INA TARE DA ITA BANSAN ITA BACE 51-60

**********
Mm zulai kuwa suna shiga daki ta ajiye yaseer kan kujera itada zubaida ,sannan suka sheka mass ruwan sanyi ,yafarka da ihu had’e da ajiyar zuciya ganinsa a parlourn mm zulai ”
Zama sukayi fuskarta bbu walwala tace wa zubaida takira mata Dr d’in dake dubasu ,bbu musu takira yace gashinan xuwa..
cikin jin haushin yaseer tace dama kai Ashe ba mutumin kirki bne yaseer?”haka kake ban saniba?”yanxun ai gashi kagani kajamun habaici da gori ga kuma kunya da kai ,gsky ka zo ka canxa Hali…Abba dke tafe zuwa ciki yakarb’e zancen d cewa yo halinwa yabiyo ne ?”
Waye yadorasa agurb’a tacciyar tarbiya?”inbakeba !to bari kiji xanbaki mamaki dg ke har shi sisina bazan kasheba,keda kika azasa a tarbiyyar ki biya masa kudin mgani,nayi nadamar aurenki ZULAI…
Afusace tace haba!ya isa,zakazo kana gayamun mgn ,aikaima kajita indai kunyane ,kuma daka ke cewa nadama ,ainima nayita ta aurenka ba kada komai ,komai saidai ka ta allaka gun y’an uwanka …..zubaida ce ta rufe mata baki had’e da cewa Abba dan ALLAH kayi hkuri kafita banaso kuna sa insa da juna …..”ahankali yace amma fita,ke kuma kisaurari yarki ta miki nasiha…..be idaba Fatima tayi sallama had’e da cewa yaya zubaida kije inji yah Yusuf..
Afusace mm zulai ta ce baki xuwa!Abba atsawace yace wa zubaida ke maza kitafi kiran yayanki kinji ko bakiji ba?”
Tashi tayi tabi Fatima suka fita ,akuma lokacin Dr yyi sallama ,atsatstsaye suka gaisa da Abba yabar gdn dan tyi alk’awarin bazaikashe ko k’wandalaba..
“Mm zulai kuma bayan angama dubasa da rubuta masa ma gani ,taje cikin kudin dashen mutane ta sallami Dr tabasa akasiyoma yaseer mgni.”
dan bata da kudi dama abbune kebata kudi duk wata kuma yasallami me ajikinta da 4000k na albashinta ,to yanxun tunda akayi wannan case d’in yakori mai aikin Yakima denaba mm zulai ko sisinai..,,,,
Yah Yusuf kuwa wanki ne mai tarin yawa yatulkowa zubaida ,tana kuka tanayi ga bak’ak’en maganganun dayeta yabomata had’e da dokokinsa,in ta karya dayaitadashine ..
Bayan tagama wankin tasamesa kan kujera tana latsa laptop “tace nagama !bara natafi,kallonta yad’ago yanayi duk saiyaji tabasa tausayi dan idanunta har sun kumbura sbd kuka. ”
Ahankali yace jeki wanke fuskarki..bbu musu taje ta wanke ,gefensa yanuna mata yace ta zauna ,bbu gardama ta zauna “cikin isa yace lbri zaki bani yanxun!turo baki tayi tace um um ban iyaba!
Wayarsa ce tayi ringing yana dagawa…da gudu zubaida tabar dakin..
K’AUYE ……
Tun tafiyar mlm kuluwa ke cikin damuwa had’e da tashin hankali sbd batan nah nah dan ma atine na rarrashi
inta..
Abbas kuwa cikin kwana biyune kullum sai yazo sau biyu arana jinko andace !sai ace anadai sauraren mlm..
Bayan kwana2 da tafiyar mlm da dare wani barawo yake gdn mai gari yyi sata akabiyosa ,yaga za’a kamasa ,Aida sauri yadura gdn baffa Habu.
” kasancewar gdn bakin hanyane gun wucewar jamaa”
Yana Shiga ya wuce dakin delu ya ajiye akuyar daya sato dke d’aure sa shaddar mai gari ,kudin daya sato yasa aljihu ya labe yanajin ihun samarin k’auyen da yaran mai gari zasu duro ta Katanga ..
Aida sauri yanufi soro yabude yafice dg gidan.
Baffa kuwa yana dakinsa yana bacci,deluma bacci take batasan an ajieyi komai adakintaba.
Ihun yara da kuruwa yafarkar dasu ,bbu bata lokaci sukaga kaya adakin delu ,atake aka kira mai gari ,yazo kodayaga gdn habu ne kuma akwai azazza atsakaninsu..
Sai yace eh dama ai habu barawon zaune ne ko yafito mass da saurin kudinsa daya turo aka satomasa kokuwa su had’e gaban alkali..
Baffa habu da delu ,mamaki yahanasu mgn,sunajin suna gani za’a zo har gd ayimusu sharri ,lailai duniya.
Afusace baffa yace shibai San maganarba,kuma wlh ko yanada kudi bazai bada ,nan fa akayita rigima har safe..
Akayi kotu,kasan cewar bbu shaidu gashi abun yazo damai garine kuma anga barawon gdn yashiga ga,dan haka akace sune.
Alkali yace ko baffa yabiya kudin 200 ko shida delu suyi zaman gdn yari na wata 3.
Baffa tuni yafara nadamar abinda yyi dakuma ganin ranar mlm da yana nan kuma beci masa amanaba to shizai biya masa kudin.
Sunajin suna gani aka kaisu gdn yari awulakance ,Maimuna nagida zamanta (kishiyar delo) dukda taji tausayinsa..
**********
Yah Suleiman ne dasu abbu da Ummi yaje gaidasu da safe ,suna gaisawa suna kallon TV dke kunne ,kawai sukaga anhasko pic na baby da Mlm Haruna tana kua tana cigiyarta..
Zumbur yah Suleiman yamik’ec tsaye hade da cewa…
Share
????????mmn fareesa ce
AWESOME WRITER’S ASSO..????
(palace of excitation and pleasant writer’s)
INA TARE DA ITA!
????????????????????????????????
(bansan ita bace)
????????????????????????????????
Story &written by mmn fareesa
????55&56
NOT EDITED
Zumbur yah Suleiman ya mike tsaye had’e da cewa me nake gani haka abbu ?”kuduba anya mahaifinta ne?”
Abbu yace ah ah dakata ,aibazaiyi karya ba!kuma ai Dr yace indai taga Wanda tasani ko shakuwa da shi zata iya komawa normal…
“Ahankali yace eh yafadi haka”
Amma gsky bazamu je da ita ko inaba ,mujedai mutaho da shi ta gansa k’ila tadawo hayyacinta.
Abbu yace to bbu damuwa muje ma yanxun gdn TV dinko?”
Yah Suleiman yace ,amma gsky inhar karya yamana zan hukuntashi!
Harararsa abbu yyi yace banason raini fa dg gani mlm ne ,karyar me zaiyi? ”
Kuma ko munje nizanyi mgn bakaiba…..Ummi ta karbe zance da cewa eh alh tunda dai kayi alwarin ya aureta ,inya gaya masa mgn marar dadi zai iya fasa basa ita!
Yah Suleiman kuwa yacika yyi FAM”besake mgn ba ,abbu yace suje yanxun bbu musu yyi gaba ,byn abbu yyi sallama da Ummi yabiyosa.
Koda ya fito parking space yanufa ,kafin ya isa…..baby data hangosa da gudu ta biyosa bbu Dan kwali akanta tana cewa yah ileeeeeeeeeeee!
“Cak yaja ya tsaya dan yasan itace”
Kokarin fadawa jikinsa take da sauri yarik’e mata hannuwa had’e da hararanta”ahankali yace ke ko?”bakyajin mgn nahanaki gudu da yawo bbu Dan kwali ,amma bakya bari ko?”
Murmushi tayi tana kallon sa, hancinta yaja yace to kiyi mgn manah!”
Turo baki tayi had’e da mik’e hannunta dan ta ja hancinsa ,wato ta rama amma bata kaiwa yafita tsawo,murmushi yyi dan sai yatuna da iftihal ,in yaja mata hanci tasa rigimar sai ta rama dagata yake sama saita rama…
Shikuwa koda yaga takasa ,kwalo yyimata tana y’ar dariya…adedenan abbu ya iso…dab Sosa kai yah Suleiman yyi had’e da bude mota zai shiga iftihal ta biyosa.
Abbu yace ikon ALLAH insha ALLAH tafiyarnan alkhairi ce gareni…..Fatima daya hango yakwalawa Kira tana zuwa yace tatafi da ita ciki.
Bayan ta tafi da ita abbu yashiga motar yah Suleiman yaja motar suka bar gdn .
Bayan isarsu bbu bata lokaci abbu yagabatar dasu atake aka kira number ayuba (Wanda sukazo tare da mlm)
Akace suxo yanxun angano yarinyar. ”
Mlm da zumudi had’e da murna ,suka iso gdn TV din.
Bayan sun gama gaisawa da juna ,abbu yasanar dashi inda aka tsintseta da lalurarta,data samu da fad’ar Dr duk yasanar da Mlm..
Salati kawai mlm keyi ,yana hawaye had’e da mmkin taya hakan yafaru?”
Abbu yace suje yanxun in ALLAH yasa yasamu lfy zaiji komai dg bakinta…
Yah Suleiman da tunda suka gaida baiyi mgn ba sai yanxun yace amma taya kayi sakaci da ita har aka mata irin wannan dukan ?”tana mace….