INTEESAR 3

ya bi
stairs din da harara sanin ko waye, sae ko
ga
Safeena ta sauko tana mika da hamma
sanye da
kayan bacci iya cinya, nonuwanta rabi duk a
waje,
murya can kasa kmr mara lfya tace “shine
sbda ba
ka da imani Aliyu xaka tafi dakinka jiya ka
kwanta
bayan ka gama biyan bukatanka ka bar ni
da
wahala, wllh ban samu bacci ba jiya, bayan
hka
kuma gari na wayewa naji ka bude kofa ka
sauko
kasa ashe kwanciyarka ka xo kayi sbda
baka damu
da halin da ka sani ba ko,” a tunaninta
budewar
kofar da taji na dakinsa ne bata san
Inteesar bace,
Aliyu ya mike a fusace yyi kanta ya shaketa
yana
huci yace “kika ce me?” ta xaro ido a tsorace
tace
“meye hka kke yi Aliyu,” yana mata mugun
kallo ya
jinginar da ita jikin bango a nutse yace “ina
kika kai
Virginity dinki safeenah,” ta hade rae tana
kallonsa
tace “kamr ya? Ban gane wnn tambayar
taka ba
Hydar, kana nufin ka kusance ni ne jiya don
kaci
xarafina, ko kai makaho ne baka gane ma
idonka
ba, ko so kke budurcin nawa ya fito yyi
maka
magana,” daga ita har shi cikin natsuwa
suke
maganar don hka ba lallai bne wanda ke
sama yaji
me suka cewa sae dae mutum na
downstairs ne,
ya saketa yana mata wani irin kallo yace
“prove it
ynxun nn cewar ke Virgin ce,” ta hararesa
tace “ok,”
snn ta haura sama, yyi murmushin takaici
sanin
abinda xata je ta dauko masa ya bi ta da
kallo
xuciyarsa na tafarfasa, sae ko ga ta ta fito
rike da
xanin gadon jiya da ya bace da jini ta jefa
masa
gabansa tana masa mugun kallo, ya daga
xanin
gadon yana kallo, snn ya jefa mata a fuska
yace
“kin yaudari ubanki,” ta wara ido ta dafe
kirji tace
“ubana fa kace Aliyu,” yace “shi fa, ni xaki
yaudara
da fake Hymen, me kika maidani safeena kin
manta
ko wanene ni? Kin ci darajar ina sonki da
bbu
abinda xae hanani baki takardarki yau, ni ba
maxinaci bane don hka Allah ne kawae ya
kaddaro
min aurenki,” tayi shiru gabanta na faduwa
kmr
kirjinta xae fito tana kallonsa, dae dae nn
Inteesar
ta fito daga kitchen rike da cup din tea,
safeena ta
juya da mugun mamaki tana kallonta, tana
wani irin
taku mai jan hankali ta xo ta wuce su tana
ma
Safeenar wani mugun kallon wlknci tana
murmushi,
Safeena taji kmr kasa ya bude ta shige, lallai
Aliyu
ya tona mata asiri idan har dae yarinyar nn
taji
abinda suke cewa, sbda tsabar iskancin
dake cin
Inteesar bata ma san ta isa bakin stairs ba
ta kusan
faduwa ta rike karfen da sauri kofin
hannunta ya
fadi ya fashe ruwan tean ya malale kan tiles
din
falon ta fasa ihu tana cewa “wayyoo xafiii,”,
da sauri
Aliyu ya karaso wajen ya dauke ta ya koma
baya
yana kallonta yace “ke makauniyace,” ta
marairaice
kmr xata yi kuka tace “to ban sani ba, ido ne
yyi
min yawa,” ya ajiye ta kasa ta ce “wayyo xafi
kafar
ke min,” ya daga ta yana kallon kafar sae
yarfe
hannu take, yyi tsaki ya dauketa ya haura
stairs din
suka bar Safeena nn a tsaye, kallon safeenar
take
yana rike da ita tana murmushi, suna kaiwa
karshen
stairs tayi mata wani kallon bnxa tana kallon
xanin
gadon dake gabanta a yashe, Safeena taji
kmr taji a
mafarki ne hkn ke faruwa, hawaye ya cika
idonta
tana huci ta shiga kiran layin uwarta, bugu
biyu ta
daga cikin muryar kuka tace “momy mun
bata kudin
mu ne kawae a bnxa ya gane ni ba
budurwa bace,
ya ci xarafina momy ya walakanta na gaban
yar
iskar yarinyar nn duk taji cin mutuncin da
yake
min,” a rude uwar tace “kashe kashe kar su
jiki,
xan kira ki anjima” ta katse wayan tana
kukan
takaici, kai amma Aliyu bashi da mutunci ko
kadan,
Aliyu na shiga dakinsa rike da Inteesar ya
kwantar
da ita kan gado yana duba kafar nata ko
kwalba ne
ya shiga, ganin yana ta ba kansa wahala
yasa a
hankali tace “ni ba komai a kafata,” ya daga
kai
fuskarsa daure yana kallonta ya mike tsaye
yace
“fita ki ban waje,” ta hararesa ta mike ta bi
ta
gabansa ya bi ta da kallo har ta fice daga
dakin, a
corrido taga safeena na kkrin shiga dakinta
ta fashe
da dariya ba tare da ta shirya ba har da
faduwa
.
… Safeena tayi kanta a fusace tana huci, da
gudu ta sake komawa hanyar dakin Aliyu ta
kwala ihu, ya fito da sauri yana kallonta yace
“me ya faru,” kmr xata yi kuka tana nuna
safeena tace “ba ita bace ba,” ya juya yana
kallon safeenar fuskarsa a daure yace “tayi
maki me?” Inteesar tana kallonsa tace “wae
ta wani yo kaina kmr wata lioness xata
dokeni sae kace uwata,” ta karasa maganar
tana hararan safeena, yana kallonsa
safeenar yace “to ki doketa tunda yar ki ce,”
Inteesar tayi tsaki ta wuce su ta bude
dakinta ta shige tana xaro mata ido, safeena
taji kmr a mafarki hkn ke faruwa ta kasa
cewa komai sae kallon Aliyu da take, shima
yyi tsaki ya koma dakinsa ya bar ta nn tsaye.
Inteesar na daki bayan tayi wanka ta shirya
cikin wani less mara nauyi mai shegen kyau
an mata riga da skirt lafiyayye, kwance take
tana game da wayar Aliyu, taji ya buga kofar
dakinta ta dago kai tana kallonsa yace
“uwar wa xae gyara maki falon da kika yi
litter da tea da kwalabe,” ta xumburo baki ta
ci gaba da game dinta, yace “ba magana
nake maki ba,” ta mike tsaye fuskarta daure
ta bi ta gefensa ta fice ya bita da kallo, ya
sauke ajiyar xuciya, tana sauka ta shiga
kitchen ta fito da mop da bokiti da tsintsiya
da parker ta rasa ta inda xata fara gyaran
ga shegen tean shima ya malale har cikin
falon, ya sauko yana kallonta yace “ohh
tsayuwa kika ma yi knn,” kmr xata yi kuka
tace “to ni ban san yanda xanyi ba” ya tsaya
kallonta, ta karyar da kai ita ma tana
kallonsa, sae abun ya kusan basa dariya, yyi
kwafa ya karbe broom din daga hannunta
ya duka ya fara tattara broken mugs din,
tana tsaye tana kallonsa, ya dago yana
kallonta yace miko min abun kwashe sharan
kmr xata yi kuka tace “baka ga kwalba a
wajen ba xan taka,” ya tsaya kallonta ya
kasa cewa komai, dae dae nn Safeena ta
sauko da dogon hijabinta xa ta kitchen
hado tea ganin yunwa na neman hallaka ta,
yace “miko min abun kwashe dirt din can
Safeena,” bata yi masu ba ta dauka ta mika
masa jikinta na rawa, a tare ta taimaka
masa suka gyara falon Inteesar na tsaye
tana kallonsu, safeena na goge falon ya
daka ma Inteesar tsawa yace “get out kar
na mareki, meye amfanin ki a nn” ta ja
dogon tsaki ta haura sama daga shi har
safeenar suka bi ta da kallo, yyi kwafa
kawae, da daddare ya hadasu a falo xae yi
masu magana, Inteesar dae nata kallonta
abunta, yana kallon safeena yace “kina ji na
Safeena,” safeena da ta xama kmr marainiya
ko kuma nace ta kirki tun daga jiya, kanta a
duke tace “ina jinka,” ya kalli Inteesar da ta
bar kallonta tana hararanta, yace “kema kina
jina,” ta yi bnxa da shi ta ci gaba da kallonta,
ba karamin daure ma safeena kae abinda
Inteesar ke yi yyi ba, lallai xata yi maganin
shegiyar nn nn ba da ddewa ba, Aliyu bae
damu da bnxan da inteesar tayi masa ba
yace “ke kika xo kika sameta a gidan nn
safeena don hka ki sani gaba take da ke a
gidan nn, bana son wani tashin hankali a
gidana ku kame kanku, kar wanda yyi kishi
kaina ban aikesa ba, kowa tasa ta
fishshesa,” ya juya kan Inteesar “ke kuma
fitsararriya ki rike fitsararki, ki sani safeena
ta girmeki nesa ba kusa ba, ke din yaushe
kika balaga ma kika san me duniya ke ciki,
yarinya dake sae shegen rashin kunya ki
tambayeta shekararta nawa ta fada maki
kiji, u had beta respect ur self coz she’s nt
ur mate, snn girki as frm nxt wk duk every
2dayz xaku ke yi, bana son tashin hankali a
gidana i repeat my self kuyi respectn kanku”
Inteesar ta mike tsaye tana gyara daurin