NOVELSUncategorized

INA TARE DA ITA BANSAN ITA BACE 11-20

Bayan sun gama aka mata wanka tayi bacci ,sannan mlm yadukufa da karatu had’e da nafilfili ,dan soyake d tsakkiyar dare yyi istihara akan iftihal..

Bangaren su mommy kuwa ..

Share..

????????mmn fareesa ce ✍????✍????[3/19, 6:08 AM] Itz B Y ebrerheem:AWESOME WRITER’S ASSO..????

(palace of excitation and pleasant writer’s)

    INA TARE DA ITA!
????????????????????????????????
     (bansan ita bace)
????????????????????????????????

Story &written by mmn fareesa

NOT EDITED

????19&20

Bangaren su mommy kuwa hankulansu ba’a kwance yakeba ,suna zulumin ina lftihal ta shiga ?”shin tana hannu na gari?”ALLAH masani …yyinda gefen Ummi aziciyar ta tana wani zargi tadaiyyi shiru kawai ne…

      “Ayanxun haka zaune suke parlourn mommy anata shigowa jajan abun ,yayinda mommy ta Lula duniyar tunanin halin da yah Suleiman yke ciki dan tasan rabonsa d cin abinci tun jiya d dare gashi wani daren na niyar yi..
      ” larai ce (kawar mm zulai) tayi sallama had’e da zama suka gaisa kamar gaske larai tayimusu jaja bbu jimawa ta ta shi Dan tafiya mm zulai tace muje na rakaki ko?”ficewa sukayi ,yyinda Ummi tabisu d kallo kawai.”
Suna fita mm zulai ta jata gefe had’e da cewa mutuniyar yaya take ne?”anyi komai yadda yaka mata ko?”larai tayi murmushi tace eh aikinsan nibata wasa bace…
Mama zulai tace hkne yanxun kije zan aiko yaseer…..larai tace kutumar uba ai wlh ina Barin gdn nan to
da kudina jikina ingayamiki ,duk bakar wuyar damuka sha zakice wani aike wlh kinsan k’aramin aikinane natona…rufe mata baki mm zulai ta yi tace haba mana muje part d’ina so kike ajimune?”tace eh kiban hakki na! Mm zulai tace hmmm larai kenan kinmanceni ko?”yo inkintona aibani kadai nayiba hardake d yunusa…
Larai ta ce naji muje nidai gsky”.
        Nan tabita tabata rafar yan 1000guda biyu Wanda na Abba ne ta dakko…sannan sukayi sallama.
Ta koma can part din ta zauna saidai kuma duk ta tsar gu d irin kallon d Ummi kemata.”
Muryar me gadi sukaji yana cewa hjy Ku fito dan ALLAH wlh g Suleiman can yanxun yafita waje da alama ba hayyacinsa yakeba hannuwansa duk jini ,nayi kokarin nahanasa ,hannu d’aya yasa yatureni kuma naji jiki…be idaba mommy ta mike zumbur cikin damuwa had’e da hawaye tace oh ni  nashi ga ukku dan ALLAH ka da kubari in rasa Suleiman kamar yadda na rasa iftihal nasan nemanta zashi kuma k’ofar ce yaballe yafito…
Ummi ce ta rufe mata baki d cewa ita maimata innalillahi wa inna ilaihir raju un ”
Daddy ne da abbu da wani abokinsa suka shigo rike da yah Suleiman sai ihu yake kamar k’aramin yaro shi abarshi yaje yanemo angel d’in sa da kansa ….Ummi tacewa abbu alhj ina kuka gansa?”abbu yace nan cikin layin anguwa r nan saura kiris mu kadesa d mota ga hannuwansa duk jini nasan sa dazafin zuciya k’ila k’ofar yaballe ko?”Ummi tace eh haka muke tunani yanxun mai gadi yazo yake gayamana.”
      Abbu yace to abun sai hkri kuyita addua ga abokina  nan yazo muku Jane..nan suka gaisa nan fa d abbu d daddy had’e da abokinsu ,sukayi ta ma yah Suleiman nasiha mai ratsa jiki akan yyi hkri ya yarda da kaddara yadage da addua ,daga hankali sa bazaisa tadawoba!
“Nan dai yyi shiru sai hawaye ke zuba dg idonsa ,yana tuna iftihal d kukanta da shagwabarta intana masa …wani iri yaji azuciyarsa,kiran magrib akayi nan duk Mazan suka wuce masjeed ,basudawoba sa bayan isha’i amma bbu wani labari akan batan iftihal”
Yah Suleiman bawan ALLAH kallo daya zaka masa kasan yana cikin tashin hankali da damuwa,yyi zuru zuru dashi ko mgn sai dole yake idanunsa sunyi ja sunkumbura ….

“Ayanxun haka kwance yake kan bed rike da photo na iftihal yana kallo yana hawaye….sai surutai yake afili yana cewa pls my angel kidawo guna bazan iya rayuwa bbu ke ba my IFTEE nah.”

Mommy dke tsaye tana kallonsa dan besan tana gunba,ta share hawayen ta, ta matsa had’e da shafa kansa yadago …yaga itace cup d’in tea be mai zafi d kauri ta mik’a masa cikin rarrashi tace maza kashanye banason musu….karba yyi had’e da rufe ido yashanye kamar meshan mgni..yabata cup din ta fice …yadda yah Suleiman yaga rana haka yaga dare dan baiyi bacciba,yanata nafulfili da addu oi akan ALLAHyatsare masa iftihal aduk inda take…

Washe gari  da misalin karfe 8:30am yah Suleiman ne kwance kan 3seeter dke parlourn Ummi idonsa a lumshe yarame yyi fiyau dashi …autar Ummi ce wacce duk sa’annin junane d iftihal tazo gefensa ta d’an kama hannun sa had’e da cewa yaya kaje abbu nakiranka k…da sauri yabude idonsa sbd jiyayi kamar iftihal dince, tayi mgn”
Koda yaga Auta ce tsaki yyi yatureta dg gefensa har tasaki y’ar k’ara.”tashi yyi yanufi part d’in abbu ,sallama yyi yasamy su daddy,Abba,abbu ,sai wani dg ganinsa malamine…
      Bayan yagaidasu ,mala min yyi gyaran murya yace  gsky Ku kwantar da hankalinku ,jiya nayi istahara gsky yariyarnan insha ALLAH  tana hannu na gari kai ni yadda nagani kamarma can gun yafi mata nan dan akwai wani haske da zata samu arayuwarta,kuma insha ALLAH wata rana zata dawo gunku ko ba jima…to gsky kunji abinda nagani jiya abaccina.”
Dan haka  bance kubar bincikeba ah ah kucigaba kawai nidai nasanar dku abinda nagani ALLAH yasa adace,sukace ameen..yyinda yah Suleiman yadanji sanyi aransa sosai ,ammadai zasu cigaba da addua d bincike.

Itama mommy koda taji wannan bayanin hankalinta ya kwanta…

     ********

Mama zulai ce zaune a tsakkiyar y’ayanta kaf tasanar dasu komai yadda sukayi d iftihal,yaseer akasan zuciyarsa beso ba ,yaso ace yah Suleiman ne aka ma hakan ba iftihal ba sbd yatsanesa.

Ihu zubaida tayi tace gsky kin kyauta mama ,ALLAH dai yasa yah Suleiman fin yasonima!mm zulai tayi murmushi tace hmm dolensa ma yasoki yacire wannan me kwala kwalan idanun axuciyarsa ,ammafa sai nakoyamiki yadda zaki janyo hankalinsa gareki har yamanta d ita..

Yaseer yace hmmm wlh naso ace shi aka batar wlh…..abbane yashigo duk sai sukayi shiru ,ki zama beyiba fuska bbu walwala yakalli mm zulai yace ina kudina dubu Dari 2?”kinsan na namutane ko?”afusace tace oho kasan dai hankula ba bakwanceba ban wani dubaba dan haka kila wani yazo
Yadauka bama gdn,tsaki yyi yace to wlh ki kiyaye sbd nima banawa bne n mutanene ,cikin tsawa tace na kiyayi me?”ko kanaso kace nice na daukar maka kudin?”tsaki yyi yabar part din,itama mm zulai tsakin tayi suka cigaba da maganganinsu…

KALGO…

Share ..

Previous page 1 2 3 4 5

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button