HAUSA NOVELINTEESAR 2

INTEESAR 2

 

…..A hankali Aliyu yyi parkin dae-dae bakin

gate, ya juya for d first tym tunda ya fara

drivin yana kallonta, har ynxu bacci take, ya

kalle wrist watch dinsa ya ga karfe uku da

minti biyar, ya shiga tunanin yanda xae yi,

Haisam ya fado masa, sae kuma yyi saurin

kauda tunanin, a dalilin tunawa da yyi ae

har yau ba sa shiri, ya dae gama tunane

tunanen mafita daga karshe ya yanke

conclusion kawae ya kira Haisam, ringin

biyu ya daga, Aliyu yace “xo ka bude min

gate,” snn ya katse kiran, bayan kmr minti

biyar Haisam ya bude gate din, yyi drivin

motar cikin compound din yyi park, ya fito

ya kulle motar, haisam yace “daga ina hka”

ko kallonsa bae yi ba yace “inda ka aikeni,”

Haisam ya ja guntun tsaki ya juya xae shiga

ciki sae ga Abba ya fito, ya tsaya kallon

Aliyun yace “daga ina hka Ali,” ya dan shafa

kanshi yace “No wani abokina ne ya kirani

bai da lfya shine naje,” abba yace”ok, ya

hanya,” yae “lfya” ba tare da ya kallesa ba ya

bi bayan haisam da sauri, abba ma ya koma

ciki… Haisam yace “wa yasani ma ko wajen

shaye shayenka kaje,” don bae ga alamar

gskya a tare dashi batunda yaki tsayawa

abba na masa mgna, Aliyu ya shige gabansa

da sauri yana masa wani irin kallo yace

“kace me?” Haisam yace abinda kaji snn ya

shige bedroom ya kwanta.

.

Sae kusan asuba intisaar ta farka cikin

motar, a hankali ta shiga bn motar da kallo

da mmaki tana kokarin tuna abnda ya faru,

nn da nn ta tuna, ta jawo wayrta da sauri ta

kunna don ta ga karfe nawa, hudu da kusan

rabi ta gani, hankalnta ya tashi, to ina Aliyu

yaxo yyi parkin dinta ya wuce, ta matso

kusa da glass din motar tana leken waje,

mamaki ya kamata sosae ganin a cikin gida

ne, nn da nn taji ta samu nutsuwa ta shiga

hamdala a xuciyarta, wayarta yyi ring ta

duba da sauri taga Anty ce, ta daga kan tace

komai anty tace “intisaar kina ina ne,” a

rikice take maganar, intisaar tace “ina cikin

motar ya Aliyu…” anty tace “mene? Kina me?”

tace “nima ban sani ba anty,” anty ta

dakamata tsawa tace “don uwarki baxa ki

gya min inda ya kai ki ba,” ta marairaice kmr

xata yi kuka tace “wllh wllh anty kawae yaje

yyi parkin dina a wani gida ne, ya shiga ciki

ya bar ni cikin motar ban kara ganinsa ba

har nayi bacci, ynxun nn na tashi na ganni

cikin motar amma a nn gida,” anty tace “kin

tabbata intisaar, ki gya min gskya donAllah,”

tace “Allah anty gskya na gya maki” anty

nafisa tace “shiknn sae na shigo anjima,”

snn ta kashe wayar. Karfe biyar saura abba

ya fito ya wuce masallaci, Haisam ma ya fito

tare da Aliyu suka wuce masallacin, ta bi su

da kallo, Aliyu ko kalln motar bae yi ba kmr

bae san da mutum a ciki ba yyi gaba, tana

nn a hka har su ka dawo daga masallaci har

da abba, intisaar taji kmr ta fashe da kuka

ganin inda kokallon motar Aliyu baya yi, ta

bisu da kallo har suka yi bangarensu da

haisam, sae kusan bakwae saura Aliyu ya

fito yyi kusa da motar ya bude, abun dariya

Aliyu bae bari sun hada ido da intisaar ba ya

fixgotaya wurgar waje ya rufe motarsa ya

wuce ciki, tayi bangarensu da sauri a

tsorace, ta tarda momy na shara ta gaisheta

duk da tasan batayi sllh ba don tasan momy

xata yi tunanin bangaren inna ta kwana,

momy ta amsa ba tare da ta kalleta ba taci

gaba da abinda take yi, ta shige bedroom

da sauri don ta samu tayi sllh kafin momy ta

shigo.

.

.Karfe takwas anty Nafisa ta shigo

gidan yayanta tayi bangaren su Aliyun

xuciyarta na tafasa, don tun asuba take

kiransa yaki daga wayar, ta kira Haisam tace

ya basa yaki karba wai yana busy, direct

bedroom dinsa ta shiga yana xaune yana

danna laptop Haisam na rubutu a file, cikin

bacin rai take magana tana kallonsa “Aliyu

nagode da abunda ka min jiya ka kyauta, ni

ai ban san kai mahaukaci bne mara tunani

sae jiya, wllh kaci sa’ar abu daya yau da sae

ka sha mamaki,” ita daya ke ta kumfar

bakinta, don Aliyu ko dago kai bai yi ba

idonsa na kan abinda yake yi a laptop, hkn

ya dada tunxurata ta fixge laptop din a

fusace ta jefar kan gado tana cewa “don

uwarka ba magana nake maka ba xaka

maida ni mahaukaciya,” ya mike a fusace

yana kallonta yace “wllh kika bata min

laptop sae kin siya min sabo,” anty nafisa ta

cakumosa rai bace ” iyye! ni ka ke gya ma

hka don uwrka, ai Aliyu da mari na kawae

kayi ka nuna min kai tatattcan dan iska ne,”

haisam dae na xaune yana kallonsu bai ce

komai ba, nananty nafisa ta dinga masa

tijara tana xaxxaga masa rashin mutunci

kala kala kmr xata maresa, shi dai ido kawai

ya xuba mata yana kallonta sae dae ya tabe

baki, sae da ta yi mai isarta bayan tayi ma

haisam bayanin abinda ya faru ta fice tana

cewa “jahilin bnxa kawae, a hkn xa a

dauketa ma a baka idan ba jaraba irin na

yaya ba, don inna tuni ta gama sarewa da

kai,” tana fita Aliyu ya mike ya ja dogon tsaki

yce “kawae taxo da sassafe ta cika ma

mutane kunne kmr wata sabuwar kamu,”

Haisam ya girgixa kai yace “kadae bi duniya

a hankaliAliyu, indae mutum yyi da kyau….”

Aliyu ya shakesa idon nn nasa ya kada yyi

jajur yace “kace me dn babanka?” haisam

yyi murmushi yanakallonsa kawae bae ce

komai ba, hkn yasa ya turasa da karfi

yace”don uwarka da ca nayi mka da gudu

na bi duniyar,” haisam dae bai ce komai ba

ya fice ya bar masa dakin, ganin ransa ya

bace sosae, don ahka suka taso in dae ran

daya ya bace cikinsu daya na kkrin ganin ya

fita harkar daya no matter abinda xae masa.

 

Ganin inna da gaske take yasa Anty Nafisa ta

fita ta kira abba ta sanar dashi abinda ke

faruwa, abba ya rasa ma me xae ce mata

don takaici, shi dae har ga Allah uwar nn

tasa tana basa matsala tare da daga masa

hankali a gidansa, yace ma Nafisar xae

kirata snn ya kashe wayar, yana kashewa

kuwa kiran inna ya shigo bai daga ba ya

kashe wayar ma gaba daya.Ya kira Aliyu ta

wayan Alhaji mukhtar yace masa yaje gida

yanxun nn ya duba Fateemah bata da lfya,

Aliyu ya danyi jim, har sae da Abba yace

“kana jina,” yace “eh ynxu xan tafi gidan,”

snn ya kashe wayar. Abba ya tura Alhaji

mukhtar yaje gurin inna, bayan yyi masa

bayanin da Nafisa tayi masa, Alhaji mukhtar

yyi dariya yace “tsufa ne ba wani abu ba ke

damun inna,” ko rufe baki bai yi ba sae ga

kiran innar ya shigo wayarsa, abba yace ya

daga, yana daga wa kuwa muryarta kmr

speaker cikin tsawa take mgnr “Mukhtar

Mukhtar, ina Bukar, kace masa wllh tun kan

nasa a kawoni inda yake yaxo ya raba wnn

gantalallen auren da ya hada, don wllh

baxaku kashe min jika a bnxa ba,kuma bbu

shegen da ya isa yyi mata dole ” alhaji

Muktar ya dinga bata hkuri ya samu ya

lallabata yace “gashi nn xuwa,” yana kashe

wayar yace ma Abba suje can gida abba

yace aa shi dae yaje, a hka suka rabu Alhaji

mukhtar ya kama hanyar gidan shi daya.

Aliyu yyi parkin motarsa a kofar gida amma

ya kasa shiga gidan sbda jama’ar da suka

cika gidan ta ko ina, ya ciro wayarsa ya kira

haisam yarakasa su shiga gidan tare Haisam

yace masa yana ciki shimabae dde da shiga

ba Anty Nafisa ce ta kirasa, da kyar ya fito

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button