INA TARE DA ITA BANSAN ITA BACE 21-30

Bbu jimawa da fitarsa abbu yashigo yasamu Ummi itada yara dan yau week end ,tashi sukayi suka basu guri ..
“Abbu yazauna gefen Ummi ” ahankali yace hmmm ai abdullahi yazo jiya d dare yabani hkri kuma yace ya amince d umarnina!”Ummi tace to alhmdllh “abbu yace na hakura saidai matarsa nagama yimata wata kyautatawa tunda batada mutunci d tarbiyya …Ummi tace ah ah alh kayi hkuri dan ALLAH” tsaki yyi yace hmm ALLAH yahad’a abdullahi d shu’umar mace wlh yaran nan banhadasu d junansuba saida naga sun dace kowa saida nayi tunani sannan nahadasa da wacce nike tunanin kobajuma zasu fahimci juna…kinga kamar Yusuf na lura da zubaida natsoronsa gashi itama bataji,uwarta ta batata…nasan dole yasaitata.Ummi tace hakane wlh alhj “yace to kinga ma yaseer bayaji ,Habiba tanada hakuri duk yaran gidan nan batada fushi nasan shima da yardar ALLAH zata saitashi…
Ummi tace to muyita cigaba da addua dai kawai” abbu yace insha ALLAH..
*******
Washe gari d marece baffa ne tafe gdn mlm Haruna ,bayan yyi sallama yasami atine na tace kullin koko,cikin faraa suka gaisa yazauna,bbu boye boye yazaiyyane mata yadda sukayi d mai gari d kuma zsitafi da ita gdnsa yau dan gobe mai gari zaixo tadi agunta…yafad’a had’e da mikowa atine dubu2 wai natane…
Atine datacika d mamakin baffa dakin son gskyarsa tace hmmm yaya kenan ka rike kudinka samaka amfani…saidai inaso kabani banyardaba ka aurawa mai gari nah nah bacin ubanta bayanan,Wanda ko yana nan inada tabbacin wlh bazaibawa mai gari y’ar saba …kaiko ninan dakake gani ko?”
To wlh bazanso mai gari ya aureniba balle ita yarinya d’anya sharaf d ita inyaci moriyar ganga ya yada kwafranta to wlh das……wani wawan mari baffa yayiwa atine cikin zafin rai yace ungu nan yana mata dakkuwa yace to wlh ba ki isaba nabiki ta lalama zakimun rashin kunya ko?”
Ayanxun kuma agabanki zantafi d ita kiyi abunda kika ga dama amma inkin’isa…
Atine dke rik’e da kunci tace bbu abinda zanyi dan bani da iko saidai inaso kasani akwai ALLAH yanaji yana gani….baffa be saurareta ya yaye labulan dakin yakalli nah nah dke ta kuka jin za’a rabata d yah Abbas d’inta, cikin tsawa yace zaki tashi muje ko kuwa? ”
Bbu musu ta ta shi tasaka hijab tabisa ,suka fito ,takalli atine dketa kukan tausayinta ,tace baba atine sai wata rana !tafada tana hawaye yayinda baffa ko ajikinsa..yyi gaba nah nah tabisa suka fice dg gdn yyi da atine keta kuka Jidda natayata..
Haka kuwa akayi baffa yakaita gdn ta zauna atakure gaba d’aya taji duniyar ta fitar mata arai “taci alwashin gobe saita ma mai gari abinda baya tunani..
Washe gari bayan sallar la’asar mai garine tsaye asoron gdn baffa habu ,yaci wata uwar malun malun sai zufa yake bakinnan duk goro,yayinda yaransa ke k’ofar gd..yanajiran xuwan nahnah dan yasaka akirata, azuciyarsa cayake ALLAH yasa tasoniiii” sallamar ta yaji tuni ya watse hakoronsa yellow yana dariya Shiga masoyinta ….shiru tayi batayi mgn ba kanta aduke yayinda yyi mata kuri d ido yana kallon baiwar kyawunta yana hadiye yawu…afusace ta d’ago had’e da bankomasa harara tace mlm zantafi inbakada abun cewa”
Murmushi yyi yace nazomiki daso da kauna…tsaki taja tace ALLAH yakiyaye dg yau zakayi nadamar cewa kanason wata yarinya ak’auyen nan kafinyyi mgn tafasa ihu iya karfinta tana cewa wayyo ALLAH jamaa kukamun dauki…tayiwuf ta matsakusa dashi hade da kece hijab d’inta dg gaba….baki bude mai gari ke kallonta kafin yyi mgn mutane sun cika zauren yayinda nah nah keta kuka harda hawaye…kasancewar ansanta kamilace tuni jama’a suka yarda aka hau ihu da tir da halin mai gari,ita kuma ta shige cikin gd yanajin dadi sumsumasunyi mamakin mai gari..
Shikuwa,mamakin ,kunya,nadama ,hade d danasani yyi yisu bbu addi yadauki alwashi sai yacima baffa babu mutunci yanxun ba anjimaba tunda yasan yarinyar batada mutunci ya yarda zaibashi ita..
Cikin jin kunyar mutane yanufi gd yasa aka kira masa baffa babu akasuwa..
Bayan yazo yyi masa zafin kare had’e da cewa yakamasa kudinsa dayabasa tunda yarinyar batada mutunci harta iya masa sharri d girmansa d komai agari..
Afusace baffa yanufi gd yasamu delu na isa wutar sanwar tuwo g muciya a hannunta,cikin bacin rai yace ina y’ar iskar yarinyar nan take?”
Delu ta tab’e baki tace hmm tana daki wai mai gari ne zai mata fyade sai kururuwa take ta Tara masa jamaa,ni wlh ban yardaba..baffa yace Karya take wlh yakirani yatozartani gaban jamaa harda cemun tsohon banza ,dan haka itama zataji ajikinta nan yakwala mata kira!
Delu tace ai Maimuna tayarda(kishiyarta)sai wani sannu take mata ,tski yyi yace ina maimunan?”tace ai batadade d tafiya kauyeba kasan can zatakwana gun sunan “yace itama zata dawo ta karbi hukuncinta….adedenan nah nah ta fito ,afusace baffa yafisgi muciyar hannun dela yabuga mata aka iya k’arfinsa yasake atake ta fadi gurin bata numfashi kamar matacciya dan ba suma bace yyinda kanta yafashe yana jini..
Zaginta yacigaba da yi ,saidai me?” Yarud’e ganin bata motsi,shida delu suka duba ,baki bude delu tace oh mlm Kodai mutuwa tayi?”arikice yace ina tunanin hakan….arude tace meye abinyi ?”
Waigawa yyi yace jeki rufe gdn tunda bbu kowa bbu musu taje ta rufe tadawo tasamesa yakaita dakinsa yarufe da buhu sai zare ido yake yace delu kirufamun asiri dan ALLAH tace lahhh bbu komai wlh bbu Wanda zaiji .
Gobe cikin dare kasata abaro ka kaita karshen gari can bakin titi ,maana kafitar d ita dg garin nan ..
Da safe sai auren dole…muce ta gudu sbd zaamata auren dole,,,cikin murna yace yauwa ngd sosae matata ALLAH yabarmu tare…tace ameen..
Haka kuwa akayi d asubar fari yaje yakaita ya yasar da ita ya nufo gd bebari aka gansaba…
da safe gurin 10am yah Suleiman ne tafe zaya gd sai gudu yake sbd bayaso azahar tayi masa ,saidai tundg nesa yaga kamar mace kwance gefen titi…har ya wuce kuma yadawo dan yaga ba irin macutan nan neba da ake hada baki dasu acuci mutumda su..
Parking yyi yafito….
Share..
????????mmn fareesa ce✍????✍????[3/19, 6:08 AM] Itz B Y ebrerheem:AWESOME WRITER’S ASSO..????
(palace of excitation and pleasant writer’s)
INA TARE DA ITA !
????????????????????????????????
(bansan ita bace)
????????????????????????????????
Story &written by mmn fareesa
Dedicate to all my fans????
????29&30
NOT EDITED
parking yyi yafito”ahankali yanufeta “saidai me?” Yana kallonta yaji wani mummunan fad’uwar gaba Wanda baisan dalilinsa.
Matsawa yyi gab da inda take kwance fuskarta na kallon Gabas”yakalleta yaga bbu alamar numfashi atare d ita kuma yasan ba mutuwa tayi ba dan da tafara warii”
Yatsina fuska yyi ganin bbu kowa mutane nata wucewa amota har yajuya …wata zuciyar tace hmmm kataimaki me bukatar taimako !afili yace bansantaba!tunawa yyi da my angel dinsa ,shin in itace awannan halin ba’a taimaka mata aibazaiji dadiba..da azama had’e da karfin gwuiwa yabude gdn baya yatattare hannun rigarsa yazo ya sungumeta yasakata yakoma gdn gaba yaja motar.”azuciyarsa yana tambayar kansa me yafaru d yarinyar nan?”ya’akayi taji rauni haka?”dg gani yarinyace gsky…wata zuciyar tace kakaita hospital kawai…
Hakafa yah Suleiman yyita sharar gudu cikin awa 2d Rabi suka iso Kd basu tsaya ko inaba sai hospital, bayan yyi parking yafito yashiga ciki bbu jimawa suka fito d nurse akayi emergency d iftihal yyinda yah Suleiman yawuce masjeed,bayan yadawo yyi zaman awa2amma shiru bbu Dr d’in da yafito
Ji yyi yagaji da jira tashi yyi yaje yyi sallar la’asar yadawo shiru…can saiga wata nurse zata wuce sai kallon kurullah takewa cpt Suleiman ,shikuwa yana ganin hakan yatamke fuska….cikin iyayi tace sannu ko!banza yyi d ita “ahankali tace kayi hkuri naga tunda aka shiga d patient d’in ka basu fi….wani mugun kallo yyi mata .”
Atake taji yamata kwarjini …adede lokacin kuma Dr jabeer yafito duk yyi gumi d wasu doctors yakalli cpt Suleiman yace kasameni a office. ”
Cpt Suleiman ya juya had’e da tashi cikin nutsuwa ya nufi office din Dr din yyinda nurses dinketa jin inama ace wannan gwarzon nmjin nasune..lolx