NOVELSUncategorized

INA TARE DA ITA BANSAN ITA BACE 41-50

“” Abbas jiki bbu kwari yafita dg gidan had’e da yiwa mlm fatan dacewa,,,

Jidda kuwa kuka take ganin iyayenta nayi gashi mlm yaja jakar kayansa da,zai tafi da ita..

Yakallesu baki daya yace kuyi hkuri kuma kicigaba damun addua nasamu nassara sannan yanxun zanje gidan baffa naga masa mgn in har ba’a gantaba to wlh kotuce zata rabamu dashi !zan nuna masa kuransa  gurin na ajiye yan uwantaka gefe..

Atine tace eh gsky kayimasa Ta’s da muguwar matarsa delu”

Mlm yyimusu bankwana yana hawaye dan har cikin zuciyarsa yana junta tamkar Jidda  y’ar sa.

Gidan baffa yaje bbu ko sallama ya kunno kansa aciki, delu dake tsaye tana shanyar kaya tace oh Ashe kundawo garin?

Doguwar tsuka mlm yyi had’e da cewa bansaniba ina habu mijinki take ne….baffa k’okarin fitowa dg toilet ya katse mlm da cewa yanxun Haruna ni kake kira da habu ko?”

Mlm yace eh baccin habu ko kanada wani sunan ne ?”

Baffa yace kuyimun rashin kunya lokacinkune !amma meke tafe dakai? “Delu ta karbe zancen da cewa ai gara ka tambayesa kaji yashigo mana gd bbu KO sallama sai masifa yake da kumfar baki….

Wani mugun kallon tsana mlm yyimata had’e da cewa ai dole kice haka tunda kunci amabata sbd son zuciya da kwadayi to bari kaji yanxun zanje na nemi y’ata aduk inda take, saidai inhar nadawo kotuce zata rabamu ….kekuma  muna mata barikiji kurciyya zanmiki kibata batttttt agarin nan,yana fadin hakan yafice bejira amsar suba  ……

Delu kuwa ta tsorata dan azatonta da gske yake, sai raba ido take tana tambayar baffa  mlm zai iya mata kurciyya?

” baffa yace ah ah”

Shirudai tayi amma bata yardaba…

  ************
 Yana fita motar zuwa binni yahau said a akayi tafiyar awa4 sannan mlm yasauka akd.

Gurin wani almajirinsa yasauka dkeda gd da matarsa 1suna zaune a unguwr kawo.

Cikin wani daki dke soro aka saukarda mlm bayan yakimtsa yahuta ,yasanar da ayuba dalilin zuwansa..

Ayuba yyi mamaki sosai dg baya yama fatan samun nassara had’e da bashi shawarar yaruk’a nuna pics nata yana tambaya gurare k’ila aganeta mlm kuwa yyi na’am  da shawarar ayuba..

Washe gari tun karfe 10am mlm yafa fits Neman iftihal yanata  tambayawa saidai me?

Kowa cayake bai gantaba tunsafe yake yawo har  dare saidai in lokacin sallah yyi yaje yyi haka yadawo masaukin rai bbu Dadi amma yyi alkawari azuciyarsa in yyi sati ko 2ne zai tafi Kano  ko adace tunda rannan ya  tambayi atine ko zanbincika duka kauyen tace eh dan haka garuwa zaitabi ko k’ila adace.

Washe gari mlm d ayuba ne Suna gaisawa ,ayuba tace nikuwa mlm inada wata shawara da zanbaka k’ila inkabita atace aga y’ar taka…

Mlm yace to ina jinka mecece shawarar?”

Ayuba yace ina …

Bana bukatar tanx ko????????❤sharhi kawai nake bukata in kunyi acigaba inbakuyiba kuji shiru..

Share

????????mmn fareesa ce✍????✍????

AWESOME WRITER’S ASSO..????

(palace of excitation and pleasant writer’s)

   INA TARE DA ITA!
????????????????????????????????
     bansan ita bace)
????????????????????????????????

Story &written by mmn fareesa

NOT EDITED

????49&50

Ayuba yace ina ganin mukai photon ta agdn TV kawai k’ila adace ”
Mlm yyi ajiyar zuciya had’e da cewa gsky naji dad’in shawarar nan
taka!muje ka kaini ko ?danni bansan gdn TV na garin nan
ba”ayuba yace bbu komai bara na fito da mashin  sai muje inkaika ,kaima ka huta da yawo kana nuna photon ta..
Mlm yace to ngd sosae “nan ayuba yafito da mashin mlm yahau suka nufi gdn TV dke Kd..

        **********

Yah Suleiman ne tsaye gaban mirror yana fesa body sprays yyi masifar kyau ammafa fuskarsa bbu annuri dan yau beyimafarki
n angel d’in sa ba ,kasancewar  yasaba da yin mafarkinta ko wacce rana amma yau beyiba”
Yuni foam nasa nasojoji yasaka ,yana d’aura belt a k’ugunsa iftihal ta shigo da gudu ta fad’a jikinsa tana hawaye…
d’agota yyi dg jikin sa”cikin damuwa yace dame zanji ne pls dake koda batan iftihal d’ina? ”
Kallon bakinsa take amma still tana hawaye “ahankali tasa hannunta ta na nuna masa k’ofar shigo…
Da mamaki yace tabbas wani yaci zalinki har akasamun ke kuka ko ?” Hannunta Yakama suka fito sai yan waige waige take alamar atsorace take….aibasu karya kwanaba sukaga zubaida da Rukayya zubaida tana mata masifa cike da hayayyak’owa…iftihal naganinsu da sauri ta fisge hannunta dg nasa ta zura aguje hanyar part din Ummi ”
     Atake yah Suleiman yafahimci zubaida ce ta mata mugunta dan yasan halin Rukayya duk a yayan mm zulai ita
ce mai kirki da tarbiya tuni yaji haushin ta dukda sauri yake dan haka yyi gunsu fuska murtuk dama yaya lafiyar giwa balle antabota…
gab dazai karaso yatsinci muryar zubaida tana cewa Rukayya wlh nadai nagayamiki kikasamin haka saina miki dukan danajimiki ciwo wlh ,haka kawai sbd nasa waccan banxar marar hankalin kneeling shine zaki hana ki turata….jin kamshin turaren namiji yasatayin shiru had’e da sauri d’agowa duk atinaninta yah yusuf ne kawai taga yah Suleiman….. Cikin inda inda ta ce yah…dama …in …ina wuni yah yah,banza yyi da ita ,cikin husky voice yace me baby tamiki kikasata kneeling har kike cewa zakima Rukayya dukan da kikaji mata ciwo ko??”

Cikin rawar murya tace umhmmm dan ALLAH yaya kayi hkuri ”

Tsaki yyi had’e da cewa nibakimun komaiba kibani amsar tambaya ta.,,,

“Shiru tayi ,atsawace yace oya tashi kuyimun fada keda Rukayya muga wa za’a jiwa cowo acikinku?”

Raba ido zubaida keyi ,yyinda Rukayya ko ajikinta dan ita gara ayima sbd kota huta da masifar zubaida …belt d’in dke daure a k’ugunsa yake kokarin cirewa Aida sauri zubaida ta rarimi Rukayya suka fara dambe yyinda yah Suleiman ke aikin kallonsu,gefen xuciyarsa na son yaje ya rarrashi baby dke kuka kilama bata yi shiru ba….

Murmushi yyi ganin yadda Rukayya yadage suna dukan juna da zubaida duk da dama yanada tabbacin da k’yar zubaida ta iya Zane Rukayya.

Ganin sun jigatu yace su tsaya ,yakalli Rukayya yace me baby ta mata?”

“Ahankali race wlh yaya nata mata komai ba ,itada ko mgn ma batayi ,kawai tasata kneeling tana murde mata kunne ,shine naso nasameta ,na janye baby ,shine takemun masifa.

tana kawowa aya yah Suleiman yace naji zaki iya tafiya” kallon zubaida yyi yace zokimun jump frog…..marairai cewa tafarayi ….wani wawan mari yyi mata tuni tasaki k’ara had’e da dafe kuncinta ta duka had’e da fara tsallen kwad’on..

Tafi monti16tana yi saida yaga takusa fad’uwa sannan yyi tsaki had’e da cewa wlh !wlh!wlh!!

Kinji na rantse ko?

Duk ranar da na sake gani ko jin kimma baby wani abu zaki gane bakida wayo,Mitts yaja tsaki had’e da  Barin gurin yanufi side din Ummi..

Ita kuwa zubaida kuka take da rarrafe ta nufi sashensu dan bata ita tafiya har cinyoyinta sin kumbura..

Yana zuwa yasami iftihal zaune kan carpet tayi shiru su Habiba da Fatima na shirin fita zuwa islamiyya dke nan cikin layin kasan cewar yau week end…

Dukawa yyi Yakama hannunta yafito da hand Chief ya share mata hawayenta fuska a tamke yakalli su Fatima yace yanxun inkuntafi kubarta gun wa?

Tunda ummi bata gd tana asibiti”ahankali Fatima ta ce ayya yaya takusa dawowa,kuma Laure nanan(me aikinsu)

Bece komai ba yaja hannunta suka nufi dakin yara ….wata ward rope yabude yafito da katuwar tedy  yabata wacce asalinta shine yasiyawa iftinsa ita..

Previous page 1 2 3 4 5Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button