HAUSA NOVELINTEESAR 2

INTEESAR 2

gado har suka sauko kasa, tai ihun tai ihun

har ya kai ga muryarta ya daina fita, tai kuka

tai kuka har ya kai ga bata iya kukan, tayi

rokan har ta rasa wani iri kuma xata yi, Aliyu

bai bar ta ba sai da yagata daina motsi, ya

jima gefenta a kwance snn ya mike da kyar

don shima ta bashi wahala sosai, wajen

karfe biyu ya bar dakin ba tare da ya bi ta

kanta ba duk da yasan suma tayi, yana

komawa dakinsa ya shige bathroom yyi

wanka duk jikinsa bakwari snn ya kwanta

ya ja bargo duk da yasan ba barcin xa yi ba.

.

Sanyin tiles hade da na A.C snn da sanyin

ruwan da aka tsula daren ranar suka taru

suka farfado da Intisaar, tayi kkrin jawo

rigarta ta rufe jikinta amma ta kasa daga

hannun, bata sake yunkurin yin komai ba

sae hawaye mai xafi da ya dinga saukowa

bisa kuncinta, Aliyu ya cuceta, ya walakanta

ta, yyi raping dinta, wayyo Allahnta, kuka ta

dinga yi sosae da dashashen muryarta da

ko fita baya yyi, sbda cikin sanyin da ta

kwana, tana ji aka yi sllhn Asuba amma ta

kasa ko motsi daga inda take, duk jikinta yyi

tsami sosai snn ya mata nauyi, ta kara

yunkurin tashi amma ta kasa, ga wani

rawan sanyi da take yi, kuka sosae ta saki

tana kiran Allah a xuciyarta, kofar dakinta

taji an tura a hankali, gabanta yyi mugun

faduwa, ya karaso kusa da ita ya durkusa,

karkarwa ta shiga yi cikin dashashiyar

muryarta take rokansa “ka rufamin asiri ya

Aliyu, kasheni xakayi, don Allah don annabi

don…..” ganin ya dago ta ne yasa ta kwala

ihu a tsorace har sae da muryarta ta fito

don axaba, daukarta yyi ya daura kan gado,

hade da rufe mata bakicikin sanyin murya

yace “bbu abinda xan maki, amma kar ki

sake min ihu,” kai kadae ta gyada masa

jikinta na rawa tana hawaye, ya mike ya

shiga bathroom ya samu ruwa a heater ya

hada mata ruwan xafi ya saka dettol sosae,

ya maida wani ruwan a heater snn ya fito,

tana nn yanda ya barta, kuka kam yinsa take

kmr ranta xae fita, daukarta yyi ya shiga

bathroom din ya saka ta cikin ruwan, ta fasa

masa ihu “wayyo nashiga uku wllh da kwae

xafi sosae yaya,” cikin kuka take masa

maganan sakamakon wani axababben

radadi da taji bayan ya saka ta cikin ruwan,

ya riketa ganin tana neman tashi yace”xae

daina maki xafin rufe idonki,” ba shiri ta

kulle idon tana kuka, ruwan ya dinga ratsa

ta, ya daura kanta bisa kafadarsa, sai da ya

tabbatar ya gasa ta sosai, kuka kam tayi shi

har ta gode Allah, don ita tun da take bata

taba wahala hka ba, ya dauko tooth paste

da tooth brush ya taimaka mata ta wanke

baki, da kansa ya wanketa, snn ya taimaka

mata tayi wankan tsarki ya nannadeta a

towel ya fito da ita,

jikinta ya dau xafi matuka, ya kwantar da ita

bayan ya cire xanin gadon ya sa bargo ya

lullubeta ganin yanda take rawan sanyi, sae

da ya fara moppin din kasan tiles din dakin,

snn ya dawo gefenta yana kallonta ya ga

bacci take, hkn yasa ya dauki makullin

motarsa ya fita siyo magani da allurori don

bae da komai a gidan. Bayan kmr minti

ashirin ya shigo gidan, sae da ya fara shiga

kitchen ya hado mata tea snn ya hau sama

ya shiga dakin wajen karfe bakwae da rabi,

ya dago ta yace “ta shi ki sha tea fateema,”

da kyar take numfashi, jikinta kmr wuta, ya

shiga lallabata ta sha tea taki, ita kam kukan

bakin ciki take kawae, yyi lallashin amma a

bnxa hkn yasa ya rungumeta yana cewa

“bna son kukan nn fateema,” lamo tayi a

jikinsa tana ajiyar xuciya cike da tsanarsa,

kofar dakin da aka murda yasa ya dago da

sauri, ita ko ta fara kkrin kwace kanta daga

rungumar da yyi mata don tasan xainab ce,

da sllmarta ta shigo dakin tana cewa “wllh

yarinyar nn kina ma yayana abinda kika ga

dama a gidan nn, kamshin dettol har waje

don ba ke kike siya ba ko,” turus tayi a

bakin kofar ganin yayan nata rungume da

intisaar.Zainab ta juya xata bar dakin, Aliyu

ya kirata da sauri, ta juyo ba tare da ta

kallesu ba tace “ina kwana yaya,” yace “lfya

lau daga ina hka,” tace”emm dama inna ce

ta ce na kawo ma intisaar abincin break,” ya

gyada mata kai yace “cum in,” ta karaso

cikin dakin kanta a kasa ta durkushe

gabansu ta ajiye basket da flask din dake

hannunta,yace “meye a nn,” tace ” kunu ne

da wainar shinkafada miyar taushe, sae

dambu da kosae,” yyi murmushin da bae

shirya yi ba yace “yyi kyau, je dauko plate ki

dibar mata wainar,” tace “to” snn ta mike ta

bar dakin, ya dago intisaar yana kallonta

yace “me xaki ci fateema,” ta kauda kanta da

sauri, ta fara kkrin mikewa duk da yanda

take jin jikinta kmr ba nata ba, ya rikota

yace “ina xa ki,” ta kwace hannunta snn ta

mike tsaye, lkci guda ta fasa ihu tare da

durkushewa kasa, sakamakon wani

axababben xafi da taji a kasanta, ta kife

kanta kan tiles, ya durkusa gabanta ya dago

ta yace “menene,”bata ce komai ba sae

hawayen dake xuba a idonta, ya dagota ya

maido kan gadon, xainab ta shigo ta

yiabinda yace mata snn tace xata tafi, yace

“ok gyara mata bedroom sae ki wanke

bathroom din tukunna,”tace masa to, ya

mike tsaye ya dauka intisaar din kmr wata

bby ya fita da ita daga dakin ya kaita

nasabedroom din ya xaunar da ita kan

gado, da kyar ya lallabata ta dan ci abincin

da kunu, snn ya bata magani yyi mata allura

shima da kyar, bbu abinda take yi sae aikin

kuka, ya kwantar da ita tare da lullubeta nn

da nn bacci ya dauketa, yana kwance kan

kujera yana danna wayarsa xainab tayi

sllma yace ta shigo, ta shigo tace yaya dama

na gama ne xan tafi, yace mata ok snn ya

bata dubu daya tayi kudin mota ta amsa

tare da gdya ta fita,

.

lallai xa ayi ruwan sama da kankara yau,

wae ya Aliyu ne har da bata kudi ta hau

mota,” tayi dariya sosae bayan ta fita, lallai

intisaar ta gama mata da yaya jiya. Yinin

ranar Aliyu bae fita ba yana gefen intisaar,

duk wani motsi da xata yi a kan idonsa,

dukda xxabin ya bar jikinta amma ta kasa

sukuni don sae juye juye take, yasan ciwo

ne ke cin ta, karfe biyar da wani abu ya fita

siyo mata chips ganin taki cin duk abincin

da xainab ta kawo mata (ko ya akayiyasan

intisaar na son chips oho ma Haiydar) yana

fita kuwa xainab ta shigo gidan da abincin

dare, ta kasa shiga dakunan ganin level ya

canxa a gidan, hkn yasa ta dinga rafka sllma

amma shiru, ta sauka kasa ta samu maigadi

ta tambayesa ko mutanen gidan na ciki,

yace oga dae ya fita daxun nn, ta koma cikin

gidan tayi hanyar dakin intisaar ta bude a

hnkli bata ga kowa a ciki ba, hkn yasa tayi

hnyar dakin yayan nata, xaune taga intisaar

kan gado, ta kife kanta bisa gwiwwowinta,

ta karasa dakin ta xauna gefen gadon tana

kallonta, a hnkli intisaar ta dago kai tana

kallon xainab din da idonta da ya gama

rinewa alamar ta ci kuka, xainab ta girgixa

mata kai ganin kukan take son fashewa da

kuma ta rungumeta, ta ko fashe da kukan

sosae cikin shassheka tace “xainab ya Aliyu

mugune, ya cuceni,ya…” da sauri xainab ta

rufe mata baki tace “sshii.. Ya isa hka, wnn

sirrinki ne tsakaninki da mijinki,” kuka

sosae intisaar ta dinga yi xainab na

lallashinta, suka ji an bude kofar Aliyu ya

shigo dakin “wat,” ya daka ma xainab tsawa

yace “uban me ya kawo ki nn kuma,” ta

mike tsaye da sauri, ya daka mata tsawa ba

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button