NOVELSUncategorized

INA TARE DA ITA BANSAN ITA BACE 113-116

INA TARE DA ITA!
????????????????????????????????
(bansan ita bace)
????????????????????????????????
Story&written by
mmn fareesa
????113&114
“Ahankali yaseer yace gsky nifa amatse nake wlh gara kawai

abamu matanmu mutare kawai ” dan nasan yanxun yah Suleiman da yah Yusuf sun rugada sun gama aika aikar mune dai sabon Shiga…yafad’a hade da dariyar tsokana.. Suduka suka dara…yah Habib yace hmmmm lallai dama kuna nufin Ku ko romancing baza kuyiba kurage zafi ,dan ninan wlh jiya inbaccin rakin da Rukayya taitamun Aida tuni anwuce gurin ,Dana turata gyaran daki sai kawai na bita… Yah Usman yace aigara Ku ,nifa Fatima nalura tsorona matake dan ko guri dg ni sai itane bata zama…Aida ninasamu damarka yah Habib hmmm da k’ila saidai suganta d’auke da cikina ajikinta kafin tarewar….dariya sukayi yaseer yace oh Ashe haka kake bros?Amma nima zan gwada shawarar Habib natura Rukayya gyaran d’aki na labe da ta shige na bita kawai….oh ni bawan ALLAH ni tawa matar kwailace bbu batun harka…Muhammad yafad’a yana ida k’arasowa a parlourn..
Baki bud’e yaseer ke kallonsa hade da cewa kai wato lab’e kake mana ko?”kana sauraron firarmu ga sa’anninka kenan?”tsaki yah Osman yyi had’e da kallon Muhammad yace dallah mlm fice dg nan shashasha kawai….da sauri Muhammad yace ya isa !haba dan kawai nashigo cikinku zakurik’a mun haka saikace wani yaronku ,kaiba Kaine karami acikinsu yah yaseer dinba kuma suke mgn dakai niba 3years kabaniba ..yafad’a yana nuna Osman …

Mik’e wa Usman yyi yana cewa rashin kunya zakamun?
“Juyawa yyi yace bbu damuwa tunda nikun wareni ,saidai yanxun zanje na sanar da Ummi da mommy kudirinku akan matanku da kuma mama inta dawo tunda bata nan shiyasa kukafa dandalin fira,sannan na cewa Ummi kace time din da Fatima zata tare da cikinka jikinta…yah habib ne da tun zuwansa beyi mgn ba sai yanxun yace haba my broth sorry meyyi zafi haka zoka zauna muyi firar dakai kaji.”
yaf’ane sbd yasan halin Muhammad ba kunya garesaba tsab zai iya sanar da iyayen yarusa musu plane d’in su..
Shikuwa Usman shiru yyi inbacin yana tsoron kada yatona daya koya masa hankali. Yaseer kuwa yyita jansu da fira har mm zulai ta dawo dg anguwa kana suka tashi zasu fice saiga Rukayya ta shigo da kayan islamiya jikinta…yah Habib yace my dear inajiran kikaimun dinner kinji?to tace bata kallesaba ,dan tasan matsace inhartaje saita shata agunsa….
Bayan angama magrib jiddace ta nufi dakin Muhammad da kulan tuwan masara da inna tace takaimasa…sai haushi takeji tana turo baki dan ita rabonta da d’akinsa tun ranar da yace tazo ta gudo ,kuma ta lura ko mgn bayason yimata.”
Kwankwasa k’ofar tayi jinta arufe…shikuwa tun sadda tadoso dakin yahangota da gangan yarufe ,yanaso yagwadata yaga tanada wayo kuma tana kishinsa…betambayaba yabude k’ofar yana wayar bogi…sadda Jidda ta yi sallama adedenan yake cewa haba my sweet heart kid’anmun shagwabar nan taki mana !sannan tunda baki k’in xuwa inna kiraki ,hakan yasa naji wani sonki na k’aruwa araina gsky dke zanyi ta biyu….NO!kidena zancenta aibata sona… eh sunanta Jidda yafad’a hade da zama kan kujera yana murmushi hade da satar kallon Jidda ,atake yagano abinda yake son ganewa…saurin cewa yyi zankiraki anjima..yadatse kiran.
Jidda kuwa da fuskarta ke d’aure tana tunanin dawa to yake waya ?”har gabanta kuma yana cewa batasonsa….katseta yyi da cewa ke lfy?
Harara ta bankomasa hade da hayewa kan cinyarsa tasaki kukan shagwaba ta na zizzille zizzille…lumshe ido yyi yace menene kike kuka?
Kwantar da kanta tayi akirjinsa tace bakai bane agabana kake mgn da mace ni gsky banaso ka kirata kazageta kurabu dan ALLAH aini yanxun zandunka maka shagwabar da kace tamaka, kuma inka kirani zan dunga zuwa kaji?murmushi ya rungumeta jikinsa yana tunanin tabbas jiddo yarinyace wai yakira yazageta.
“Ahankali yace haka kikeso nayi?da sauri tace eh”
Kallon ta yyi yace to indai kinaso na rabu da ita sai kinamun abinda nace ,Amma miyasa rannan kika gudu da na ce kizo mu gaisa?
Da sauri tace ai ban fad’awa kowaba ,sai Anty nahnah”da sauri yace wacece haka?”murmushi tayi tace Anty iftihal mana ,ajiyar zuciya yyi yana sauraron ta jin tana basa labarin yadda sukayi da iftihal…lumshe ido yyi yanajin kaunar k’anwarsa,lallai ifti Nada wayo da Jidda wani tagayamawa k’ila amasa daukar zai lalata tunda shekarunta basukaina yyimata wani abuba dukda matarsace ko yyi beda laifi.
Kallon ta yyi yace gsky zamu bata dake nakomajin kin sanar da wani sirrinmu kina jina?”ahankali tace ai nadena “
daganan suka yita fira da ita dazashi masjeed tace saiya goyata yakaita k’ofar part d’in su, tuni yaduk’a tahaye bayansa dan dama abinda yake so kenan suruka wasa da dariyar su ta haka zasu shak’u da juna..
Sadda suka zo Dede k’ofar part d’in mlm nafitowa zashi masjid…ai jiddo saita sinne kai,shikuwa gogan ko ajikinsa,tana abayansa yagaida surikin nasa.. Shikuwa mlm jiyayi sun burgesa…
washe gari misalin karfe 9:15 am.ifti ce ta shigo parlourn mommy byn tadawo gd parking space tawa yah Suleiman rakkiya….murmushi mommy ta yi tace hmmm ranki yad’ad’e nida kuke fushi dani keda mijinki yanxun mekikazo yimun a gd?”
Turo baki tayi hade da nufar dining area ta bud’e wata kula..hadiyar yawu tayi ganin naman Kaine yasha attarugu sai k’amshi yakeyi…da sauri mommy ta ce kul nafad’a miki na Usman ne yanxun zaizo yyi break nasane ,aibansan kinasoba da ankaimiki tun kafin yakare..kafin ifti tace wani abu Usman yyi sallama, tana ganinsa tanufesa tana shagwabar yabarmata zata ci..sai yasa Fatima tadafa masa indomie”
Harara yabanko mata hade da cewa tunda ita bayar gata bace ko ?”saike to bazan bayarba.yyinda mommy na jinsu tyi shiru..barkewa da kuka ifti tayi hade da calling din yah elee..dukda baya d’aga kira in yana driving Amma jin ringin din da yasawa iftine yad’aga kuka ta fashe dashi tana gaya masa, atsawace yace Kisa a hans free nace… yah usmsn kuwa yacika yyi fam har yajuya da kular a hannunsa ..mommy ta hararesa a dedenan yah Suleiman yace Usman! ashe bakada mutunci?yanxun bazaka iya yiwa angel abinda takesoba idan baninan,burinku kusamun ita kuka ko?” To bari kaji muddin baka bataba kacinye nidakaine dan wlh har Fatima sai ka Jamata…d’it yakatse kiran.
Murmushi mommy ta yi tace kayi hkuri Usman kabata ,sannan kada kaga laifinsa so ba karya bane ,sannan ke kuma duk lokacin da wani a yan uwanki yyimiki abu kika gayamasa wlh nidakene agdn nan tunda dama koni mahaifiyarki inhar zan taboki to indai my son yanxun zaifara fushi dani,wlh ifti da ace bani na haifeki ba bbu abinda zai hanani nace asiri kika masa ,wannan haka,kiyita addua ALLAH yatsareku abakin duniya….jikin yah Usman yyi sanyi dan tabbas ifti kanwarsace Amma har yaya Suleiman yafishi son farin cikinta bacin duk gdn itace karamarsu,sannan kuma sbd ita yake cewa zaima Fatima hukunci akan abinda batayiba ,kuma ita fatimar kanwarsace gsky yanama ifti MAKAHON SO…
Itama iftin duk saitaga bata kyautaba ,hakuri tabawa yah Usman yace bbu damuwa yajuya dan tafiya yah Suleiman yashigo fuska daure ,Amma yana ganin ifti nacin naman kan yasaki ransa yana dafa Usman yana cewa yau kokaifa ,ka kyauta dan ALLAH kuruka kularmun da ita ,ke kuma angel kici sosai kinji?”bara naka miki ruwa,yafad’a yana nufar frige,yyinda yah Usman da mommy keta murmushi..
Bayan ya aje mata ruwan ,yakalli Usman yace muje mota nabaka dubu dari2 ka canza waya,sbd farin cikin daka sa my angel…. ihu yah Usman yyi yafad’a jikin yah Suleiman yana zuba godiya, yyinda mommy ketayasa ,ita kanta ifti taji dad’in hakan..
Zubaida ce zaune a parlourn ta tana…
Share
???????? mmn fareesa ce✍✍
AWESOME WRITER’S ASSO..????
(palace of excitation and pleasant writer’s)
INA TARE DA ITA!
????????????????????????????????
(bansan ita bace)
????????????????????????????????
Story & written by
Mmn fareesa
NOT EDITED
????115&116
Zubaida ce zaune a parlourn ta tana kallon TV amma hankalinta naga tunanin yah Yusuf game da hakkinsa,sbd ko a fuska be canxa mata ba,sannan Jiya da ciwon ciki yakwana beyi bacciba “..
wani tausayinsa taji…karar motorsa taji ,kasancewar mota na zuwa har sashen…kafin ta tashi yashigo da sallama ,fuska asake” yabude mata hannayensa a lamar tazo bbu musu ta je ta yi hugging nasa ,tana masa sannu da zuwa…
Ahankali ta janye jikin ta ,tanufi kicin dan d’auko masa drinks da ruwa yaci abinci…
Tana gaban frige ta dakko komai,tana juyowa taji mutum bayanta yarungumeta ta baya ya manna k’ugunta jikin mararsa… Wani mugun shock sukaji ,lumshe ido yyimurya qasa qasa yace ba yanxun zanci abincinba wanka zanyi muje kihad’amun ruwan wanka….da sauri ta ce to,tayi saurin Barin kicin d’in sbd jikinta rawa yake da yamata wannan rungumar.,,
byn ta gama had’a masa ta fito dg toilet d’in, tagansa dg shi sai towel,kokarin wucewa take yakatseta da cewa baby tarefa zamuyi wankan!zaro ido tayi “yad’aga gira had’e da cewa yes !kobazakiyiba ?” insa ki ta k’arfi muyi k’ila dg nan nakarbi hakkina ,inkuma zakiyi bbu damuwa…. da sauri ta ce ah ah wlh yaya zanyi indai bazakamun komai ba…murmushin samun nassara yyi yace to bara najuya kicire kayan ko?
Parlour ta tafi ta cire tadawo,gabanta na dukan Tara Tara, kokarin nufar toilet take taji shi bayanta tana juyowa tagansa bbu toiwel d’in… ihu tasaki had’e da rufe idonta dan bata tab’a ganin babba bbu kayaba!
shikuwa fisge nata yyi had’e da makata saman bed yafara romancing d’in ta azafafe dg nan yyi kokarin bin hanyarsa ta kiya, atake yyimata fyade sbd badason ranta bane…lokacin da yashigeta da k’arfi tasaki k’ara had’e da sumewa….
**************
bayan sati2 alokacin har atine ta tare su ifti ankoma skul ,yyinda yah Suleiman yakoma office..
Yau Yakama satday bbu skul,iftice zaune byn tagama gyaran ko ina “tunani take yau yakamata tayiwa yah Suleiman d’in ta girki dukda yahanata shiga kicin..
Tashi tayi ta nufi part d’in mommy ta je kicin ta debo d’an yen kifi a frige sai alaiyahu da kayan miya ta nufo part d’in su.,,,
sakwara da miyar kifi taji alaiyahu ta girka sai k’amshi ketashi tun dg kicin har waiting parlour”
sannan ta hada sob’o yaji kayan kamshi,ta shirya komai a dining ,sannan tayi sallar azahar ..
wayar ta ta dauka jin yah Suleiman shiru kuma yau dai bbu office week end ne, ringing 2 tayi yad’aga “tasaki kukan kissa had’e da shagwaba…. katseta yyi da cewa ayya my baby sorry kinji gani nan zuwa nabarki ke daya ko?”
“Ahankali tace eh mana kuma ni zafi nakeji kazo kamun wanka” cikin rarrashi yace to angel bani 10minit ganinan ma ina siya miki kilishi bakin hanya….ihun murna tayi tace da gsje yayana?”
Yace eh mana”
dariya tayi had’e da cewa harnaji yawuna yatsinke,ammadai saikazo ,ALLAH yakamun kai lfy”cikin jin dad’in addu ar ta yace ameen my baby….
Befi 10 minit ba yashigo bed room d’in su kasancewar tana ciki dg ita sai towel zaune,tana ganinsa ta fad’a jikinsa tana murna…karban kilishin tayi bbu bata time tafaraci ,yanaga kallonta yana murmushi, gefen zuciyar sa ,yana mamakin yadda Breath d’inta sukayi mugun cika d girma had’e da kugunta dan ya lura ko yaya tayi tafiya sai mazaunanta sun juya…ajiyar zuciya yyi ganin ta kusa cinye kilishin tana tandar baki “ahankali tace yaya nasan bakacin kilishi amma ni saikaci ,ta fad’a had’e da hayewa jikinsa tana tura masa abaki,karba yyi dan bbu yadda zaiyi amma shi bayacin kilishi…gaba daya ifti ta k’ara hargitsa masa lissafi da feeling d’inta dayakeji dan ko Jiya beyi bacciba sbd ciwon Mara dke damunsa, kasancewar tun first night dinsu be koma sex da ita ba.,,,,,
Murya qasa qasa yace my angel gsky yau da dare kiji dani wlh amatse nake…ahankali tace to yaya! amma azuciyar ta tanajin tsoro, sbd bata mance wuyar datashaba ana farko..katseta yyi da cewa my angel me kikeso nadafa mana?
Ware ido tayi tace ah ah yaya yau nadafa maka favorite food dinka….daure fuska yyi had’e da cewa meyasa bakya jin mgn ne?” bana hanaki girkiba sokike ki yankemun kanki ,ko ki konemun kanki?”
Kwantar da kanta tayi akirjinsa tace dan ALLAH yaya kayi hkuri wlh na ba aikin bbu wuya kuma ina kulawa !gakama harsu Habiba d Rukayya suna zuwa sumin aiki ko muyi tare..
dan ALLAH kabari ko lunch naruka mana ,mommy ko Ummi sakamana dinner, kaji my soldier man…
Murmushi yyi had’e da Jan hancinta yace to yanxun dai banyaddaba amma muje muyi wanka mayi lunch din…turo baki tayi ni yaya yunwa nikeji da sauri yasabeta suka nufi dinning area, amma yana mamakin acikin yan kwanakin nan ifti ta koyi yawan cin abinci…
Ko a dining yah Suleiman sai santi yake zubawa ganin girkin yyi masifar dad’i hakan yasa yacinye malmala2 kuma Manya ,ifti kuwa da k’yar taci 1 ,sai Santi yake yace abar masa sauran zuwa anjima,sannan yasha soban sosai yanata yabawa angel dinsa,yyinda take ta masa dariya.
Bayan sun gama suka wuce toilet sukayi wanka ,Wanda daurewa kawai yah Suleiman keyi sbd feeling din dake taso masa…
Shiryawa sukayi cikin kananun kaya ta aza after dress suka fice shak’atawar abinsu.
Da dare byn sun yi wanka ,office kwance kan k’irjin yah Suleiman dg ita y’ar ficar rigar bacci tanata shafa gashin dke kwance kan kirjinsa..
“Ahankali yace my angel ba yanxun zaki baccin bane?”
Cikin shagwaba ta ce ah “
Shiru yyi dan har ga ALLAH yyi niyar kyaleta sbd abinda yafaru a first night d’in du ….wani nishi yasaki jin hannun ifti awata jihar…aituni suka fara romancing din juna azafafehar ya bi hanyarsa…yana nishi had’e kiranta,ita kuwa sai lumshe ido take tana cewa dan ALLAH yaya zan tsaya ,nace zan tsaya ai,tuni yacafke bakin maganar….
Yafi 2hours akanta sannan yakyaleta yana maida lumshafi,had’e da tambayar kotajin zafi?”
Cikin dauriya tace ah ah ,amma ita kadai tasan metakeji ga shi ta gaji sosai ga zafin da datakeji a k’asanta sbd yah Suleiman nmj ne ba kad’an ba..
Rungumeta yyi sukayo wanka sannan suka kwanta,koda asubama said a yasake gajiyar da iftihal tukum yasahirTa mata..
**********
Hakafa Rayuwar taita tafiya a family din dan yanxun duka samarin bbu Wanda baya rage zafi da mararsa illah Muhammad.
Yyinda iftihal bewar ALLAH harta fara sabawa da bukatar mijinta ,yyinda zubaida tunda ta warke yah Yusuf sai yasha fama take yarda dashi..
Kwance ifti take kanta nakan cinyar Ummi,yah Habib yashigo tashak’i kamshin turaren sa …..tuni ta fara kakarin amai ,da gudu ta nufi toilet …
shiru Ummi ta yi tana tunani har iftin tagama tadawo ta kwanta agefenta..
Yo zuwa marece jikinta yyi zafi gashi yah Suleiman baya garin suna wani kauye ,amma yau zaidawo,Ummi yakamata suka nufi mota yah Habib yajasu..
bayan angama treatment d’in ta ,Dr tasa tayi fitsari aka auna ,atake aka gano ifti Nada juna biyu na 5week ..
Zaro ido Ummi ta yi…
Share .

????????mmn fareesa ce ✍✍

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button