INA TARE DA ITA!
????????????????????????????????
(bansan ita bace)
????????????????????????????????
Story & written by
Mmn fareesa
????117&118
“” Zaro ido Ummi ta yi”tana mamakin wannan lamari ,amma
taji dadi har cikin zuciyar ta. tana hango irin farin cikin da uban gayyar zaiyi..
Iftihal kuwa kukan shagwaba ta saka ma Ummi ta na rufe ido ita kunya ,amma fa tana tsoron haihuwa gsky ace yarinya da ita amma zata haihu…muryar Ummi taji tana cewa masha ALLAH Dr haka mukeso ALLAH mungodemaka!Dr tayi murmushi had’e da bawa Ummi takardar magani..
Ummi ta karb’a had’e da mik’ar da iftihal ta na murmushi had’e da yima ta sannu,suka nufi mota.yah Habib yakalli Ummi ganin tana murmushi yace ahhh Ummi faraar me kike?
Murmushi tayi had’e da shiga motar ta ce ina tayaku murna zakuyi d’ane….zaro ido yyi yace wai iftihal na dauke da babynmu?”
Ummi ta d’aga masa kai yyinda iftihal ta sunkuyyada kanta k’asa..wani uban ihun murna yah Habib yyi had’e da cewa yeeeeeeee!munkusa zama iyaye muma…to she kunnanta Ummi ta yi tana masa dakkuwa had’e da cewa kabari inka ajemu kayi ihunka ai saika fasa mana kunne…
Wayarsa yafito yakira yaseer ,yana d’agawa yace broth wlh ifti cikine da ita……dariya yyi yakashe kiran,Ummi ta girgiza kai had’e da cewa ALLAH yashiryaku..
Habib beyi mgn ba yacigaba da driving d’in sa.
A gd kuwa a time din da Habib yakira yaseer suna tarene su duka samarin a parlourn mm zulai harda Muhammad ,ai yaseer nagaya musu suka kurma ihun murna yah Muhammad kuwa harda rawa bbu kunya yarik’a dariya yana cewa yah Usman to kai kaga yah Suleiman yarigaka ciki aiki tunda ga shi ansamu new baby…..dariya suka kece da ita ,mm zulai ta fito jin ihunsu tazo tana cewa lfy kuke ta mana ihu haka?
nan suka sanar da ita, murmushi ta yi tace tooooo masha ALLAH…
Yah Muhammad kuwa guduwa yyi yaje yasanar da mommy dasuke tare da daddy,da sauran yan gdn ,sai gashi acikin k’ankanin lokaci kowa yasan ifti Nada juna biyu…
Lokacin da yah Habib yadanno hancin motarsa acikin gdn yafara jiyo kid’a na music natashi….. ai kawai ta glass yahango duka samarin gdn da matansu zazzaune kan fararen kujeru suna party ,yyinda yah Muhammad ke tsakkiyar filin yana dancing abinsa jiddo na gefensa tana masa pics ,yyinda zubaida kanta ke bisa kafad’ar yah Yusuf tana masa shagwabar wai ita baby ta keso,ga drinks gabansu kala kala suna farin cikin su….murmushi yah habbi yyi lokacin da yagama parking yana cewa nima bara naje acashe dani wlh yau ranar murnace…
Ummi kuwa sai da suka fito dg motar sannan idanunta suka hasko mata abinda y’ayan nata ke yi…girgiza kai tayi tace hmmmm sabon shiga kenan ALLAH yashiryeku….murmushi Habib yyi yace ameen gsky Ummi bari yaya yazo yasiyo mana rago gasashshe muci lokacinmune….tare baki Ummi tayi tace hmmm ai bai saniba ma..
Ifti dke tsaye tanata murmushi sbd har cikin zuciyar ta taji dad’in yadda yan uwanta suka nuna kaunarsu da cikinsa dke jikinta ,suma kenan inaga uban gayyar wato yah Suleiman ,lumshe ido tayi tana hango irin farin cikin da zaiyi….muryar su Fatima, Rukayya, jiddo,Habiba tajisuna cewa oyoyo mmn baby…bude idonta tayi tagansu da gudu sun nufosu…..cikin tsawa Ummi ta ce Ku dakata mana!oh sai kace wasu k’ananun yara yanxun inkuka kayar da itadafa?”
Ahankali suka karaso suna murmushi had’e da kama hannun ifti,Ummi tace ah ah gsky zamuje da ita can guna taci wani abu tasha mgani,turo baki Fatima ta yi tace haba Ummi ! gurin party zamuje da itada tunda sbd ita Muka had’asa da kuma babynmu..
Girgiza kai Ummi ta yi had’e da Jan hannun iftihal ta ce wa Fatima ALLAH Auta kikiya yeni,itadai ifti batace komai ba tabi Ummi suka nufi part d’in ta.yyinda su Fatima suka kowa gurin casu abinsu loll…
************
Gurin karfe 5:30 pm yah Suleiman yyi horn me gado yabude masa get …tun kafin yyi parking yajiyo saurin kida da wakar music natashi ,ak’ufule yyi parking yafito yanufi gurin dasuke party da zumar sai sun game kuransu….
Gab da zai iso gurinsu yahango harda yah Yusuf ,tsaki yyi afili yace ji sallah wai hardashi suke wannan sakarcin zasu maida mana gd gdn party…..
Akuma lokacin samarin suka hangoshi….tuni yah Habib da yah Muhammad suka nufosa da gudu zasu rungumesa…yyi saurin yimusu tsawa cikin hayayyak’owa yace meye haka ?”kada ni zakuyi kome?”shin mema yasakaku kirkirar party ayau?”
Murmushi sukayi yah Habib yyi saurin cewa muna tayaka murnar samun baby ne dg gurin ifti dan cikine da ita!
Zaro ido yah Suleiman yyi da Sauri yace pls kufad’amun gsky “
Yah Muhammad yace wlh kuwa tanama gun.Ummi basu Dade da dawowa ba daga asibiti…wani irin tsalle yah Suleiman yyi had’e da rungume k’annansa yana cewa masha ALLAH ALHMDLLH me kukeso nabaki Gordon albishir?”kai wanema d’an arzikinne acikinku yahad’a wannan partyn?”
Da Saudi yah Muhammad yace wlh nine yaya da my jiddo ,kafin yah Suleiman yyi mgn sauran suma suntaso sun rungumesa suna tayasa murna.ai tuni yah Suleiman ya aje wani girma yaduke yana kwaso shaku shaku yanata faraa dan bakinsa yaki rufuwa ….tuni yakira yaronsa yace yaje yasiyo rago gasashshe yakawo yanzun gdn su ,sannan yakira amininsa cpt salim yasanar masa…
bayan ya ida wayar yakallesu yace kujira naje gun maman baby tukum ,kai kuma Muhammad kazabi duk abinda kakeso zan siyamaka ladar albishir,yana fadin hakan yyi hanyar cikin gdn,yabar Muhammad na ihun murna abinda jiddonsa na tayasa..
Bangaren ifti kuwa koda sukaje part din Ummi duk abinda aka bata kasa ci tayi ,dg k’arshe sedai taci shinkafa da mai da yaji ,tasha magani.
Ummi ta ce yanxun me kikeso kisake ci?”
Tunani tahauyi ,,can tace Ummi wainar fulawa zanci sai siro da akeyi da lemon tsami.
Ummi ta ce to shikenan bara naje da kai na zanmiki ,amma kitashi kiyi wanka kafin nagamamiki,zakijiki dad’in jikinki,bbu musu ta nufi bed room d’in Ummi…
Akan mirror taga wayar ta ,saurin d’auka tayi tana dubawa …zaro ido tayi ganin 7miss call na habibinta…ahankali race ALLAH Sarki my soldier man bara naxo wankan na kiraka kada hankali ka yatashi….
Toilet din ta nifa tayi wankanta ta fito ,tazo gaban mirror tayi shafa abintadukda batayi kwalliyaba ,powder kawai ta shafa lip glo..duguwar rigar Fatima ta dakko tasaka ,tazo tana fesa turaren….muryar yah Suleiman taji yana cewa my angel! my angel!!! kina ina?”maman babyyyyyyyyyy!
Murmushi ta yi afili tace oh ni wato harsu yaya Muhammad sun gaya masa kenan?”
Nufar k’ofar ta yi… kafin ta bude har ya murdo yashigo,yana murmushi da Sauri ta fad’a ajikinsa yyi saurin d’agata sama yyi juyi da ita suna dariya”cikin farincikihad’e da shaukin k’aunarta yace sannunki my angel kinji,kingamamun komai aduniya ,fatana ubangiji yasaukeki lfy yabarmu tare ,my wife I love u… Murmushi tayi tace ameen habibina I love too….sauketa yyi suka baje kan.bed tayi luf akirjinsa ,tana shakar kamshinsa .
“Ahankali tace yaya kagasu yah Habib wai harda party sukeyi …murmushi yyi yace eh angel nagansu wani abunma ai sai kin haihu ,sinne kai tayi akirjinsa ,alamar jin kunya ,year dariya yyi yace oh naso naga ki da katon cikin kina tafiya da k’yar …gsky nayi kokari angel farawa da iyawa har kin…..saurin rufemasa baki tayi cikin shagwaba ta ce ni dai kayi shiru katashi muje shashenmu a fa dakin Ummi muke!kada tazo tasamemu ahaka ,ta fada hade da tashi ajikinsa..
Yar dariya yyi yace to sarkin kunya ,nima nafiso muje part din mu dan kisallameni ko ,yafada yana kannemata ido d’aya,amma kafin muje ,saimunje gurinsu masu party ..kafin tayi mgn Ummi tayi sallama da plate din wainar sai jug ahannuwanta ,tana yar dariya yace to Auta zauna maza kici,da Sauri ifti ta zauna kan carpet tana cewa Ummi nagode sosae… Murmushi Ummi ta yi ta dubi yah Suleiman dke zaune gefen gado tanata kallon ifti cike da so da kaunai tace to kai saikaje can part dinku kayi wanka ka huta zan saka aka maka abinci..
“da sauri yace ai Ummi angel nake jira,sai muwuce ko angel” ?ifti wacce wainar taima dadi sai dangwalar yaji take ,tana kaiwa abakinta tace eh.
Daure fuska Ummi ta yi, tace ah ah bbu inda zata ,nan zata zauna sai tayi wata2 ,cikin yyi kwari tukum bazan barku tareba ,kaje kazubar mata da cikin da wannan fitinar taka….
Sunkuyadda kai yyi sbd yaji kunyar maganarta,ahankali yace wlh Ummi zankula da ita Dan ALLAH kibarta gurina bbu abinda zai faru sai alkhairi..
Harararsa tayi tace ok bazaka tafinba kenan ko?” da saurin yace ah ah zantafin ,iftikuwa tanason gurin mijinta amma tana tsoron tayi mgn Ummi tahad’a da ita..
So yake su hada ido da iftihal ,itakuma taki yarda ,juyawa yyi dan tafiya ,Ummi tace dg nan kacewa yaran nan su wats e dg gurin shirmen nan magrib ta gabato ,sun cikawa mutane gd da kida da wakoki….
Kafin yyi mgn mommy ta yi sallama acikin bed room d’in….
Share.
???????? mmn fareesa ce 

[7/28, 3:55 PM] Itz B Y Ebrerheem: ????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????
INA TARE DA ITA!
????????????????????????????????
(bansan ita bace)
????????????????????????????????
Story & written by
mmn fareesa
NOT EDITED
????119&120
“Amsawa Ummi ta yi tana cewa gsky mommyn yara ki koma sai yanxun ma zakizo dubiya”
dariya mommy ta yi tace bara na koma to…. ifti tayi saurin cewa yaya kaga wai mommy komawa zatayi!mommy tayi saurin dubar yah Suleiman dke shirin fita tace my son lfy dai ko ?” Naganka kamar akwai abinda kakeso ko?”
Ummi ta yi saurin koro mata bayani.. Girgiza kai tayi tace ah ah gsky Ummi bazaa yi hakaba kibasa matarsa… sakin fuska yah Suleiman yyi yana cewa wlh kuwa mommy Ai zan kula da ita… Harararsa tayi ummin hakan yasa yafice ….ai tuni ifti tayi ready ,basu ankaraba tayi wuf ta fice dg bed room d’in…. Mommy ta yi dariya tace oh ikon ALLAH kenan ,kiyi hkuri kibarsu dan gdn su tunda ita ake gujema amma bata gani kibarsu Ummi ,balle yanxun dama suduka taran gdn suna cikin murna da farinciki.
Ajiyar zuciya Ummi ta yi tana yar dariya tace wlh kuwa ai party suka shirya ,ni wlh bantab’a ganin soyayya irintasu iftihal da babana ba.”
Mommy ta ce aikodai dan ifti tun tana jaririya yafara kulawa da ita har ta shekara5 bbu abinda be mataba arayuwa yamata wanka ,yamata wanki yamata tsarkin kashi,aiko kinga yaci ace tanason farin cikinsa ,Ummi tace hakane..dg nan dai sukayi ta firarsu ,saida aka kira magrib tukum mommy ta fice dan yin sallah.,,,,
Yah Suleiman kuwa jikinsa asanyaye yafice yanufi gurin su Muhammad… kafin yakai yaji muryar ifti tana kiransa….juyowa yyi yaga harda d’an gudunta….wani sanyi yaji azuciyar sa ,da saurin yarungumeta yana cewa my angel ba Ummi ta ce kada kidawo gunaba!
Cikin shagwaba tace ni um um nafison gunka!ko ana rana hanta d jini?”cikin jin dadi yace ah ah ,amma ni munfima hanta da jini ,murmushi tayi tace to muje yaya sai kace musu sutashi hakanan befi 10 minit ba ayi magrib.””””
suna isowa suka sami har ankawo ragon kowa yanata yanka yanaci….tuni yawun ifti yatsinke ta nufi gurin naman,yyinda yah Suleiman yyi saurin riganta zuwa yarika yankomata mai ruwa ruwa da kitse kitse tanaci tana lumshe ido sbd dadi,dg karshe ya yankarmata katuwar tsoka yace muje can saiki ci sosai ko ?”murmushi tayi ta shafa fuskarsa had’e da dibar naman tasaka masa abaki….yah Muhammad dketa kallon su cike da birgewa yace wow bara na muku pics,nan yyita musu dg karshe yah Suleiman yyi musu godiya yace sutashi hakanan dan har anfara kiran magarib,kadasu abbu sudawo dg masjid su samesu,nan fa suka kwashe kujerun da kayan DJ din aka watse ,yah Suleiman yaja ifti sukayi part d’in su…
*******
bayan sallar isha’i yah Suleiman ne zaune ifti nakan cinyoyinsa yanabata kilishi sai tand’ar baki take….sallamar su cpt salim ce yasa su juyowa yyi murmushi had’e da cewa amarya da ango!yar dariya sumi tayi tace hmmm abin kuma harda zolaya .
Zama sukayi suka gaisa ,ifti ta tashi dg jikin sa ta kamasu drinks sai murnar suke musu na samun baby ,yyinda cpt salim keta zolayarsa da cewa gsky yyi zari aure 6weeks ga shi har ansamu rabo….hararar yah Suleiman yyi yace kaida d’an island wlh….dariya yyi ,yyinda Sumy ke tunani azuciyar ta ,lallai gara da ALLAH yasa zata auri mai sonta da ace tayi gigin auren cpt Suleiman da bakin ciki yakasheta dan ta lura yadda yake son matarsa ko kansa bayaso..muryar cpt salim taji yana cewa my dear muwuce haka ko dan naga abokina yanaso abars….yah Suleiman yyi saurin cewa abarni nayi me?”dariya sukayi ,itadai ifti murmushi kawai take har sukayi musu sallama suka fice..
Yah Suleiman yadawo yasabi ifti yana cewa gsky angel muje kiji dani tukum ,sannan muyi wanka gsky…..cikin shagwaba ta ce ummifa ta hana….yar dariya yyi had’e kwantar da ita kan bed ,yace hmmmm angel kenan kema kinsanni anan bbu batun wani Ummi ta hana”ifti tace to sbd babynka ne sh….saurin had’e bakinsu yyi yafara bata hot kisses,had’e da romancing dinta ,tuni tabiyemasa dan yarigada yagama karantarda ita ,irin wannan karatun me tsayawa arai….,
Sai da yasamu nutsuwa sosai da ita sannan yakyaleta had’e da rungumarta ,yana fada mata kalaman kauna,sun jima dg bisani sukayo wanka ,suka kwanta manne da juna.,,,,,,
Bangaren yah Yusuf d zubaida kuwa tunda taga ifti Nada ciki itama taji tanason ,tasamuciki itama ta haifi mace tayita mata kwalliya ,koda yah Yusuf yalura da hakan sai yacemata ai yawan sex kesawa asamu ciki,ai tuni zubaida tabada kai bori ya hau damashi abinda yake so kenan ,tuni yyita shagalinsa ajikinta bbu kakkautawa ….
************
Kwanci tashi bbu wuya gurin uban giji su ifti anyi SSCE ,ita kuma Jidda ta Shiga js 3,yyinda kamar gdn ke zaune cikin farin ciki da girmama juna ,gefe guda kuma atine da mm zulai suna zaman lfy d girmama juna dukda ba gd d’aya sukeba….yyinda zubaida shirudai har yanxun batasamu cikinba,harta fara damuwa….yah Suleiman kuwa soyayyarsa da angel dinsa sai abinda yyi gaba dan zama suke na tsantsar so d kauna ,tana masa biyayya,sosai take gudun bacin ransa ,bata musu ko sa’insa d shi..
cikin ifti yashiga watan haihuwa ,tayi duhu da kumburi ,ga cikin yyi girma yyo k’asa sosai, yah Suleiman kuwa ba karamar kulawa yake bataba ,har exercise tare sukeyi yana lura da ita, inzata awo tare suke zuwa ,wanka shike mata ,abinci kuwa dg mommy ,Ummi mm zulai kowa kamusu yakeyi,yyinda zubaida d yah Yusuf sun d’auki dogon buri akan cikin ifti,komai kaji yah Yusuf yace sai ifti ta haihu ,kasancewar yafison ta haigi nmj ,ita kuma zubaida mace ,any time zaka gansu a part d’in su ifti,yanzun haka yah Yusuf yasiyo keken zama na yara da gado da ward rope na yara,amma bbu Wanda yagani yaboye abinsa danko zubaid.. batasaniba.,,,,,
Iftihal ce zaune kan carpet k’afafunta a mik’e tayi zaman masu ciki ,sai turo baki gaba take dan yanxun su zubaida suka gama rarrashinta dan tasaka ihu ita cikin ya isheta ….yah Suleiman yyi sallama dan dg office yake kasancewar yakwan2 bejeba sbd kula da ifti.
Koda yakalleta sai yyi dan murmushi dan yasan yau daru takeji, gab da ita yaduk’a yana cewa y’an mataba bbu sannu d zuwa?”
Kafin tace wani abu yah Yusuf yashigo da fara arsa da ledar kilishi a hannunsa ya aje gaban ifti ,yana cewa to gashi ,amma ba irin na jiya bane meyaji ,nace subani marae yaji ,murmushi tayi tace to yaya nagode sosae wlh”ahankali yah Suleiman yace gsky broth kanaji da babyn nan naku,year dariya yyi yace yo aima wani abun sai yazo duniya,ALLAH dai yasauketa lfy ,suka amsa da ameen sannan yafice abinsa…
Bayan sati2
Iftice a kicin tana dafa indome ,kamar wasa tafarajin cikinta na murdawa ,zuwacan kuma sai k’ugunta zuwa mararta suka hau mata ciwo…
Cikin dauriya ta sauke indomie din ta juyee a plate ta nufi parlou”
Tana zama taji damshin ruwa ak’asanta ,tuni indomie din ta fice mata arai.
Gashi bbu kowa a part din ,yah Suleiman yana office ana nemansa,dukda besan yyi nisa da ita.
Kwance tayi tana salati tana juye juye sbd azaba ,tuni ifti ta d’auka mutuwa zatayi,ana cikin hakan Jidda tashigo…
Tana ganinta haka d gudu taje tasanarma Ummi suka dawo at are…
Nan Ummi takamata ,driver yajasu zuwa asibiti.
Jidda ta gudu ta je tana gayawa jama,ar gdn ifti zata haihu,tuni kowa yasan halin da ake ciki.
Suna isa asibitin….
Share..