Al-Ajab

Inna Lillahi! Wata Amarya ta rasu ana gobe daurin Auren ta

Inna Lillahi Wa inna ilaihi Raji’un! Tabbas daga Allah muke kuma gareshi zamu koma,Allah yayiwa wata budurwa rasuwa ana igobe daurin Auren ta a Najeriya.

Labarin yayi matukar sosa zuciyoyin mutane duba da yanayin hakan ba kasafai ta fiya faruwa ba.

Amaryar data mutu

Katin Daurin Auren nata kafin ta rasu

Shafin jaridar Dokin Karfe TV dake kan Facebook ne suka rawaito labarin kamar haka:

“INNA LÍLLAHÍ WA’INNA ILAIHÍ RAJI’ÚN

Gobe Asabar 29th October, 2022 daúrin auranta, yaú Jumma’a ta cé ga garinkú nàn.

Allah Ya jíkanta da rahama. Amin”

 

Muna rokon Allah yajikan ta yasa ta huta Amin.

Kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su mungode!

 

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button