NOVELSUncategorized

INA TARE DA ITA BANSAN ITA BACE 51-60

Mlm yace ah ah d’an nan lbrin da tsawo ne ,mujedai naganta…

Nan suka fito bayan yah Suleiman da abbu sunyi signing a wani file .

Mlm da ayuba na gdn bays ,abbu da yah Suleiman na gaba da haka suka iso gdn …

Suna fitowa dg motar ,byn yyi parking mlm yace oh allahu akhbar nah nah wai tana gdn nan..

Azuciyar yah Suleiman ya maimaita sunan yace nah nah kuma?”

Tun kan su ida isowa parlourn Ummi ,abbu yakirata yace tafito d  baby nan gasunan zasu shigo…

Yah Suleiman ne gaba ,sai abbu yyinda mlm na bayansa sai ayuba karshe.

Iftihal najin kamshin turaren yah Suleiman zumbur ta mike tsaye had’e da nufaso…..saidai me ?”

Kawai taga mlm yyi tsaye had’e da kureta da ido….kallonsa take kuri zuwa can tadafe kanta dake juyawa ta kwallah wata razanan nar k’ara .

Tayi luuuuuuuzata fadi ,cikin zafin nama yah Suleiman yatarota ta fad’a jikinsa…..

Kuyi hkuri da wannan.????????????????

Share..

????????mmn fareesa ce✍????✍????

AWESOME WRITER ‘S ASSO..????

(palace of excitation and pleasant writer’s)

  INA TARE DA ITA !
????????????????????????????????
    (bansan ita bace)
????????????????????????????????

Story & written by mmn fareesa

????57&58

NOT EDITED

Tayi luuuuuuuuu zata fadi,cikin zafin nama yah Suleiman yatarota ta fad’a jikinsa…

Gaba daya yan cikin parlourn kallonta sukeyi”ahankali yah Suleiman yaduba yaga ta suma….wayarsa yafito yakira Dr jabeer ,yyinda yasanar da shi komai. ”

Cewa yyi ayayyafa mata ruwa yanxun.

Bbu musu yah Suleiman yafada musu aka kawo ruwa acup mlm yyi addua had’e da watsamata afuska.

Wata nauyayyar ajiyar zuciya tasaki had’e da dafe kanta ,ta ware manyan idanunta farare Ta’s a silin dakin.

Zuwa can tafara kallon dakin da mutanen dke cikin sa,mlm kuwa yyimata kuri da ido yanata adduar ALLAH yasa tawarke.”

Juyowa tayi jinta jikin mutum…caraf sukayi 4eyes da yah Suleiman ….. “Ahankali komai yadawo mata nadukanta da baffa habu yyi da muciya .

Da azama tajanye jikinta dg jikin sa ,azuciyarta tana cewa ko wanene wannan?” Har Abba yabarni jikinsa…muryar mlm taji yace nah nah ta kiyi mgn dan ALLAH..

Saurin matsawa tayi had’e da kallon su abbu “ahankali tace Abba!inane nan?” Kuma suwanene waddannan?”ina baffa habu da inna delu?”

Yah Suleiman daya tsintsi kansa da jin fad’uwar gaba sakamakon jin muryarta azuciyarsa yace tacika tambaya.”

Mlm yyi ajiyar zuciya yace to masha ALLAH Alhmdllh muna godiya ga ALLAH dayabaki lfy..

Abinda nike so kigane,kuma ki fahimta shine ki k’ara yadda da ikon ALLAH kikuma kara imani!wasu yan satittika dasuka wuce antsintseki abakin fita dg kauyenmu kamar matatta.

Jina jina ,wannan bawan ALLAH  ne yyimiki komai yakaiki asibiti yamaidoki gdn iyayansa ,byn suntabbatar da kinyi loosing na memory dinki.

Kinzama tamkar yarinyar goye, sai yadda akayi dke,yafada had’e da nuna mata yah Suleiman dsu ummmi..

Hawaye kawai nah nah keyi ….yyinda Ummi keta kallonta tana son tagano dawa take mata kama?”

“Ahankali nah nah talabarta musu tun dg farkon haduwarta da mai gari da zuwa dukan da baffa yyi mata..

Mlm yyi ajiyar zuciya afili yace biri yyi kama da mutum ,dama shine silar jefaki a wannan lalurar?

Zan koma gd kotuce zata rabamu ,wato shine azatonsa mutuwa kikayi yakaki ya yar..”

Duk su abbu sun tausaya mata ganin yar yarinya da ita tashiga halin kuncin rayuwa.,,,,

Mlm yalabartamusu baya gd hakan ta faru,byn yadawo yasamu labarin ba’a gantaba shine yajiyo xuwa dawowa nemanta.

Nah nah ta dago kai da niyar mgn caraf suka had’a ido da yah Suleiman azuciyarta tace masha ALLAH amma afili saita bankomasa  harara,had’e da murguda masa baki…

Cikin shagwaba tace to nidai Abba alokacin dabana lfiyar badai shine ke mun komai ba?”kamarsu wanka ….mlm yyi murmushi yace eh mana shike miki harda tsarki ma,yafada cikin sigar tsokana.

Turo baki tayi ,kamar zatayi kuka..Ummi ta karbe zancen da cewa ah ah y’ata wasa abbanki yake miki nike kula dake…

Murmushi nah nah tayi tace to mama nagode sosae ALLAH yabamu ladar…suka AMSA bakidaya.

Yah Suleiman kuwa ya cika yyi FAM tamkar yafashe ,azuciyarsa jin haushin nah nah yake kan tace waibashine ke kula da itaba sadda bata lfy ,amma yasha alwashin zata gane kiranta zai mata hankali ,harwanima harararsa take ,haba zai kamata.

Yatsina fuska yyi  had’e da tashi tsaye …abbu yace ah ah kajira mana agama mgn agabanka”ahankali yace pls abbu zanje na watso ruwa ne ..

Abbu yace to jeka ….Dede gun datake yabi had’e da fakar idanunsu yataka mata kafa….iya k’arfinsa yyi saurin ficewa dan yaga ma yadda shagwababbiya ce ita!

Abbu yace to masha ALLAH mlm ina Neman alfarma biyu agunka !

“Mlm yace haba alh aibabu ita atsakanunmu ”

Abbu yace inason da farko kabawa Dana auren yarinyar nan inba’a mata mijiba”sannan inaso kabarta anan bazai ta koma kauyeba ta ida warwarewa ..

Mlm yyi ajiyar zuciya yace kafin k’arfin komai alh aguna nabaki auren ta Amma inaso kuje har kauye kuyi bincike akanmu sannan kuje can kunemi auren ta.

Nima gobe zan koma insanar dasu ko hankali nasu ya kwanta.

Barinta kuma shima na yarda ,dg baya nazo da mai dakina da yar uwarta suganta..

Abbu yace masha ALLAH gsky mungode sosai da halarcin dakamana wlh…mlm yace bbu komai kuncancanci fiye da haka aguna..

Nah nah kuwa haushi taji na badata d mlm yyi bacin yasan Abbas ta keso tuni hawaye suka cika idonta..

Ummi kuwa kiranta tayi tadawo kusada ita ,tafara bata labarin Fatima da Rukayya alokacin da bata lfy sun shaky da juna..

Cikin farin ciki tace suna INA?”

Ummi tace suna dakin yara!

Murmushi tayi tace to nima zanje…abbune yakatse su da cewa ,
 to bara mlm akaina sashen baki ka huta ko?”

Mlm yace ah ah abarshi wucewa zanyi masaukina….nah nah tace Abba nidai um um natsaya anan d’in…. Kafin mlm yyi mgn yah Suleiman yyi sallama yashigo cikin shirinsa da kakinsa ajikinsa yyi masifar yin kyawu ..suna had’a ido da nah nah yabankomata harara saurin dauke kanta tayi dan takatan da yyi dazun taji jiki.”

Azuciyarta tace oh Ashe sojane ,nikadama yaharbeni da bindiga ,amma yanada kyau aradu…

Jin datayi mlm na cewa to bara naje can din ,had’e bin bayan yah Suleiman dke kokarin fita ,da sauri tace Abba nah ina yah Abbas yake?”

Wani irin haushi yah Suleiman yaji da tambayar datayi ,to wanene Abbas yafada azuciyarsa ?”

Wata zuciyar tace oho me ruwanka tunda basonta kakeba..waigowa yyi yanadon suhada ido da ita amma taki yarda..gaba yyi ganin tana mgn da Mlm ..

Har masaukin baki yah Suleiman yakaishi sannan yashiga mota yabar gdn..

Ummi kuwa kiransu Fatima tayi ,suka hada break mai nice aka kaiwa mlm ..

Sai nan nan suke da nah nah wacce ita tunda tagansu take k’aunarsu …

Tuni suka wuce dakin gara suka Shiva bata Latin yah Suleiman da irin kulawar daya bata sadda bata lfy ,sun kuma gaya mata bayason raini ko kadan.

Itadai jinsu take dan said taji ita bata sani tsoronsa .

Break sukayi sunanta bata labarin gdn harda batan iftihal da tafiyarsu momi amma basu sanar da ita yadda yah Suleiman keni da iftinsaba..

Bayan sun gama Fatima ta sa ta ta yi wanka had’e da wanke kanta ,suka mata meke up ,tasaka doguwar Riga gown pink ,masha ALLAH tayi bala’in kyau.

Fitowa sukayi suka rakata gunda mlm yake,sannan suka koma cikin gd.

Previous page 1 2 3 4 5Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button