INA TARE DA ITA BANSAN ITA BACE 21-30

Bayan ya zauna Dr yacire glass din dke fuskarsa yace gsky akwai matsala babba da yarinyar nan!cpt yace wacce matsala kenan?”
Dr yace Kaine yayanta ko mijinta?”
Yatsina fuska yyi had’e da yin kicin kicin d rai yace meyasa kamun wannan tambayar ne?”Dr yace hmmm sbd dole sai su zasu sani ne…shiru yyi can yace ok ni yayantane yatsinci kansa da fadar hakan …saidai kuma yaji haushin fadin hakan dayyi,Dr yace to gsky yarinyar nan dukane aka mata ba nawasaba akai!
Wanda sanadin hakan tayi loosing memory d’in ta…inna lillahi wa inna ilaihir raju un kawai cpt Suleiman ke maimaitawa …cikin damuwa yace meye mafita Dr?”
Dr yace to agsky da wuya kuma bbu wuya”?yace kamarya?”Dr yace eh to indai yanxun ko wani lokaci kadan nan gaba taga Wanda tasani ko tashak’u dashi to zata dawo normal ta warke …inkuma bbu Wanda tasani harta gansa to gsky sai tajima ta warke !amma zamu azata kan magani ina fatan kafahimta?”
Cpt yace eh to yanxun ciwon dke kanta fa?Dr yace munyimata dinki kuma insha ALLAH nanda 2days zai warke indai yasamu kula dukda naga fatarta mai kyauce zata yi saurin warkewa indai ana kula d ita sbd ciwon yanason kula dan yanxun itafa tamkar jinjira take sai abinda a ka nuna mata zatayi…cikin wani yanayi cpt yatashi tsaye yace bara naje gun cashier nabiya kud’i na wuce gd kafin ta farka,Dr yace ok ,,,,
Bayan yagama biyan makudan kudin da aka rubuta masa yawuce gd.
A parlour yasami ummy tana shirya diner dan lokacin 5ta gota…zama yyi yana gaida ita ,amsawa tayi had’e da cewa oh babana shiru sai yanxun tun karfe2:pm niketa dubar hanyarka amma shiru sai yanxun lfy dai ko?”
“Yace lfy lau wlh watace na taimaka….nan yasanar da ita komai game da ita harda loosing memory d’in datayi…cikin tausayi Ummi tace wayyo ALLAH amma natausaya mata komaiye dalilin hakan?” ALLAH masani”
Cpt yace eh anjima zan koma kihada abinci saina kai mata ko?”Ummi tace to amma dan ALLAH babana ka bits ahankali tunda ance kamar jinjira take nasanka d zafin zuciya “ALLAH shixai baka ladar tunda danshi kayi ,amma saika daure d’a duk nakowane in ALLAH yasa ta warke sai a sadata da iyayenta ko?”
Ta shi yyi yace to Ummi zankiyaye yafice dg parlour part d’in su yawuce yaje yyi wanka had’e da yin arwallah .
Bayan yafito yashirya cikin suit farare sai kamshi yake zabgawa yyi masifar kyau ,masjeed ya wuce bedawoba saida akayi isha’i
Gun Ummi yanufa yasamu ta had’a masa komai a basket,abbu na gefenta yana dinner, nan yagaida abbu,anan yake jajanta masa dan Ummi ta fada masa kuma yamasa nasiha akan yabi y’ar mutane ahankali banda hantara..
Fuska bbu walwala yadauki basket din yafice ….axuciyarsa yanajin haushin yarinyar sai wani cewa ake yabita ahankali shifa gsky bbu dole …wata zuciyar tace kada kazobe ladarka !kayine dan ALLAH..
Ahaka ya iso asibitin straight office in Dr yanufa yasameshi zai fita, nan suka gaisa Dr yace oh shiru shiru baka dawoba sai yanxun amma acikin wannan lokacin zata farko insha ALLAH “cpt yace to ALLAH yasa.
Dr yace dama gd zani room8 ne room dinta na cire mata drip magunguna nanan bayan taci abinci tasha ,amma katabbatar kamata brush ,kuma tea ne zata fara shaaaa.sbd hanjin ya warware”
Cpt yadan yatsina fuska yace ok amma ni gsky bbu brush aguna Dr yace akwai a toilet sabo ma “yace ok yana niyar tafiya… Dr yace amma kai zaka kwana d ita ko ?” Cikin kosawa d maganarsa yace ah ah menene?”yace to ai gsky kasamu wacce zata kwana d ita da matsala abar patient ta kwana ita d’aya..
Wani haushi cpt Suleiman yaji wai shizai kwana gunta kenan?”
Cikin jin haushi yabar office in saidaifa Dr yafara zargin anya wannan hadadden sojan y’ar uwarsace..
Cpt na fita yanufi room 8saidai besan dalilin dayasa gabansa faduwaba kawaidai yatura k’ofar yashiga.
Maida k’ofar yyi yarufe bayan yashiga…
Share…