NOVELSUncategorized

INA TARE DA ITA BANSAN ITA BACE 41-50

Karba tayi tana murmushi, biscuit da sweet yajawo loka yafito da suyaba ta yanata kallonta…

Ahankali yace baby zantafi office ki kwanta kiyi bacci kinjiko? Kada kifito waje zan siyomiki ice cream ko yafad’a had’e da Jan hancinta…turo baki tayi tana kallonsa murmushi yyi yafice dg part din.

Sadda yafito yasamu duka yaran gdn bbu kowa har mazan ma ,sai mm zulai d zubaida sukuma suna part dinsu,motarsa yashiga yanayin Horn aka bude masa get yaseer yashigo yana kan mashin roba robs.

Hakanan yah Suleiman yaji fad’uwar gaba ganin yaseer yashigo,amma saiyashare yafita kawai.

Shikuwa yaseer cikin gdn ya wuce had’e da nufar pard din mm zulai yasamu tanata tsinewa yah Suleiman tana gasawa zubaida cinyarta….tambayar su yyi lfy?”suka sanar dashi …

Kallon mm zulai yyi yace Rukayya na ciki ta kamun ruwa? ”

Mm zulai ta ce duna islamiyya ,ita inajiranta zataci ubanta tadawo da umminsu Suleiman din ,dan saina mata mgn wlh dan said anyi karamin yak’i agidan nan sbd zalincin yyi yawa shiyaci zalinta Yusuf ma ai basu nahaifamawa ba wlh.

Yaseer yace yo ummin bata nan?

Mm zulai ta ce eh tana asibiti ganin kanwarta nagansu ta window zasu FIta itada shanyayyan mijinta ,shine ubanku marar zuciya yabisu sbd tura kai mitts tayi tsaki…

Cikin jin dad’in ba bu mutane agdn yace ok had’e da ficewa yyi part din ummi.

Ak’ofar Shiva suka hade da Laure MSI aiki zata gd ,gaida ita yyi ya wuce ,itama ta fita tana mamakin me yazo yine?”dan tasan baya shigowa part d’in..

Kutsawa yyi ciki yaga bed room d’in Ummi d abbu arufe yasan basunan ,dakin yara yanufa ,cikin sa’a yasamu iftihal kwance tana bacci .

Murmushn mugunta yyi yace tsintsu dg sama gashashshe yahad’iyi yawu,had’e da rage kayan jikinsa ..

Yadawo dg shi sai boxer D’s vest fara yakai hannunsa yajanye pillow d’in da take kwance..

Azabure ta far ka…

Share 

Previous page 1 2 3 4 5

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button