INTEESAR 2

yana wayaduk da ba jin abinda yake cewa
take ba “nashigauku ni fateemah,” abinda ta
fadi knn a fili tanakuka, taga ko minti biyar
ba a yi ba aka budegate din ya shiga. Kuka
ta fashe da sosae tanarokan Allah ya kareta
daga sharrin Aliyu, a hkabacci yyi gaba da
ita cikin motar duk da ba nakwanciyar
hankali bne. Karfe biyu saura Aliyu yafito
daga gidan, ya bude motar ya shiga,
kallodaya yyi mata ya dauke kansa, ya tada
motar yashiga driving a hankali, ita ko har
lkcn baccitake. Anty nafisa dae kasa
daurewa tayi ta kiraxainab don ta san tana
da hankali, ringin hudu tadaga cikin muryar
bacci tace “Anty Nafisa,” antynafisa tace
“xainab kiyi hkuri nasan kinyi bacci,kina ina
ne,” cike da mamaki xainab tace “inafalon
inna a kwance, me ya faru anty?” antynafisa
tace “intisaar fa?” xainab tace
“intisaarkuma, ae ca nake tana gidanki”
“nashiga uku niNafisa, xainab don Allah
bata dawo ba,” tatambayeta a tsorace,
xainab ta rude ta mikexaune tace “ta dawo
ina?” anty nafisa tace”xainab tun wajen sha
biyu saura na hadata daAliyu su taho…..”
xainab tace “innalillahi antymeyasa baki bar
ta ta kwana wajenki ba, kinkirata yanxu?”
nafisa a rikice tace “ina fa xainabduk
wayoyinsu a kashe yake,” xainab ta
girgixakai tace “anty wllh ya Aliyu mugu ne,
ynxu inaxae kai ‘yar mutane cikin daren nn”
anty nafisatace “innalillahi wa inna ilaihi raji
un, ni kam nagata kaina, ki rufa min asiri
xainab kar ki sanar dainna” sae kuma ta
kashe wayar, baccin da xainabbata sake
komawa ba knn, ita ma duk hankalintaya
tashi ta shiga kiran nmbr intisaar din da
Aliyuduk switch off, tasan yayanta bai da
imani kokadan, to ynxu meye abun yi. To fa,
ko ina ogaAliyu xae kara lulawa da matarsa
oho…. Tam mudae ‘yan look ne.
…..A hankali Aliyu yyi parkin dae-dae bakin
gate, ya juya for d first tym tunda ya fara
drivin yana kallonta, har ynxu bacci take, ya
kalle wrist watch dinsa ya ga karfe uku da
minti biyar, ya shiga tunanin yanda xae yi,
Haisam ya fado masa, sae kuma yyi saurin
kauda tunanin, a dalilin tunawa da yyi ae
har yau ba sa shiri, ya dae gama tunane
tunanen mafita daga karshe ya yanke
conclusion kawae ya kira Haisam, ringin
biyu ya daga, Aliyu yace “xo ka bude min
gate,” snn ya katse kiran, bayan kmr minti
biyar Haisam ya bude gate din, yyi drivin
motar cikin compound din yyi park, ya fito
ya kulle motar, haisam yace “daga ina hka”
ko kallonsa bae yi ba yace “inda ka aikeni,”
Haisam ya ja guntun tsaki ya juya xae shiga
ciki sae ga Abba ya fito, ya tsaya kallon
Aliyun yace “daga ina hka Ali,” ya dan shafa
kanshi yace “No wani abokina ne ya kirani
bai da lfya shine naje,” abba yace”ok, ya
hanya,” yae “lfya” ba tare da ya kallesa ba ya
bi bayan haisam da sauri, abba ma ya koma
ciki… Haisam yace “wa yasani ma ko wajen
shaye shayenka kaje,” don bae ga alamar
gskya a tare dashi batunda yaki tsayawa
abba na masa mgna, Aliyu ya shige gabansa
da sauri yana masa wani irin kallo yace
“kace me?” Haisam yace abinda kaji snn ya
shige bedroom ya kwanta.
.
Sae kusan asuba intisaar ta farka cikin
motar, a hankali ta shiga bn motar da kallo
da mmaki tana kokarin tuna abnda ya faru,
nn da nn ta tuna, ta jawo wayrta da sauri ta
kunna don ta ga karfe nawa, hudu da kusan
rabi ta gani, hankalnta ya tashi, to ina Aliyu
yaxo yyi parkin dinta ya wuce, ta matso
kusa da glass din motar tana leken waje,
mamaki ya kamata sosae ganin a cikin gida
ne, nn da nn taji ta samu nutsuwa ta shiga
hamdala a xuciyarta, wayarta yyi ring ta
duba da sauri taga Anty ce, ta daga kan tace
komai anty tace “intisaar kina ina ne,” a
rikice take maganar, intisaar tace “ina cikin
motar ya Aliyu…” anty tace “mene? Kina me?”
tace “nima ban sani ba anty,” anty ta
dakamata tsawa tace “don uwarki baxa ki
gya min inda ya kai ki ba,” ta marairaice kmr
xata yi kuka tace “wllh wllh anty kawae yaje
yyi parkin dina a wani gida ne, ya shiga ciki
ya bar ni cikin motar ban kara ganinsa ba
har nayi bacci, ynxun nn na tashi na ganni
cikin motar amma a nn gida,” anty tace “kin
tabbata intisaar, ki gya min gskya donAllah,”
tace “Allah anty gskya na gya maki” anty
nafisa tace “shiknn sae na shigo anjima,”
snn ta kashe wayar. Karfe biyar saura abba
ya fito ya wuce masallaci, Haisam ma ya fito
tare da Aliyu suka wuce masallacin, ta bi su
da kallo, Aliyu ko kalln motar bae yi ba kmr
bae san da mutum a ciki ba yyi gaba, tana
nn a hka har su ka dawo daga masallaci har
da abba, intisaar taji kmr ta fashe da kuka
ganin inda kokallon motar Aliyu baya yi, ta
bisu da kallo har suka yi bangarensu da
haisam, sae kusan bakwae saura Aliyu ya
fito yyi kusa da motar ya bude, abun dariya
Aliyu bae bari sun hada ido da intisaar ba ya
fixgotaya wurgar waje ya rufe motarsa ya
wuce ciki, tayi bangarensu da sauri a
tsorace, ta tarda momy na shara ta gaisheta
duk da tasan batayi sllh ba don tasan momy
xata yi tunanin bangaren inna ta kwana,
momy ta amsa ba tare da ta kalleta ba taci
gaba da abinda take yi, ta shige bedroom
da sauri don ta samu tayi sllh kafin momy ta
shigo.
.
.Karfe takwas anty Nafisa ta shigo
gidan yayanta tayi bangaren su Aliyun
xuciyarta na tafasa, don tun asuba take
kiransa yaki daga wayar, ta kira Haisam tace
ya basa yaki karba wai yana busy, direct
bedroom dinsa ta shiga yana xaune yana
danna laptop Haisam na rubutu a file, cikin
bacin rai take magana tana kallonsa “Aliyu
nagode da abunda ka min jiya ka kyauta, ni
ai ban san kai mahaukaci bne mara tunani
sae jiya, wllh kaci sa’ar abu daya yau da sae
ka sha mamaki,” ita daya ke ta kumfar
bakinta, don Aliyu ko dago kai bai yi ba
idonsa na kan abinda yake yi a laptop, hkn
ya dada tunxurata ta fixge laptop din a
fusace ta jefar kan gado tana cewa “don
uwarka ba magana nake maka ba xaka
maida ni mahaukaciya,” ya mike a fusace
yana kallonta yace “wllh kika bata min
laptop sae kin siya min sabo,” anty nafisa ta
cakumosa rai bace ” iyye! ni ka ke gya ma
hka don uwrka, ai Aliyu da mari na kawae
kayi ka nuna min kai tatattcan dan iska ne,”
haisam dae na xaune yana kallonsu bai ce
komai ba, nananty nafisa ta dinga masa
tijara tana xaxxaga masa rashin mutunci
kala kala kmr xata maresa, shi dai ido kawai
ya xuba mata yana kallonta sae dae ya tabe
baki, sae da ta yi mai isarta bayan tayi ma
haisam bayanin abinda ya faru ta fice tana
cewa “jahilin bnxa kawae, a hkn xa a
dauketa ma a baka idan ba jaraba irin na
yaya ba, don inna tuni ta gama sarewa da
kai,” tana fita Aliyu ya mike ya ja dogon tsaki
yce “kawae taxo da sassafe ta cika ma
mutane kunne kmr wata sabuwar kamu,”
Haisam ya girgixa kai yace “kadae bi duniya
a hankaliAliyu, indae mutum yyi da kyau….”
Aliyu ya shakesa idon nn nasa ya kada yyi
jajur yace “kace me dn babanka?” haisam
yyi murmushi yanakallonsa kawae bae ce
komai ba, hkn yasa ya turasa da karfi