INTEESAR 3

“aikena kayi to,” bata rufe baki ba ya watsa
mata mari ta fasa ihu ta durkushe wajen
tana kiran Abba, safeena ta leko tace “haba
cweety nace ka rabu da ita yarinya ce bata
san ciwon kanta ba tukun yarinta na
damunta, meye kuma na dukanta, nasiha ya
kamata kayi mata dear,” Inteesar ta mike
tana kuka tace “don uwarki sae ki xo kiyi
min nasihar munafuka kawae jaka” yyi
kanta ta fasa wani ihun ta saka gudu ta bar
wajen ta haura sama tana ci gaba da rusa
kuka kmr xata tsaga gidan, ranar hka taci
kukanta ta koshi bbu mai lallashi ta gaji ta
kwanta tayi bacci ba tare da ta ci abincin
dare ba, karfe goma ya shiga dakin nata, ko
wanka bata yi ba bare ta canxa kayanta
karewarta ma kasa tayi kwanciyarta, ya
daga ta ya cire hijabin jikinta snn ya mayar
da ita kan gado yana kallon fuskarta, ya
lulluba mata bargo ya kashe mata wutan
dakin ya fita. Washegari kin fitowa tayi daga
dakinta tana ta xaune har axahar bata karya
ba, ya shigo dakin ya tarar da ita xaune kan
darduma ta idar da sllh, ta mike ta shige
bathroom ta bar sa nn tsaye, yyi tsaki ya fice
daga dakin, ranar ma hka suka fita suka
barta ita kadae a gidan, taci kukanta ta fito
ganin yunwa na neman hallakata ta nemi
abinda xata ci, har da na dare ta tanada don
ba fitowa xata sake yi ba, Ana gobe xata je
ta xana jamb dinta tun safe take ta karatu
har kusan sha biyu bata karya ba, ta rufe
biology text book din dake hannunta ta fito
xuwa falo don neman abinda xata ci a
xuciyarta tana cewa inda wnn mutumin
kirki ne da ba shi xae koya min abubuwan
da na manta a chemistry ba, tayi tsaki ta
shiga kitchen ta tarar safeena ta daura girki
amma bata kitchen din littafin da take
amfani da tana koyan girki na kitchen din a
ajiye da alamar tuwon shinkafa da miyar
egusi xata yi ganin irin kayan miyan da aka
jera a kitchen din ko wanne a cikin dan
plate, inteesar ta girgixa kai tace “dakikiya
kawae ynxu ina dauke littafin nn bbu
abinda xata iya yi a nn,” xata daura indomie
kawae wata xuciyar tace ta dauke littafin
kawae ta boye, ba shiri ta dauke littafin ta
ma fasa girkin gaba daya ta fice da sauri ta
haura sama a stairs suka hadu da safeena,
safeena tayi mata wani kallon banxa tana
karairaya, inteesar tayi dariya can ciki ciki a
xuciyarta tace “i jez dey laf,” ta shige
dakinta, safeena na shiga kitchen ta nemi
littafi ta rasa ta fito da sauri ta koma sama
ta buga kofar dakin inteesar, inteesar ta fito
tana gyara daurin dankwalinta a walakance
tace “lafiya,” safeena tayi mata mugun kallo
tace “maxa fito min da kayana kar na
nakada maki shegen duka a nn,” inteesar
tayi dariya tace “meye kuma kayanki,”
safeena na huci ta kasa cewa komai don
wnn ae abun kunya ne a gunta anata
tunanin, inteesar tayi tsaki tana yatsine
fuska xata rufe kofar safeena ta fixgota ta
kai mata mari, ta fasa ihu tace “wayyoo
Abbana, wlh sae na rama,” safeena ta kai
mata wani marin, inteesar ta fasa wani
kukan tace “don uwarki me nayi maki xaki
dokeni, bnxa kawae dakikiya, karuwa da
ke,” Safeena tayo waje da ido tace “ni kike
ce ma karuwa,” Inteesar tace “ance maki din
karuwa yar iska, uban waye bae san kinyi
karuwanci ba,” tayi kan Inteesar ta rufeta da
duka dai dai nn Aliyu ya shigo gidan, ya
haura sama da sauri da mamaki yana
kallonsu ya fixge Safeena a fusace yace “ke
jakar wace gari ce” tana huci tace “karuwa
fa tace min Aliyu,” ya watsa mata mari yace
“ta ce maki din, sharri tayi maki, ko bakiyi
karuwancin bane.
Safeena ta bude baki da mamaki tana kallon
Aliyu, cikin tsawa yace “get out kar na taka
ki a nn, don uwarki idan kika ji mata ciwo
kice baki sani ba ko me? Yar ki ce xaki
kamata da duka hka ko sharri tayi maki”
tsui tsui Inteesar ta bude dakinta a hankali
ta shige tasa key, Safeena da hawaye ya
gama wanke mata fuska don takaici ta kasa
cewa komai ta juya ta bude dakinta ta shige
da sauri, yyi tsaki ya bude dakinsa shi ma ya
shiga, dariya Inteesar ta dinga yi kmr wata
tababbiya a daki, kai Aliyu bae yi ba ko ke
wacece ya disga ki gaban kowa ba komai
bane a gurinsa, girkin da Inteesar bata yi ba
knn ta ci gaba da karatunta da ta tuna
abinda ya faru sae ta fashe da dariya,
Safeena kam xamanta tayi a daki bayan ta
kira uwarta ta gaya mata abunda ya faru
girki kam ta fasa shi har taje takashe gas
din ta komo sama, tana xaune tana naxarin
abinda uwarta ta gama gaya mata tana
murmushin mugunta Aliyu ya shigo dakin ta
dauke kanta ya karaso kusa da ita ya xauna
yana kallonta cikin lallami yace “haba bbyna,
meyasa xaki kulata bayan nace ki daina, i’ve
told yhu times wit out nmbr yarinyar nn ba
ishasshen hankali gareta ba wllh, ni kaina
tsoro take bani” Safeena ta mike a fusace
tace “dnt tell me dat Aliyu, ynxu so nake
kawae ka tashi ka maidani gidanmu,” ya
mike ya kamo hannunta yace “haba safeena
wllh ina sonki kema kin san da hka, dukan
yarinyar nn da kika yi ynxu baki san xae iya
xaman min jaraba ba,”xata yi magana ya
saka bakinsa cikin nata ya shiga kissin dinta
ya dago kanta yana kallonta yace “yhu knw i
luv yhu dear, ki bari ynxu xanje in mata
magana,” ya xaunar da ita ya fice daga
dakin ta bi shi da kallo, ita kam Allah ya
daura mata son Aliyu, tayi shiru xuciyarta na
tafarfasa tanatunanin abinda xata yi masa
taji ddi yau, ta sauke ajiyar xuciya tace
“xanyi maganinka kuwa yau,” shi kam yana
fitaya buga kofar dakin Inteesar ta mike da
sauri duk da tasan waye tace “waye,” yace
“ni kike tambayr waye,” tayi tsaki ta koma
tayi kwanciyarta, yyi shiru yana kallon kofar
snn yyi kwafa ya shiga dakinsa. Ganin
mugun yunwan da take ji yasa inteesar ta
bude kofar a hankali ta fita xuwa falo,
kitchen ta tarda shi tsaye shima yana hada
tea ta juya da sauri xata koma ya fixgota,
tace “wayyoo ni ka kyaleni,” ya cakumota
yace “ke kince kunnen kashi gare ki ko?” ta
bata rae kmr xata yi kuka tace “ni ka
kyaleni” yyi kwafa ya saketa yace “ni nasan
maganinki,” snn ya fice, itama tean ta hada
taxo ta wucesa a falo tana takunta mai jan
hankali ya bita da kallo, a dae dae stairs ta
hadu da safeena, ta wuceta da sauri kmr
mara gskya, safeena dae bata ce mata
komai ba ta sauko kasa. Ganin ba girki
safeena xata yi ba kuma yasan yyi mata laifi
yasa Aliyu ya fita ya siyo masu abinci da
daddare, bata nuna masa komai ba ta
xauna suka ci abincin bayan ya kaima
Inteesar nata, karfe tara tace masa xata je
tayi wanka ta barsa nn falo ta haura sama
sae da ta fara shiga dakinsa ta bude drawer
dinsa ta dauki kwalin wani magani ta cire
pills har guda hudu tana murmushi sanin ko
na menene ta fice daga dakin ta shiga nata,
tana jin ya bude dakinsa ta fito daga nata
dakin da sauri ta shiga nasa yace “shine
kika bar ni ni daya a falo ko bbyna,” ta danyi
murmushi bata ce komai ba ta xauna
gefensa, ta kalli agogo tace “yau baxa ka
sha coffee ba bby,” ya duba agogo karfe sha
daya saura yace “to kawo min dear,” ta mike
tana rangwada da shegun kayan baccin
dake jikinta tace “ok bby,” snn ta fita daga
dakin, tana gama hada coffee din ta watsa
kwayoyin dake hannunta a ciki tana
murmushi ta koma sama ta kai masa, ya
karba ya ajiye yace “tnks dear bari sae nayi
wanka,” tayi kwanciyarta kan gado ya mike
ya shiga bathroom yin wanka, tana nn
kwance ya fito yyi shirin kwanciya snn ya
jawo system ya dan yi danne dannensa snn
ya dauki coffee din ya fara sha, sae satan
kallonsa safeena take ta gefen ido, a hankali