INTEESAR 2

shi daya ke maganarsa don tuni xainab ta
ma kusa sashin inna. Da daddare intisaar
taje siyo masu table water momy ta aiketa,
tana ganin xainab tasaka gudu ta fice daga
gate din tana dariya, xainab bata ko kalleta
ba tayi sashinsu, ta dawo rike da ruwan a
hannunta ta shiga cikin gidan tana adduar
Allah yasa xainab bata nan, mutum taci karo
da a bakin gate din ta koma baya da sauri ta
ga ko waye, taji an riketa gam, gashi wajen
bbu wuta kuma bata fito da torch ba, tana
jin kamshin turaren ba sae an gya mata ko
waye ba, kankamesa tayi jikinta na bari tana
cewa “wayyo momyna, me nayi kuma” tura
ya shiga yi amma taki sakinsa ta dada
rungumesa gam tanai masa magiyan yyi
hkuri…..
. Cikin murya kasa-kasa take rokansa ya rufa
mata asiri kar ya doketa, bae ko saurareta
ba cikin xafin nama ya fara kkrin banbareta
daga jikinsa amma hkn yaki yiwuwa sbda
irin rikon da tayi masa, jikinsa yyi sanyi
kafarsa ya kasa daukarsa, murya can kasa-
kasa yace “get off me, ko kuma na baki
mamaki,” wayyo dukana xaka…. Ji tayi ya
daga hijab dinta ya shige ciki, cikin muryar
da ba tata ba tace”nashiga uku….” da sauri
ta sake shi daga rungumar da tayi masa
tana neman guduwa, ya fixgota hade da
kankameta ya mannata da bango,kuka ta
saki a rude ta fara kkrin turasa, ya matse ta
da karfinsa fuskarsa wuyarta tana jin
numfashinsa, tayi kicin-kicin ta galla masa
cixo a kirjinsa, ya dada kankamta kmr xasu
dawo daya yana magana a hnkli yace “dnt
utry dat again….” murmushin mugunta yke
yi, hkn ya kara tsureta jikinta ya shiga bari
tana cewa “don Allah don annabi ka rufa
min asiri kayi hkuri,” buga bakinta yyi da
karfi yana cewa “kar ki sake hada ni da
Allah” gyaran murya suka ji an yi daga dan
nesa dasu, ya saketa da sauri tare da
juyawa, haisam ya gani xaune kan plastic
chair ya kauda kansa yana kallon taurarin
dake sama, jikin intisaar yyi sanyi, ta gyara
hijab dinta, ta durkusa ta dauki ruwan da ta
ajiye a gurin tana satan kallon haisam din
da har yanxu bai juyo ya kallesu ba, ta bar
wajen da saurinta tayi sashinsu, Aliyu ya
karasa kusa da haisam din yana
cewa”yane?” ba tare da haisam ya kallesa ba
yace “nothin” sannan ya mike ya bar wajen,
ashe tun daxu yke wajen a xaune yana
kallon duk abinda sukeyi, duk da dae ba jin
abinda suke cewa yyi ba, haisam yyi
murmushi bayan ya bar wajen
yace”Intisaarr”Aliyu kam binsa yyi da kallo
har ya bace masa, yyi tsaki mai sauti ya bar
wajen yana tunanin irin abinda xae yi wa
yarinyar nan idan ya kamata, tun ba yau
batake seduce dinsa dama, gashi yau har
sae da taci galaba a kansa, to wae ma garin
yaya hkn ta faru. Intisaar kam har
washegari jikinta a sanyaye yake, ko abba
kasa xuwa gaida shi tayi don bata
sonhaduwa da haisam, har taje islamiyya ta
dawo bata je gun inna ba, sae da yamma
ihsaan taxo tace mata inna na kiranta, ta
dae daure tayi sashin innar tana adduar
Allah yasa baxata hadu da haisam ba, don
ko tunanin Aliyun ma bata yi ita kmr haisam,
tana shiga palon inna ta ko tar dashi a
xaune, kunya ya kamata taji kmr ta nutse a
inda take, “ina yini ya haisam” ta gaidashi
ba tare da ta kallesa ba, ya amsayana cewa
“sae ynxu kika fito knan” ta kirkiro
murmushi kawae tace”uhum” gyaran daki
tayi ma inna sannan ta ce mata tana xuwa
xata dauko abu ta dawo, hnyr gudu dama
take nema, tana fita kuwaya bita,ta rasa
yanda xatayi har ya karaso kusa da ita, “me
ya hanaki fitowa yau?” ya tambayeta suna
tafiya tare, ta kirkiro murmushi
tace”bakomai” yace “hmm, Aliyu fa?” ta xaro
ido tace “nima ban sani ba” ta marairaice
fuska da sauri ta fara magana ganin inda ya
dosa tace”kaga ya haisam wllh jiya aikena
akayi shine ya tsareni a gate wae xae
dokeni” murmushi haisam yyi bai ce komai
ba, hkn ya kara daga matahankali tace “Allah
da gaske nke ya haisam” yace “uhum shine
kika rungumesa knan” ta xaro ido tace “aa
rikesa nayi kar ya dokeni” suna shan kwana
suka ga Aliyun a xaune yana waya, yana
ganinsu ya kashe wayan, gabanta ya fadi
muryarta na karkarwa tace “ya haisam don
Allah rakani kar ka barni a nan,” ganin a nan
xasu rabu ne yasa tace masa hka, yyi dariya
yace “aa Aliyu dae xae rakaki ni ba
ruwana,”hannunsa ta kama tana rokansa,
aliyu ya bisu da kallo har suka wuce,haisam
na dariya, ya mike yyi tsaki yace “ikon Allah
kadae ne xae sa baxaki suma a hannuna ba
idan na kamaki ” dagaita har haisam bbu
wanda ya kallesa bare ya amsa masa.
.
Yau juma’ah tana xaune palonsu ita da
xainab, suna hira bayan sun dawo
dagadubiyar wata yar ajinsu farida da bata
da lfya, kusan karfe biyar ce ta yamma, daga
intisaar din har xainab material iri daya
suka sa purple nd pink sunyi kyau kwarai,
kursum ma tana palon nasu tana cin abincin
intisaar da momy ta ajiye wae ba aajiye
mata abinci ba, intisaar tace taci natadon a
koshe take ita, kirar wayar faruuq ne ya
shigo wayrta, ta daga suka gaisa sannan
yace mata gashi a wajen inna, ta shiga daki
ta nemi ixini gun momynta, sannan ta fito
tace ma xainab ta rakata, xainab ta galla
mata harara sannan tace”anki!” intisaar tayi
‘yar dariya sannan tace”karki raka ni din ma
to sae me” xomuje kursum,” ta fadi tana
kallon kursum din, kursum ta tura kwanun
abincin tace”muje,” suka fice tare intisaar
nai ma xainab dariya. Suna shan kwana
fadila ta kwada ma kanwartata kira, kursum
ta haderae tace “meye” umma ta leko tana
cewa”don ubanki kanwar uwarki ce kota
ubanki wannan shegiyar?” kursum ta
xumburo baki, uwar ta daka mata tsawa cin
bacin rai tace taxo ta wuce, dole intisaar ta
kama hanyr sashin inna ita daya. Tana isa
tayi sllma murya can ciki inna ta amsa da
karfinta tashiga palon tana addu’ar Allah
yasa ba surutunta na bnxa takewa faruuq
ba, tana shiga palon suka yi ido hudu da
Aliyu, gabanta yyi mugun faduwa har ta
mnta lst tym din da ta gnsa ita kam,sanye
yake da shadda fara kal, ashe dae su Aliyu
ana sa manyan kaya, ta kalli haisam ma dake
xaune a palon shi din ma shaddar ce fara,
hka ma faruq dinta, gaba daya dae anko
sukayi, ta nemi gefen inna ta xauna, bata
bari sun hada ido da faruuq din dake ta
kallonta ba, inna tace “sae ynxu ku ka
dawo?” tace “eh” a takaice kawae, sannan
ta gaida haisam da har lkcn kallonta yke
yi,yyi murmushi yace”lfya kanwata kinga
yanda kika yi kyau kuwa yau” ta sunkuyar
da kai tana murmushi tace “kai yayana
kullum sae ka xolayeni wllh” sannan ta sata
kallon Aliyu, kallonta ykeyi amma fuskarsa a
hade, ta dauke idonta da sauri ta dube
faruuq dake ta faman kallonta kmr xae
cinyeta, ta galla masa harara da wasa tace
“wannan kallon fa” dariya yyi ya kashe mata
ido yace “naga kin kara kyau ne yau bby,” ta
xaro ido tana kallon inna data bude baki
tana kallonsu, dariya suka yi gaba dayansu
har da haisam, innar ma ta taya su, Aliyu dae
ya maida dubansa ga plasma, lallai yarinyar
nan ta rika, ko gaishesa ma bata yi ba,
faruuq ya dubi haisam yace “big bro, plss tel