Al-Ajab

Inna Lillahi! Ya Rasu A Jiya Asabar A Yayin Da Za A Daura Aurensa A Yau Lahadi

Duniya tabbas ba gurin zama bace,mun zo ne domin mu nuna kama mu aikata aiki me kyau.

Wani labari mai ban al’ajabi ne ya faru da Bello Yahuza Wanda akafi sani da Bawan Allah (Angon),ana igobe za’a daura Auren sa,Allah ya dauki ransa a karamar hukumar Rogo dake jihar Kano.

Shafin jaridar Dokin Karfe TV ne suka wallafa labarin kamar haka;

Ya Rasu A Jiya Asabar A Yayin Da Za A Daura Aurensa A Yau Lahadia

Allah ya jikansa.

Muna rokon Allah yajikansa yasa ya huta yasa Aljanna ce makoma,muna idan tamu tazo Allah yasa mu cika da kyau da Imani.

Ga Hoton Angon da kuma katin Daurin Auren da Allah ya rubuta babu baza’a yi ba.

 

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button