NOVELSUncategorized

INA TARE DA ITA BANSAN ITA BACE 51-60

Bayan an gama sallarla’asar ta fito gun mlm dketa tunanin koya fadawa su abbu wacece nah nah ko yayi shiru.

Abinda yake gudu shine kada suce sun FASA auren sannan ita nah nah tashiga damuwa intagano ko ita wacece…muryarta yaji ,yyi ajiyar zuciya suka k’ara gaisawa.

Bata jimaba ta fito ,tana fitowa tahangi yah Suleiman yashigo gidan cikin shigar kananun kaya yyi masifar kyau da gudu ta nufesa.

Daure fusaka yyi had’e da cewa wai miyasa baby bakyajin mgn?”

Ahankali tace oh yaya menayi kuma?”

Harararta yyi yace ban hanaki guduna!
Cikin yarinta tace to aibansan kahananiba sai yanxun ,amma nadena.

Yace yanxun ina zaki?

Tace baby,dama kaina hango nazo inma oyoyo, murmushi yasubuce masa yace hmmm abinda ke sannu d zuwan nan baki iyaba balle gaisuwa sai rashin kunya ni munbata dake..

Cikin shagwaba ta ce to ai zandunga gaidakai,kuma bakaine ke tsokanata ba ,amma bazan koma yimaka rashin kunyaba!

Yatsina fuska yyi yace hmmm kima sake kiga yadda zanyi dke oya muje kinwani tsaya haka!

Batace komai ba sukajera suna tafiya “murya qasa qasa tace yaya ina wayarka?”

Beyi mgn ba yafito da ita dg aljihu yace gata.

Murmushi tayi had’e da karba tace game zaka sa mun nayi!

Kallon ta yyi yace ina kika kiyi game ?”tace yo yah Abbas yanada waya yana samun nayi tun….katseta yyi da Jan doguwar tsuka dan besan daliliba inta ambaci Abbas yakejin haushi.

Fuska daure yace bani wayata”sannan kika koma fadar Abbas gabana wlh xanbaki mamaki…..yafada yana huci.

Ita kuwa harta fara hawaye ,cikin kuka tace to ga wayarka kuma insha ALLAH bazan koma cewa kabaniba ,tana fadin hakan da sauri ta tafi tabarsa tsaye gurin.

Gaba daya saiyaji tabasa tausayi wato fushi tayi da shi kenan.

Duk sai yaji bbu dadi danko ifti baya bari tayi fushi da shi,gashi harda kuka take ALLH yasa kada ta fadawa su ummi
.

Part din sa yanufa ransa fal da damuwa sbd baby nafushi dashi .,

Bangaren mm zulai kuwa…

Share..

Previous page 1 2 3 4 5

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button