INTEESAR 2

yace “dama kina ciwon kai ne,” ta girgixa
masa kai kawae, ya mike yana kalln inna
yace “bari ina xuwa yanxun nan inna,” inna
tace “to dan albarka, wannan shaidanin
yaron aka ba kudi ya siyo mata magunguna
bamu sake ganinsa ba ” bai tanka wa inna
ba ya fice da sauri, ko minti talatin bae cika
ba ya dawo dauke da kayan magunguna da
allurori sae ledar ruwa dan karami da xae sa
mata, ya ce wa xainab ta hado mata tea mai
kauri ta kawo mata, shi da kanshi ya shiga
bata, amma ta karba tace xata iya sha, yana
ta hada allurorin da ruwa har ta sha rabi ta
ajiye tace “ta koshi,” yace “ae baki ma ci
komai ba tukunna, tuwo xa a kawo maki
kici ynxun,” inna ta mike tana cewa “gskya
ne, bari naje da kaina ma xan mata ynxun
nan,” da kyar ta yrda yyi inject din ta sannan
ya sakamata ruwan ya bata wasu daga cikin
medicines din tasha ta kwanta, ya xauna ya
xuba mata ido yana kallonta cike datausayi,
xainab dama tuni..
Faruuq na xaune har ruwan da yasa mata
ya kare da yake karamin leda ce, ya cire
mata don bacci ma takeyi, yana gama cire
mata ta bude ido tana kallnsa, yyi mata
murmushi yace “ya jikin kanwata,” ta tashi
xaune tace “da sauki,” ba tare da ta kallesa
ba, ganin tana kkrin mikewa tsaye ne yasa
yace “ina xaki kuma kanwata,” murya can
ciki tace masa “2 ease my self,” ba tare da ta
kallesa ba, ya taimaka mata ta tashi tsaye dn
jikinta ba kwari dukda taji ta garau ynxu,
tuwon da inna ta kawo mata ya shiga xuba
mata, ta fito ta nemi gefe ta xaunatana
kallonsa kmr xatayi kuka, ya dago kai yana
kallnta yace “kici abinci ki sha sauran
medicine dinki kanwata, kusa da ita ya
durkusa yana kallonta yace “ya dae
kanwata, cikin na maki ciwo har ynxu ne,
naga yhu re restless” ta girgixa masa kai
kawae bata cekomai ba “say somethin
mana kanwata, ina ke maki ciwo kuma?”ya
tambayeta cike da damuwa, itakam kunya
take ji tace masa mararta ke mata ciwo, don
hka tace “ni bbu inda ke min ciwo,” sae
kuma ga hawaye, nan da nan ya rude ya
shiga lallashinta yana cewa “plss kanwata ki
gya min mene mana, kan bai daina
bane?,”ganin yanda duk ya bi ya daga
hanklinsa ne yasa tace “cikina ke ciwo,” ba
tare da ta kallesa ba, yace “ciki kuma, ba kin
ce ya daina ba, to wae me ya buge ki a cikin
ne” a hankli tace ba shi bne, yyi shiru kmr
me naxari sannan yace “on yhur Period?”
yana kallonta, tayi shiru bata ce komai ba
kanta a sunkuye, yace “ohk ina xuwa
kanwata,” ya mike ya fice. Ko da ya dawo
tana xaune a falo ita da momy da inna sae
kursum, tasa tuwo a gaba amma taki ci,
ynxu kam jkinta yyi mata sauki sosae, da
sllmrsa ya shigo falon rike da ledan magani
karfe biyar da minti goma na yamma, ya
gaida momy don tun xuwansa na farko bai
sake ganinta ba sae ynxun, ta amsa tanai
masa sannu da xuwa sannan ta mike ta bar
falon, xainab ta shigo ta xauna gefen
intisaar din tana mata ya jiki, tayi murmushi
tace “da sauki”maganin da ya xo da shi kala
uku ya dauki daya ya buda ya bata, ta karba
a kunyace xata ajiye yace tasha ynxun, inna
tace “ae hka nan take yarinyar nan bata san
magani, nayi mamakin ma da tasha wa inda
ka bata daxu,” faruuq yyi murmushi kawae
yana kallnta har ta kora maganin da ruwa
sannan ya sa ta cin tuwon dake gabanta,
bude kofar da sukaji anyi irin ta mahaukata
ne yasanya su juyawa gaba daya, Aliyu ne ya
shigo dakin sanye da t-shirt fara kal da
wando three qtrshima farin, yyi kyau sosae,
hannunsa rike da leda da basu san ko meye
a ciki ba, intisaar ta sunkuyar da kanta da
sauri, faruuq kuwa kallo daya yyi masa ya
kauda kansa, kallonsu ya shigayi daddaya
da daddaya, inna tana sakace hkori ta tabe
baki tace “ae sae ka je ka tsis-tsira ma kanka
allurorin ka shanye magungunan don jikata
kam ta warke, dan arxiki wanda aka haifa
tsiya na bacci ya xo ya duba mana ita” Aliyu
ya yo waje da dara-daran idanunsa yana
kallon innar, wato shi aka haifa tsiya ido
biyu, ya juya yana kallon faruuq din da
intisaar, xainab ta labe bayan intisaar sbda
wani irin dariya dake cinta, hka ma kursum
da ta rufe fuskarta a jikin inna, Aliyun
yatsura wa faruuq din ido kmr xae shake
shi, faruuq bai ma san yanayi ba, ya dube
intisaar yace”kanwata kin ki cin tuwon ko
na taya ki ne?” ta kirkiro murmushi bata ce
komai ba, yace “au kar na taya ki?” a hnkli
tace “kaci mana” yyi murmushi yace ok,
sannan ya mike ya dauki ruwan goran dake
gabanta ya bi gefen Aliyun ya fita, Aliyu ya
bishi da kallo har ya dawo ciki sannan ya
xauna gabanta yace “to muci,” a kunyace
tasa hannu cikin tuwon sannan shi ma ya
saka, inna tace “yauwa faruqu kila ma xata
fi ci idan taga kana ci,” faruuq yyi ‘yar dariya
ya dubi xainab yace “xo muci xee” xainab
tayi dariya tace aa ni naci nawa ae, inna ta
dubi Aliyu tace “to ka tsaya mana kerere a
ka kmr wani tsohon soja, da’alla fice ka ba
mutane waje su ga haske,gantalalle kawae
dogon bnxa, knka ka cuta ba mu ba ” Aliyu
yyi huci mae xafi yana kallonintisaar din
dake cin tuwonta a hnkli ita da faruuq,”
juyawa yyi ya fuce fuuu, inna ta kyalkyale da
dariya ya dawo da sauri idon nan nasa ya
kada yace “kika ce me?” bata tanka masa ba
sae dariyar da take ta yi kawae, ya juya yyi
gaba yana cije lebensa. Kursum da xainab
suka dinga kyalkyale dariya inna na taya su,
faruuq kam murmushi kawae yke yi, intisaar
kam jingina kanta tayi jikin kujera tana
kallonsu.
.
Gajiya tayi da tsayuwa taga ba sarki sae
Allah, tayi shahada, ta kusa kai cikin gate din
tana karanto duk addu’ar da taxo mata don
duk a rude take, a dai-dai lkcn shi kuma ya
mike tsaye xae bar gidan ya wuce masallaci
don maghrib ya kunno kai, duk gidan yyi
masa xafi, wata raxanan nan kara ta saki
ganin ya mike tsaye a dai-dae lkcn da ta
shigo gidan, don a nata tunanin dama can
ita yake jira yana ganintakuma ya mike, shi
kanshi sae da ya firgita da irin karar da tayi,
ta kuma juya a guje kmr mahaukaciya xata
bar gidan, yyi saurin fixgota da karfinsa
ransa a bace, bae an kara ba sae ganin
yarinya ta sulale kasa yyi, yyi hanxarin rikota
ta xube jikinsa sumammiya, ya durkushe
wajen yana kallonta cike da mamaki, yasan
suma tayi, jijjigata ya shiga yi a hnkli ya ma
rasa abinda xae yi ya fara waige-waige
gashi bbu kowa a tsakar gidan dan gari ya
fara duhu, ruwan goran da ya fitoda yasha
ya rage, ya dauko ya bude ya shiga yayyafa
mata ruwan, a hnkli ta bude idanuwanta ta
daura kan nasa idon da ya tsura mata a
fuskarta, kuka ta saki tana kkrin tashi daga
jikinsa tana cewa “don Allah don annabi ya
Aliyu ka daina dukana, ni bn maka komai
ba…..” buga mata baki yyi yace “keep mute!”
ba shiri tayi shiru, ya turata daga jikinsa
fuska a hade yace “don ki kara ja min bakin
jini wajen abbana shiyasa xaki tsiri suma da
kin ganni ko” girgixa kai tayi hawaye na
sintiri a fuskarta, ya daka mata tsawa “tashi
a kaina kar nayi ball dake munafuka kawae,”
ta mike da sauri jikinta na rawa, shima ya
mike tsaye, tayi baya xata fadi, yyi saurin