INTEESAR 2

her nt 2 let me down, coz i’m blindly in love”
haisam yyi dariya sosae, ya kalli intisaar
dake ma faruuq din wani irin kallo ya dawo
gefenta ya xauna yace “hope u heard wat
he said cweet sis, i wont love 2 c anythin
bad goes wrong wit my frnd” tayi ‘yar
dariya ta daura kanta a kafadar haisam din
tace”ok cweet bro, help me let him knw
dat…… Am his nd his alone,nd i promise nt 2
let him down,” ta karasa mgnrta tana satan
kallon faruuqdin, dariya sukayi gaba daya,
haisam yace yana kallon faruuq “hope dat’s
clear besty” inna da tuni ta hangame baki
tana kallonsu ta mike tayi narai-narai da ido
tana cewa “yau de xagina ake tayi, tunda
gashi Aliyu bae ce komai ba, bari kawae na
bar maku palon” dariya intisaar tayi ta riketa
tana cewa “kaji mana wannan tsohuwar mu
soyayyar mumuke yi don Allah ki xauna ,”
inna tace “lah” bari de nashiga ciki idan kun
gama xan dawo, faruuq yyi dariya yace
“inna ta tsargu,” ya dawo gefen intisaar ya
xauna yana mata wani irin kallo kmr maye,
cake ya dauka ya kai mata baki yace “bude
bakin na baki kanwata” ta hararesa tace
“bna ci,” haisamyyi dariya ya mike ya koma
kan kujera yace”kila don dae ina gefenku ne
amma na tashi karbi kayanki ke dae”dole
sae da faruuq ya tilasta mata yasa mata cake
din a baki, ta kauda kanta a kunyace, kawae
suka hada ido da Aliyu da ya xuba mata ido
yana kallo, gabanta yace dam, taga ya kauda
kansa yyi murmushi, mikewa tayi dasauri
tana kallon faruuq din tace ” lah! ina xuwa
ya faruuq minti biyar na daura abu a
kitchen,” ta mike da sauri ta fice, ta
kinkimitakalminta ta ruga a guje, tana fita
kuwa Aliyu ya mike shima ya fice. Shit! ya
fadi dakarfi yana huci, ya girgixa kansa
yabar wajen kawae. Ita kuwa tana isa
sashinsu ta shige palo gabanta nafaduwa,
ta shiga wanka kawae, ko da ta fito xainab
ta tafi, tayi sallah, sannan ta saka kayan
barcinta ta jawo abincinta taci, ta koya ma
ihsaan assignment dinta wajen karfe
takwas knan, ta idar da sallahn isha’i knan
faruuq ya kirata kunya yasa ta kasa daga
wayan don tasan bata kyauta ba, daga
karshe dae ta daga, yace “uhun to ai kya xo
muyi sllma ko kanwata” tace “lah bka tafi ba
dama yaya” yace “yea mun danyi wani
abuda haisam ne a laptop, ynxu xan tafi ki
fito ina ma bakin gate, daxu dae nasan
babanki yasa ki barin falon” ya fadi cikin
xolaya, taji kunya sosae, tace “hm to ka
shigo ka gaida momy mana idan yaso sae
na raka ka gaba daya kaga ni kunya nke ji
baxan iya ce mata xan fita ba kuma”
yace”ohk gani nan xuwa kanwata.
.
… Har parlor faruuqya shigo ya gaida momy,
ta amsa masa da fara’arta tana tambayrsa
mutanen gidan yace duk lfya momy, sun
danyi hira kadan sannan ya mike yace “ni
xan koma momy, dare yyi,” tace “to ka gaida
mutanan gidan mun gode kwarai,” ya ciro
kudi mai yawa ya mikawa ihsaan da ya
xaunar a gefensa momy tace “hva don Allah
kar ayi hka umar,” yace “aa momy xata siya
chocolateko ihsaan?” ya fadi yana kallon
ihsaan da tayi dariya ta gyada masa ka,
ihsaan momy ta aika ta kira intisaar a daki,
ta fito sanye da hijab dinta har kasa, sannan
ta fita rakasa, suna isa bakin gate ya dauko
kujeru biyu ya ajiye yace “hira xamuyi
kanwata, don daxun wayo kika min kika
gudu” ta dan xaro ido tace “ya faruuq
abbafa ya kusan dawowa,” ya bata rai yace
“to shknansae da safe,” ya mike xae bar
wajen ta riko hannunsa tace “wayyo yi
hkuri yayana, xamuyi hirar amma ba da
yawa ba” yyi murmushi ya koma ya xauna
yace “to na yrda kanwata, xo ki xauna,” ta
xauna kan kujerar kanta a sunkuye, ya tsura
mata ido yana kallonta, a hnkli yace”i love
yhu intisaar,” ta rufe fuskarta da tafin
hannunta bata ce komai ba, ya sa hannu ya
cire hannayen nata daga fuskarta yana
kallonta, duk da wajen ba wani hasken kirki
bne dashi, kunya ya kamata sosai tace a
hnkli “kaga nafara jin bacci yayana,” yyi
shiru bai ce komai ba sae kallonta da yake
yi, can dae ya mike tsaye yana cewa”to
shknan kanwata sae munyi waya knan,”
kudi ya ciro ya mika mata taki karba ya bata
rai yace “kin raina knan ko” ta wara ido tace
“hva deyayana wllh kawae de ngd ne” yyi
fuska ya ajiye mata kudin kan cinyarta yace
“ki watsar dasu to,” tayi shiru takasa cewa
komai, yace”ina xuwa bni 2 mint,” ya fita
waje saegashi yashigo da leda a hannunsa
ya mikamata yace “ummi tace a kawo maki,”
tace”kai hva de yayana, ni wllh da baka
karbo ba…..” ya ajye mata shima a gefenta
yace”to shi din ma ki jefar” sannan yace
mata sae da safe, ya fice daga gidan, ta bisa
da kallo har taji tashin motarsa sannan tayi
ajiyar xuciya, Allah dae ya gani tana son
faruuq fiye da yanda take tunani, jiki ba
kwari ta mike ta dauki ledar ta maida
kujerun gun da suke sannan ta juya xata
yisashinsu taji taci karo da mutum, tashiga
uku talalace, ta saki ledar hannunta ta juya
da sauri xatayi hanyar gate don nan kadae
ne xata tsira idan tabi, ya fixgota, xata fasa
ihu yasa hannua bakinta sannanya juyar da
ita, “ya Aliyu ka taimakeni, ni bnmka komai
ba wllh” cikin kuka da rawar murya take
maganan, ya kai mata tagwayen mari masu
lfya, sannan ya buga ta a bango da karfinsa,
fuskar nan tasa bbu alamr rahma, kuka mai
tsuma xuciya ta saki tace”don darajan
iyayenka kayi hkuri plsss” buga mata baki
yyi da karfi harsae da bakinta ya fashe, yasa
kafa ya kwasheta, ta mike da sauri agigice
tana cewa “nashiga uku, don Allah…..” wani
mugun naushi ya kai ma cikinta ta firfito da
ido tare da saki wani irin axababben kara
damuryar da ba tata ba, ya kai mata wani
marin tare da daura yatsunsa a bakinsa
alamr tayi shiru, ta sa hannu ta toshe
bakinta tana karkarwa ta girgixa kanta
hawaye mae xafi na xuba a idonta. Aliyu bae
kyaleta ba sae da yaga ta kasa tsayawa
sannan ya fixge kudin dake hannunta yasa
a aljihu, a karo na farko ya bude baki yyi
magana”kadan knan kika gani, Wllh tllh ni
Ali sae na sumar dake watarana a gidan nan
idan baki fita hanyata ba” ya juya ya barta
nan a durkushe kanta a kasa, da kyar ta iya
mikewa ta bar wajen tana ganin double
koledar da faruuq ya bata ma bata dauka ba
don ji take kmr xata suma awajen, tayi
bangarensu tana daddafe bango don wani
irin jiri dake kwasarta. Ko da tashiga
palonsu ma momy shafa’i da wutr take ta
shige bedroom kawae ta fada kan gado
tana juye juye kmr xata mutu, wani irin
ciwo cikinta ke mata ta dalilin naushin da ya
kai mata, hka ma kanta da ya buga da
bango, cikin ikon Allah bacci ya dauketa
amma can cikin dare ta farka da
matsanancin ciwon kai ga mugun xaxxabin
da ya rufeta, juye-juyen da takeyine ya tada
momynta, ta mike xaune ta kunna wutan
dakin tana kallonta tace”lfyarki kuwa
intisaar,” kasa magana tayi momy ta kai
hannunta jikinta taji kmr wuta,”me ya
sameki hka” ita dae ba baki sae kuka da ta
fashe da, paracetamol momy takawo mata
ta bata ta karba da kyar tasha, sannan ta