INTEESAR 2

da ke nke ba, ta xunburo baki tace “abincin
dare na kawo maku,” ya nuna mata kofa
“xoki fita,”
.
tayi hnyr kofar ba tare da ta kallesa ba tace
inna tace ta fara girki daga gobe,” yace”taji,”
snn xainab ta fice.. Cikin kwanaki biyun nn
intisaar ta sami kulawa a wajen Aliyu sosae,
don ynxu kam jikinta yyi sauki sosai, kuma
duk wnn abinda yake mata baya bari su
hada ido, ita kuwa dari dari take dashi don
bata yrda Aliyun da ta sani bne wnn ga
wani mugun tsanarsa da take ji a xuciyarta,
sae dae kuma har lkcn bata iya takawa, yyi
yyi ta bari ya dubata amma kememe taki,
hkn yasa ya kira wata Dr Maryam warce
suka yi karatu tare ta xo dubata, ya fita ya
bar masu dakin, ita ma dae da kyar intisaar
ta yarda ta dubatan. Bayan kmrminti talatin
ta fito tana ma Aliyun wani irin kallo, yyi
murmushi yace “ya akayi Dr,” ta girgixa kai
tace”amma wllh ka bn mamaki Dr, kai da
kanka, kai da xaku dinga ba wasu
shawarwari shine…” yyi dariya ya katse ta
da sauri “gskya ne maryam, but tel me d
truth don Allah, is it dat critical” ta galla
masa harara tace “wnn kuma ya rage naka,
though it’s nt, idan na fita ynxu xan turo
maid dita da drugs da injections da
prescription dinsu sae ka mata, snn kadinga
sa tana shiga ruwan xafi da dettol sosae, i
will b on my way,” yace “ok, bill dina fa Dr,”
ta hararesa tace ” ae ba kai nayi ma wa ba,
kanwata nayi ma, xan lekota xuwa jibi,” yyi
dariya yace “to ngd maryam,” ta tabe baki
tace “mugu kawae,” snn ta fice, sunyi
soyayya sosae da maryam suna sch, kuma
lkci daya ya gujeta duk da irin son da take
masa, shi kuma yana da dalilinsa nayin hkn.
Ya haye sama ya shiga bedroom dinsa ya
xauna gefenta yana kallonta, tana kwance
idonta a lumsheduk da ba bacci take ba,
shima kuma yasan ba barcin take ba.
Cikin kwanaki ukun da intisaar tayi dakin
Aliyu ta sami kulawa sosae daga gareshi
don komai shi yake taimaka mata tayi, harta
abinci shi da kansa yake bata, duk da tana yi
tana dan noke masa, kullum da yamma sae
Dr maryam taxo dubata har dae ta warware
sosae tana iya yin komai da kanta, yana
ganin ta warke kuwa ya fita harkarta ya
daina tarairayarta kuma, snn yaki barin ta ta
bar dakin nasa, tsakaninta da shi sae dae ya
siyo mata abincin ya ajiye mata gabanta in
ta so taci idan bata so ba ta barshi, ko
kadan hkn baya damunta, ita dae 24hrs
tana kallo abinta a dakin, shi kuma yana kan
laptop dinsa, ta rasa dalilin da ya hanasa
xuwa aiki ta tattara ina ta ina ta ta koma
dakinta kafin ya dawo. Ranar friday, da yyi
dae dae da kwanakinta biyar a dakinsa yana
bathroom yana wanka ita ko tana kan gado
tana kallo taga wayarsayyi haske, ta dan kalli
kofar bayin, ta dauko wayar taxauna tana
duba mai ya shigo wayan, msg din safeenah
ne, ta bude tana yastine fuska ta karanta
kmr hka,, Honey kwana biyu ka mance dani
ko, naje har office aka ce ka dauki hutu, don
kuji ddin cin amarcinku da matarka, ni
dama nasan duk ddin baki kke min kawae
Haiydar……” intisaar ta ja dogon tsaki ta cilla
wayar ba tare da ta karasa karanta text din
ba, can dae ta jawo wayan ta shiga yi masa
binciken inbox na msg, msg din mata sun
kai 50 a inbox din, to a ina ya sansu, hka ta
dinga dudduba msg din har ya fito daga
bathroom, ta tura wayar karkashinta a
tsorace, ita dae tasan da wuya tsoran Aliyu
ya rabu da ita lkci daya, sanye yake da farar
t.shirt da 3quatre don duk xaman da tayi a
dakinsa bai taba sa kaya gabanta ba,
.
hatta singlet baya tsayawa dashi a dakin,
bae ko kalleta ba ya isa gaban mirrow ya
dauki turare yana fesawa, wayarsa tayi kara,
ya juya da sauri yana kallonta, gabanta yyi
mugun faduwa ta ciro wayar daga
karkashin kafanta, ta ajiye masa kan table
din computernsa kmr munafuka, ya karaso
ya dauka yana hararta yace “uban me kike
da wayata” ta kauda kanta bata ce komai
ba, kira ya sake shigowa, ya dde nn a tsaye
yana hararta daga bisanni yyi kwafa ya
daga kiran, “bbyna ykk, ayya ban manta
dake ba wife, wllh abubuwa ne suka sha
min kai, but gani nn xuwa ma ynxu, kiyi min
fruit salad, kinji dear” yyi dariya snn ya
kashe wayar, intisaar ta tabe baki tare da
mikewa tsaye tayi hanyar fita, ya bita da
kallo tare da daka mata tsawa, xo nn uban
wa kike tabe ma baki hka,” ta juyo tana
masa wani irin kallo duk da irin yanda
gabanta ke faduwa tace “ni na tabe baki
ne,” snn ta bude kofar, ya daka mata tsawa
“ina xaki,” ta juya tayi masa wani irin kallo
snn tace “ae nn ba dakina bne,” ya bude
baki yana kallonta da mmki yace “da xa a
kawo ki gidan nn a dauro maki daki daga
gidan ku kin kawo nn ne,” ta dan tabe baki
bata ce komai ba ta kauda knta, “fice min a
daki kar nayi ball dake a nn, raguwar bnxa
kawae,” ta fice daga dakin tare da jan dan
guntun tsaki, ya bita da sauri yana
cewa”uban wa kike ma tsaki,” amma tuni ta
shige dakintata kulle da makulli, tana jinsa
ya ja motarsa ya fice daga gidan,
.
ynxu ita kadae tasan irin tsanar da takema
Aliyu a xuciyarta, ranar dae har tayi bacci
Aliyu bae shigo gidan ba, ga wani irin
yunwa da take ji, dole ta tashi cikin dare ta
shiga kitchen ta bude store taga kayan
abinci, ta dauki indomie guda biyu da kwae
ta dafa ta ci, sae a snn ta sami bacci. Tun
daga lkcn kmr anyi ruwan sama an dauke
Aliyu ya fita harkarta, tsakaninta dashi kallo,
kuma shi ke kallon nata ba ita ba, don ko
gaishesa bata yi a gidan, iyaka idan taji
shigowar motarsa ta shige daki da gudu..
Randa ta ci ka sati uku a gidan tana kitchen
ta gama wanke wanken kwanukan d a ta ci
abinci da safe bayan Aliyu ya fita, tana sanye
da dan jumper sae bum short, ta ji muryarsa
ya shigo gidan, gabanta yyi mugun faduwa,
shknn ta shiga uku, ta dan leka falon a
tsorace taga ashe shi da safeenah ce ma,
taga xae shigo kitchen ta buya bayan kofa
da sauri, safeenar ta biyo bayansa tana
cewa “honey irin coffee din nn naka xaka
hada min ba tea ba,” yace “ok bby,” ta
kwanta bayansa ya juya yana kallonta yace
“ae sae ki sa na kasa hada coffeen bby, wait
4 me @ d parlor” ta kankamesa tana ‘yar
dariya tace “idan naki fa, wae ina matar
gidan ne,” tsit kke jin Aliyu, ta rungumosa ta
gaba tana masa wani irin kallo gnn abinda
take so knn tace “ya kayi shiru dear,” tasan
ba lallae bane ta samu amsa, hkn yasa ta
daura bakinta kan nasa tana ‘yar dariya, duk
wnn abinda sukeyi intisaar da taji kmr
numfashinta xae dauke na kallonsu ta
bayan kofa, ita kam xuwa ynxu ta gama
gane wanene Aliyu, ta gano weak point
dinsa, ganin irin kiss din da yake ma
safeenar tana mayar masa da martani yasa
ta turo kofar ta fito, daga safeenar har shi
sun tsorata, ta gabansu ta wuce tare da jan
dogon tsaki tace
uhum karuwancin ma har sae an biyo
mutum gida don rashin sanin ciwon kai,”
can kuma sae ta juyo tana kallon Aliyun
dake binta da kallo gabanta na mugun
faduwa tace ” ni dae malam kayi hkuri ka
daina shigo min da karuwae gidana idan ba
hka ba Allah xan hadaka da Abba,”…. A
fusace Aliyu ya fixgota da karfi yana huci
cikin tsawa yace “me kika ce?” tuni jikinta ya