INTEESAR 2

masa, kawae mu barsa da…..” inna ta tureta
da sauri rai bace tace ” kaji min muguwar
yarinya, a kan wani daliin xan kyalesa don
uwarki, amma yarinyar nn muguwa ce wllh,
ke idan baxa ki iya dukansa ba ma ni xan
taya ki wllh” ta mike tsaye tayi wajen Aliyun
tana huci, kowa sae hadiya dariyarsa yake a
falon yana kallon inna, ita kuwa tsakani
daAllah take abunta. “Bukar kace masa ya
cire wnn katuwar rigar jikin tasa” abba yace
“aa baaba ki rama a hka, shirt ce ai ” inna
tace “tam,” Nan fa inna ta dage da dukka
karfinta ta dinga xuba masa belt din tana
huci, “mugu… mugu… Axalumi axalumi,
mugu axalumi,” abunda ta dinga fadi knn
tana lafta masa belt din, dariya kam har da
na hauka a wajensu fadila da xainab, abba
kam murmushi kawae yake, haisam ma
kansa dariya yake, hajiya kuwa mikewa tayi
ta fice daga falon fuu, umma ma ta bita a
baya. Aliyu kam ko gezau, sae dae tuni
kamaninsa suka canxa idon nan yayi jajur
kamr gauta, sae huci yake yana kallon innar,
sae da inna ta gaji snn ta juyo tana huci ta
mikawa intisaar belt din “tashi ki rama ke
ma,” intisaar da tuni ta marairaice fuska
tace “ni dae na yafe masa,” inna ta xuba
mata belt din a kafa tace “to don uwarki ni
xan rama maki,” ta koma taci gaba da xuba
masa belt din tana xaginsa, ta gaji don
kanta ta ajiye belt din tana huci kmr warce
tayi tseran gudu, Aliyu ya mike yana kallon
dukkansu dake falon a xaune ya juya xae
fice abban ya daka masa tsawa yace”kuma
na bka sati uku ka miko min sadakin ‘ya ta.”
. Intisaar ta dago kai tana kallonsa ya
gallamata harara yace “ba dae ice-cream
xaki sha ba,ki shanye su tas ki bani rubbers
din ynxun nn,” tamarairaice fuska kmr
xatayi kuka tace “Allahyaya karya take min ni
ban ce….” ya batarankwashi mai xafi cikin
tsawa yace “i did nt ask4 ur opinion, i only
ask yhu to finish ol nd giveme d bowls,” ta
jawo roban ice-cream din a hnklita bude ta
dauki spoon ta fara sha, ya mike yakoma
kujera ya xauna yana kallonta, xainab tunita
labe bakin kofa tana lekosu, inna da
kursumdae sae kallon intisaar suke tana ta
tura ice-cream, ita ga ta ba gwanar son ice-
cream ba dontana shan rabi yake
gundurarta, ta dago kai dakyar xuciyarta na
tashi tace “wllh yaya na koshi,”ya galla mata
wani mugun harara yace “xan kofasa maki
kai idan baki shanyesu dukka ba,”
tunihawaye ya cika idonta tana kallon ice-
cream din,inna ta fashe da dariya tace “oho
dae can tamatse maku, ni ai ba ruwana da
lamarinku, kujekuna kunyata ni gaban
Bukar,” kursum ma dariyatake hka ma
xainab shi ko ya hade rai yanakallonta,
yunkurin amae ta fara yyi saurinmikewa ya
janye ice-creams din a gabanta, ya sakafa
yyi ball da ita “don uwarki ciki xakiyi
amanda” ta girgixa kai a tsorace tana kallon
inna, yadauki rabin da ta rage ya kifa mata a
ka, duksuka sauka jikinta, tasa kara don
axabar sanyi ,shi ko ya kwashi sauran xae
fita inna ta mike dasauri ta jawo robar furar
da ke gabanta, yanaganin hka ya fice da
sauri ta ko bishi da guduhar tana neman
faduwa har waje ta bisa dashi takwara
masa amma tuni ya bar wajen don bai
mataba shi ba, “gantalallen bnxa kawae
mugu,” tafadi tana huci ta dawo da robar
furarta, kwancetaga xainab da kursum suna
dariya kmr wasumahaukata, har ita kanta
intisaar din ma dariyartake, xainab tace “ko
ba komai dae kinsha ice-cream yarinya, ina
ma ni na sami hka,” inna nashigowa ta hade
rai tana kallonsu tace “kai dukku tashi ku
bar mun falona wahalallun bnxakawai
tababbun hofi,” kursum ta mike tana
dariyatace “ni ba sae kin xageni ba ma
hajiya inna saeda safe” ta fice, intisaar ta
mike da sauri ice-cream na xuba jikinta tayi
bathroom din inna donma kar ta koreta don
bata san inda xata ba.
. … Tura sa ta shiga yi a tsorace tana
nemankwacewa daga rikon da yyi mata
amma ta kasa,Aliyu kam bai ma san tana yi
ba don idonsa yarufe yyi nisa a abinda yake
yi, ganin Aliyu dagaske yake don har ya fara
canxa salon abindayake yasa ta shiga
dukansa a kirji tana kkrinkwace kanta da
duk karfinta “don Allah ka rufamin asiri ya
Aliyu kar ka min hka ina rokankaplss” a rude
take masa magiyar tana kuka gninabinda
yake shirin yi, bata xata ba kawae taji
yawanke ta da mari ya shaketa yana
numfashi dasauri da sauri, tuni yanayinsa
suka canxa,hawaye kawae take hannnunta
a baki tanagirgixa masa kai, sun kai minti
biyar a tsaye ahkn, har lkcin bae cire
hannunsa daga wuyartaba, amma
numfashinsa ya dawo nml, ita daesunan
Allah kawae take ambato a xuciyarta
tanaduk adduar da ya xo bakinta ga wani
mugunbugu da xuciyarta ke yi, fixgota yyi
ya budebayan motar ya jefata ciki, ya shiga
driver sit yaja motar suka bar wajen, wnn
karon duk iriingudun da ya dinga yi bata
sake gigin cewa komaiba, sae adduar da ta
dinga yi kala-kala axuciyarta gabanta naci
gaba da buga wa, dae-dae wani katon gida
taga yyi park, tsoranta yalinku a kan nada ta
toshe bakinta gudun kar tafasa ihu don hkn
ba karamin aikinta bne, hawayesosai take yi
tana kallon Aliyun, ya bude motarya fita ya
kulle, ta bisa da kallon tsoro ganinyanda
idonsa ya kada yyi jajur don duk
wajenakwae wuta, taga yyi hanyar gate din
yana wayaduk da ba jin abinda yake cewa
take ba “nashigauku ni fateemah,” abinda ta
fadi knn a fili tanakuka, taga ko minti biyar
ba a yi ba aka budegate din ya shiga. Kuka
ta fashe da sosae tanarokan Allah ya kareta
daga sharrin Aliyu, a hkabacci yyi gaba da
ita cikin motar duk da ba nakwanciyar
hankali bne. Karfe biyu saura Aliyu yafito
daga gidan, ya bude motar ya shiga,
kallodaya yyi mata ya dauke kansa, ya tada
motar yashiga driving a hankali, ita ko har
lkcn baccitake. Anty nafisa dae kasa
daurewa tayi ta kiraxainab don ta san tana
da hankali, ringin hudu tadaga cikin muryar
bacci tace “Anty Nafisa,” antynafisa tace
“xainab kiyi hkuri nasan kinyi bacci,kina ina
ne,” cike da mamaki xainab tace “inafalon
inna a kwance, me ya faru anty?” antynafisa
tace “intisaar fa?” xainab tace
“intisaarkuma, ae ca nake tana gidanki”
“nashiga uku niNafisa, xainab don Allah
bata dawo ba,” tatambayeta a tsorace,
xainab ta rude ta mikexaune tace “ta dawo
ina?” anty nafisa tace”xainab tun wajen sha
biyu saura na hadata daAliyu su taho…..”
xainab tace “innalillahi antymeyasa baki bar
ta ta kwana wajenki ba, kinkirata yanxu?”
nafisa a rikice tace “ina fa xainabduk
wayoyinsu a kashe yake,” xainab ta
girgixakai tace “anty wllh ya Aliyu mugu ne,
ynxu inaxae kai ‘yar mutane cikin daren nn”
anty nafisatace “innalillahi wa inna ilaihi raji
un, ni kam nagata kaina, ki rufa min asiri
xainab kar ki sanar dainna” sae kuma ta
kashe wayar, baccin da xainabbata sake
komawa ba knn, ita ma duk hankalintaya
tashi ta shiga kiran nmbr intisaar din da
Aliyuduk switch off, tasan yayanta bai da
imani kokadan, to ynxu meye abun yi. To fa,
ko ina ogaAliyu xae kara lulawa da matarsa
oho…. Tam mudae ‘yan look ne.