INDO MAKATA COMPLETE NOVEL

INDO MAKATA COMPLETE NOVEL

INDO MAKATA COMPLETE NOVEL

Sauke muryarta yayi dai dai da shigowar yarima da tawagan yaransa.

“An gaisheda toron gima,gaba salamin baya salamun…kibiya mao soke maƙogoron maƙiyar wannan daula…barka dazuwa yarima bawan allah masanin addini dana zamani lallai ka gawurta..kaga wainda mulki baisa su…”

Wambai ne yike ma prince kamal wannan kirarin me cike da shaguɓe.

Sai yanzu yike tuno baya da ƙuran da ya bari a fadan ,lallai nayi kuskuran barin mahaifina shi kaɗai cikin wainnan gungun maƙiyan

Dakatar dashi yayi da hannu ,kafin ya juya yayi wa ,sarkin gida ishara da hannu kafin yayi hanyar fita harabar gidan

Atake sarkin gidan ya ɗauka da “Yarima ya amsa….yarima ya amsa…jakadiya a nunawa yarima inda wacce aka kaɗen take”

Ana ɗago indo takuma lafewa aka wuce da ita ƙaramin asibitin fadan dake ta bayan inda ake zaman fadanci.

Yarima kam yarigasu shiga ɗakin,yina zaune kife da kai aka shigo da ita.

Ana kwantar da ita a gadon suka juya suka fita….

A tsanake yasa yatsunsa akan biyu a saman tsintsiyar hannunta saida yayi jim ,kafin yaje ya ɗauko stethescope ya saka abun me kamada ear piece a kunne ya jawo igiyar mai ɗaukeda ɗan ƙarfe ya saita ƙirjinta ƙasan nonuwanta ya aje sannan ya danne da yatsarsa…lumshe ido yayi yinajin sautin bugun numfashinta….a hankali ta buɗe idonta ta sauke a kansa.

Tuni bugun nunfashinta ya wani ƙaru ,kyawunsa ya firgitar da ita,taushin hannunsa yina tayar mata da tsigar jiki.

Yarima kam ,jan kujera yayi ya zauna ,sam ya daina jin numfashin ta sai aune yayi,yajisa yina sa hannu yina kewaye nononta yina firzo numfashi…
Abunka da an kwana biyu ba a haɗuba…kuka ya fashe dashi kawai sai ya hau sambatu yina daɗa matsa tsayayyun nonon ta “Haba my atik ya zaki yi mun haka bayan kinsan mijinki mabuƙacine ina tsananin buƙatarki ?…ko so kike in rasa raina eyehhh my atik? Ki tausayamun albarkacin yaranmu”

Wani zazzafan ajiyar zuciya indo taja ta dire,itadai zogi nonuwanta ke mata amma kuma tana jin tsoron motsi a kama ta ajibga a wannan gidan me tsananin tsaro da tarin soji.

Firgit yayi saboda numfashinta da ta aje da ƙarfi….da sauri ya zare hannunsa yayi mata ƙurrrr da ido.

Runtse ido tayi da ƙarfi,cikin ƙunar rai ya daka mata wani mugun tsawa,yina jin ƙyanƙyanin kansa,yarasa wacce zaiwa sambatu sai wannan abar saboda tsavagen buƙata? Kaico da rashin macen da zata iya ɗauke ɗawainiyar mijinta.

“Keeeee!!!
Wake up and stop pretending…tashi ki bamu guri!”

Zumbur na miƙe zaune tare da faɗin “Sorry sir!”

Ɗaure fuska yayi “sanda nike bincikar lafiyarki me kikaji nace?”

Cikin rawar baki nace “banji komai ba ,na daiji kana tamun addu’ar samun lafiya da wani yare har kana kuka shine kukanka ya farkar dani”

Ƙurrr yayi mun da ido yinaso ya bunciki gaskiyar lamarin

Kawai sai ya sauke numfashi,bai kumq kallon ibda nike ba ya juya ya fita.

“Allah yajada ran yarima ,allah kasa an dace,zamu iya shiga”

Kallonsu kurum yayi ,kafin ya cigaba da tafiya

Cikin hanzari suka kutsa cikin ɗakin da take ,kafin suja ɗauki kabbara “Lallai yarima ya karantu cikin ƙanƙanun mintoci haka?…allah dai ya ƙara kwanya”


Cikin section ɗinsa da aka ware masa yayi da sauri don ya kimtsa ,ya fito cikin kayan da aka tanadar masa don gabatar da taron.

Ranshi in yayi dubu a dagule yike

Wayarsa ne yahau ɓurari….saida yayi sau uku yina yankewa kafin ya ɗaga cikin dasashiyar murya hello

“My champ ka tayani murna na samu wani gagaruman kwangila a presidency anan abuja ka tayani murna zamuje sati mai zuwa mu gana da mai girma mataimakin shugaban ƙasa…kagako zuwa nigeria ta kamamu”

“Kazalika zaki koma ko american ko presidencyn da takardan sakinki ,don bazan zauna da mace mai gogoriyo da mazaba,ko kuma in ƙara aure in jinginewa dubai ,america da koma ina ne ke “

“Ahayye ayyururiy….wato har kayi baki daga zuwanka gida ko…to ba laifi ,amma ni Atika nafi ƙarfin kaimun kishiya wallahi bama zaka iyaba,kai ba kishiyaba kowacece kana ɗanɗananta sai ka kauda kai don shiri dausayin daɗi dasa ziciyar kamal nishaɗi sai atika”

“Tsaya me kike nufi?”
“Ina nufin bazaka iya aureba kamal in kuma ka burgeni ,inaso kafin in zo a gobe a aura maka aure da tsalaliyar mace in ga yanda tafiyar zata kasance…nikuwa ina mai maka rantsuwa saika bawa fadanku kunya ,don a daren tarewa zaka kaɗata gidan ubanta muyi bating”

“Atika ni mijinki ni kike wa barazana?…mijinki mai damar auren mata huɗu da ƙwarƙwara? Mijinki da….humhunn zako kisani”

“Hhhh me zan sani bayan nasan kaina,ko wacce lami zata kasance a wajenka,ni ɗin dai dole saini ,kaga kaikuma harijine baka kwana koda ɗaya batareda maceba…ina tunq maka yau kwananka biyu cikin na uku batareda mace ba don haka ina maka kyakyawan albishir yau baka iya barci…gwarama ka lalla6ani in kar6i kwangilar nan,daganan sai indawo in zauna tareda yaranka nadaiji yanda mata masu enci keji…”

Tsaki kurum yaja ya kashe wayar ransa a mugun 6ace

“Ni kam zanba atika mamaki…nine waliyyin auren ƙannena biyu ayau ,kuma ya zama dole inzama cikon na ukun da zaa ɗaura mun aure dik ayau ɗinnan saidai tambayar wacece zan aura?????

Shin wanene Atika?
Wacece Indo maƙata?
Kuma wanene prince kamal???

Akwai dambarwa, Tausayi takaici uwa uba soyayya…..karki bari a baki labari.

Daga yau free page kuma ya ƙare .me son buyan kuɗinsa ya biyo wannan numbern don ƙarin bayani 09065990265. Wallahi akwai Abubuwa a littafin nan???? Na lafa sai mun gama free page ,karki bari a barki a baya

✍️Oum Aphnan
09065990265
Inba biyan kuɗinki zakiyi ba karki ɗaukar mun number

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9

Leave a Reply

Back to top button