NOVELSUncategorized

INA TARE DA ITA BANSAN ITA BACE 1-10

Bed room d’in sa yakoma, sai a sannan yakarewa bed room d’in kallo yagansa fes k’al koba’a fada ba yasan aikin mommy ne indai baya gd da And’an kwan 2 zata share masa part din sa ta goge ta turareshi d freshness “toilet ya wuce yayo wanka ya fito d’aure d towel ak’ugunsa wani awuyansa yana tsane ruwan jikin sa.. wayarsa yaji tayi ringing koda yaduba yaga Ummi ce ,dagawa yyi yace ok gani nan zuwa yadatse kiran..da sauri yashafa body cream alallausan fatar jikinsa yafesa body sprays hade da saka jallabiyya fara yabar bed room d’in yanufi part din Ummi..

Ban garen iftihal kuwa ,yah ile d’inta na fita tacire kayanta ,hade d d’aura dan towel d’in ta sannan ta bude ward rop dan boye tsarabarta…mommy da shigowarta dakin kenan tace iftihal meye kike shirin sawa acikine?” Juyowa tayi tana dariya tace yo mommy tsarabata mana ,bara na boye kimun wanka naje yah yyimun assignment dina,murmushi mommy ta yi tace to y’ar gatan yayanta,amma ni bazaki baniba?”da sauri tace ah ah gashi mommy na kinsan fa yah ile yahanani rowa d zagi d raina mutane ,da zuwa gun wani nmj Wanda ba dan uwana ba….yace duk bbu kyau Wanda yyi hakan to zai mutu ,hakane?”cikin jin dadi yadda Suleiman yake koyawa yarta tarbiyya ta kwarai tace hakane mana ,muje namiki wankan amma d safe kibani araba abawa yan uwanki kinjiko?”iftihal tace to ,nan sukaje mommy ta yi mata wanka tasaka mata doguwar Riga ta bacci ,nan ta fice xuwa part din yah Suleiman tana xuwa taga baya dakin g wayarsa iPhone 7ajiye kan bed d sauri ta dauka dan tasan key d’in ta tanaso tayi game, fitowa tayi wayar na hannunta ,ta koma part din su..

Yah Suleiman kuwa koda yaje part din Ummi ,nasiha ta masa akan yarage zafin xuciyar nan ta sa da saurin fushi ,kuma yarage shagwaba iftihal dan zaijawo mata bakin jini  cikin gidan.. Cikin  ladabi ya amsa da to zai kiyaye saidai fa azuciyar yaji bazai fasa jida angel d’in sa ba ,hira sukayi d Ummi har abbu yashigo akayi dashi dg bisani yah Suleiman yyimusu sallama yabar part din dan bayaso angel insa tayi bacci basuyi sallama ba ,yana shiga yasami dakin bata ciki ,duba wayarsa yyi yaga bata gun …dan murmushin gefen baki yyi dan yasan tana gunta tana game…

“Ficewa yyi yanufi part din su.”

      ********
Iftihal kuwa koda ta je parlour da wayar ,mommy batayi mamakiba dan atunaninta yah Suleiman ne yabata ,su Osman d muhamma dke zaune suna ta surutu ,Osman yace ke wlh kimaidawa yaya wayarsa kosai kinfasa masa scream d’in ta?”cikin yarinta tace mommy kinga yah osman yana Jana!mommy ta hararesa tace me ruwanka d ita?”

Hararan iftihal yyi yace haba yarinyar zan mamaki ,da anyimiki abu ,saiki gayawa yaya ko?”ai jiya ina ganin yaya yaseer yaita cin zalinki damuna mota zamu tafi skul,duk da bakimasa komai ba shine ita kuma wawiyar zubaida taruka cemiki mai kwala kwalan idanuwa…. nasio nayi mgn amma inasan yah yaseer dukana zaiyi na shareta amma wlh nima zankamata ne …tsawa mommy ta yi masa hade da cewa ban hanaku kamun magarnar wani ba?”Duke Wanda yaci zalinta shida ALLAH…

“Ahankali iftihal ta mike tsaye wai dan taje ta dakko sweet ta sha abed room din mommy ta na tashi wayar ta fad’o kasa atake taci screen.

Zaro idonu duka yan cikinta parlourn sukayi ,hade d salati ,da sauri mommy ta dauki wayar taga yadda tayi ,wani irin kunya,d nauyi taji na yah Suleiman duk d bega wayarba ,wata zuciyar tace mata akwai matsala gsky Dan wannan wayar tanada tsada ..

Usman kuwa ,cikin rawar jiki yace hmmm wata yau zasu bats da yah ile dinta daga dawowarsa ko kwana be yiba …..iftihal dake tsaye tana zare ido, tasaki kuka jin ance zasu bata itada yah ile d’in ta .

Fisgota mommy ta yi hade da dauketa d mari tasaki kuka dan jin azabar zafin Marin ,har daddy dke bed room d’in sa yaji yafito yana tambayar lfy?”

Mommy ta sanar dashi irin aika aikar da iftihal tayi, kafin daddy yyi mgn yah Suleiman yyi sallama ……

????????mmn fareesa ce✍????✍????[3/19, 6:08 AM] Itz B Y ebrerheem:AWESOME WRITER’S ASSO..????

(palace of excitation and pleasant writer’s)

   INA TARE DA ITA !
????????????????????????????????
     (bansan ita bace)
????????????????????????????????

Story & written by mmn fareesa

Ina jin dad’in yadda kukeson wannan novel dg farasa ansamu 4grp duk na fans nasa ngd sosae????????

????7&8

“”Mommy ta sanar da shi irin aika aikar da iftihal tayi kafin daddy yyi mgn yah Suleiman yyi sallama…
Tun kan ya ida karasowa yaji kukanta..Osman na ganinsa yyi saurin cewa yauwa yaya  wlh iftihal ta fasa maka waya mommy ta mareta….Wata harara yah Suleiman ya aiko masa da ita alokacin yanufi gun iftihal ta fada jikinsa tana dafe da kuncinta,kallonta yyi yanajin zafin kukanta har cikin ransa ,d’agowa yyi yaga mommy d daddy sun dan sunku yadda d kai alamar sunajin nauyinsa…” Ahankali yace daddy shine kabari agabanka aka mararmun ita sbd wata waya can wadda ni iftihal tafimun ita mahimmanci dan takashe aiko bata fasataba ,dole yau tafashe sbd haka ALLAH yarubuta…

Cikin mamakin maganganun sa Wanda tsakaninshi d ALLAH yake fad’a daddy yace wlh my son bansan abinda yafaruba ina ciki naji ihunta nafito nasamu aika aikar da tayi amma kayi hkuri …..sabar iftihal yyi ransa bace yabar parlourn baisake mgn ba…

     Mommy datayi zaune sbd mamaki takasa mgn tasan ma bazai kulataba tunda ta tabo yar lelansa,saidai tayi mamakin yadda yanuna bedamuba ko ajikinsa koma takan wayar bebiba tasan k’ila gobe bazai shigo sashenba”ajiyar zuciya tayi tace daddyn yara kaga ikon ALLAH ko?”murmushi yyi yace hmmm wlh nima dama raina yabani bazai cemata komaiba ,gsky tsakanunmu d yaron nan sai addua ,mommy tace gsky Amma yanxun sai a canxa mishi wata ko?”yace ah ah kinsan zai sake fushi yace biyansa mukayi kidai Adana wannan yanxun nasan zuwa safe yahuce saiki basa ya zare sim card nasa ,mommy tace to gsky hakan yyi,daddy yace dama nabude masa account ina saka masa kudi aciki inason insiya masa mota ,banason inzai tafi makaranta sai ankaisa gun dawowa yahau ta haya, toko kudin basu cikaba nacika nasiya masa,ALLAH yyi masa albarka..

Cikin murna mommy ta ce ameen gsky alh ka kyauta nasan zaiji dadi sosai!murmushi daddy yyi hade da mik’e wa tsaye yace aiko dai amma ke yanxun kunyi fada da d’an naki fushi yake dke ….yar dariya tayi tace zamu shirya ai,nan daddy yabar parlourn yyinda mommy ta sallami yaran tabi bayansa dan tasan yah Suleiman bazaibar iftihal ta kwana anan ba ,daya gama rarrashinta gun Ummi zai kaita…

   *******

Yah Suleiman kuwa part dinsa ya wuce d iftihal suka zauna kan kujera tana saman cinyarsa yanata aikin rarrashi ,cikin shagwaba tace yah ile wai yah Usman yace ai zamu bata dakai tunda nayi maka banna?”shiyasa nake kuka”tafin hannunsa yasaka yagoge mata hawayenta ya girgiza kai hade da cewa ah ah my angel bazamu bataba sbd wata waya can ,ai zanma canxa wata sainaka agyara screen din waccan sai kirika game da ita ko?”dariya tayi tace eh fa yaya hakane ,ainasan bazamu bataba ko?”yace eh abu d’aya ne zaisa mu bata!tace to minene?” sai nadena banaso mub’ata!ahankali yace indai kika bari wani nmj Wanda ba d’an gidan nan ba yadaukeki ko kika zauna ajikinsa to aranar zamu bata dke….dan zaro ido tayi tace um um ai bazanyiba ma..

Previous page 1 2 3 4 5Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button