INDO MAKATA COMPLETE NOVEL

INDO MAKATA COMPLETE NOVEL

INDO MAKATA COMPLETE NOVEL

Yina fitowa gaban yaransa yaje dasuke cikin blowses gumtaye iya cinya kansu yasha gyara an watso wani gashin rabin fuska sauran an tamke da ribom ta baya kalar kayan sai takalman ƙafarsu masu igiya masu tudun gaske….kunnin kowannensu maƙale da airphone…

Kallon farko dole kakirasu da cuty pie ,gasu dai en lukutaye dasu jajir sak turawa amma bako ƙwarzanen tabo a jikinsu….

Zuwa yayi zai rungume su bai bi takan jama’ar dake zazzaune anyi tsit ana jiran fitiwarsa ba,ciki kuwa harda wainda suka shafe babanshi matsayi da mulki

“Welcome to nigeria my kids…this is our nation,our home in brief hope you are happy”(Barkanmu sa zuwa nigeria yarana,wannan shine ƙasanmu…kai gidanmu ma kawai a taƙaice ,dafatan kunyi farinciki)

Cikin wani irin karaɗin masifa ,da yacika ilahirin wajen dake ɗauke da naurar dake ɗaukar magana yina watsawa ilahirin wajen taron ,tareda amon echo na siririyar murya arfat ta soma magana…

“Ohhh come on!!!….what is this ? Dad this is just the opposite of how you describe to us ,so hurt so….ousshh…despite of noise pollution Cant explain of my anger but am so dis appointed on you…letz back to america”

(Habada allah dad miye wannan? Wannan ai kawai kishiyar yanda ka fasalta mana ne,Oushhh (Ta dafe kai ) banda hayaniya ma….Immm ni bama zan iya bayyana baƙin cikina ba ,amma dai kawai ka bani kunya…kawai mu koma america)

Wani zare ido dogaran fadar da mutanen wajen hausawa suka shigayi “lallai kaga wasu tsagera ,wai jikan shugaban musulunci ,’yayanyarima mai jiran gado kenan???..yayinda sauran ƙosassun wayayyun en bokon wasu suka burgesu ,wasu kuma da rayuwarsu take irin nasu vasuji komai ba.

“Sorry sweettt dont feel disappointed we will go back soon ,but for now lets meet our Elders for greeting…” Haɗo kansu yayi yina masu raɗa…”kunsan yanda ake gaisuwan hausawan ??”

Girgiza masa kai sukayi tareda sharce ƙwalla…”ok ina yini kawai zakuce….ina yini just like that”

Daga page 15 free page zai ƙare

Duk wacce zata biya kuɗinta tayi magana ta wannan number 09065990265
[4/1, 17:34] Bamalli✌️: ????????️????
????????️????

  _*INDO MAƘATA????*_

????????️????
????????️????

Na….Oum Aphnan????
Marubuciyar✍️
Jarababben namiji????

ALHERI WRITERS ASSO.

بسم الله الرحمن الرحيم

Last free
Page 15/16

___Tunda muka ɗauki hanya na tabbatar da na tsira na hau baccin wuya abuna ,ga gumi ga yunwa,inka kalleni dole ka tausaya mun,na yage baki wani wugunyar yawun bacci mai cikeda wari da hamami yina fita ta iskar ga wani munshari(snoring) danike fiddawa kamar wata gardi

Kaf saida ya sauke gilasan motar ko warin ya daina buso sa,allah allah yike a zo ya sauke ni.

Aikuwa muna isa ,wajen ƙofar doka ya parka motarsa ya fito ya ɓallo ƙofar bayan da nike.

Dukan seat ɗinda nike yahau yi tareda toshe hanci .

Walau nayi da ido na koma barci.

“Ke dayalla tashi mun iso”Ya daka mun wata wawar tsawa.

A kiɗime na miƙe zaune ,kafin na burne fuska
“What are you saying?..Cant understand your language….am yoruba lady”(me kake cewa? Bani gane yarenka ni bayerbiyace)

Wani doguwar ashar ya lailayo ya dire .”tun a kd bakice ba ki jin yarena ba saida na kawo ki inda zaki?”

Dallaro ido nayi sosai ,kafin na kwatsa ihu ,nasa hannu aka na fito ƙofar motar na tsaya ina ƙoƙarin tara masa jama’a,ina kururuwa ina malalo da hawayen munafurci idona tuni ya dame da majina da hawaye.”Wayyo jama’a ɓarawon yara ,jama’a kuzo ku kamasa zai gudu ,ya satoni daga kudu zai kaini a yanke kaina”
Ina ihu ina daɗa ruƙunƙumesa….sakin baki yayi shaye da mamaki,dama haka ƙazafi yike da sauƙi?

Aikuwa a take masu saida kayan lemu da drivovin wajen sukayo kanmu wasu kuma suka je gunguro taya da fetur.

Ankaran da yayi da hakan yasashi yashige motarsa,kafin su ƙaraso ya ɓanana hanya….binsa da jifa suka shigayi da ƙyar yasha duk sun fasa masa danjojin mota.

Daganan hankalinsu ya dawo inda nike saidai wayam bani ba alamata.

Hanyar new jos road na miƙa…saida nakai mararraban shiga unguwar ƙaya naci burki ,nasami wata mai saida alale a wajen kanikawa na sata ta zuba mun ba ɗari ,saida naci nayi gyatsa sannan na kishingiɗa iska na kaɗani ,tana saida kayanta ina cikata da surutu da lalatacciyar hausata.

Saida tagama saida alalenta sannan ta soma har haɗa kayanta kafin tace “to ƙawa sallameni in tafi” aikuwa sai na tashi naci ɗamara

“Ban dashi inkina da ƙarfi biyoni ki karɓa”
Na yanki hanyar da zata kaini jushi da gudu…aikuwa tace muje zuwa…gudu nike bani iya kallon gabana ,ina zuwa nabi ta kwandon masu saida kayan miya na rikito masu da kayan irish nayi gaba da gudu,yaran mai kayan miyar duka bini ,shikuma ya fara tattare kayansa.

Aikuwa koda taga hakan sai mai alalen ta tsaya tana sauke nunfashi”kije keda allah ko yanzu allah ya haɗamun ke da daidai ke”

Cancanan gudu nikeyi gashi na fara gajiyawa innayi kamar zan tsaya inna hangosu biye dani haka zancigaba da gudu ina ihu da hawaye ba maceci.

Saida na ɓillo titin ƙwarbai kafin na tsallaka da gudu aikuwa daidai mota tazo giftawa tako yi ciki dani….salati aka ɗauka ana kakabi ,ganin hakan yasasu juyawa da gudu suka ƙyaleni.

Nikuwa dukda ba wani buguwa nayiba ɗan tureni sukayi amma haka nayi lamɓas a ƙasa tareda ɗauke numfashi.

En matane su biyu duk baza su wuce shekaru sha shida ba suka fito ɗayar sai kuka takeyi.

“Sobreen tana zubarda jini mu kaita asibiti”

“Oh my god….cant drive my self”
Ta faɗa cikin raunin murya kafin itama ta fashe da kuka.

Mazan da suka tarune suka hau gulma

“Duk ba irin ‘ya’yan shuwagabannin namu ba kenan? A ɗauki gingireren mota kamar wannan a bawa en mini minin yara su tuƙa,yaranda ƙafarsu ko kaiwa ƙasa vayayi,saidai ayi masu ciko da pillow badole suyi ta kaɗe ‘yayan talakawa ba,anatse ɗan talaka a kwalta kamar an take tumatir ko a jikinsu…”

Waigowa wacce aka kira da sobreen tayi ,ta fara yiwa mai tada jijiyan wuyar yina tsiya magana

“Sorry baba,taimaka kasa mana ita a mota,zamu wuce da ita gida sai akaita asibiti”

“A wannan halin da take sai ma kun kaita gidanku kafin a wuce da ita gida”

“To ai mu bamusan garin nan ba nan emirate palace mukazo biki shine muka fito zaga gari…wallahi ba asan mun fito ba”

Zai sake magana wani yace “ku sata amotar ko asibitin cikin gidan ayi mata magani…saidai kawai ko bisu saboda haƙƙin rai”

A seat ɗin baya aka kamani aka saka,aka kullo kafin su kewayo su zauna….wani sanyin a.c ne yaringa hudani aibansan sanda navararrajeba ina satan kallon motar me kamada jirgin sama ,ko ina cuccushe dah taushin katifa.

Ganin ba space yasa suka haye mashina suka bi bayar motan har fada.

Suna cuna kan motar ciki,securities suka datso get ɗin ,aka hana mutanen shigowa sukuma suna fakawa sassar gimbuya zulaiha suka shiga suna gudu da numfarfashi.

Tuni en gidan suka biyosu suna lafiya?

Basu tankasu ba ,saida suka je kan cinyar gimbiya zulaiha kawai suka kwakkwanta a ɓarin cinyarta na dama da hagu.

Gimbiya zulaiha dake cikin manyan mata baƙinta,ruɗewa tayi ganin jikokinta a wannan yanayin ….shafo kansu ta shigayi “me yafarune suhailah”

“Mama mun kusa kashe yarinya tana nan a motarmu aje a ɗauketa a kaita asibiti”

“Lahaula wala ƙuwwah… Ya salam garin yaya?…a kira sarkin Ayyuka,yasa aje aduba client ɗin”

Jakadiyarta ce tayi hanyan fada da sauri tana zuwa daga farkon parlourn ta risina tayi jinjina”Uwayen ɗakina en abuja sun so yin aika aika sun kwashe yarinya a titi ,sarkin ayyuka ana buƙatar akaita asibiti”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9Next page

Leave a Reply

Back to top button