INTEESAR 2

sa ma rahma rani a hannu da yamma, su
hajiya da umma anje gidan suna, momy na
can bangaren inna, haisam da abokinsa
sadeeq suka shigo gidan, dukansu suka
gaida su, sadeeq ya dubi xainab
yace”xainabu ya garin,” ta galla masa harara
tace ” kaji dashi malam,” yyi dariya suka
wuce ciki da haisam yana satan kallon
intisaar da tun da ta gaida su bata sake
daga kanta ba, sadeeq din ya dubi haisam
bayan sun shiga ciki yace “wacece wannan
yarinyar dan Allah,” haisam ya hararesa yace
ita intisaar din ce bka sani ba, sadeeq yace
wllh bn ma taba ganinta ba ni, haisam yyi
murmushi yace “kanwatace,’yar wajen
momyn ihsaan ce,” sadeeq yace “waww
amma yarinyar tayi sosai,” haisam yyi ‘yar
dariya bai dae ce masa komai ba, sadeeq
yace “uhm naga baka son maganar, ko dae
kana ciki ne?” haisam ya hararesa yace
“kanwar tawa? Sadeeq yace “so, sae akayi
yaya? Bbu auretsakaninku ne ko me kke
nufi” haisam yyi murmushi, sadeeq
yace”yess?” Allah idandae bbu komai
tsakaninku ni kam ina ciki, yarinyar tayi ne
wllh, haisam yace “kunyar ta nake ji ne
sadeeq, amma baxan boye mka ba, sonta ya
wahal dani fiye da yanda kke tunani, but
bbu yanda xanyi, ni kam nahkura, na kuma
dauketa a matsayin kanwata ne,” sadeeq ya
galla masa harara yace “amma kai wani
bnxa ne wllh, wannan ae xancen bnxa ne
kke min,” haisam yace “to ya xanyi?” sadeeq
yace”tun kararta xakayi kace kana sonta,
kaga sae ayi tuwonamai na, sincerly sayin
kar ka bari yarinyar nan ta wuce ka, xakayi
babban asara,” haisam yyi murmushin
takaici yace “to ae its too late, ni nan na bata
go ahead na kula samari kuma ynxu hka
akwae wanda xae aureta, kuma frndship
ma muke yi dashi, abokina ne ynxu hka,”
sadeeq yyi tsaki yace”nonsense ni kuwa xan
shigar da kaina nace ina sonta, watch nd c”
haisam yace no kar kace hka plss baxan iya
yi wa faruuq hka ba, sadeeq dae bai kara
tanka masa ba, har suka gama abinda ya
kawosu, suka je masallaci sukayi sllhr
maghrib, sannan sukayi sashin inna, har
lkcn jikin haisam a sanyayye yake, basu bar
wajen inna ba sae kusan karfe takwas da
rabi, sadeeq ya shiga ya gaida hajiya
daumma sannan ya baro haisam a falon
hajiya yace yana xuwa, xainab sadeeq ya
kira yace taje tace da intisaar haisam na
kiranta don kar ace shine taki fitowa, tace
haisam ae yana falon mu, Yace do as i
saymana kanwata, ta kuwa j
.
. Suna fitowa tsakar gidan intisaar tafara
tambayr xainab ina ya haisam din, xainab ta
nuna mata can kusa da wata flwer inda
sadeeq yake a xaune, ta karasa wajen, “gani
ya haisam,” ta fadi tana kkrin xaunawa kan
wani dakali, suna hada ido da sadeeq tayi
saurin mikewa tana kallnsa,ta juya a fusace
gun xainab amma tuni xainab tayi gaba
tana dariya, donta gano sadeeq din, intisaar
ta juya xata bar wajen,yyi saurin shan
gabanta yana cewa “hva kanwarmu, ni ba
yayanki bne da har….” tayi tsaki tace “ka bni
waje malam ina da abin yi,” ta katse shi, yyi
murmushi yace”to naji baxan bata maki lkci
ba, amma sae kin xauna sae muyi magana,”
tayi masa wani irin kallo tace “dan Allah ka
bni waje na wuce, ni mamata bata san na
fito ba” yyi shiru yana kallonta sannan yace
“uhum faruuq ya riga ni ko?” directly tace
masa”yeah!” yyi murmushi mae sauti yace
“to kika san ikon Allah” ta watsa masa
harara tace “kayi hkuri ka bani guri na
wuce,” “to idan Allah yyi nine mijinki fa?”
xatayi magana taji an fixgota ta baya an
juyo da ita, a tsorace tace “ya..ya Ali….” marin
da ya kai mata ne ya sanya ta kasa
karasawa, ransa a bace ya fara mgna “ke
don uwarki baki da aikin yi sae tara mana
samari a gida, wannan gajan ya shigo
wancan gajan ya shigo kin maida mana
gida kmr hotel, cikin gidan nan uban wa
kikaga yana shigowa da samari, sae ke
tatatcciya,marakunya ko?, to daga yau na
sake ganin ki da wani shege a tsaye a gidan
nan sae na….” turasa tayi da karfinta har sae
da yyi ba, dan unexpectedly hkn ya xo masa,
ta koma baya tana kallonsa hawaye na
sintiri a fuskarta, ta yarfe hannu cike da
takaici tana magana “ni me na tsare mka
agidan nan ka gya min don Allah, kullum sae
ka cuceni ba tare da dalili ba, to kasani wllh
sae Allah ya saka min,kace ba ruwanka da
harka na ba ruwanka da lamarina, to ina
ruwanka da samarin da naketarawa, ka fita
rayuwata don Allah don annabi ka rabu
dani, ka kyalenini ban tsare ma komai ba
gidan nan, just let me leave my lyf am
beggin yhu ” ta kara fashe wa da kuka ta
juya da gudu ta bar wajen, sororo Aliyu ya
tsaya kalln intisaar ransa a jagule, kansa ya
dinga juyamasa, ya firfito da ido cike da
mamaki, kansa na tsara masa ya dafe
maganganunta na dawo masa a ka, sadeeq
dake tsaye cike da mamaki yana kallonsu yyi
masa duban wlkcn sannan yace “to kaji dae
malam,” Aliyu ya juya cikin bacin rae ya
cakumeshi da karfi yana cewa “kace me??? ”
haisam ne ya karaso da sauri don dama
yana tsaye yana kallon duk abinda ke
faruwa, yafixge yayan nasa daga rikon da
yyi wa sadeeq dake ta tuntsira dariya kmr
wani xautatce, Aliyun ya tsaya yana huci
yana kallonsa kmr kirjinsa xae yi magana,
sadeeq ya kalli haisam yana dariya sosae
yace “wannan dan uwan naka yana bukatan
xuwa psychiatry a duba kwakwalwarsa
urgently” da haisam bae ja sadeeq sun fice
daga gidan nan ba da ba karamin tashin
hnkli xasuyi da Aliyu ba, barin ma Aliyun
najin haushin sadeeq din tun da ddewa.
Sashinsu intisaar din yyi kmr wani xaki ya
kasa daina tunano kalamanta, yana isa ya
tura kofar da karfi har sae da momy dake
ba ihsaan abinci ta raxana, intisaar tana
shigowa ta shigedakidama, da ace ya ganta
a falo a wannan lkcn da bbu abinda xae
sabaxae sumar daita ba gaban uwarta, shi
ta gaggaya ma maganganu hka? Juyawa yyi
ya bar sashinnasu ba tare da yace ma
uwartata komai ba. Falon hajiyarsu ya shiga,
tana ganinsa ta mike da sauri tana cewa
“me ya faru Ali, wa ya bata maka rae hka”
yyi huci me xafi ya dafe kai yace “wae momy
ni yarinyar nan tasa gaba ta gaggayawa
magana yau, ya salam!,” hajiya ta rude tace
“wace yarinyar Aliyu,” ya mike tsaye ya kifa
kai dabango yace “yarinyar gidan nan,”
hajiya ta hade rae tace “wae tsinanniyar
yarinyar nan intisaar?” kasa cewa komai yyi
sae idoda ya tsurawa bangon dakin, wae
shi yau intisaar ta bude baki take ce ma
Allah xae saka mata, “goshh!” ya fadi da
karfi, towaema garin yaya ya tsaya kallonta
kmr soko ya kasa mata komai har ta bar
wajen? To wae ma waye ya bata bakin
magana a gida? Budewar kofar da yaji
hajiyarsu tayi ne ya sa shi juyowa da sauri
yanakallonta,ashe tayi surutun ta ta gaji ba
tare da yasan me take cewa ba,ina xaki
hajiya, ya tambayeta yana kallonta, ranta a
bace tacesamun su xanje nayi, nasan
shegiyar uwarta ce xata sata tayi hkn, duk
abinda xae faru sae dae ya faru a gidan nan
don bbu mai taba min kai ya xauna lafya,”yyi
huci me xafi yace “ki barsu kawae momy,
amma koma me nayi mata a gidan nan
baxanyi nadama ba ko dana sani saedae