oum Aphnan✍????
[10/8, 7:35 PM] baby na: ????GWAURO…????

              *008...*

Kamar yanda na faɗa bazan daɗe ina free page ba ,a ko yaushe na kyauta zai iya ƙarewa….masu biya suna ta biya purchase via 7782217014, Mohammad hassana, fcmb shaidar biya ta nan 09065990265

Har wajen ƙofar gidansu Hadiza ,ya raka Halim yina sake kwarkware masa hadda a matsayinsa na babba wanda ya fishi shekaru ,saida Halim ya gama shigewa sannan sukayi sallama ya ɗauki hanyar gidansu

Wajen ɗakinsu na samari ya nufa da fiton sa ,yina gyara zaman wandon jeans ɗin sa da ya ɗan zazzago daga kwankwasonsa yina daɗa tamke belt ɗin . Har zai gifta sai yaji kamar gurnanin mutane a cikin ɗakin ,da sauri ya matsa wajen hujin ƙofar ya kasa kunnensa ,duk zatonsa abokansa ne suka kawo mashi ƴan mata ɗaki ba tare da izinin sa ba

“Kashe arna Isuhu wayyo daɗi ka bugani da kyau kar ka zama ragon namiji mana” Muryar zulai mai shinkafa Nuru ya jiyo a cikin ɗakinsu,shiru yayi yina jinjina zarginsa Badai zulai ba ,maman aina’u da taxo har gida ta kunyatashi don ya kwana da yarinyar ta a ɗaki bane ita kuma ta kawo kanta har gida ba?,tura ƙofar yayi aikuwa ba zato ya buɗe ,ba zulaiba harta Isuhu da yake bugawa zulai gwatso ya tsorata don shi duk ɗaukan sa ya kulle ƙofar ashe bai rufuba

Riƙe ƙugu Nuru yayi Ido ba tsarki “Yusuf me zakayi da wannan baƙar matar kaikuwa kalan ta kwashe maka ƙuruciya? Inbanda ma bakayi mun adalci ba inci ƴa kaci uwar ta haba don Allah”

Walkitawa zulai tayi ta janye jikinta a jikin Isuhu sannan ta sa hannu ta kamo girman isuhun tana mulmulawa da hannunta na dama ,shikam yayi sukuti duk kunya ya rufesa ga hajiyar harkar sai tsomalewa take saboda an tsamota a gidan dadi ,da kuma ganin nuru ba kunya a kansu kuma yaƙi fita

Gyaran murya zulai tayi “Haba Nuru ɗan saurayi ,ai ko da kaci aina’u banyi fushiba tunda nasan barewa baza tayi gudu ƴarta tayi rarrafe ba ,haushina ɗaya ne da ka riƙe ta a ɗakinka na sati ɗaya currr! Shine tashin hankalin amma kaga nida Isuhu ai mun yi shekaru tare tun abun bata cikani har ta zama ingarma………….”

Duk fitsarar Nuru sakin baki yayi cikin mamaki yina kallonta “Isuhu matan aure kake ci?”

“Aah kar kasa mun ɗan boy yaji kunya ,kaga in bakayi bamu waje ,sarai kasan mijina yayi paralysé Ni nake ciyar da gidan tsawon shekaru biyar ,to in munyi haƙuri da yunwar cikinmu ai ba mayi hakuri da yunwar Duri ba???? kaji sha nono ɗan boy ɗina”

Ta ɗauko ƙatoton nononta da ya kusa kaiwa ƙasan ciki ta kai masa baki,Isuhu cikin shauƙi ya cafki Nonon yina matsawa kamar katifa ,yina tsotsa yina fitar da wani numfashi mai gurnani tamkar balagaggen jinjirin da ya soma sanin daɗin Nonon uwarsa

Cikin takaici Nuru yaja da baya ya ɓamo ƙofar bammm! Yaune ranar farko da ya soma nadamar kasancewarsa a cikin wannan zuriyar ,wani mentality na musamman yaji yina shigarsa ko me yasa? Cikin gidan ya shige ya tadda Salame basakkwata a can ƙurya jikinta dagaje dagaje da ƙullun alala da tayi a haka take ta sharar barcin gajiyarta ,tana zuba gwarti ƙudaje na flying a saman bakinta dake sumbiɗa wari .

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10Next page

Leave a Reply

Back to top button