NOVELSUncategorized

INA TARE DA ITA BANSAN ITA BACE 31-40

Cpt kuwa byn yahad’a mata tea d’in toilet ya wuce yafito da brush d silver ahannunsa,adedenan Dr yace inta gama kakirani nazo namata allurar !cpt yace to..

Gefen bed din yazauna yamik’a mata brush d’in bbu musu ta karba tayi tagama kamar jiya,nan yamayar ,yadawo yabata tea d’in tasha,sannan yaje yakira Dr ,suka dawo ta re ,sunsha fama da ita tukum ta tsaya aka mata allurar.

“Sannan cpt ya nufo gd byn yaga tayi bacci.”

      ********

Mama zulai ce tsaye a parlourn ta itada zubaida tana cemata ,kiyi sauri ki karbomun dinkin anjima shizan saka”yyinda Rukayya ke zaune kan 2seeter tana kallon su..zubaida tace oh mama kinds San yanxun inna fita bai saniba wlh mugun duka zaimun ko yabani mugun punershment da gara dukan dashi ma…..atsawace tace kutuwar ubansa shi Yusuf din ,akace shina haifawa ke ne kokuwa?”ke kuma sakara kina nuna masa tsoro ko?”sai kace keba rainona bace ,har wannan k’aramin kwaron zai takaki to bazaki tambayesa ba ,dole kije sbd inada iko dke ehe….Rukayya ce ta katseta da cewa haba mama miyasa kike hakane?

Ai yah Yusuf kobashi zai aureta ya isa da ita tunda yayantane ,kuma hakan na nuna yadamu da tarbiyyarta ken…

Wata ashar mm zulai ta bankoma Rukayya ,hade d cewa in ina mgn kika sake samun baki wlh saikin ji jiki ,ni wlh inbacin gd nahaifeki da sai ince musayamun ke akayi sbd kwata kwata bakya kishina kuma bakijin mgn ta…

Cikin jin haushin halin mahaifiyarta tace kiyi hkru ,tafada had’e da ficewa a parlourn.

Kallon zubaida tayi mm zulai ta ce oya maza kitafi ina jiranki bbu musu ta fice,Amma tana tsoron yagane ta fita be saniba..

sad’af sad’af take tafiya harta fito ta nufi get….yah Yusuf da ke shirin fita   yana dakinsa yahangeta ta window, akuma lokacin cpt yashigo da motarsa ,zubaida NATA gaidashi yyi mata banxa.

Yah Yusuf kuwa ,kwafa yyi afili yace zankamaki wlh.

Cpt kuwa part din su yanufa ,yaje yashirya cikin kakinsa ,sannan yanufi sashen Ummi yasamesu tare da abbu zai fita ,bayan sun gaisa suka masa yah mai jiki yace da sauki,nan Ummi tace to ga break fast d’in Ku nan kaida ita !

“Ahankali yace mungode”

Ummi tace ALLAH yabaka ladar,kaje kafara yin break din sai muje ka kaini gunta nadubata ko?”cpt yace to dama ni gun aiki zantafi….abbu yace ai bbu damuwa kije ki kula da ita anjima nima naje nadubata.

Amma yaushe zaa sallameta?”

Cpt yace gobe ne”abbu yace to shikenan, nan ya wuce dining area yyi  break fast yagama,alokacin abbu yafita…

Fitowa sukayi shida Ummi ,Fatima Auta nabiye dasu d basket  a hannunta ,sai turo baki take ita atafi da ita.

Bayan Ummi ta shiga, cpt ya karbi basket din dg gun auta,yasaka gidan bays ,yazagayo dan yashiga…jin muryar Ummi yyi tana rarrashinta auta….kallonta yyi had’e da mata wani kallo d gudu tabar gun bbu ko waiwaye..

Sukuwa sukabar gdn.

Gudu take taji taci karo da mutum,tana d’agowa taga yah Usman ne yakafeta da ido….sunkuyadda kanta tayi cikin inda inda tace dama dama k..ka kayi hkuri pls ban ganiba….

Meyasa kike gudu?”yafad’a kamar bayason mgn”

“Ahankali tace toba Ummi bace ta tafi tabarniba,shine yah Suleiman yyi ta hararata ko” tafad’a cikin sugar shagwaba”lumshe ido yyi yace aikin girma da ake dke anguwa!kuka kada nakoma ganin kina gudu kinjiko?”

Ahankali tace to ”

Murya qasa qasa yace ki kalleni mana!yabukaceta dan turo baki tayi tace um um bazan iyaba……kafin yyi mgn yah yaseer dke nufosu agadarance yace kai Usman meye hadinka da ita?”bacin kasan ita nake so ….afusace Usman yadaga masa hannu da cewa kullllllll!kada kasake cewa matata wai ita kakeso yafad’a cike da kishi….

Dariyar rainin hankali yaseer yyi ,hade da cewa kasake cemata matarka sauna maka illah”yafad’a had’e da nufar fatima yana mata murmushi…. Da sauri yah Usman yabank’adesa hade da tsayawa gaban Fatima ita kuma tana bayansa…..baki bude yah yaseer yke kallon yah Usman da mamaki yace hmmm zankuwa had’a maka jini d majina yanxun kuwa….Fatima dke bayan yah Usman tace pls yaya kada kabiye masa kaji?”tafada tana kuka ganin zasuyi fada sbd ita..

Afusace yah yaseer yakaiwa yah Usman wani punch …tuni ya Usman  yaduke yahankado sa hade da kaimasa nausa ta ko ina ….kukan murna Fatima keyi tana cewa yauwa yah Usman dina kaima sa laga laga…. Adede nan yah Yusuf yamusu tsawa dan duk yaga komai dama yabari yaga insun fara game din waye loosed?

shikuwa yah Usman jibgarsa kawai yake yakumbura masa fuska dan shima akwai zuciya….afusace yah Yusuf yakaraso yashiga tsakanunsu ,nan kowa yyi gefe ,yyinda Fatima tayi tsaye tana zare ido..

Yah Yusuf yakalli yaseer yace mitts kaji kunya wlh ace kaninka yamaka duka gaban mace meyafi haka kunya?”

Yah Usman sai huci yake yafinciki hannun Fatima sukabar gun ,shikuwa yaseer bbu kunya yajuya yatafi d mugun guduri aransa…

Yyinda yah Yusuf yanufi get dan daukar mota adedenan zubaida ta shigo get din,rungume hannuwansa yyi akirji yakafeta da ido….kamar anceta waiga idonta tsab cikin nasa..

Sbd tsoro kamar ta saki fitsari a wando,Aida gudu tayi part dinsu jin yana cewa taxo,koda yaga hakan sai ya rufa mata baya..

Bangaren su yah Suleiman kuwa ahanya yake sanar da Ummi akan yarinyar bata mgn kuma bata saba da kowa ba sai shi.

Nasiha da rarrashinsa tayi akan yyi hkuri ya kula da ita da duk na ko wane ,da haka kuka iso room d’in.

Tun kafin su Shiga Ummi kejin fad’uwar gaba,har suka Shiga da sallama cpt na gaba ,ai iftihal na ganinsa da sauri ta ta shi sai hawaye take ta nufesa da nufin fadawa jikinsa.

atsawace yace ……

Share

????????mmn fareesa ce✍????✍????

AWESOME WRITER’ ASSO..????

(palace of excitation and pleasant writer’s)

    INA TARE DA ITA!
????????????????????????????????
    (bansan ita bace)
????????????????????????????????

Story &written by mmn fareesa

NOT EDITED

????35&36

Atsawace yace keeeeeeeee!had’e da saurin janyewa dan kada ta fad’a masa ajiki”.
Ummi dake bayansa tayiwa iftihal kuri da ido tana tuna kamar tasan mai irin fuskarta ko wadda suke kama da ita. ”
      “Ahankali tace haba babana?” meye haka? “Kasan fa bata hayyacinta ko?” batare da ya kalletaba yace kiyi hkri Ummi!
Batayi mgn ba taja hannun iftihal dake tsaye gefen yah Suleiman tana hawaye….tirjewa tashiga yi ,Sam bazata bitaba….nurse d’in da suke zaune a room din ta taso da dubara ta zaunar da ita kan bed ,sannan Ummi ta zauna cike da tausayinta.
Shikuwa gogan fuskar nan murtuk ,dasun hada ido da iftihal sai ya aiko mata da harara ,abinda bai saniba ,Ummi na lura da shi…
Basket din dasukazo dashine Ummi ta nufa ,tahadawa iftihal komai a plate had’e da tea mai kauri tabawa nurse din ta ce tayi feeding d’in patient d’in. “Yyinda yah Suleiman kebinsu da ido….
Nurse d’in tafara kokarin feeding nata, amma me?”
Tak’i yarda …..kallonta kawai yah Suleiman yyi ta nutsu tarika Karba…hararansa Ummi ta yi tace hmmm dani kake magana ,wato bazaka dena hantararmusu y’a ba ko”?shin in y’ar uwarkace take cikin wannan halin zakaso amata hakan?”ahankali yace ah ah pls Ummi ki yi shiru duk ga yara kinamun fad’a ….girgiza kai tayi batace komai ba…hakadai aka lallabata tayi break aka bata magani ,bbu jimawa bacci yyi gaba da ita ..itadai Ummi sai kallon ta take ,tanajin kaunarta hade da tausayinta.”
Bayan nurse d’in ta fita ,Ummi ta yiwa yah Suleiman Ta’s dg karshe kuma tamasa nasiha ,wacce tashigesa sosai ,yyi kuma alk’awarin cewa zai kula da patient d’in sa iya bakin iyawarsa…
Ummi taji dadi tayita saka masa albarka…har yanufi k’ofar fita dan tafiya office sai kuma ya juyo ,”ahankali yace Ummi idan ta ta shi dg baccin kimata dubara tayi wanka ,amma kada kibari wannan kilbabbar nurse din ta mata plsssssss!

Previous page 1 2 3 4 5Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button