INA TARE DA ITA
????????????????????????????????
(bansan ita bace)
????????????????????????????????
Story written by mmn fareesa
NOT EDITED
????101&102
Jiki asanyaye ta tashi zaune tace to ina sauraronka”
Ahankali yace dama zulai inaso kisan kowane bawa dashi kaddarar arayuwa”maana tun kana acikin cikin mahaifiyarka ake rubuta maka duk abinda zaifaru dakai arayuwa….dan ALLAH kinutsu kibani hadin kai ,kuma kada kiyi tunanin dan zan tozartakine yasa hakan zata kasance…
Katsesa tayi da cewa wai alh menene kafadamun kasani aduhu.
“Ahankali yace dama zulai aure nikeso in karaaaaaa!
Wayyo ALLAH…..jitayi kamar an bugamata guduma aka sbd yadda kanta yasara,murya akarye tace aure kuma alh wacece zaka aura?”
Ahankali yace atineeeeee!gabanta taji yafad’i “azuciyar ta tace haba asheda mijina zataaura dana ganta sai inji gabana yafad’i…
Afili tace to shikenan ALLAH yasa alkhairi tana fadin hakan ta tashi dg kan gadon….wani irin tausayi tabashi da sauri yace ina kyma zaki?” Murya na rawa tace zanje inkwanta ne”
Da mamaki yace amma kinsan ai tunda mukayi aure bamutaba raba shimfid’a Dakeba ko?”Ahankali tace hmmm aigara mufara dg yau tunda wata ta kusa zuwa kaga bani daya keda kaiba gara nasaba dg yau…katseta yyi zulai ki saurareni inbakyason auren wlh sai na hakura…
da sauri tace ah ah kayi tunda kana raayi ko bukata k’ila nagaza dakai tawani sashen….tan afadin hakan ta fice ta nufi bed room d’in ta..
Shikuwa tunani yake tayi yanaganun kamar bemata adalciba kuma tabbas ya yarda ta shiryu sbd inda Dane wlh saita ta masifa ta daga hankalin kowa agdn..
*****
Dare ya tsala mm zulai ta kasa bacci ,sai kuka take tana ji ajikinta inhar yakara auren ,matar zata rabata da mijinta….
har asuba batayi bacciba saida aka kira sallah tukum tayi hade da adduar samun sassauci azuciyarta da Neman alkhairi ga auren dazai kara ,sannan tayita lazimi har gari yyi haske”Abba ne yashigo dakin dg shi sai jallabiyya yace tazo ta hada masa ruwan wanka…
To tace hade da gaidasa “saidai gabansa yafadi sbd yadda yaga idanunta akumbure muryarta adashe,alamar kwana tayi kuka…shiru yyi yafice dg dakin..
Tashi tayi ta nufi dakinsa tasamesa yana jiranta toilet ta wuce ta fad’a ruwan wankan ,ta fito tace kashuga batare da ta kallesaba….juki asanyaye yanufi toilet din..
Byn anyi break din su zubaida saifaman tambayarta suke lfy suga fuskarta ahaka saitace bbu komai tunsuna matsa mata harsuka hakura..
Haka fa takasance acikin kwana 2nan mm zulai duk ta rame saidai tayi haske” sbd yawan tunani amma tsakanunta da abbama bata bari su hadu da safe inta hada masa ruwan wanka tagaidashi ta fice adakin ,dama suduka key in break fast da safe ,da ranama ta basa lunch duk wata kyautatawa tana masa saidai tadaina sakin jikinta dashi ko kwana dakinsa hakan yana matukar damunsa da ranar datayi ,yyinda yayanta kecikin xulumi suna ganin tabbas bbu lfy ganin halin datake ciki…
*******
Yah Suleiman ne kwance kan bed din sa sai juyi yake sbd ciwon Mara dke damunsa “tun dare be runtsaba har safe ko brush da wankan safe beyiba bare yaje yaga tashin babynsa..
Itfi ce tayi sallama sbd shine ke kaita skul kuma tare suke break fast wani time dinma tare suke tafiya office nasa..
Da k’yar ya amsa sallamar” kallon sa tayi tace yaya lfy ?naga kamar baka lfy ko?”
Ahankali yace my angel pls marata bazan iya tashiba….tuni hawaye suka fara zarya akumatunta “sai sannu take masa nan tace bara ta kira yah Yusuf sutafi asibiti” sai yatsaidata yashare mata hawaye sannan yyi kissing na hannun ta tukum ta fice da sauri..
Part d’in Ummi ta nufi tasamesu tareda abbu ,cikin kuka ta sanar da dasu yayanta bashida lfy “nan abbu yakira yusf awaya yace yafito da mota akai yah Suleiman asibiti.
Bbu bata time aka nufi asibiti dashi ,ifti na mak’ale dashi hannunta anashi tanata hawaye ..
Byn angama dubasa aka samasa drip yasamu bacci anan Dr yafito yanemi ganin su abbu da daddy a office insa..
Nan yake musu bayani kamar haka ,da farko kune iyayansa?”
“Sukace e”h
Doctor yace to gsky kuyi gaggawar yimasa aure sbd sparm yatararmasa amara har yyi yawa rashin mace kusadashi zaisa yafad’a amawuyacin hali…abbu yace to doctor ai bikin nasa befi kwana 12 ba..
Doctor yace ok ga wannan takardar mgnine ,karba sukayi hade da yimasa sallama…
Saida yah Suleiman yyi kwana2 aka sallamesa yasanu sauki yyinda Rabin ransa ke mannedashi ko skul tadena zuwa insu Habiba natsokanar saitace mijinta bbu lfy ina zata.
Gefen daya kuwa Ummi bakaramin tausayin iftihal ta jibs dan ita azatonta k’ila yah Suleiman din rainonta zaiyi to kuma ashe abun bahaka ,anya ifti zata iya daukar yah Suleiman tsohon tuzuru ?” Musammun in ta tuna karancin shekarun iftihal din..
ayanxun haka yau da karfe 2:00pm jirgin su zai daga zuwa Dubai kuma kwana2 zasuyi shida mommy d daddy.
Zaune yake iftihal nakan cinyarsa tanata masa kuka ITA adole da ita zashi.
Sai rarrashinta yake sannan zaman nan da sukayi daurewa kai yakeyi ,amma wani mugun feeling dinta yakeji,amma yalura ita ko ajikinta..
Ahankali yace tashi muje kinji my angel “Khan shagwaba ta saka hade d tashi tsaye, adedenan mommy ta yi sallama tana cewa my son kazo muje inkabiyewa Auta wlh mayi latti…. Cikin damuwa yace ah ah mommy gsky saidai40: pm sbd da ita zamuje zansa ayankan mata biza……hararars mommy ta yi tace wlh dg kai har ita ranku zai baci ,nama lura kanaso kasake mata fuska ta maudakai mijin tace ko?” To wlh kukiyayeni bbu India zata zuwa skul dinfa …
Hakuri yabawa mommy sannan yaja hannunta yamata rada ,murmushi tayi har parking space ta rakosu daddy nata tsokanarta bata kulasuba dg shi har mommn dan taji haushin hanawar da mommy tayi ajeda ita
*******
Haka ta kasance kwana 2 sukayi sukadawo da kayan tuli guda abin sai Wanda yagani komai yyi bbu karya ,itada Zubaida akayowa kayan daki sbd sune zasu tare..
Sannan lefre masha ALLAH yyi akwati24, na xubaida12 abin sai son barka ,yyinda amare keta shan gyaran jiki dana can …
Ayaune zaa fara event din bikin yau yakance kamu…
Ayanxun haka yah Muhammad ne keta saka da warwara sbd bukatarsa nason ahad’a aurensu dashi…
Sashen abbu yanufa kai tsaye cikin SAA yasamesu tare da Abba suna mgn akan zaifasa auren atine saiga Muhammad yashigo…..
Zama yyi yagaidasu….
Share. .
???????? mmn fareesa ce ✍✍
Top of Form
AWESOME WRITER’S ASSO..????
(palace of excitation and pleasant writer’s)
INA TARE DA ITA!
????????????????????????????????
(bansan ita bace)
????????????????????????????????
Story & written by mmn fareesa
NOT EDITED
????103&104
“” Zama yyi yagaidasu “sannan yyi shiru had’e da duk’ar dakai k’asa.
Abbune yace yayadai Muhammad ko akwai abinda kakeso??”
Sosa kai yyi had’e da cewa uhumm….dama …dama….abbu yace kayi mgn mana sai inda inda kake.”
Ahankali yace dama Dan ALLAH abbu Jidda ta ce tanasona…shine nike so ahad’a dani a auramun ita…yafad’a yana duk’ar dakai k’asa “
Murmushi abbu yyi yakalli abba yace to munji amma aikace ita kesonka ko?”
To dadai kaikesonta ina iya samun mlm muyi mgn naji kozai baka.to amma kace ita ke sonka ,kaga kuwa ita yarinyance bata gama wayo…katsesa yyi da cewa eh wlh nima ai inasonta abbu pls Ku ceceni….dariya sukayi dg abbun har abban,sannan abbu yace to shikenan zansamu mlm muyi mgn amma kadena k’arya, kuma bance kasanar da kowa zancen nanba kanajina?”
Da sauri yace eh abbu ngd sosae “sannan yafice yajin dad’in hak’ansa zaicimma ruwa…
Byn fitar Muham
Mad abbu yakalli Abba yace bbu damuwa kawai kabari adaura tunda anyi mgn nima namata nasiha insha ALLAH..
*******
Karfe11:12 am zazzaune suke a waiting parlour na Ummi meyin lalle na zanawa zubaida dan har anyiwa Habiba da Rukayya, saura ifti d Fatima suka rage..
Duk k’awayensune agurin anata shewa da firarsu ta yan mata” yyinda iftihal keta cika tana batsewa ita adole da angama ma zubaida zaamata sbd ta gaji da jira sannan gashi sunce wai itace karshe sbd itace k’aramarsu…
Kallon zubaida tayi tace gsky Anty zubaida nizaa mawa in angamamiki….Fatima ta karbe zancen da cewa ah ah aikece k’arshe…harara ta bankomata tana turo baki,dariya zubaida tayi tace ah ah Fatima kinsan fa yar gold d’in yaya Suleiman ce ,kada tagayamishi ,kinsan halinsa wlh dukda ansaki a lalle yamiki dukan da kika kasa tashi…had’e rai Fatima tayi tace to ainima inada yah Usman ai…ifti tace oh haka kikace?”
“Tace eh”
Wayarta tajawo tadannawa yah Suleiman kira “yana d’agawa tasaki kuka sannan takashe wayar.”
Sukuwa friends dinsu sunyi mamakin shagwabar ifti ,har casuke zasuso suganshi sbd ko a skul batada mgn saitasa komai yah eleee!
Wata samira yar class dinsu ifti ta dubeta tace oh kawata kina son d’aga masa hankali da wannan shagwabar taki ko?”kafin tayi mgn yah Suleiman ya yaye labulen dakin yana fadin my angel kina ina?”
Ai gaba daya yan matan yatafi da imaninsu ,sbd ganin baiwar hallittassa ,suntabbata duk gdn ifti tafi kowace SAA ,ad’azun dasuga yah Yusuf yaxo gun zubaida duk sun rude ,amma saisuka yah Suleiman yadamesa yashanye….ifti kuwa juya kai tayi had’e da barkewa da kuka.
Da sauri yaratsa mutane dan bedamu da kallon sa dasukeba ya iso gurinta fuska ba walwala”hannunta Yakama “ahankali yace pls yi shiru menene waye yamiki wani abu?”
Aiduka yan parlourn kallon su suke kamar TV ..
Atsawace yadubi zubaida yace ke acikinku waye yatabamun ita ne?”
Wlh yanxun jikin kowa yyi tsami….cikin inda inda tace wlh yaya bbu ruwana Fatima ce…wani kallo yawatsowa Fatima yace uwar me tamiki kikasata kuka?”wato koda bani nan baza Ku iya rikemun amanar angel dinaba?”ahankali cike da tsoro Fatima ta ce ah ah wlh yaya sbd lallene…tsaki yaja hade da cewa ke wlh inhar natashi miki hukunci harda Usman zan had’a yana fama da manyan kunnuwansa mitts.
Duban zubaida yyi yace ke kuma da keda wannan me katan kan zanhad’a na muku hukunci sbd kina gani tasata kuka kikaki mgn ko?”to wlh har kunshin zan da meshi kowa ma yarasa…. Zubaida ta katsesa da cewa dan ALLAH yaya kayi hkuri wlh yah Yusuf bashida laifi yana ma daki kansa ke ciwo….tsaki yyi yace keyadama amma zanhukuntaku da maxajanku,yafad’a had’e da mik’ar d ifti tsaye yace muje nakaiki wani gurin amiki lallen dayafi nasu kyauma …..murmushi tayi tace dgske my BLOOD? “
Murmushi yyi mai sauri yace eh mana my angel “yafad’a had’e da kama hannun ta suka fice tanama su zubaida gwalo…
Byn fitarsu zubaida tayi ajiyar zuciya afili tace gsky Fatima baki kyautaba shiyasa kinganni nan duk abinda nasan ifti naso nike mata sbd yah Suleiman yadda yake masifar sonta ,gashi kinjama dan wlh da k’yar ne inzaikyalemu waikuma hardasu yah Yusuf ni wlh mijina bashida wani k’aton kai….dariya yan parlourn sukayi Fatima ta ce hmmm aigarake nifa dayacewa yah Usman me manyan kunnuwa…samira ce tace hmmm gsky hakan dayake mata zaisa taraina Ku ko kuma kuga bakinta…Fatima tace ah ah wlh ai iftihal bahaka takeba,mukuma bazamuga bakintaba sbd mumuka tsokaneta…..
_________________
Yah Suleiman kuwa gdn da akewa ifti kunshi tuntana karama ,anan yakaita ,yace amata me kyau na amare dg karshe yabayyanawa me kunshin Cewar iftice tabayyana,Wanda ta tayasu murna sannan yararrasheta akan Jaije yadawo.
Lalle mai kyau aka zanawa iftihal hannu d k’afa yasha rani ,yyi fitinan nan kyau abinka da farar fata..
sai da ta yi azahar sannan yazo suka nufi gd dan said 4:00pm zaa fara kamun..
Yah Muhammad kuwa koda yafita ,kasuwa ya wuce yasayi material me tsadar gaske yadi3 yakai atake aka dinkawa jidda gown me kyau sbd yasan duka amaren gown zasu saka,,,,,,
Sai kusan 3pm yadawo gd part d’in su jiddar ya wuce ,byn sun gama gaisawa da inna yace ina jiddar akace tana dakinta,atine ta kirata ..
Dg ita sai hijab da saurin kirji ta fito sbd dg wanka ta fito “
Shidaya yasamu a parlourn “turo baki tayi tace yaya wai ina kashigene?” inata nemanka tun d’azun!
Murmushi yyi yace oh ALLAH Sarki my jiddo ina Turin me dinki gashi wannan nike so kisaka, zan turo mai make up tamiki”yafad’a yana mik’a mata ledar .
Hannu2 yasa ta karba ta bude ledar yyinda yatsareta da ido yanason ganin zata yaba da kayan ko kuwa”murmushi tayi tace WOW masha ALLAH gsky ta mun kyau yaya Ashe kanaji dani ?”gsky nagode sosae ALLAH yasaka da alkhairi… Lumshe ido yyi yana jin dad’in addu ar ta azuciyar sa yace da alamar tasamu tarbiya me kyau…kafin yabude idonsa ta nufi ciki aguje….
*******
Da misalin karfe4:15pm compound din gidan cike yake da jama’a har get bbu masa tsinke…
Gefe guda yasha decoration irin na kamu ga kujerun amare da angina basukaiga fitowa ,sai saitin kid’s ketashi agurin kowa yanacikin farinciki..
Ga fararen kujeru agefe waddanda bakowa bane fyace yan MMN FAREESA FANS PAGE &INA TARE DA ITA FANS sai yan lalle lalle suke suna dubar suga ta ina amaren zasu fito…nikuwa nace to dan ALLAH kada kudamu..
Salon.kid’an yacanxa sbd amare sun sako kai …yah Suleiman ne da iftihal agaba yarungumo mata k’ugu sunyi masifar kyau cikin shigar kaya kala daya ,ita gownt ce ta material ash colour da head ,shikuma wata arniyar shaddace maitsadar gske ajikinsa ash colour yar ciki da babbar Riga tasha aiki yakashe da hula sai wani uban kamshi suke zabgawa yyinda masu photo da video suka fara aikinsu..
Abayansu Yusuf d zubaida acikin maroon colour.
Sai yaseer d Habiba cikin light blue.
Sai Rukayya d Habib cikin.purple colour.
Sai Fatima da Usman cikin milk &brown.
Sai kawai abayansu akaga Muhammad d Jidda cikin coffee colour sai fara a Duke shida ita duk anyi mamaki amma bbu Wanda yakawowa ransa wani abu..
Nanfa fili yakaulle da kide kid’e da Raye Raye ,sai liki ake musu da pics ga kayan lashe lashe anata bawa jamaa,nikuwa duka na yan fans din ina tare da ita akabani narabamusu ..lolx..
Ko wanne yana rule da sahibarsa ,can kawai ifti taga Sumy namusu lik’i itada yah Suleiman da rafar yan500″ had’e rai tayi tana kok’arin kwace hannun ta dg nasa…. Sumin ta matso gab dasu tace sorry kinji amarya maida wuk’ar ,niba ajinsa bace kece daidaishi nima kinga angon nawa ta fad’a ta na nuna gefenta….cpt salim yyi murmushi had’e da kashe musu ido1 yace yes nima nakusa bin layinku ….aji yar zuciya ifti tayi aboye…yah Suleiman yyi murmushi yarad’a mata akunne to yanzun saiki dena kishi da basamudiyya ko tunda yanxun tazama kawarki,tunda zata auri aminina…hannunsa dke cikin nata ta kama had’e da yin kasa da kanta yasa a bakinta ta gartsa masa cixo had’e da cewa hukuncinka namaka na laifin kinsanar dani ta amince da cpt salim, ta fad’a tana murmushi tamkar suna fira dashi.
Yarfe hannun sa yyi yarada mata haba yarinya ba jibi bane zan kamaki ga hannu …jitayi gabanta yafadi.. Sai dariya yake mata da haka taron ya watse kowa Yakoma gd agajiye….
Washe gari..
Share.