INA TARE DA ITA BANSAN ITA BACE 21-30

Duk gdn suntashi cikin tarbiyya d bin yayunsu ,illah yaseer ne da zubaida ke idanunsu atsaye amma su Rukayya saikace ba mm zulai ta haifesuba sbd suntsani abunda takeyi na halinta.. dan yaseer bayaji ga son mata ga shiga cikin abokai yyita k’arya ga wani kalolin aski dayake irin na marasa tarbiyya duk yah Suleiman na lura dashi amma yasamasa ido kawai…
*******
Yau Yakama sat day week end kowa na gd a babban parlourn gdn suke kowa da kowa sbd abbune yatarasu zaayi family meeting ,yyinda abbu ke zaune kusada Abba abdullah sai mm zulai da Ummi suma suna Jere yaran gdn tun dg yah Suleiman zuwa Fatima suna zaune kan carpet..
“bayan anbude taro da addua ” abbu yyi gyaran murya yace to masha ALLAH naso ace Ibrahim na nan zaayi taron nan amma bbu damuwa tunda sunkusa dawowa Nigeria, kuma zansa nardashi komai game da taron.”
Amatsayina na uba ga kaf din yaran gidan nan ,na yanke hukuncin Yusuf nabashi auren zubaida ,yaseer nabashi Habiba ,Usman nabashi Fatima ,Habib nabashi Rukayya ,sadeeq d Muhammad da basa kasar duk da yarane to suma zan zab’a musu acikin yaran dangi,sannan Usman d Habib sai nan da shekara k’ila ma da wani abu sannan ayi auren lokacin sun ida karatunsu nadai fadane ko bayan raina acikamin Burina….mm zulai bata bari ya idaba cikin gadara tace gsky wannan hukuncin be munba to shi Suleiman wa zaya aura kenan?”
To gsky shiyaka mata ya auri zubaida inkuwa b hakaba to gsky yaranmu bazasuyi biyyayaba….Abba abdullahi yace kwarai kuwa gskiyarki….duk mutanen parlourn sunyi mamakin mm zulai ciki harda yaranta akan zak’ewarta yyinda yah Suleiman yaji kamar yatashi yyita jibgarta ….shikuwa yah Osman murna fal aransa dan dama wlh fatimace azuciyarsa kawaidai bai fad’a kuma bai nunaba…shikuwa yah Yusuf kuwa fuskar nan tasa amurtuke dan yyi alkawarin muddin itace matarsa sai ya saita ta yakoya mata hankali…muryar abbu sukaji yana cewa gsky kunyi daidai kaida ita matar taka to bari kuji Suleiman Ibrahim yabashi iftihal tun washe garin sunanta yarubuta takarda kobayan ransa iftihal bata mini sai Suleiman saidai ko in cikinsu wani ya mutu dan haka ni yanxun bazanmasa aureba abarsa yaji d damuwar rashinta dan yimasa aure yanxun wani kara masa damuwane dan insha ALLAH inaji ajikinsa duk runtsi iftihal sai tadawo ,koda nan gaba in yabukaci aure sai amasa intadawo sai ya aureta….afusace mm zulai ta ce hmmmm ta tsuniya kenan kukunada tabbacin zata dawo ne da zaace haka kawaidai dan anga ubanta nada kudi shiyasa zaa ce shizai aureta ……yaseer yyi zunbur yace nidai gsky Fatima nikeso…wata tsawa yah Suleiman yyi masa idanunsa duk sun rine yanakokarin nufar yaseer Ummi ta rikesa tadawo dashi kusa da ita…
“Afusace abbu yace abdullahi! abdullahi!! abdullahi!!!”
Wlhy! Wlhy!! Wlhy!!!
Kai na rantse maka ko?”muddin dg kai har yayanka bakubi abinda naceba to zakubar gdn nan zan karbe duk wani abu nawa Dana mallakamaka..
Kabani mamaki Ashe kai soko ne mijin tace ,har mace ta isa tasaka kamun rashin kunya itama tamun agabanka d yaranmu lallai har kabi bayanta hmmm ita bata isa nayi musayar kalamai da Ita ba sai dai inaso kusani dg kai har ita duk Wanda yace gonar wani bazatayi kyauba to wlh tasace bazatayi kyauba….
Kuficemun dg nan kuduka na sallameku INA sauraron abinda ka zab’a ko kabar gdn kokamun biyayya, yana fadin hakan fuuuuu yafice afusace yinda Ummi itama tabiyosu tana rike d hannun yah Suleiman dan gudun kada yyi ta’asa tasansa d zafin zuciya. ”
Abba kuwa shiru yyi dan maganganun Abbu sun shigesa ,yyinda mm zulai sai cika take tana batsewa tana surutai had’e da kokarin yiwa Abba mgn tsaki yyi had’e da ficewa nan duka yaran suka fara fita .
Yah Yusuf ne dke kokarin fita yakalli zubaida yabanko mata harara had’e d kallon tsana yace keeeeee!”
Atsorace tace ma’am “yace kisameni apart dinmu”
Bejira amsartaba ya fice yyinda afili tace oh ni zubaida ta wa tasameni ,gsky zanyi wa mama mgn kada ta bari ayi auren nan wlh k’ila kasheni zaiyi sbd tsana..
Nan kowa d kowa aka watse dg taron.”
***** ***** *****
Wata kyakkyawar yarinyace yar kimanin shekara 14ce rike d tulu ahannunta wani saurayi dan kimanin 20years na gefenta suna tafiya ,kyakkyawa ne bafulatani abbas ke nan Wanda yake karatu a birni duk week end yake zuwa k’auye ,Wanda inba bakasaniba bazakace dan kauye neba..
Kurama yarinyar ido nayi ganin irin kyawunta ,Ashe wai iftihal ce(nah nah)duguwa d ita amma bacanba dukda gsky tafi d kyau Wanda yasanta ada to bazai ganeta sbd kyawun data kara uwa uba kuma ilimin addini dn boko dan yanxun ss2 take kuma yah Abbas nakoya mata lasson dan haka take kiransa kuma suna soyayya dashi dUkda tanajin kunyarsa,dan mutanen kauyen casuke ai saidai ta auri Abbas sbd suna ganin shi Dan bokone batason marar ilimi kuma suna ganin tanada girman kai dan bata kula kowane namiji dasuke tururuwar cewa suna sonta..
Tafiyarsu suke suna fira akan karatu saidai Abbas yalura bbu walwala afuskarta .
“Ahankali yace my sweet heart meke damunki pls ?”
Cikin damuwa tace wlh inna ce bbu lfy tun farkon satin nan har xuwa yanxun gashi tayi kumburi duk jikinta komai sai antaimaka mata takeyi dan ma baba atine yanxun tana gdn tunda mijinta yarasu..
Cikin al’ajabi yace oh subhanallahi ”
ALLAH yabata lfy ,kiyi hkri kita mata addua kinji?”nima zan tayaki adede nan suka iso k’ofar gidan mlm..
Sai kokari yake sunada ido d ita amma taki,ahankali yace hmmm zanciremiki wannan kunyar taki ….kafin tayi mgn mlm yafito ,cikin jin kunya yah Abbas yaduka yagaidashi ,ya amsa cike d kulawa fuska asake…
Mlm yakalli nah nah yace …
Share..
????????mmn fareesa ce✍????✍????[3/19, 6:08 AM] Itz B Y ebrerheem:AWESOME WRITER’S ASSO..????
(palace of excitation and pleasant writer’s)
INA TARE DA ITA !
????????????????????????????????
(bansan ita bace)
????????????????????????????????
Story &written by mmn fareesa
????25&26
NOT EDITED
Mlm yakalli nah nah yace y’ar albarka kindawo?”
Tace eh Abba nadawo”murmushi yyi yace to sannunku kunji…cikin jin kunya Abbas yace yauwa mlm yakoma cikin gdn.”
Sallama sukayi ta shige ciki da tulunta dkeda ruwa,bayan tayi sallama tasamu inna d baba atine zaune kan tabarma sai mlm kan kujera y’ar tsugunne ,Jidda nagefensa yarinya y’ar 10 Years.
bayan ta juye ruwan tadawo tanama innarta sannu da jiki..inna ta amsa had’e da saka mata albarka.”
Mlm yace gsky zuwa jibi zamu tafi birni akwai wani mutum Dana karantar dashi to Dr ne munyi waya dazun agunyin waya yace mun muje abuja ayimata aiki…bb atine tace ikon ALLAH hakanma yyi gsky ALLAH yasa adace!
Mlm yace ameen”
Nah nah tace oh Abba yanxun jibin zaku tafi kenan?”
Yace eh wlh kinga ki kwantar da hankalinki kinji?” bamu wuce sati3 ko wata 1 mudawo “kuzauna dkeda k’anwarki d atine kinji y’ar albarka?
Nan tace to tana jin tausayin mahaifiyar tata”..
*******
Yah Suleiman ne kwance kan bed din sa rigingine pic d’in angel insa na a hannunsa”.
” ahankali yace pls my angel kidawo gareni mu rayu dke wlh namiki alkawarin kulada ke tamkar raina…yafad’a hawaye masu zafi na zuba afuskarsa.
Dan tunda aka gama meeting yashigo bed room din zuciyarsa acinkushe ,wani gefen kuma so,had’e d kaunar daddy Ibrahim yaji wato Ashe tun tana jinjirarta yabashi ita.