INA TARE DA ITA BANSAN ITA BACE 41-50

Share
????????mmn fareesa ce ✍????✍????
AWESOME WRITER’S ASSO..????
(palace of excitation and pleasant writer’s)
INA TARE DA ITA
????????????????????????????????
(bansan ita bace)
????????????????????????????????
Story & written by mmn fareesa
????45&46
NOT EDITED
Yah Suleiman kuwa tafiya yake besan tana biye dashiba har suka zo daf da d’akinsa “kamar ance yajuyo yaganta bayansa tana raba ido..
Tausayinta yaji yasan dashi kadai ta saba” ahankali tace baby xo nan !
Yafad’a had’e da mik’o mata hannu yana nuna mata ta biyosa …..bbu musu tamkar taji ta nufosa ,suka shiga atare .
Zama yyi kan kujera yanuna mata gefensa alamar ta zauna ….kin zama tayi tana kokarin hawa jikinsa da sauri yace stop it…
Hannunsa yasa yazaunar da ita kan carpet had’e da murde mata kunne sosai….kamar yana rad’a yace kidemun haka kina son had’a jikina da naki…mutsu mutsu ta fara had’e da aza hannunta cikin nasa tanason yasake kunnan..wani irin yanayi yaji jin hannunsa anata da sauri yacika mata kunne.,,,
Alama yyita Mata akan ta dena masa halam”yyinda tamasa kuri da ido tana kallon sa tamkar tasonsa.
Hura mata iskar bakinsa yyi ..hakan yasa ta fara kyafta idanunta ta na turo baki…besan sadda yasaki wani lallausan murmushi ba ganin yadda tayi masa irin yadda iftinsa ke masa in yatsokaneta..
Itama murmushin tayi masa..adedenan wayarsa tayi ringing dubawa yyi yaga Dr jabeer ne.
Byn sun gaisa Dr yace gani ak’ofar gidanku.. Cpt yace ok kashigo kacewa mai gadi yakawoka part dina..
Suna gama wayar sai yatsintsi kansa da kinson Dr jabeer yaganta bbu hijab ko d’an kwali,tashi yyi had’e da Jan hannunta yace oya muje kisaka hijab Dr yazo yaduba ki ko?”
Itadai kallonsa take har suka fito suka nufi part d’in Ummi,nan yacewa Fatima ta kamata hijab bbu musu ta kawo akasaka mata..
Wow masha ALLAH ifti tayi kyau sosai shikansa gogan kuri da ido yyimata har sai da Ummi ta ce kuje mana inya dubata kudawo tayi break fast.
“Ahankali yace to Ummi ” amma azuciyarsa da tambayoyi fal dan tambayar kansa yake meyasa yake ganin yarinyar nan namasa kama da Angel dinsa?”
Jiki bbu kwari Yakama hannunta sukaje sukasami har Dr jabeer yashigo yazauna jiransu…byn sun sake gaisawa Dr yace masha ALLAH cpt gsky naga tanasamun kulawa sosai to acigaba dan ALLAH. ”
Yah Suleiman yace bbu komai zaa cigaba.
Nan Dr yafara aikinsa yyinda iftihal sai botsare botsare takeyi saidai da yah Suleiman yakalleta take nutsuwa..
Bayan yagama dubata”cikin xolaya Dr yace oh cpt naga patient d’in taka tana nutsuwa daka tsawatar mata koda idone ,ma’ana inkakalleta..
Murmushin gefen baki yyi yace oh Dr har kasamana ido…dariya Dr yyi sukayi sallama ,shikuma yah Suleiman yajata dan suje suyi break fast..
**********
Mm zulai ce ta fito dg bed room d’in ta zuwa waiting parlour sbd taji muryar yaseer.
Tun kan ta ida k’arasowa take jifarsa da matsiyacin kallo…yyinda duk yasha jinin jikinsa .
Zama tayi kan 2seeter tana girgiza k’afa afusace tace yaseer kabani mmaki wlh amatsayina na uwar da haifeka kana gani kiri kiri atonamun asiri agabanka baza ka karyata “wato inma naji kunya Nita shafa ko?”
“Ahankali yace pls mm kiyi hkri yawuce ,kema kinsan karyarmu takare tunda yah Yusuf yakamamu yazanyi ne dan ALLAH?”
Afusace tace yazakayi d’in uwarka ,muna fiki to wlh bara kaji dg kai har Yusuf d’in zaku gane shayi ruwane WL….
Da sauri Rukayya ta katseta da cewa pls mama kidaina haka mana,yanxun keko abinda yafaru dazun besama iznah agareki dan ALLAH kidaina nufar kowa da sharri in mgn ta ta yi miki zafi kigafarceni..
Tashi mm zulai ta yi had’e da Jan doguwar tsuka tace dg yau in ina abu kika koma samun baki ban yafemikiba…kallon yaseer tayi tace shasha dakai dani kake zancen ta fada had’e da barin parlourn..
Rukayya dasuke break tayi murmushi mai ciwo hade da nema ma uwarta shiriya,yyinda zubaida na gefe ko uffan bataceba.,,,
BYN KWANA 2
Sannu ahankali cpt yafara sabawa da iftihal wacce ayanxun yake kira da baby,Dan dataji yace baby to tasan da ita yake da sauri zata je gunsa..
Cikin ikon ALLAH kuma duk ta warke ciwon dke bisa kanta da taimakon Dr jabeer..
Ayanxun haka har tasan dakin yah Suleiman koba a kaitaba tana zuwa da kanta taita kallonsa ko yabata sweet d biscuit taci amma dai bata mgn.
Gefe daya kuwa yaseer na nan yasaka idonsa akanta jira yake yasamu dama hakarsa ta cimma ruwa..
Zubaida kuwa yanxun bata Bari suna haduwa da yah Yusuf dataji muryarsa zata gudu ,kuma duk yana ankare da ita soyake yaga iya gudunta..
Sannan itama tana Neman hanyar dazata ma wannan marar hankalin yarinyar illa(haka su mm zulai ke kiran ifti) dan haka kawai take jin zafinta…
**** ***** *****
Abbas ne tafe yana hawayen bakin cikin b’atan masoyiyarsa nah nah dan dawowarsa kenan yasamu Hutu shine yana shigowa garin aka tsegwanta masa lamarin..
Be tsaya ko inaba sai gdn mlm Haruna bbu Neman iso yabanka kai ,hankali tashe”
Yana shiga yasamu baba atine zaune ta yi tagumi, Jidda tayi matashi da cinyarta ,duk tarame tayi baki,kallo daya zaka mata kasan tana cikin damuwa..
Koda taga yanayin Abbas tasan yasamu lbrin batan nah nah ne..
Zama yyi kamar karamin Yaro ,yana kuka had’e da cewa dan ALLAH ina nahnarsa ta tafi?”bazai iya rayuwaba bbu ita..
Cikin kuka atine tace saidai muyita addua baffanta habu shine si
lar komai.
Amma kasan ai su mlm basa ganin ko?”
Abbas yace eh haka nayi yanxun ……….adedenan mlm da kuluwa suka yi sallama acikin gdn.
Da kayansu Niki nik’i ahannunsu,da gudu Jidda ta tashi…
Share
????????mmn fareesa ce✍????✍????
AWESOME WRITER’S ASSO..????
(palace of excitation and pleasant writer’s)
INA TARE DA ITA!
????????????????????????????????
(bansan ita bace)
????????????????????????????????
Story &written by mmn fareesa
Wannan page din nakine my lovely Fadeela dan Fulani nabaki shi hakak malak????????
NOT EDITED
????47&48
“Da gudu Jidda ta tashi ta fad’a jikinsa tana murnar dawowarsu gd lfy” yinda kuluwa ke kallon atine d Abbas ganin kamar akwai damuwa atare dasu”.
Mlm hruna ma yalura da hakan”atine sai gabanta ke dukan sittin sittin sbd batasan shin mlm da kuluwa zasu fahimce taba…
Abbas cikin damuwa yagaisu mlm ya amsa da fara’a had’e da zama shida kuluwa kan tabarmar dke tsakar gidan ashimfide.
Byn sun zauna ,atine itama tahaidasu had’e da tambayar jikin kuluwa mlm yace ta warke sarai bbu damuwa mun godewa ALLAH daya bata lfy…
Fuskar mlm da mamaki yace atine!
Ina nah nah ?”
Tunda Muka shigo bangantaba “wlh tana raina yarinyar nan, amma aiyanxun nima nayi waya sai indunga mgn da kowa wani abirni yacemun nasiya yakoyamun yadda ake amfani da ita…..hawayen d atine keyi yasashi katse maganar”
da sauri yace subhanallahi atine meke fatuwa kke kuka?”
Kuluwa ta karbe da cewa gsky Mlm akwai wani abu daya faru marar kyau da bama nan ,dan tunda Muka shigo naga yanayinsu nasan bbu lfy”
Mlm yace atine dan ALLAH kiyi mgn!
cikin kuka tace yaya nah nah ta bata bamusan inda take ba tund… Azabure mlm yace atineeeeeeeee!kada kicemun y’ata tabata….Abbas yace eh wlh mlm da gskene…
Innalillahi wa inna ilaihir raju un kawai mlm ke maimaitawa”atsawace yace mekike har nah nah dkeda hankali tabata….atine tahau basa hkri had’e da sanar dashi komai daya faru dabasunan…..tun kan ta kai aya mlm ke kuka kamar Yaro.
Azuciyar sa kuwa tunawa yake da amanar da yadauka akan yarinyar nan lallai dole yahukunta baffa habu…
Itama innakuluwa kukan take yyinda Abbas yadaure yana rarrashinsu.
Tashi mlm yyi yakalli kuluwa yace yau nadawo yau kuma zankoma domin na nemota aduk inda take sbd amanar da na d’auka akanta…
Dg Abbas har atine mamakin kalaman mlm suke ,sundaiyi shirune dan suna ko baya haiyacinsa.”
Kuluwa na hawaye ta e eh mlm kaje kanemo mana ita ALLAH natare da mai gsky inama fatan alkhairi had’e da adduar samun nassara akan abinda kake nema…