INTEESAR 2

take xuwa ba kullum dae tana kunshe a
daki kmr sabuwar amarya, shi kam kullum
cikin addu’ar ta shigo hannunsa yake, ya
rasa kwanciyar hankli har sae ya mata
abinda ke ransa har gobe idan ya tuno
kalamanta sae ransa yyi mugun baci, ya ma
daina ganinta kwata-kwata a cikin gidan,
har yyi tafiya xuwa lagos basu hadu ba.
faruuq kam kullum suna manne da juna,
idan bae xo ba to xai kirata, shakuwarsu ya
wuce misali, shi kullum matsalarsa ta
xamomatarsa, dn yaxo ya sami inna tace ya
bata wata guda suna shawara ne da abba,
to gashi har anyi wata biyu shiru, intisaar a
ko da yaushe cikin kwantar masa da hnkli
take, takan ce masa ae babba baya magana
biyu, tunda inna tace ya kwantar da
hnklinsa an bashi, kawaeya daina tada
hnkalinsa ita din tasa ce. yau kam wajen
innarta ta shirya xata je suyi hira don ita
bata cika hira da momy ba, falon abba ta
fara shiga da sllamrta tana tunanin ko dae
ta jaraba abinda maryam tace mata a kan
karatunsu, “ya dae fatima ba matsala ko?”
abba ya tambayeta bayan sun gaisa, tayi
murmushi tace “dama abba ca nayi don
Allah ka bar mu muci gaba da karatunmu,”
abba yyi murmushi yana kallonta yace
“karku damu fatima, xakuyi karatu sosai
ammaa gidan maxajenku, don hka tsarin
inna yake, kinga nafisada kike ganinta ita
ma a gidan mijinta ta karashe karatun ta
kuma kinga ynxu tana aikinta,” tayi shiru
kanta a kasa, duk da bata so hkn ba, kawae
tace masa “to abba ngd” Abba yyi murmushi
yace “dama ina san magana dake intisaar,
wannan yaron da yake xuwa wajenki
faruuq kin tabbatar kina sonsa?” tayi shiru
ta kasa cewa komai ga kunya da ya
lullubeta, abba ya cigaba dacewa”manyansa
sun xo sun sameni ne, amma nace su
dakata don akwae wata shawara da mukeyi
da inna, duk me ake ciki nace xan sanar da
su,” ke kina sonsa?Ta sunkuyar da kai bata
ce komai ba sae wasa
.
… Salon ku batawa dana suna daga ke har
gantalalliyar yar taki, to ahir dinku, aure
kuma kmr anyi an gama ne indaiina raye,
ina nan ina lissafi yau shekara daya knan da
ta kaso aurenta ta dawo mana gidan nan
take ta tsula tsiyarta kun sa mata ido, umma
a fusace ta mike tana rike da kugu tace “to a
kanki take xaune a gidan ko kuma ciyar da
ita kke ko…..” tsawa abba ya daka mata ya
mike yana kallnta a fusace “fice min daga
falo,” inna da tuni ta fara matsar kwalla tace
“wllh ka korata idan ba hka ba ni xan bar
maku falon,” umma tace “ko bka fada ba
dama, amma wllh tllh baku isa kuma ‘yata
dole ba” ta juya fuu ta fice, fadila ta mike ita
ma tana kuka xata fice Aliyu ya daka
matatsawa “gidan ubanwa xaki, c’mon get
back kar na ballaki” ta koma tana goge
hawaye ta xauna, abba ya dubeta fuskarsa a
hade yace “ki sa a ranki cewa nan da wata
biyu ne bikinki, kuma daga yau bna sn ko
kusa da gate ki je,” inna ta cafke “ae wajena
ma xata dawo har ranar bikin, kinakomawa
ki tattaro kayanki ki dawo bangarena” abba
yace kin dai ji, kuma bna son a tunasar dake
a kan hkn, hajiya ta rike haba cike da jimami
tace “abu dae bae yi ddi ba, kuma nasan
wannan xugi ne akayi, amma Allah ya fi
koma wa yyi,” ta fadi hkn ne tana satan kalln
momy da tayi jigum tana sauraransu, abba
yyi tsaki yana kallon hajiyar amma bae ce
kmai ba, ita kuwa sae girgixa kafa take
bakinta a tabe, haisam kam tv ya kafa ma
ido, abba ya dubi haisam din yace “ya
maganr da mukayi da kai haisam,” haisam
ya danyii murmushi yace “abba ni na
amince ae xabinku shinenawa,” abba yace
“to Allah yyi maka albarka,” yace “ameen
abba,” abba ya dubi maryam din Anty nafisa
yace”daughter kema dae kin amince ko?” ta
rufe fuskarta bata ce komai ba, abba yyi
murmushi yace “to Allah yyi maku albarka,
yasa hkn shi yafi alkhairi,” gaba daya falon
suka ceameen, inna baki har kunne sae sa
masu albarka take, Aliyu yyi dubara ya koma
gefen haisam murya can kasa-kasa yace
“wae da maryam abba xae hadaka kace ka
amince?” haisam ba tare da ya kallesa ba
yace “um” Aliyu ya wara ido da mamaki yace
“gosh, amma an cuceka, kai din yaro ne da
xa a xaba mka mata, me xakayi da wannan
kwailar da bata wuce 18 ba battun ga big
babes a gari? Kaiian cuceka wllh, ae abba
yasan baxanyi toleratn hkn ba shiyasa bai
dosheni da wannan wawan xancen ba,” in
kagayanda ran Aliyu ya baci sae ka rantsa
kace shi aka xaba mamata a lkcn, amma
haisam ko a jikinsa don bai da wata mafita
tunda abba ya dde yana masa mgnr ya fito
da mata,kuma abba sae da ya nemi
shawarsa kafin ya hadasa da maryam, kuma
dae maryam kanwarsa ce, bayan hka ma
maryam kyakkyawa ce ga ilimi both, sannan
ga hnkli da nutsuwa shi kam bae ga aibunta
ba shiyasa bae ma yiwa abbansa musu ba
don yasan warce ya so a rayuwarsa baxae
taba samunta ba, wato intisaar. Hajiya kanta
sae faman hararar haisam din take kmr ta
makuresa amma yaki dago kan, yau dae xafi
Alhaji da uwarsa sukayi niyyar tarawa
umma, tunda gashi ‘ya yanta biyu gaba daya
auren hadi xa a yi masu, tab ae ita kam
baxata yi tolerate din wannan ba. Intisaar
sae tsunkulin maryam take yi tana ‘yar
dariya tana cewa “amaryar yayanmu,”
xainab ma hka ta dan dinga tsokanrta
murya can kasa, ita dae bata ko daga kai ta
kallesu ba, Abba ya kira Aliyu dake ta
hararar inna da ‘yar ta nafisa don yasan
sune kan gaba akan wannan abun,ya dago
kai fuskarsa a dan daure yace “na’am” abba
yace”ya maganar aure fa?” ya dan yatsine
fuska yace “ban shirya ba abba” abba ya
tsura masa ido yana kallonsa kanayace
“matarce bbu ko kudi?” ya tabe baki yace
“duka” don bae ga dalilin wannan tambayr
da abba yake masa gaban yan sa idon nan
ba, har da inna yake nufi da momy, dama
shi daya abba ya kira ya tambaya da xae ce
masa yana da safeenah, amma ba gaban
wannan group din da ya tara ba. Hajiya taji
ddin yanda dan nata yaba uban nasa amsa
har ta kasa boye hkn sae murmushi take,
abba yyi murmushi yace “to yyi kyau,”
sannan ya juya yana kallon intisaar yace “ke
inna tace akwae me nemanki ko?” gabanta
yyi mugun faduwa ta sunkuyar da kai bata
ce komai ba, abba ya nisa yace “baxan iya
bashi ke ba fatima, ke din tamu ce baxan
bari ki fita daga gidan nan ba sae daeyyi
hkuri, amma idan har yaga akwae wanda
yake so a gidan nan xan iya bashi, don naga
inna ta yaba da hnklinsasosae,” kmr saukar
aradu mgnr ta dinga xuwa ma intisaar ta
kasa dago kanta sae jirin da take gani daga
xaune, falon yyi tsit kowa na kallon abba, ita
kanta xainab sae da tayi mutuwar xaune
don maganar ta girgixa ta sosae, abba yyi
shiru sannan yaci gaba da magana kmr hka,
“ynxu abinda nke son kowa ya sani a nan
shine, Ni da mahaifiyata munyishawara
daga karshe muka kawo conclusion a kan
cewa, na hada auren ‘ya ta fateema da Aliyu,
kuma ni din xan masa komai na auren
tunda yace bae da kudi,” final decision din
da na ynke knan, don hka bna son wata
magana kuma indae a kan wannan ne daga
bakin kowa, ya fadi yana kallon su gaba
daya.
.
…..Har daren ranar Intisaar bata daina kuka
ba,ita kam tunda take bata taba shiga tashin