INA TARE DA ITA BANSAN ITA BACE 31-40

“Da mamaki Ummi ta kallesa ,amma saitace to shikenan adawo lfy”
“Yace ameen”
********
Da gudu xubaida tashige parlourn mm zulai ta na nishi hade da waiwaye taga ko biyota yyi”
Tsaki mm zulai ta yi tace keeeeeee!lfy?kika shigomun atsorace ko Wannan d’an iskanne yabiyoki?”
Yaseer dke kwance kan 2seeter sbd dukan d Usman yyi masa yace ke dallah shine ko nashi bane ?”
Atsorace tace kirana yyi wlh wai nazo!nidai gsky mama kinjamun “yanxun bansan abinda zaimunba wlh….afusace mm zulai ta ce yakasheki yyi gunduwa gudunduwa da namanki ,karshe kenan ko?” Ai wlh dani suke mgn duk Wanda yace sai sani a rana toni a wuta zansashi…shims Usman yanxun yyiwa yaseer haka shida Yusuf suka taran masa to wlh ni kabarni da Usman din dan har nagama tunanin sharrin dazanmasa har fatimar tace bata k’aunarsa wlh….dariya yaseer ya kece da ita had’e da cewa da kyau my sweet mama ,shiyasa nake sonki…murmushi tayi tace hmmm aini bata wasa bace…zubaida dake raba ido tace ni bara naje na shirya inada lakcures da karfe 12:30yanxun kuma 12:00,naga su Fatima d Rukayya basuje skul ba yau lfy dai ko?”tsaki mm zulai ta yi tace matsalarsu ce k’ila sunada dalili.
Abinda zan gaya miki ki dena nuns tsoron dan banxan yaron nan ,shima zansaki kimasa sharri dg nan ai afasa auren naku!da sauri zubaida tace pls mama gsky kiyi hkri bazan iyaba yaje yagane nabani gunsa, yanxunma bansan me zemunba…tsaki yaseer yyi yace ke wani lokacin wawoyace wlh !mm xulai datakasa mgn dan zubaida ta kuleta ,sai kallonsu take…turo baki zubaida tayi tace gsky kadena cemun wawiya ….ni natafi nashirya zuwa skul…
Yah yusuf dake lab’e yana saurarensu ,yyi ajiyar zuciya yajuya dan komawa bakin get yajirata tazo wucewa”sai yakamata.amma yaso yashiga cikin parlourn to amma jin mugayen kalaman mm zulai da yaseer yasa yak’i shiga.”
Azuciyar sa tunani yake akan rashin tsoron ALLAH irin na mm zulai dakuma muguwar tarbiya datake ba y’ayanta tana bata musu rayuwarsu da mugayen halayenta,afili yace oh to zancigaba da bibiyar yaseer naga wanne sharrine zata sakashi yyi ma usman?
Motarsa yabude yazauna yarufe ,yana tunanin dole yakula da tarbiyyar zubaida tunda ALLAH yasa tana tsoronta,kuma yalura wani abun duk mama zulai kesata yi ,kobada son rantaba..yananan yana zancen xuci yaganta ta cire gyale tasaka hijab sannan tasakashi a hand bag d’in ta… Koba afad’aba yasan mm zulai ta tursata tasaka gyale ,amma dan ta yi masa biyayya tasaka hijab….da sauri yafito dg motar fuska atamke gab da zata fita yace keeeeee!arazane ta juyo,cikin isa yace zo nan,”matairai cewa tayi tace pls yah yah kayi hkuri wlh na dena bazan koma “zantafi skul nakusayin latti…tsakin da yyine yasakata yin shiru…. Cikin tsawa yace inkin dawo dg skul kisameni a part d’inmu inkika bari nasake nemanki hmmmmn sorry for your self wlh…. Bejira ansartaba yashige motarsa ,itakuma ta fita dg gidan…
A hospital kuwa ,tun bayan tafiyar cpt Suleiman Ummi ke tsare da iftihal har Dr jabeer yashigo suka gaisa yadubata yaga bbu laifi tafara samun lfy, kallon Ummi yyi yace mama takusa tashi yanxun bbu jimawa ,amma ina gani amata wanka sbd takara samun lfy ….Ummi tace ok bbu damuwa, nan yafice Ummi ta wuce toilet tayi arwalla bayan tagama sallah takira Habiba akan su shirya lunch a basket yanxun zata kira abbu inzai tafo yatafo dashi…bayan bata gama wayar ta waigo taga iftihal ta ta shi ta bude ido tanata kallonta..
Murmushi Ummi tayi ,ahankali ta mata gefen bed d’in ta kama hannun ta ,ta mikar da ita ,tsaye bbu musu ta mike suka nufi toilet ,kasancewa da komai aciki da dubara Ummi taimaka mata ta cire mata Riga dg ita sai inner wear’s ,ta nuna mata tayi wankan amma bata fahimtaba…harzata fita ta tuna da abinda yah Suleiman yace ,sai tadawo ta wanke mata fuska da hannuwa had’e da kafafunta ,sannan tamayar mata da rigarta suka fito ta .
Babu jimawa abbu yayi sallama yashigo ,iftihal harta ta shi ,koda taga ba yah Suleiman bane saita koma ta zauna…
Abbu dketa kallonta da tausayinta ,yace wa Ummi yamai jikin?”
“Tace da sauki”
Yace k’ila abasu sallama yau ko?
Ummi tace eh gsky da alamar hakan.
Kallonta abbu yyi ganin tana hawaye,yace kukan me takeyi?”
Ummi tace Aida kashigo catake babana ne,shine dataga bashineba take kuka ayadda na fahimta……nan tasanar dashi sabon da patient d’in yah Suleiman tayi dashi…kafin sbbu yyi mgn yah Suleiman yyi sallama yashigo ,Ummi ta amsa iftihal naganinsa ta sakko dg kan gadon…yyinda yaketa addua a zuciyarsa ALLAH yasa kada tafad’o masa ajiki agaban abbu….kafin yagama tunani yajita jikinsa ……hannunsa yasaka yajanyeta suka nufi gefen bed din , yazaunar da ita yagaidasu abbu d Ummi ,bayan sun gaisa yyi shiru ganin hawayen datakeyi…..tunowa yyi da ahanya yasiya mata biscuit da big bomb da chacoolat,da sauri yafito dasu dg aljihun rigarsa yasakamata ahannu sai.. kallo take tayi kuri da ido kamar mai nazari,yyinda yyi Mata kuri da ido yana kallon tsantsar kyau nata…muryar ummi yaji tana cewa ga lunch kayi serving naku kuci…
Abbu yakatseta da cewa ,kafin nan yafasa sweet dasu biscuit d’in nan yabata naga tana kallon su.
Karba yyi yafasa yaci sannan yasaka mata abaki…yana tashi dan kamsta abinci …tasaki su sweet d’in ta ta shi tsaye dan biyosa….azuciyarsa yace oh ni naga ta kaina…Ummi ce ta ce jeka zauna bara nakamuku ,nan tayi serving nasu a plate daya ta mika masa ,tana gabansa zaune cikin jin nauyin ganin abbu d Ummi na nan yafara bata …taki karba,abakinsa yakai sannan itama yabata ta karba…..koda abbu yalurada da yah Suleiman na jin nauyinsa sai yafice ,yacewa Ummi zaije gun Dr jabeer suyi mgn yakarbomata sallama.
Ummi tace to”
Nan yafice dg room din.
Iftihal kuwa duk sadda yabata bata karba sai yaci tukum take karba ahaka sukaci tare harsuka gama ,Wanda yyi mamakin kansa daya iya cin abinci da wata ,bacinyasaba da angel d’in sa kawai yake iya cin abincin…
Abbu ne yashigo yace to ansallameta kuma kullum Dr zaizo yadubata ,kuhada komai muje muyi sallar la’asar sai muwuce gd ,Ummi tace to ,nan abbu da yah Suleiman suka fita..
Bayan sun dawo dg masjeed suka fito had’e da Shiga mota ,wacce iftihal duk ta tsorata harda hawaye ,kuma agdn baya suka zauna ga k’ugunta ga na yah Suleiman ,koda yaga hakan Hand chief nasa yafito da shi mai k’amshi yasa hannu yagoge mata hawayenta,sai son hawa jikinsa take shikuwa yana jajjan yewa ,yyinda su abbu d Ummi na lura dasu .
Bayan sun iso gd suka nufi part d’in su ,zama yah Suleiman yyi a 2seeter iftihal tazo ya haye saman cinyarsa…..gaba daya su Fatima da Habiba dke zaune a parlourn suka Shiga mamaki dakuma wacece wannan yarinyar ….tsawar dadukaji yah Suleiman yyi mata had’e ja mata kunne yatureta dg jikin sa har kanta yanigi kujeta…d’agowa yah Suleiman yyi suka had’a ido da abbu dke tsaye yana kallonsu da alama ran abbun yabaci ..
Beyi mgn ba yakalli Fatima yace kije dakin Yusuf kice masa nace yasanar da kowa yanxun za’a yi family meeting yana fadin hakan yafice dg parlourn..
Duk sai yaji jikinsa yyi sanyi dan bayaso yabatawa iyayensa rai.
Kallon iftihal yyi dke…
Share