HAUSA NOVELINTEESAR 3

INTEESAR 3

Aliyu bae sake ce mata komai ba sae gudun

bala’in da ya dinga yi kmr xae tashi sama,

hankalinta yyi mugun tashi ta ma rasa mae

xata ce masa don tsoro, ta dake daga

karshe da kyar Muryarta na rawa tace “wae

ni ya Aliyu ina xa ka kai ni ne don Allah,” ya

taka brake yyi arkin da sauri yana kallonta

cikin tsawa yace “kika ce me?” ta tsorata

ssae ta sunkuyar da kanta bata ce komai ba,

yyi mata wani mugun kallo yace “sayar da

ke xanje nayi,” bata dago kai ba bare tace

masa komai yyi kwafa ya ja motar suka bar

wajen, lkci daya hankalinta ya kwanta

ganinsu da tayi anguwansu, yana gama

parkin kuwa ta bude kofa xata fita da sauri

yyi hanxarin fixgota yana hararta yace “kin

dae ji me na ce maki, kuma wnn hawayen

bana son ganinsa a fuskarki” ta fixge

hannunta ta fice da sauri daga motar snn ta

watsa masa harara hade da jan tsaki tace

“ban ji ba,” tana fadin hka tayi cikin gidan

da gudu ya bita da sauri, tana isa gate cikin

rashin sa’a tayi tuntube tayi gaba xata fadi

yyi saurin rikota ta fado kansa, ta marairaice

fuska a tsorace tace “don Allah kayi hkuri ba

da kai nake ba,” bae ce mata komai ba ya

shiga janta kmr wata dabba tana biye da shi

a baya har suka iso falon Abba, sae a snn ya

juya yana kallonta fuskarsaa murtuke yace

“Allah ya baki sa’a ki ki yin abinda nace

maki, wllh sae na kusan sumar dake a gida

yau,” bata ce komai ba ya ja ta suka shiga

cikin falon, Abba na xaune remote a

hannunsa yana canxa tasha, Aliyu kadae ne

yyi karfin halin yin sallama ita kam inteesar

kasa wa tayi ji tayi hka kawae gabanta na

faduwa, ta xauna Aliyu ya xauna gefenta

snn ya gaida Abban nasa ba tare da ya

kallesa ba, Abba ya amsa bbu yabo bbu

fallasa snn ya kalli Inteesar da ta kirkiro

murmushi tana gaishesa ya amsa da

fara’arsa yana tambayarta ya gidan, ta

sunkuyar da kai tace lfya lau Abba, murya

can kasa Aliyu yace “ga ta nn Abba na kawo

ta,” ko kallonsa Abba bae yi ba ya fara

magana kmr hka “tambayace kawae xan

maki Fateemah, amma gskya kawae nake

son ki gaya min kar kiyi min karya ban san

ki dakarya ba,” tayi shiru gabanta na

faduwa tana kalln Abban, ya dan dau lkci

snn yace “wae da amincewarki Aliyu xae

kara aure?” ji tayi komai nata ya tsaya ta

kasa dago kai bare ayi expectn amsa daga

gare ta, nn da nn taji hawaye na neman cika

mata ido, Aliyu ya kamo hannunta ya hade

da nasa a boye, ta gane abinda yake nufi,

suka ji muryan Abba na cewa “magana nake

fateema kin yi shiru, sharri yyi maki ko?” da

ganin Abba kasan ransa a bace yake, da

kyar ta iya bude baki ba tare da ta kalli

Abban ba tace “eh hka ne Abba da sanina,”

Abba ya girgixa kai yace “karya kike,” tayi

kkrin boye hawayenta tace “da gske Abba

na sani ni ce nace yyi,” Abba yyi shiru yana

kallonsu gaba daya daga bisanni yace “to yyi

yau, baxan hanaka kara aure ba Aliyu kuma

ni kam bbu abinda xan ce maka da ya wuce

Allah ya taimaka, snn abu na karshe da nake

son na gaya maka shine ka tabbatar kafin

kayi auren naka ‘ya ta ta fara karatu tayi

settle dwn idan ba hka ba wllh sae na

wargaxa komai, ka tashi ka ban wuri” bbu

ko dar bare damuwa Aliyu ya mike yace

“ngd Abba,” ya sace kallonta, ita ma kallonsa

take hawaye cike idonta da ganinta ta shiga

wani yanayi da baxa a iya fassarawa ba ya

galla mata harara snn ya fice, Abba yyi

shiruyana kallonta snn a hankali ya fara

magana”kiyi Hkuri fateema, nayi dana sanin

hadaki daAliyu da nayi, kuma ni ban isa

hana shi kara aure ba, snn baxan ce kar ki

bi mijinki ba amma idan har kin ga baxa ki

iya xama gidan ba bayan auren nasa ni nn

nace ki tattaro ki dawo gida,” kai kawae

take gyada ma Abba tana hawaye yyi mata

nasiha ssae yana kwantar mata da hankali

daga karshe yace ta tashi tashiga cikin gida

amma kar ta ce da inna komai tukun, ta

mike jikinta a mace tayi masa gdya snn ta

fita falon tayi bangaren inna tana kuka ssae,

tsaye ta gansa alamar ita yake jira, yana

ganin tayi bangaren inna ya daka mata

tsawayace “c’mon gida xa mu wuce ina kike

tunanin xa ki,” ko kallonsa bata yi ba ta saka

gudu tayi sashin inna ya bi ta shima da

sauri, Kursum da ta fito daga gun inna knn

ta bi su da kallo baki bude, saura kiris ya

kamata ta afka falon inna tana mayar da

numfashi ta fasa ihu tare da xubewa

tsakiyar falon, inna dake daki ta fito da

gudu tana salati tace “me ya faru?? Daga ina

hka?” shi ko ya fixgota a fusace ya shake ta

hade da hada ta da bango yana huci yace

“don ubanki ina wasa da ke ne?” inna tayo

waje da ido snn tayi waje da gudu ta saki

kuka cikin daga murya tace “jama’a yau

naga ikon Allah xae kasheta gabana, Bukar

Bukar ka taho kaga abinda dan ka ke shirin

yi da daddaren nn”

.

Haisam ya karaso da sauri yana kallon inna

yace “me ya faru inna,” tana kuka wiwi tace

“wllh Haisam ina daki na je ajiye kayan da

kursum ta gama goge min naji ihu kmr xa a

xaga falona, fitowar da xanyi wae sae ganin

Aliyu nayi shake da Inteesar yana duka yana

buga ta da bango, duk yyi mata kaca kaca

ko motsin kirki wllh bata yi yanxu ban san

ya ake ciki ba ka taimaka ka kira mun Bukar

don Allah,” tana kai wa nn ta fashe da wani

kukan har da durkushewa kasa, Haisam ya

girgixa kai ya shiga falon innar da sauri dai

dai bakin kofa ya hadu da Aliyun rike da

hannun inteesar yana janta tana kuka tana

cewa “wllh ka kyaleni bbu inda xa ni,” ya

buge mata baki Haisam yace “wae kai wani

irin mutum ne Aliyu 4 heaven sake” Aliyu ya

watsa masa wani mugun kallo yace “da’alla

can get out malam kar na buge ka,” inna

tayi cikin gida da gudu tana rusa kuka lkci

daya tana kwala ma Abba kira, da sauri Aliyu

ya ja inteesar suka fice daga gidan tana

nonnokewa ya bude mota ya jefata ciki snn

ya shige motar ya tada ta, dae dae nn inna

ta fito kofar gidan Abba na biye da ita a

baya tace “maxa bi shi Bukar ya tada

motar,” Abba ya girgixa kai cike da takaici

yace “kina ma Allah da annabi ki daina daga

min hankali a gidan nn baaba wnn wani irin

bala’i ne,” bae jira mai xata ce ba ya koma

cikin gidan ransa a bace. Suna isa gida Aliyu

yyi parkin ya bude motar ya fito yana kallnta

har lkcin bata daina kuka da take ba ta hade

kai da gwiwa, cikin tsawa yace “ko sae na

jefar dake waje,” taki dago kai bare ta tanka

masa, ya fixgota ta fasa masa ihu tana cewa

“wllh baxan shiga gidan nn ba ka mayar

dani gida,” cak ya dauketa ya rufe motarsa

tana dukansa bae damu da hkn ba ya shiga

gida da ita ya haura sama ya bude dakinsa,

nn da nn ta saita kanta cikin muryar kuka

tace “ni ka ajiye ni,” bae kulata ba ya isa kan

gado ya kwantar da ita ta mike da sauri ya

turata da karfi ta fada kan gadon snn ya

fada kanta, nn da nn ta hadiye kukan da

take xuciyarta na bugawa a hankali tace

“kayi hkuri ya Aliyu na daina kukan” ya dago

yana kallonta da ganinta kasan a tsorace

take, ta fara kkrin sauka daga kan gadon ya

rikota yace “bbu inda xaki yau nn xaki

kwana,” kanta ce komai ya kashe wutan

dakin, ta fasa masa ihu ya buge mata baki

da karfi, ba karamin wahala ya bata ba, don

duk sae da ya jagwalgwalata, ganin irin

kukan da take da kuma yanda jikinta ke bari

duk da bae ma kai ga yi mata komai ba yasa

ya kyaleta tare da cewa “ki rufe min baki kar

na baki mamaki,” ba shiri ta hadiye kukan

jikinta na rawa don duk ya tsorata ta, ya

rungumota ssae, snn ya dauki wayarsa yyi

dialin nmbr safeenah, kmr jira take yana

ringin kuwa ta daga, murya can kasa yace

1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button