NOVELSUncategorized

INA TARE DA ITA BANSAN ITA BACE 31-40

????31&32

Maida k’ofar yyi yarufe bayan yashiga “ajiye basket d’in hannunsa yyi yazauna kan wata farar kujera dke gab da gadon”, d’agowa yyi hade da aza idanunsa kan baby face d’in ta yana kallonta idanunta arufe….shiru yyi yana tunani Ashe dai akwai masu kyau haka,shifa ada iftihal ce kawai yake tsayawa yakallah ta birgeshi bbu wata macen daya tsaya yyiwa kallon minti5 in aka cire familynsa….tsaki yyi azuciyarsa yace to me ruwana d kyawun ta?” Agogon dke daure atsintsiyar hannunsa yakallah yaga 7:40tsaki yyi yana d’agowa …adedenan iftihal ta farka ,kallonta yacigaba da yi yana wani hade rai “don yaga me zatayi ko tadawo normal ne?”
   Ita kuwa koda suka had’a ido da shi kallonsa taci gaba dayi ,can kuma tayita kallon room d’in ” koda yaga haka yasan tabbas bata haiyacinta.
Tashi yyi yashiga toilet,yyinda taita kallon k’ofar toilet din har yafito da wata silver da mah clean d brush a hannunsa gun basket d’in yanufa yadakko robar faro yanu gun gadon.
    dab da ita yatsaya cikin sweet voice insa yace ya jikinki?”shiru tayi tanata kallonsa “tausayinta yaji d kansa yasan yanxun ko mgn sai ankoya mata kenan”
Lallausan tafin hannunsa yasaka yadako kanta yajingina pillow din jikin bango ,sannan yad’an matsar d ita jikin pillow din ta jingina dashi.”
     marclean din yamatsa jikin brush d’in yabude ruwan yazuba abakinsa yakuskure ,sannan yafara brush d’in, yyinda tamasa k’uri d ido tana kallon sa har yagama yakuskure bakinsa ya zubar d ruwan a silver… wani brush d’in sabo yasake sakawa mahclean d’in yamik’a mata kallonsa tayi bata karba ba….atsawace yace ungo mana!zare ido taitayi bata karb’a ba afili yace yah salam!

“Kyawawan hannayenta yakalla yamika nasa hannun Yakama yasakamata brush d’in aciki yyinda yamata alama yanuna mata tayi, aiko yaga tayi bbu musu yazuba mata ruwan ta kuskure bakinta tana hawaye bbu magana dai….kayan yamayar bayan ta gama ,koda yaga tana hawaye yasan k’ila ko kanta ne ke ciwo sbd buguwar datayi,yaji tausayinta ….gun  basket d’in yanufa yahad’a mata tea mai kauri yasheka sbd zafi..””

Gefen bed din yazauna gab da ita yakurb’i tea din sau2 sannan yabata bbu musu ta karb’a,ta yi yadda taga yyi,yo ai tuni ta shanye shi Ta’s tana tsotsan baki…kuri yyi mata yana kallonta dan ta masa kama da angel dinsa  in tanashan abu mai dadi yadda take intana karama ….hannunta dayaji cikin nasane yadawo da shi tunaninsa….wani yarrrrrrr!

Yaji hade da shock tuni yayi saurin janye hannunsa yatashi dg kusa da ita ”

Shiru tayi dai yyinda cup dinke hannunta ta na kallo “alamomi sun nuna tea din be ishetaba.

Koda yaga ne hakan gun basket d’in yasake nufa yazubo mata faten dankali d wake yaji kifi d alaiyahu sai kamshi ketashi.

Kujerar dke kusa d gadon yazauna yafuskanceta ,yyi 2spoon sannan yafara feeding NATA ,aiko tayita karba har suka idar, alokacin 9:pm tayi ,tashi yyi zai fice dg room d’in kamar ance yajuyo kawai yaganta ta biyosa ko d’an kwali bbu…

Afili yace oh my God?”

Kallonta yyi sai yanxunma yalura da tulin gashinta dan bbu Dan kwali akanta ga goshinta da cikinkan anmata d’inki,doguwar rigace jikinta robber..

“Fasa fitar yyi yadawo ” ita tasake dawowa tayi zaune kasa gabansa….tunawa yyi da magun gunanta,yanaso takoma kan bed gashi batajin meyake cewa balle yace ta zauna kuma bayaso yatab’a gsky …wayarsa yafito yakira a reception aturo masa wata nurse.

“bayan yakira yakalleta yaga tana hawaye ta takure gu daya ,sai fiki fiki take d ido”

Fuskarsa yadauke dg dubanta ,yanajin duk yaka gara yabar asibitin dai baisaba zama gu daya ba gsky.

Nurse dince ta shigo da sallama,fuska atamke ya amsa ,cikin English yace tabata magani yanxun ta maida ita kan bed”nan ta amsa dan taga bbu wasa afuskarsa.

Ita kuwa iftihal kallon su take tana sauraronsu”jin nurse d’in ta kama hannun ta yasata kwacewa ta mike zata hau cinyar cpt atsawace yace keeeeeeee!har saida ta tsorata ta dafe kanta sai hawaye take yyinda yacigaba da harararsu itada nurse d’in. ”

wani gefen na xuciyarsa yace kabita sannu sbd matsalar ta ,yanzun in iftihal dinkace daba’a San inda takeba aka mata hakan aibazakaji dadiba…

Tashi yyi yasa hannunsa yamikar d ita tseye ,har gefen bed din yazaunar d ita, yakalli nurse din yace dataketa kallonsu yace zaki iya tafiya.”

“Ahankali tace y’allab’ai ai Dr jabeer yace ,kafin ta kwanta bacci nakaita toilet….shiru yyi azuciyarsa yace yyi tunani gsky Dan nidai bazan iya kaita toilet ba.” Afili yace kije byn minti10 kidawo .

“Batayi mgn ba ta fice”

ruwa yadakko yaduba magungunan yaba vitamin C sai yasa bakinsa yakora da ruwa ,sannan yabata tasha …bayan ta gama yamaida pillow din kan bed din yakwantar da ita.

Aji yar zuciya yyi azuciyarsa yana cewa d matsala gsky”….shigowar  nurse dince tadawo dashi tunaninsa ,gun iftihal ta nufa ta dagota hade da mikar da ita taja hannun ta ,ita kuwa d’agowa tayi tana kallonsa tana hawaye… Jiyyi tabashi tausayi ,tashi yyi yace wa nurse d’in muje kibimun ita ahankali….be auneba yaga ta janye hannunta dg na nurse din tafada jikinsa…..

Wani mugun shock yaji jin nashanunta sun daki kirjinsa….lumshe idonsa yyi hade da janyeta dg jikin sa yanuna mata shushiga toilet din”

Itadai nurse sai aikin kallonsu take dan atunaninta matarsace….bayan sun shiga toilet din d dubara nurse din tasata tayi fitsari ,sannan ta fito da ita …shikuwa yana zaune idanunsa alumshe.

Koda suka fito nurse din ta fice ,ita kuwa gunsa ta nufa tana kokarin hawa jikinsa yabude idonsa…da sauri yabatarai yace oh wuce kije ki kwantar,yafada hade da nuna mata bed.

Wucewa tayi tana waiwayensa taje ta zauna kan bed din dan bata fahimci meyake nufiba .

Koda yaga haka sai ya tashi yaje yakwantar da ita ,yaduba agogonsa yaga har 10:pm tayi toilet yawuce yyi arwalla yazo yyi sallar d nafilarsa dayakeyi kullum akan ALLAH yabaiyana masa angel dinsa lfy.

Bayan ya idar yakira Ummi yace mata anan zai kwana tunda bbu Wanda yasani nata,tace to shikenan sukayi sallama..

Lemo d ruwa yasha kawai yazauna kan kujera bacci yafada daukarsa,,yyinda tuni iftihal ta yi bacci.

Haka kuwa akayi shi yana kan kujera ita tana kan bed ahaka sukayi bacci..

Washe gari…

Share..

????????mmn fareesa ce

AWESOME WRITER’S ASSO..????

(palace of excitation and pleasant writer’s)

   INA TARE DA ITA !
????????????????????????????????
     (bansan ita bace)
????????????????????????????????

Story & written by mmn fareesa

Masu min magana ta PC atura musu dg farko kuyi hkuri bnida lokaci gsky Ku bincika a wasu grps din dan bana posting a PC..

????33&34

Washe gari tun karfe 5:30am cpt yatashi kasancewar yasaka alarm”bayan yyi arwallah yanufi masjeed din dke cikin asibitin.
bayan yadawo yazo yaduba ta yaga bacci take”azkar yaci gaba dayi dg nan bacci yyi awan gaba dashi.”
     Iftihal kuwa baccinta take tana juyi harta farka,ta tashi tsaye ta isa gun cpt tasaka hannunta dan ta shafa fuskarsa …yabude idonsa yana mamakin ta afili yace oh daban tashiba fa sai ta tabani”mitts yaja tsaki….Dr jabeer ne yyi sallama” cpt ya amsa tare da basa hannu yyinda iftihal ta ke tsaye gefen cpt sai zare ido take kamar ace ,cas ta gudu…Dr ne yyi murmushi bayan sun gma gaisawa yace masha ALLAH patient d’in taka bbu laifi taji sauki,bara na sake duba ta”
      Cpt yace eh bbu laifi tafara samun lfy saidaifa bata mgn !Dr yace eh ai dama bazatayiba sai nan gaba “ahankali tukum.
Cpt yace to amma gsky kasallameta yau ” Dr yace ah ah gsky kayi hkuri zuwa gobe tukum muga yanayin jikin nata kokuwa?”
Yace to shikenan nizanje gd na shirya nakamata break na wuce office ..Dr yace to amma dai kafara bata ko tea ne d maganinta sai amata allurar bacci
sannan katafi,kasan ita kamar baby take ,ko yanxun kaga gata agefenka ….katsesa yyi da cewa eh wlh inaga ma zan sami mai kula da ita jiyafa da binama zatayi”Dr yyi murmushi yace hmmm shiyasa nace kamar baby take yanxun, sbd sadda ta far ka dakai taci karo da kai tasaba dan haka da wuya tasaba da wani bayanka ,sbd tamkar jaririne daya saba da uwarsa ,to haka kaima zata ruka daukarka tamkar uba agareta dan kai tasaba gani aida sauk’i tundama jininka ce ba bareba ….katsesa yyi da cewa pls kaduba ta ,Dan yafara k’osawa da maganarsa..kallonsa yamaida gunta yaga tana hawaye ,nuni yamata kan ta koma bisa bed juyowa yyi yakalli Dr dke kallonsu…yace to kaga hawayen datakeyi?”cpt yace eh Dr yace duk sadda kaga hakan to wani abu takeso,ayanxun na fahimta yunwa takeji”cpt yace to bara nahada mata tea d’in …..nan yanufi gun basket din yyinda Dr yamata dubaru na likitoci yaduba ta.

1 2 3 4 5Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button