INA TARE DA ITA BANSAN ITA BACE 31-40

????????mmn fareesa ce✍????✍????
AWESOME WRITER’S ASSO..????
(palace of excitation and pleasant writer’s)
INA TARE DA ITA!
????????????????????????????????
(bansan ita bace)
????????????????????????????????
Story &written by mmn fareesa
Naga korafe korafenku akan cewa wai Ummi bata gane iftihal tana y’atta,wayace ita ta haifeta?mommy ce mahaifiyarta kuma har yanzun basu ga junaba,wasu na cewa baidace yaki ganetaba sbd shakuwarsu ,kunmanta sunan novel din? dan haka duk wacce taji zata iya bina tacigaba da bina wadda ta ji bazata iyaba to bbu dole dan babu wacce ma jawo nace dole ta karanta..
NOT EDITED
????37&38
Kallon iftihal yyi dketa hawaye dafe da kanta!”
Wani tausayinta yaji azuciyarsa.”
Da sauri yasa hannu ya mik’ar da ita tsaye ,had’e da lailaya Mata gun data bugu”.
Habiba kuwa sunsha mamakin wannan lamari…..bata auneba sukaga Yakama hannunta yana mata mgn batadai jin abinda yake cewa…
Yah Suleiman dke rike da hannun iftihal yakalli habiba ganin yadda taketa kallon su yace malama Ki fita nace!
Bbu musu ta fice dg parlourn.
Tana fita yakalleta “ahankali yace sorry kinji?”
Itadai kallonsa take batayi mgn ba “hannunta Yakama sukaje gefen frige yabata swan water tasha ,aitana gamawa tafada jikinsa tayi luf akan faffad’an kirjinsa…
Yah salam kawai yace afili…da dubara yadagota ,yajata suka nufi babban parlourn gdn inda ake meeting d’in.
Hannunsa cikin nata suka shiga sai rarraraba ido take ,ai tun kafin su zauna take kokarin hawa jikinsa….yyinda jamaar gun sun cika d mamakin,wacece wannan yarinyar?
Mm zulai kuwa baki bude take kallon su da mamaki da kuma tambayoyi fal aranta”
Amma burinta taji ,dalilin meeting d’in.
Zubaida kuwa wani haushin iftihal da kishinta taji ganin sun zauna ,ga k’ugunsa ga na ta,yarik’e hannunta ,kanta akafad’arsa yana mata rad’a akunne.wani bakin ciki taji ,tuni tafara kokarin su had’a ido da iftihal ta harareta…sallamar su yah Yusuf ce da abbu tasata saurin nutsuwa…
Shikuwa yah Suleiman sarai da gayya yabar iftihal ta aza kanta akafad’arsa sbd yanaso mm zulai ta ji haushi…kuma taji haushin sai harara take aiko masa da ita..yyinda sauran mazan sai kallon su suke bbu Wanda yatambayi ba’asi..
Gyaran murya abbu yyi yace ina yaseer?”
Mm zulai ta ce baya nan yana gun bath day d’in abokinsa….kafin abbu yyi mgn yaseer yashigo parlourn yasha kananun kaya da wani d’an iskan aski can ciki yyi sallama suna had’a ido da Habiba yawurga mata harara,sannan yyi sallama yanemi guri yazauna …byn yazauna yana waigowa idanunsa suka hasko masa iftihal.
Sake ware idonsa yyi azuciyarsa yace oh lallai akwai kyau nan gurin,gsky tamun ,wannan zuk’ekiyar babyn dg gani zatayi sugar “afili yace wow wace ce wannan?” She is very beautiful… Wata uwar harara yah Suleiman ya bankomasa ,tuni yyi tsit had’e da cigaba da yin salatin da abbu yace ayi dan bude taro da addua.
Bayan ansha addua,abbu yace to alhmdllh masha ALLAH ,dalilin wannan taro shine sbd Suleiman nayisa da wannan yarinyar dake kusada shi….afusace mm zulai ta ce gsky ayimana gwari gwari yadda zamu fahimta ba ayita dogon bayaniba….cikin tsawa Abba abdullahi yace kada nasake jin bakinki ina ruwanki ne?”
“Murmushin takaici abbu yyi ,had’e da zayyane musu yadda yah Suleiman yatsintsi patient d’in sa da matsalarta”.. tuni suka dauki salati dajin hakan sannan sukayi fatan samun lfy gareta..
Ita kuwa mm zulai ko gezau batace komai ba ,dan haka kawai taji tsanar yarinyar da kinta azuciyarta..
Abbu yace sannan masu irin wannan matsalar tamkar yara suke ,ko yanxun kunganta ga jikinsa ga nata sbd bata hayyacinta,dan haka na yanke shawarar gobe bayan antaso dg masjeed za’a d’aura auren su da ita sbd gsky yawan shigemasa datake dukda lalurace akwai matsala ,gara ace da aure tsakanunsu,dg bays insha ALLAH taji sauki saimu sadata da iyayanta” in sunyarda yacigaba da aurenta inbasu yardaba to saisu rabu..ita kuma iftihal in ALLAH yasa tadawo sai amusu aurensu ko kuwa ?”
Duk yan cikinta parlourn sunyi tsit ,yyinda yah Suleiman keta gumi sbd tashin hankali jiyake dama besantaba ,yanxun in iftinshi tadawo tasami yamata irin wannan cin amanar mezaice mata?” yakare kansa…da sauri yace abbu pls katsay….cikin tsawa abbu yace nagama mgn banason musu inkuma ban isa da kaiba to ?”
Mm zulai ta ta shi tsaye had’e da yatsina fuska tana gatsine tace hmmmm duniya kenan”yagama dadironshi da ita za’a cemana wai bata lfy ,bacin sun gama shek’e ayarsu,shine sbd ba’son ya auri y’ar uwarsa za’ace ya auri karuwa….tas Ta’s kakeji..
Abba Abdullahi ya wankama mm zulai mari ,had’e da nunata da yatsa yace ke har kin isa ki kira Suleiman da manemin mata… Afusace Ummi ta mik’e kamar zata shak’i mm zulai ta ce ni ban hafi fasikiba!kuma bazan haifesaba har abada.
Tana fadin hakan tafice,yyinda abbu yagirgiza kai yabita ,shikuwa Abba tsaki yyi yace kisameni adakina!bejira amsartaba yafita shima.
Yah Suleiman kuwa inbacin dukan Tara Tara bbu abinda kirjinsa keyi ,wani haushin patient d’in tasa yaji..amma sai yadaure dayake shi nmjin duniya ne,tashi yyi ransa adagule Yakama hannunta suka fice.
Yyinda yaseer yaha hadiyi yawu ,azuciyar sa yace anxo gurin tunda batada hankali yadda nikeda son farar mace ai dole nalashi xumarta gsky…gani yyi anata fita shima yafito.
Yah Yusuf kuwa gab da zasu fita yabankowa zubaida harara had’e da cewa keeeeee!oya muje ki karbi hukuncin laifinki…marairaice masa tafara,amma yyi gaba had’e da yima ta banxa adoletabisa…
Tana tafe tana kallon su yah Usman da Fatima sai Habib da Rukayya suna mgn da alamadai suna son junansu,tsaki tayi tace afili oh dg ni sai yaseer kebamu dace wadanda zamu auraba.
“Wata zuciyar tace ai Habiba tafiku hkri da kawaici ga shiru shiru,sannan matsalarta wankan tarwad’ace ba faraba ,shikuma yah yaseer yafison mace fara da wannan tunanin ta yi sallama abed room din yah Yusuf..
WAIWAYE.
baffa habu kuwa yana ajiye ….
share
????????mmn fareesa ce✍????✍????
AWESOME WRITER’S ASSO..????
(palace of excitation and pleasant writer’s)
INA TARE DA ITA !
????????????????????????????????
(bansan ita bace)
????????????????????????????????
Story & written by mmn fareesa
NOT EDITED
????39&40
Baffa habu kuwa yana ajiye nah nah yakoma gd yafadawa inna delu yadda yyi tace suyi shiru abunsu…
Kwana2 da faruwar hakan ,baba atine taji shiru bbu labarin auren nah nah dame gari ,kuma tasami labarin abinda yafaru”.
Dan haka ta nufi gdn baffa habu da niyar taje ta dawo da ita gd.
“Bayan tayi sallama tasami inna delu na surfe suka gaisa”, yyinda baffa dke cikin daki gabansa ke mugun fad’uwa”
Muryar baba atine yaji tana cewa ,yayan na ciki?”ina nah nah ne?”
Wuf yafito had’e da karb’e zancen da cewa yo wacce nahnah ?”bacin tun jiya tacemun zata gd ,kina nufin batajeba?”
Cikin mamaki da rashin fahimta baba atine tace hmmmm dan ALLAH kufahimtar dani wlh bangane ba kada kucemun bakusan inda takeba….delu ta karbe da cewa dallah kada kiraina mana hankali “yaya y’ar nagunki kice bata nan!
Kuka baba atine tafashe dashi tace wato bacin auren dolen dakake shirin yi mata ,shine kuka batar da ita ko me?”
“Wai yaya kai wanne irin mutum ne?”


