INDO MAKATA COMPLETE NOVEL

INDO MAKATA COMPLETE NOVEL

INDO MAKATA COMPLETE NOVEL

Haɗa wanke wanken tayi tana wankewa tana tsala kuka harda shesheƙa tana waƙa
“Nidai an tsaneni an hantareni banida lafiya…hum ansani aiki a sanyin safe…mama ki dawo…papa ya daina sona”

Tausayinta ne yatada masa hankali
“Ke taso kije ki huta bazaki ƙara aikiba sai kin warke”
Tsam na tsame hannu a kumfar saida nazo daidai fuskarta na yarfe ,tareda mata gwalo

Ɗil kumfan ya ɗilli mata a ido ,aikuwa inna labake kuwa ta canyara ihu”Wohoho Indo ta tsiyayar mun da ƙwaran ido”

Oum Aphnan✍️
[3/27, 15:51] Bamalli✌️: ????????️????
????????️????

  _*INDO MAƘATA????*_

????????️????
????????️????

Na….Oum Aphnan????
Marubuciyar✍️
Jarababben namiji????

ALHERI WRITERS ASSO.

بسم الله الرحمن الرحيم

Page 7/8

“Abino o niyosi?…Labake kiyi haƙuri karki taramana jama’a in this early morning period(da dukudukun nan)…Ba dagangan tayiba…Abike bring glass of clean water let her rinse the eye(Abike kawo ruwa mai kyau ta ɗauraye idon)”
Amsawa nayi da “yes papa”
Na wuce ina ƙunƙune,”Ni inba kishiyar uwata ruwa ta ɗauraye ido aiko saidai idon ya tsiyaye”
Hayewa er ƙaramar gadona nayi mai kamada na en boarding nayi kwanciyata…

Shiru shiru aji na dawo wayam”To abike ina ta kurɗa ne….Abike?”ya ƙwalla mun kira.
“Hmm baba Abike ƙyaleta na goge dama kumfane ya daina zogin”
Allah ya kyauta yayi mata yasa kai yabar gidan.

Nikam tunda na fara rizgar barci bam farkaba sai kusan sha biyun rana…Da tsaki na buɗe ido tareda gamtsarewa ina miƙa na ware er ficilin bakina na usulin fulani ina kwara hamma harda ƙwalla…ba maganan rufe baki saida na gama nayi tofi tuf! Tuf!!

Gaban ɗakin inna labake naje na tsaya”Inna abun karina”shiru tayimun ta cigaba da bakace hatsin girkin rana”inna magana fa nike maki”
“Yaje koyo sallama don ubanki”
“Hmmm to salamu alaikum ,ni bani yunwa nikeji”
“Saidai su Rifkatu ɗazu sun shigo nabasu kasonki saidai kijira na rana inkinje kinyi aikin da nasaki”
Wani mulmuleliyar ashar na danna
“To wallahi antarowa uban rufka bala’i don sai nayi sati inacin abinci a gidansu”
“Jeki dama mutan garin ƙuminki suke”
Aikuwa daga gida,gidansu rufkatu na zarce ,saidai furtunately to her(cikin rashin sa’a) bakowa a gidan sai rifkatu dake tsintar wake a wani kwankwatsatsen tray .. kewaye gidan nashigayi ,ganin ba kowa yasa na zo na dogare a kanta…sai taɗago ta kalleni sai tai maza ta sauke idonta a cikin tray ɗin.

“Ke dan abu kazanki…wayace kije ki canye mun abinci”
“Sorry oganniya Abike inna takiramu muna wasa tace muzo mukarɓa,shine su iyama suka ce basuci nikuma mamanq batanan ,shine na karɓa naci”

“Kantumal aikuwa kodai kibiyani ko innakaɗa maki sabulun jaki”
Dagudu ta zabura ta sa gwuiwoyinta a ƙasa
“Anty ki taimakeni banda abinci da ƙyar baba yakawo waken nan yace muyi fate…kiyi haƙuri in angama zan kawo maki”

A zuciye na miƙe nayi kutubol da tray ɗin ,nan waken ya sheƙe na bi na tumurmushe a turɓaya.
“Aka gaya maki jiran waken ku nikeyi? To yanzu zan maki ɗanbamzan duka ala bashshi in gobe inna ta kiraki ko zuwan aikene zakije” daga hakan kuwa na shiga sakar mata naushi…saida nayi mata dukan Aktor kafin na barta jinajina.

Ina fita na hango babanta tafe da sauri nabi lungu na arce a sittin.

A bayan wani katanga naci burki ina sauke numfarfashi.wani bala’in yunwa na ƙwaƙulata…tuni hawaye ya fara mun ambaliya yina wanke mun ido”Wayyo Allah yunwa,saida nace mama ta tafi dani ,wai bazan bita ina nemo mata maganaba ita lallai saita barni gida ,ai gayinan zasu kashe maki ni da yunwa…ke ko kikayi asaran erki don uta batasan zafin haihuwarba…”

Durkowan wani akan katanga ya tsoratar dani…da sauri na lafe a jikin kangon ina numfarfashi

Daniel ne nagani ya zaro jakar mata a riga yina waige waige gadai dukkan alamu satoshi yayi

Fit nayi tsalle na durka a gabansa…a tsorace ya waigo yina dawai dawai
“Rabo na rabonane…sai akasa dani ko yanzu in kewaya in faɗa ma anty risi mai fanke don nasan jakarta ne…daga gidanta in wuce wajen me gari.”

“Sorry Abike bara mu raba????”
Warce jakan nayi na juya baya ina fiddo kuɗin cikin ima ware en dubu dubun da ɗari bibbiyu.

“Abike to kijuyo a rava mana?”
Waigowa nayi na miƙa masa jakar da en hamsin ,Ashirin
“Na your ma share be this?”(wannan ne rabon nawa?)”eh oh take the rest maku na go and tell oba”(karɓa sauran bara inje in faɗawa mai garin)

Karɓa yayi ya girgiɗa kai ya wuce ,Nima nawice ina en waƙe waƙena
“Harnaji yunwar takoma ,ɓoye kuɗin nan zanyi ranar laraba inbi motar dake tafiya arewa garin hausawa,aidai indai naje can duk wanda nace masa gidan Tani warwaron sarki…ko ƙwarƙwaron sarki?…aidai an sani…so ɓuye kuɗin nan zanyi ƙasan akwatu”


Sun jima suna cin juna ,har saida yaji kiran sallah badon yasoba,ya fara kwaɗaitawa jikinsa son ta kawo,aikuwa ya fara cinta da sauri da sauri yina wani irin gurnani kamar zaki …can kuma ya ƙanƙameta yina ihu yina ciccije mata kan nonuwa ,ihu itama tasaka tafara tsunguninsa a kumatu ,shikam kosanin tanayima baiyiba,yinajin gindinsa yina taɓo masa wani abu mai kamada mayan ƙarfe yina daɗa fizgoshi.da ƙyar ya iya yin release ba ƙarya atika akwai daɗi matsalarki rowa,baki badawa sai an biya”ya faɗa yina lakuce mata kumatu dukda waskewa da yayi ganin tana hawaye,yasan tasha yakushi da cizo….hohoho shikansa yinaso ya canza amma ina bazai iyaba ,haline bayi sanin yinayi kodayike yina alaƙanta hakan da daɗinta ne.
Ganin barkwancin sa baida muhalli yasa yafara niyyar tashuwa,gyaran murya tayi
“To malami sai aciko mun ɗari biyu da hamsin ɗina ko…nidai narasa wa acikin abokanka ka haɗu dasu suka maisheka matsolo just rabin miliyan?”

Murmushi yayi yina sosa kai”Amma dai kema ɗin raki kike mun ,da kina bari ina naɗan romona ko fin hakane ma basai kin roƙaba zan baki”
Tsuke fuska tayi ta na huro hanci
“Kana nufin kace roƙonka nayi lo kuwa kadarata na baka ka kwaƙo’ula kabiya?”
“Eh abunda nike nufi kenan …yanzuma inmunyi sallah komawa duty zamuyi till down” yafaɗa da marayan murya.
A zafafe ta doka masa tsawa
“Dawa??? So kake wataran kaciremun kan nono saboda tsotso da cizo? To A’ah hakan da kayi ya isheka ,kewayawa biyarfa…ai kabari in gama jinya”

Shiru yayi dafe da kai ,ayanda yikejin kansa tamkar bai ko lakaci maceba shi a ƙaidar feeling ɗinsa bayajin muguwar zazzafan sha’awarsa na taso masa ,sai yayi kamar awa 7 zuwa 8 suna aiki to sai asannan asalin shaawarsa da inda yaci mace zai ji ya ƙoshi yike ɗagowa…shiyasa sam kullum yikejinsa a matse abokansa kam har tsiya suke masa wai kullum Alƙalamarsa a ɗage baka taɓa ganinta akwance tamkar gwauro marar mace” shidai tin yina basa amsa har ya daina buye masu vayi kulasu…shiyasa ko muryar mace baison ji bare ya yarda su ke6e saboda tsaro.

Dogon numfashi ya sauke kafin ya miƙe ya wuce bayi yin wanka yina tafe yina ƙunƙune da ciko kumatu kamar yaro.
Faska masa harara tayi ,kafin ta janyo wayarta ta kulla data ganin ruth bara online yasa ta kirata a waya “ke akwai labari muyi magana ta whataapp”
Aikuwa nan suka shiga precious ladies group kwata kwata su bakwaine a group ɗin isu isu

“Babes yaudai ɗan maƙeƙen yaban rabin milion kinga + mil’ion guda na salary ɗina zan turo ai mun booking ɗin tafiyar ,wow…precious duk na ƙosa abun nan tayuwu…yanzu zan turo da kudinta account ɗin Ruth”

“Oooh ohhhh manyan babes aidai indai kuna gindi kuɗi basu yimaku wuyar samu….ku garasu ku yagi rabonku nace…bance ku tausaya masu ba” cewar safeenah Itace kaɗai da Atika musulman hausawa a cikinsu amma ita a abuja take zaune da mijinta sanator ne itace amarya tanada kishiyoyi su uku amma itace ta gaban goshin miji…kuma duk hakan ya samune sakamakon haɗuwarsu da precious ladies….ko meye sirrin wainnan isassun matan oho….!

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9Next page

Leave a Reply

Back to top button