HAUSA NOVELINTEESAR 3

INTEESAR 3

ita yaso tayi sallamar, Ihsaan ce ta amsa ya

shiga falon tana biye da shi a baya, suna

hada ido da momy ya kauda kai da sauri ya

nemi kujera ya xauna, ita ma ta xauna kusa

da ihsaan da ta kankameta, momy dae na

rike da assignment books din ihsaan, ba

tare da ya kalleta ba yace “ina yini,” ita ma

tana neman page din da aka ba ihsaan bbu

yabo bbu fallasa tace “kalau,” Inteesar ta

mike ta koma kusa da momynta tace

“assignment ku ke yi momy,” momy ta

gyada mata kai, tace “bari nayi assistn dinta

momy,” momy ta bar mata buk din, ihsaan

tace “Anty ae na iya,” Inteesar tace “to xo

kiyi,” ta mika mata buk din ta karba ta shiga

yi, momy ta mike ta shiga daki, inteesar ta

juya tana kallon Aliyu da ya bita da kallo, ko

kadan ba ta jin ddin yanda momy ke masu,

ta mike a sanyaye ta bi ta daki, shi kuma ya

dawo kusa da kanwartasa yana kallon

abinda take yi, tana ganinsa ta daina

rubutun, yana kallonta yace “y did yhu stop,”

tayi shiru taki cewa komai ya mike xae

koma inda yake taji tsoro ssae don ta xaton

dukanta xae yi, yyi murmushi yyi xamansa

yace “to na bar maki wajen,” ta ci gaba da

abinda take, da Haisam ne jikinta na rawa

xata fada kansa, amma da yake shi ya koya

mata tsoransa shi yasa bae damu ba, to a

gidan nn ma waye baya tsoransa, yyi

murmushi tuno hka da yyi, yana nn xaune

har kusan karfe tara da rabi snn inteesar ta

fito bayan sun dan yi hira da momy, ta

xauna gefen kanwarta tana kallon abinda

take, murya can kasa yace “ki ce ma momy

xa mu tafi,” ta mike ba tare da ta kallesa ba

ta shiga dakin, sae ga ta ta fito a sanyaye

tace “tace to,” hkn ya sa ya gane baxata fito

ba knn, ya mike yana kallon ihsaan yace

“bby gud Nyt,” ta kauda kanta bata ce komai

ba tana kallon inteesar kmr xata yi kuka tace

“Anty ni xan bi ki,” Aliyu yace “je ki tambayi

momy to,” ta shiga daki da gudu, sae ga ta

ta fito kmr xata yi kuka tace “tace a’a,” yace

“je ki ce mata plss,” ta koma da gudu sae ga

ta ta dawo da hawaye tace “tace xan je sch,”

yyi shiru yana kallonta snn yace “i promise

xan xo na dauke ki nxt wk kin ji, sae ki

dinga tafiya sch daga can,” ta gyada masa

kai kawae ya ciro dubu biyar ya mika mata

tayi masa gdya snn ta daga masu hannu

suka fita daga falon Inteesar na murmushi,

da kansa ya bude mata gaban motar ta

shiga snn ya xaga ya bude driver sit ya ja

motar suka bar anguwar, bae ce mata ba

bata ce masa ba, suka yi nisa ssae snn taga

yyi parkin ya fita ta bi sa da kallo, tasan me

xae siyo ganin inda suka tsaya, ba a wani

dau lkci ba ya dawo rike da ledoji har biyu

ya bude motar ya shigo snn ya ja ta suka

bar gun suka kama hanyar gida, suna isa yyi

horn mai gadi ya bude ya shiga yyi parkin

snn ta bude motar ta fita shima ya fito ya

kulle motar ya bi bayanta suka shiga gidan,

kamshi ne mai ddi ke tashi a gidan, ta kalli

agogo taga karfe goma da kusan rabi ta

haura sama ta bude dakinta ta shige, ya dde

xaune falo snn ya mike shima ya haura

sama da ledojin a hannunsa yana kallon

kofar dakin safeena ya bude nasa dakin ya

shiga, ba a dau lkci ba ya fito sanye da

jallabiya ya bude kofar dakin safeenar ya

shiga, tana xauna sae taunar cingam take

tana kallo ta wurgar da mayafinta gefenta,

ya karaso yana kallonta yyi murmushi ya

ajiye ledar hannunsa yace “amarya bakya

laifi,” ta galla masa mugun harara tace

“daga ina kke Aliyu xaka shanya ni nn, har

kawayena sun gaji da jira sun wuce,” ya

xaune gefenta ya rungumota yana shafa

bayanta yace “Abbana ne ya bata min lkci

bbyna kiyi hkuri,” ta dan marairaice kmr

xata yi kuka tana shafar fuskarsa tace “har

naji haushi wllh angona,” yyi kissin din

goshinta yace “nasan kina jin yunwa bari na

kawo plate da cup na xuba maki chicken da

yogurt din da na siyo maki, tayi kissin din

lips dinsa tace “to mijina,” snn ya mike ya

fita, dakin inteesar ya bude a hankali, tana

kwance kan gado ta tsura ma Ac ido, yana

kallonta yace “kinci abinci can gida ne,” tayi

bnxa da shi ya karaso kusa da ita ya hade

rae “ba magana nake maki ba,” nn ma taki

ce masa komai sae dae me, ya lura kuka

xata fara ta yanda tayi da fuska ya xauna

gefenta da sauri yace “wae ke wace irin

mutum ne da shegen kuka sae kace

marainiya,” yyi tsaki ya ce “saura idan na

kawo maki abincin kar ki ci,” snn ya fice, sae

da ya fara shiga kitchen ya dauko plate da

cups snn ya koma dakin safeenar, ita ma ta

fito daga bayi knn sanye da dogon hijab ta

xauna gefen gado, kaji uku ne taga ya ajiye

daya gefe da yogurt biyu, ta sauko tana

kallonsa tace “wnn fa dear,” yana xuba mata

kajinta a plate yace “na warcan ce” ta

jingina jikinsa ta marairaice tace “xafi nake

ji bby,” yace “to cire hijabin mana, a hankali

ta shiga cire hijabin tana masa wani

shu’umin kallo

.

Aliyu ya dauke kansa da sauri ganin wasu

shegun kayan baccin dake jikinta ya ci gaba

da abinda yake, har ya gama ya ajiye mata

nata snn ya dauki na Inteesar ya mike xae

fita ya kai mata, safeena da ta koma kan

gado ta xauna ta daura cinya daya kan daya

tayi yar kara ya juya da sauri yana kallonta

yace “me ya faru bbyna,” kamr xata yi kuka

ta shiga nuna masa bayanta ya karasa kusa

da ita yana kallonta yace “me ya samu bayan

dear,” cikin tsigar shagwaba tace “nima ban

sani ba,” ya dafa ta ya dan duka yana duba

bayan da take nuna masa ta turasa da sauri

ya fada kan gado ya wara ido kan yace

komai ta fada kansa ta shiga yi masa wani

mahaukacin kiss tana shafa kirjinsa, turata

ya shiga yi yana cewa “wait wait bbyna bari

na kai mata abincinta stop it,” ko kulasa

bata yi ba ta karbe ledan hannunsa ta ajiye

snn ta kashe wutan dakin ta shiga masa

wasu abubuwa masu rikitarwa da kashe jiki

nn da nn ya fara dauke wuta, shima ya

shiga biye mata, haukatasa ne kadae

safeena bata yi ba daren ranar don

sumbatu kawae ya dinga mata, kamar

yanda ta basa wahala hka shima ya wahalar

da ita, ta shiga rera masa kukan kissa, bae

sarara mata ba har sae da komai ya wakana

ta dde jikinsa tayi lamo har sae da ya dawo

nml snn ya turata gefe ya mike tsaye ya

kunna wutan dakin yana mata wani mugun

kallo yana huci, tana kwance kamar wata

macijiya a kan gadon, ya girgixa kansa ya

juya da sauri ya fice daga dakin ya shiga

nasa dakin yyi wanka snn ya sauko falo ya

kunna Ac duk da da sanyi garin yyi

kwanciyarsa kan doguwar sofa ya lumshe

idonsa xuciyarsa na harbawa da sauri ga

wani mugun takaici da ke masa yawo a kai,”

hkn yasa ya dafe kansa yana kiran Allah a

xuciyarsa, ya mike xaune ganin kwanciyar

baxae masa ba, ya harde hannuwansa yace

“Godforbid,” ya kai minti talatin a hka a

xaune snn ya mike yana kallon agogo karfe

biyu da qtre yyi hanyar kitchen ya hado

coffee ya dawo ya xauna ya shanye snn yyi

kwanciyarsa, sae a snn bacci ya daukesa a

falon.

Da Asuba a bayin dake falo Aliyu yyi alwala

ya tafi

masallaci ya dawo yyi kwanciyarsa a falo,

ganin

bae jin komawa bacci yasa ya dauki remote

ya

kunna TV ya rage volume din yana kallon

tashar

Animaux, karfe bakwae yaji an bude kofa

can sama,

ya juya yana kallon stairs din daga

kafafuwanta da

yanda take tafiya ya gane ko wacece, ta

sauko kasa

tana sanye da rigar bacci iya gwiwa, tana

tafiyar nn

nata mai jan hankali, ita bata ma lura da shi

ba sae

da ta shigo falon, kallo daya tayi masa ta

dauke

kanta da sauri tayi hanyar kitchen ya bi ta

da kallo

har ta shige kitchen din snn ya sauke ajiyar

xuciya

ya ci gaba da kallonsa, aka bude kofa kuma

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button