HAUSA NOVELINTEESAR 2

INTEESAR 2

ta dafa ta ci, sae a snn ta sami bacci. Tun

daga lkcn kmr anyi ruwan sama an dauke

Aliyu ya fita harkarta, tsakaninta dashi kallo,

kuma shi ke kallon nata ba ita ba, don ko

gaishesa bata yi a gidan, iyaka idan taji

shigowar motarsa ta shige daki da gudu..

Randa ta ci ka sati uku a gidan tana kitchen

ta gama wanke wanken kwanukan d a ta ci

abinci da safe bayan Aliyu ya fita, tana sanye

da dan jumper sae bum short, ta ji muryarsa

ya shigo gidan, gabanta yyi mugun faduwa,

shknn ta shiga uku, ta dan leka falon a

tsorace taga ashe shi da safeenah ce ma,

taga xae shigo kitchen ta buya bayan kofa

da sauri, safeenar ta biyo bayansa tana

cewa “honey irin coffee din nn naka xaka

hada min ba tea ba,” yace “ok bby,” ta

kwanta bayansa ya juya yana kallonta yace

“ae sae ki sa na kasa hada coffeen bby, wait

4 me @ d parlor” ta kankamesa tana ‘yar

dariya tace “idan naki fa, wae ina matar

gidan ne,” tsit kke jin Aliyu, ta rungumosa ta

gaba tana masa wani irin kallo gnn abinda

take so knn tace “ya kayi shiru dear,” tasan

ba lallae bane ta samu amsa, hkn yasa ta

daura bakinta kan nasa tana ‘yar dariya, duk

wnn abinda sukeyi intisaar da taji kmr

numfashinta xae dauke na kallonsu ta

bayan kofa, ita kam xuwa ynxu ta gama

gane wanene Aliyu, ta gano weak point

dinsa, ganin irin kiss din da yake ma

safeenar tana mayar masa da martani yasa

ta turo kofar ta fito, daga safeenar har shi

sun tsorata, ta gabansu ta wuce tare da jan

dogon tsaki tace

uhum karuwancin ma har sae an biyo

mutum gida don rashin sanin ciwon kai,”

can kuma sae ta juyo tana kallon Aliyun

dake binta da kallo gabanta na mugun

faduwa tace ” ni dae malam kayi hkuri ka

daina shigo min da karuwae gidana idan ba

hka ba Allah xan hadaka da Abba,”…. A

fusace Aliyu ya fixgota da karfi yana huci

cikin tsawa yace “me kika ce?” tuni jikinta ya

dau rawa don tsoro, ya maimaita tambayr

cikin tsawa, amma intisaar bata ce komai ba

sae daure fuska ma da ta dada yi, hkn yasa

ya makureta tana ganin hka ta fasa ihu mai

kara tare da durkushewa a wajen, ya bi ta

da sauri tare da rikota, a rikice ya fara

tambayarta mai ya faru, ta sake fasa ihun

hade da sakin kuka sosae, yace

“subhanallahi, wae me ya faru fateema,” ya

shiga dudduba kafarta da jikinta a rude, ta

buga masa hannu tare da mikewa tsaye, “to

ba kai bne ba xaka wani dokeni bn maka

komai,” ta ja tsaki tare da juyawa ta fara

barin wajen cikin tafiyarta mai jan hankali,

Aliyu ya bi ta da kallo kmr wani soko, ya dan

sauke ajiyar xuciya ya juya yana kallon

safeenah dake kallonsa tamkar xata hadiye

xuciya don takaici, ya wara mata manyan

idonsa yace “ki kyaleta kawae, yarinya ce, ko

ni kai na bana biye mata a gidan nn,” tana

huci tace “xata gane kuwa ita ba yarinya

bace yau,” ta yi hanyar stairs din da sauri

kmr xata tashi sama, “ke ke kina da hnkli

kuwa ina xa ki,” amma tuni ta haye sama a

fusace tayi hanyar dakin intisaar, ya bi

bayanta da sauri yana kiranta, ta shige

dakin bayan ta buga kofar da karfi, intisaar

na kkrin cire kayanta ta shiga wanka ta

shigo dakin, ta juya da mamaki tana

kallonta, nn da nn taji gabanta ya fadi don

safeena ba sa’arta bace ta girmeta nesa ba

kusa ba, snn ita da take kmr wata bby don

rashin jiki ta ya ma xata iya ma safeenah,

amma ta dake tana mata wani irin kallo tace

“uban me ya shigo dake dakina malama,

kinga nn yyi kama da dakin karuwae,”

safeenah ta yo kanta tana huci, tana ganin

hka ta fasa ihu tare da durkusawa a wajen

gabanta na faduwa, ta rikota da karfi ta

dago ta tace “yau sae kin gaya min ko da

ubanki nake karuwancin,” ta gaura mata

mari, intisaar bata sn lkcn da ta rama har

sau biyu ba snn ta riko gashin dokin dake

kanta da karfi hkn yasa safeenah ta fasaihu

sosai,

Aliyu ya karaso dakin, ya finciko safeenar ya

buga ta da bango snn ya shaketa yana huci

yace”me na ce maki,” intisaar ko ta xube

wajen tana faman rusa kuka tana kiran

abbanta, ya cilla safeenar gefe daya, snn ya

dawo gaban intisaar ya durkushe yana

kallnta yace “me tayi maki,” tayi bnxa dashi

tana ci gaba da rusa kukanta, sae da ya

daka mata tsawa da ta raxana ta snn tace

“dukana tayi,” ya dago ta sama ya rungume

snn ya soma rarrashinta, ta kauda kanta

cike da tsanarsa ita kam wani irin mugun

haushin Aliyu take ji, har lkcn safeenah na

dakin tana kallon Aliyu da mamaki, cantayi

murmushin mugunta ta mike ta fice daga

dakin tana gyada kai kmr kadangariya,

intisaar kadae ce ta lura da hkn, shi ko ya

tafi duniyar runguma, intisaar ta turasa da

karfi jin bakinsa a wuyarta hannunsa a

gashinta, snn tayi tsaki ta dauko xani tafara

cire jumpern dake jikinta, ta cire dan

wandon ma snn ta daura xanin ta shige

bathroom da niyar tayi wanka, duk wnn

abinda take yi Aliyu binta kawae yake da

kallo kmr soko tuni idonsa suka sauya launi

ya rumtse idonsa xuciyarsa na harbawa da

sauri, yana nn tsaye har lkcn idonsa na kan

kofar bayin ta fito bayan kmr minti sha biyar

daure da towel ganinsa a dakin har lkcn

yasa ta wani hade rai, ta xauna gaban

madubi tana goge gashinta da dan karamin

towel, ya karaso gefen gadonta ya xauna

tare da sauke ajiyar xuciya, yace”na taya ki

shafa lotion din kanwata,” ba karamin

dariya hkn ya bata ba, wae ashe dae yasan

ita din kanwarsa ce, ta juya tayi masa wani

irin kallo snn tace “dnt bother,”

The post INTEESAR 2 appeared first on AysNovels.

[ad_2]

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button