ALIYU GADANGA 4

*ALIYU GADANGA..!*
_(The Story of yuong soldier man)_
Wattpad:Janafnancy12
*Hakkin mallaka:Janaf*
*DEDICATED TO MY MOMMAH…,HAUWA S ZARIA(MMN USWAN)*
_Special gift to my Real Dota RAHMA???? Ladingo yar mutan Niger_
*Intelligent writer’s asso*✏
_*Special Thanks to Hussain80k???? and HassanATK…Sakallahu Filjannah Dudes????*_
*NOT EDITED*????
*Chapter4*
“”Kwanan Suwaiba biyu a Asibitin kafin asallamota tadawo gida,Bala yayi Namijin kokari akan Suwaiba domin Duk Abunda uba ke ma da,da Abunda miji zai ma matarsa sai da yayimata shi,mallam lawal da matarsa Fati suma sunyi namijin kokari kan Suwaiba,Fatima nan take wuni sai dare take komawa gida,ita zata sanyama Suwaiba ruwan wanka ta juyemata,kafin tazo tayima Aliyu wanka wanda Sunan da bala ya sanyamai kenan,Suwaiba bata nemi komai tarasa ba na bangaren rayuwa,bangaren yar”uwa kuwa Fatima ta koremata dukkan kishirruwan su.
Kwanan Bala uku agarin Gombe yakoma Kaduna bakin aikinsa,Ranar suna tana zagayowa aka Yankama Aliyu raguna guda biyu,makota da yan”uwan Fatima dana mallam lawal sunzo tayasu murna,dayake suma din yan Asalin Yan gombe ne,Anyi Abun cikin Mutumci da jin dadi,Suwaiba tacigaba da kula da kanta tare da Danta,duk da mutanen anguwa sunata zunde cewa tazo anguwan da ciki ta haifeshi batare da nuna alamun tana da Aure ba,domin ada sun zata Bala ne mijinta,ammh sai daga baya suka Fahimci cewa yayantane ba mijinta ba,duk da haka Suwaiba ta toshe kunnanta bataji bata gani,ta dauki nasihan dan”uwanta daya cemata t