INTEESAR 3

ba ya
fito rike da kwayoyi har uku a hannunsa,
bae
bari safeena ta lura da komai ba ya shiga
kitchen Inteesar na duke cikinta ya hanata
sakat, ta mike da sauri ta koma baya a
tsorace,
bae ko kalleta ba ya dauki cup ya fice, ta dan
yi
tsaki ta bude tukunyar indomienta tana
dubawa, yana fita falo yyi hanyar fridge
safeena
sae binsa take da kallo, ya juya mata baya ya
ciro drink din five alive din da inteesar ta
bude
ta sha ya xuba kwayoyin a ciki ya rufe ya
mayar
ya ajiye snn ya fito da hollandia yogurt ya
xuba
a cup din da ya dauko a kitchen ya rufe ya
mayar da sauran a fridge snn ya dawo falo
ya
xauna gefen safeena yana shan hollandia
yoghurt dinsa, Safeena tace “ae da kayi
magana
na kawo maka shine ka ba kanka wahala,”
yace
“bana son ki ba kanki wahala ne,” bata sake
cewa komai ba ta kwanta jikinsa tana shafa
shi,
shi dae idonsa na kan Tv ganin irin abinda
take
masa yasa ya hade rae yace “stop it am nt in
d
mood,” tayi shiru bata ce komai ba amma
bata
ji ddin hkn ba don tana jin ddin Aliyu ya iya
sa
mace ta manta hanyar gidansu gashi yau a
matse take, Inteesar ta fito daga kitchen
rike da
plate din indomienta ya juya yana kallonta
har
ta isa kusa da fridge ta bude ta ciro Five
alive
dinta a xuciyarta tana cewa ni da cikina ma
ke
ciwo, ta dan tabe baki ta rufe fridge din,
juyawar da xata yi suka hada ido da Aliyu ya
kauda kansa da sauri ta tabe baki ta haura
sama, ya sauke ajiyar xuciya har safeena na
tambayarsa lfya, bae tanka mata ba yana ta
kallonsa har kusan karfe sha daya snn ya
mike
yana kallonta yace “xanje in kwanta sae da
safe,” ya haura sama ya bar ta nn xaune,
tasan
tunda bae nemeta ba yau idan ta kai kanta
walakanta ta xae yi, don hka sum sum ta
mike
ranta bae so hkn ba don tana bukatansa
yau ta
shige dakinta ranta a bace. Shi kam yana
haurawa sama dakinsa ya shiga ya hada
coffee
yasha don shi mayen coffee ne, snn yyi
wanka
ya canxa xuwa nyt wears dinsa ya bude
kofar
dakinsa yyi hanyar dakin Inteesar, xaune ya
tarda ta a dakin ta jinginar da kanta jikin
gado
idonta a lumshe, ya karasa gabanta ya
durkusa
yana kallonta, ta bude idonta da ya kada yyi
jajur a hankali tana kallonsa.
.
Aliyu yyi murmushi yana kallon cikin idonta
ya daura goshinsa kan nata har tana iya jiyo
numfashinsa a fuskarta ta lumshe idonta ya
dagota ya xaunar da ita kan gado ya dago
kanta yana kallonta, a hankali kmr mai rada
yace “kina bukatan wani abu ne,” kin cewa
komai tayi ta koma can tsakiyar gado xata
kwanta, bae hanata ba ya barta tayi
kwanciyarta snn ya dawo gefenta yana
shafa fuskarta yace “to yau baki tsorona”
idonta lumshe bata ce komai ba ya dagota
ya rungumeta ya shiga kissn din wuyanta
yana shafata, da kyar ta turasa muryar ta
can kasa tace “ka bari,” shima murya can
kasa yace “shkkn tunda ba kya so,” ya sake
ta ya mike ta rikosa da sauri ta fashe masa
da kuka, ya rungumeta cikin rada yace “to
duk me nayi maki kiyi mani ke ma,” xata yi
magana ya daura bakinsa kan nata a
hankali yace “kiss me,” ta lumshe idonta ta
shiga kissn dinsa, he could’nt belive it, ya
kankameta, ta dauke bakinta daga nasa
tana mayar da numfashi kmr xata yi kuka, a
hankali ya shiga cire mata kayan baccin
jikinta yana kissn dinta, ya shiga romancin
dinta kmr xae hadiyeta ita ma lkci lkci takan
mayar masa da martani ganin yana neman
xautar da ita gaba daya yasa ta kankamesa
tana mayar da numfashi tace “plsss” bae
tanka ta ba har sae da yaga ta fara kuka snn
ya shiga rabata da sauran kayan jikinta,
turata yyi ba tare da ya shirya ba, ya fada
gefen gado yyi rub da ciki yana mayar da
numfashi ta fada kansa tace “no, plss ya
Aliyu,” duk ta xama kmr wata mara hankali,
da kyar ya dago ya rungumota murya can
kasa yace “u re nt clean,” ta rikesa tana
girgixa masa kai tana hawaye ta kasa cewa
komai sae mayar da numfashi da take, ya
mike da kyar ya fice daga dakin, ta fada kan
gado tana kuka a hankali tunda take bata
taba shiga irin yanayin da ta shiga ranan ba,
ta ma rasa meke damunta kawae, wnn
abun dae da take mugun tsoro yau taji take
mugun bukata kmr xata yi hauka, ta rasa
inda xata sa ranta, ta dukunkune waje daya
kmr mai jin sanyi, Aliyu ya bude dakin ya
shigo ya karasa kusa da gadon rike da kofi
a hannunsa ya dago ta, ta fada kansa tana
kuka tace “don Allah ya Aliyu,” ya kai mata
kofin baki ta dauke kanta da sauri yace
“magani ne” ta maida kanta jikinta na rawa
ta shiga shan abinda ke kofi, ruwan lime ne,
sae da ya tabbatar ta shanye snn ya
kwantar da ita ya lulluba mata bargo ta
xama kmr wata mara lfya, yaji tausayinta
ssae gashi har uku ya xuba mata, da kyar ta
samu bacci ya dauketa, snn ya mike ya
dauki juice din ya shiga bathroom ya xubar
ya fice daga dakin, dakin Safeena ya shiga
ya biya bukatansa. Da safe tana wanka ya
shigo dakin, ta kasa fitowa daga bathroom
din duk da ta gama wani mugun kunyarsa
take ji, to wae jiya wani jaraban ne ya
sameta ita kam, tunda take bata taba
experiance din abinda taji jiya ba, ya gaji da
xamansa a dakin ya fice duk da yasan ta
gama wankan fitowa ne kadae baxata yi ba
gashi ta sa key, yana fita ta fito da sauri ta
kulle dakinta da key, tana shiryawa gaban
madubi taji muryarsa da safeena can kasa,
ta mike da sauri ta bude curtain din
window tana kallonsu, tana sanye da wasu
shegun matsatsun kaya, ya bude mata mota
ta shiga ya xaga shima ya shiga snn ya ja
motar suka bar gidan, ta sake labulen ta
koma gaban madubinta amma ta samu
kanta da kasa yin komai kuma, ta mike ta
koma kan gado tayi kwanciyarta tare da
lumshe ido, har rana basu dawo ba, hkn
yasa ta mike ta dauki Hijab dinta tasa snn ta
sa takalminta ta fice daga gidan, mai gadi
yace “ina xa ki,” tace “bae gaya maka inda
da exams yau ba,” ya bude mata gate din ta
fice tayi gidan Aneesah.
.
Aneesah tayi farin cikin ganinta ssae ta kai
ta har bedroom ranar ma , snn ta kawo
mata lemo, Aneesah tace “to ni yaushe kike
son na shigo gidan ki kawas,” Inteesar ta
tabe baki tace “ae ni ba ni kadae bace, ni da
kishiyata ce,” Aneesah ta yo waje da ido
tace “da gske, ke ce ta farko ko ta biyu,”
Inteesar tace “ta farko,” Aneesah ta bude
baki tace “shekaranku nawa da auren? Ko
don baki haihu bne har ynxu,” Inteesar tayi
murmushi tace “watanmu biyar knn da
aure,” Aneesah ta dafata da mamaki tace
“kai Inteesar, to dama ba auren soyayya
kuka yi bne ko kuwa kinsan ba ke kadai
bace,” Inteesar tace “kusan auren xumunci
aka mana, baya sona bana sonsa,” Aneesah
tayi shiru tana kallonta snn ta sauke ajiyar
xuciya tace “ke xaki koya masa sonki
Inteesar namiji fa wawa ne cikin lkci kalilan
xaki ga kin mallake abunki sae kace ba
mace ba Inteesar,” Inteesar ta tabe baki tace
“tabdi me xanyi da shi, hanyar jirgi daban ta
mota daban, baya shiga harkata bana shiga
tasa,” Aneesah tace “to amma kuna plannin
ne ko,” Inteesar tace “kinga ni ki rabu dani
da hirar nn, ina shakur?” ba don ran
Aneesah ya so ba suka bar xancen suka
kama wani hirar, ranar ma a gidan ta ci
abincin rana, bata bar gidan ba sae kusan
karfe shidda ta shiga ta tarar sun dawo,
safeena na kitchen da dan littafinta da take
boyewa tana hada masu girki shi kuma
yana xaune falo yana kallo, ta hade rae xata
wuce sama ya daka mata wani mugun
tsawa da ya raxanata ta tsaya daga inda
take tana masa mugun kallo ya mike ya
karasa kusa da ita fuskarsa daure yace
“daga gidan ubanwa kike,” ta tabe baki tace