HARIJI COMPLETEHARIJI COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

HARIJI BOOK 1 COMPLETE

HARIJI BOOK 1 COMPLETE

Ko me zai biyo baya ohooo!

Littafin kuɗi ,in kinshirya biya ,regular #200 vip #400 ta nan 7782217014,mohammed hassana ,fcmb bank….ko katin mtn ta wannan number 09065990265,in baki shirya biyaba karki biyoni plxxx


Yau saura kwana biyu a shiga kotu kuma dukda ummi zaman doya da manja sukeyi tsakaninta da en gidan gaisuwa amma ,a hakan Hajara keken maza yau ta nemi chamber ɗin wani private lawyer da akace ya san kan aikinsa ,tanason taje ta nemesa asan ynda za’ayi yabiwa ƙanwarta haƙƙinta….


“On my way to Abuja son…amma yanzu gani a hanyar suleja ,zan tsaya gidan wani abokina,ka haɗamun dishes kar ka bar matan nan susan ina gari…
Justice Kabir Ahlan me-lafiya kenan ,Alƙalin Alƙalai na federal high coart Abuja, wanda akafi yiwa laƙabi da ƙuliya

kina zagina Allah ya isah matan Aure zallah
Typing ✍????

    *HARIJI*

(Original Romantic love story)

Free page 7&8

Alheri writers Asso.

By…Oum Aphnan

Shiru Adnan yayi ,wanda ƙuliya yike yi masa laƙabi da son yina faman jujjuya shimfiɗeɗiyar wayarsa a hannu

Hmm shi ba ka dawo ƙasar nan bane,dad is out of explanation ,bashida yarda at all ,ya ɗauki ɗabi’ar yahudu (jews) gani yikeyi kowa macucine ,shida zuciyarsa ne kurum ,suke yin daidai,amma ace kamana sai na shiga kitchen nayiwa dad abinci sannan zaici? Kurum ya maisheni cook,ko ɗan daudu,kodai menene ban sani ba…

Kiransa da ya sakeyine ya sakashi yiwa bakinsa birki tareda ɗaukan wayar,cikin kumburarren murya ,irin na sangartattun yaran da aka ɓatawa rai yace “Dadd!”
“Son,inajin bazan samu dawowa yauba ,saboda yanzun nan gomnan kuɗi na central bank,ya kirani a waya ,wai efcc suna bincikarsa kuma an gano ya kwashi sunanan kuɗi,in short zan tsaya masa a kotu,ina buƙatar addu’arka yanzu zamu wuce uk a bankin acan yayi depositing kuɗin ,so inajin sai mun withdrawing kafin zaman kotun ya fara commensing ,inba haka ba is easy ayi trace up

“Oh dad,to yanzu zaka goyi bayan ƙaryane? Sune fa suke kwashe mana arziƙin nigerian “

“Son muna magana ne ,ta wire device,duk maganan mu zai iya zama not secured ,in na dawo zan maka bayani”

**

Yau talata ,Aka fara zaman kotu, na ƙarar ummy ,mai satan tagwayen jarirai,saidai shari’ar ya kasance a murɗe,kasantuwar hujjar da lawyan me ƙaran ya kawo akan cewa ummi ita ta sace jariran ba masu ƙarfi baneba,kawai shedar takardan hoton ciki ne ,da ya tabbatar matar tana ɗaukeda cikin jarirai biyu duk maza.
Shikuma lawyan wanda ake ƙara yayi opposing ,maganar ta hanyar bayyana cewa ai indai maganar en takardane,cikin sauƙi ake iya manipulating,wama ya sani ko ita matar ne, me haihuwar ta shirya wannan zambar aka ƙagawa innocent ummy…?

A yanxu haka kotu ta ɗaga ƙara zuwa nan da sati biyu,inda aka umurci lawyan me ƙara da ya gabatar da likitan da yayi hoton cikin for more varifications

**
Wannan shari’ar da aka gudanar dik da a ƙaramar kotune ,ya jawo hankalin mutane da dama ,al’ummah sai cece kuce sukeyi,wasu na ganin sharri akayiwa ummi,wasu kuma suna ganin gaakiyar mutumin akan cewa da gaskene ,unguwar xoma suna satan jarirai kuma sune nan ,suka sace mashi jariransa ,for there mere interest!

Paid book regular payment #200 vip #400 ,via 7782217014 ,mohammed hassana,fcmb or Mtn card via this number 09065990265

Ƙuliya dake zaune a falon gomnan kuɗi ,yina duba wasu office files da ya fiddo masa ,duk a ƙarƙashin bincikensu,desires ɗin son ganin programs ɗin cikin gida nigeria ne ya shigesa ,don haka a hankali ya chanja channel daga Aljazera zuwa Nta daidai ana nuna sharia’ar su ummi life wanda akeyi a daidai wannan lokacin…

Medicated glass ɗin idonsa me garai garai me tsananin kyau da aka yanka masa a saudi arabia,ya gyara zaman sa sosai ,yanda zai tsaida ƙwarar idonsa akan hoton yarinyar da ake ƙarar .

A take jijiyoyin ƙwalwarsa ya juya ,ya fara hasko masa hoton yarinyar cikin halin tashin hankali ,yina haɗa hoton zuciyarsa da na cikin talabijin ɗin da ake haskowa a yanzu.

Tabbas itace wannan! her innocent and adorable face without decoration,Bazai iya mantawa ba,her activities concerns is his final considerations …


Bello yina fita daga gidan ,kasa wucewa gidan hayan da hausi take yayi kurum sai ya zarce wani masallaci da ake bari a buɗe ya kwanta yina tunanin balaƙin da ya jefa rayuwarsa a ciki…
Sambatu ya farayi yina magana a zahiri

“Oh ni bello,ina zaman zamana da matata,ni mwaɗayin zama da mata biyu naje na ƙaro wa kai na harija ganinan kullum cikin ciwon kwankwaso itakuwa ba abunda ya shafeta ,bata gundura ,wannan tashin hankali da me yayi kama?

Wani ɓangaren zuciyarsa ne ya fara bashi shawaran baragulbin tunani

“To ka saketa mana,tun da ba ɗa ba jika ,ku rabu salin alin ba sagi…nima na huta da kuɗin haya,ƴar jarababbiyar matata ta fiye mun harija!”

Murmushin jin daɗi yayi ,sannan ya sunkuci takalmansa ,ya kama hanyar gidan hayan shi da uwale.
Typing ✍????

    *HARIJI*

(Original Romantic love story)

Free page 9 &10

Alheri writers Asso.

By…Oum Aphnan

A gidakam uwale tayi kwance tayi share share ,tana faman sharar barci ,batareda ko tayi wanka ba..
Cikin rashin tsammani ta jiyo sautin sa
Saida tayi wani irin tambul sannan ta miqe zaune
“Au harka dawo? Er banza ai dama ba abunda ta iya sai 6a6atun jaraban a Baki ni d’in dai, nice matar gaban goshi…

Yawun bakinta ne ya qafe sakamakon miqo mata farar takarda a kanannad’e da yayi

Washe Baki tayi ” woo ni kace mu fara bishasha mijina ya had’u da mutanen arziki sun washeshi ,belloti waya baka takardan office?”

Banza yayi mata ya dad’a turo mata takardan

Zuru tayi masa da ido ba tare da ta kar6a ba Cikin mamaki a ranta tana raya to me ya canja shine?

” Amshi mana “
Ya bata umurni cikin d’aure fuska da mugun tsawa

A lalace tayi magana kamar wata doluwa
“Ha’ah to Na mene ne?”

“Ki amsa in kinje gida kya bud’e ki karanta

Wallahi kuwa ban kar6a sai ka fad’a na menene ko kuwa ka fitarmun a daki in cigaba da barcina mai dad’i

” to na sakin ki ne”

Zabura tayi ta miqe tsaye tare da dafe qirji
“Saa?.?

” saki”
Dariya ta farayi Kamar ta6a66iya “Ayyah ai tsakanin ni da kai babu saki,wasa ma kakeyi to saki da nayi maka mene ?

” kurum Na gaji da hajircinki ,kije can abi wani sarkin

“Mtswww to ai ban saku ba , ka saki banza wallahi ,kai kayi kidin ka kuma kayi rawanka…allah yaso ban karanta ba ,sai ka tafi da sattaccen gwuiwa”

“Ke jahila bari to in fad’a maki da Baki ،ni bello Na sakeki saki …

” a’ah karka furta ,wallahi bello zamu hau sama mu fado kaji Na fad’a maka

“Nasake ki saki daya KI tsireni,Ina zan zauna mace kullum tana rarikeni a gado in qare da basir da shan tsumi,ai wallahi sai kin tafi…

Wani gigitaccen qara ya saki Wanda ya maye gurbin maganar da yikeyi
Sakamakon muciya da ta gicciya masa a Mara

A guje ya dafe wajen yina kururuwa gamida salati
Wayyo allah ba shikenan,ta dagargaza abokin aikin,allah ya isah uwale kin cutar da hausi

” badai takan wannan jijiyar bace ? To gwara in dagargaza duk mu rasa da in tafi in barwa hausin tana kwasan lagwada ni da zawarci”

Biyo ta yayi zai hankadata waje yina tsiya harda gore gore

Uwale dake riqe da kugu jin yina surutai yina nufota ya tabbatar mata da bai daku ba

Aikuwa kafin ya qarasa tai kukan kura ta damtsi abar taringa ja tana lilo
Aduniya ji yayi kamar zaa zare masa rai
Ihu ya ringa kwararawa yina Neman gudunmawa

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button