HAUSA NOVELINTEESAR 3

INTEESAR 3

ya dinga shan coffeen har ya shanye ya ajiye

cup din, snn yyi rub da cik kan gadon ya

kwanta tare da lumshe idonsa, tana ta

kallonsa har na kusan minti talatin snn taga

ya mike da kyar ya dawo gefenta ya kwanta

ya jawota jikinsa, bata hanasa ba ya shiga

shafata yana kissn wuyarta, ta fara mayar

masa da martani itama, sae da ta bari ya

gama ficewa hayyacinsa gaba daya ya xama

kaman wani mashayi har wani rawa jikinsa

yake yana neman fara aiki snn ta turasa da

karfi tace “me kuma xaka yi da karuwa

banda abinka,” ya kankameta kmr wani

tababbe yace “no plss kar kiyi min hka

safeena, plsss,” tayi dariya ta turasa da karfi

ta mike ta saka kayanta tace “aa

.

. Duk yanda Aliyu ya so Safeenah ta basa

hadin kai kememe taki yarda da shi sae

dariya take ta tana masa kallon rainin wayo

tace “kaje gun warce ba karuwa ba, ni kam

karuwace,” tunda ta shigo gidan dama ta

lura da bbu abinda ke shiga tsakaninsa da

Inteesar don kullum ita kadae ke kwana

dakinsa sae randa baya bukatarta ne xae

hade rae yace tana damunsa ta koma nata

dakin, kuma shi da bakinsa ya taba gaya

mata baya forcin mace ta kwanta da shi,

komin nacinsa gwara ya hakura kuma ta

lura da gskya yake fada mata ba karya ba, ta

mike tsaye tana karairaye tana kallonsa tace

“gud nyt dear,” snn ta fice xuciyarta fari tas

ae sae dae ya mutu yau, binta kawae yake

da kallo ya ma rasa abinda xae ce mata ya

mike xaune da kyar ya dafe kansa yana

kiran Allah a xuciyarsa, shi daya kadae yasan

yanda yake ji a jikinsa, ya ma rasa wani

tunanin xae yi, inteesar ta fado masa ya

girgixa kai sanin halinta ya koma kan gado

ya kwanta yana mayar da numfashi, tsam ya

mike kmr wanda aka tsikara ya fice daga

dakin ganin yana neman hallaka kansa yyi

hanyar dakin Inteesar, tana xaune gefen

gado ta kunna bedside lamp chemistry

textbook a hannunta tana karatu don gobe

xata xana jamb, ta mike da sauri jin an bude

kofar dakinta, ta koma da sauri ta xauna

ganin Aliyu don dan karamin kayan bacci ne

jikinta, gani tayi ya xube tsakiyar dakin, ta

mike tsaye da sauri ta dauki xaninta ta

daura ta karasa gabansa da sauri ta

durkusa tana kallonsa da mamaki, a

durkushe kansa yake, nn da nn ta rude kmr

xata yi kuka tace “me ya faru ya Aliyu,” ya

dago da kyar ya riketa, idonsa ya kada yyi

jajur da kyar yace “fateema don Allah kar

kice kina tsorona yau, i beg u plss ki tausaya

min,” ta yo waje da ido a tsorace ta mike da

sauri xata bar wajen yyi hanxarin fixgota ta

fado kansa ya rungumeta yana mata wani

irin kallo, kuka ta fashe da a rude tace “na

shiga uku, don Allah ka sakeni bana so,”

muryarsa na rawa yace “baki tausayina

fateema,” cikin kuka tace “wllh wllh tsoro

nake ji ya Aliyu kayi hakuri,” ya mike da kyar

ya fada kan gadonta ta mike tsaye ita ma ta

bisa tana kuka xata yi magana ya jawo ta

jikinsa yace “kar ki ce min komai fateema,

taimakona xaki yi,” bae jira tace komai ba ya

shiga rabata da kayanta, duk da rawan da

jikinta ya fara yi kmr ana kada gangi bata

hanasa ba amma kuka ssae take, ganin da

gske ashe yake yasa ta fasa ihu ya toshe

bakinta da sauri ta shiga turasa a gigice

tana cewa “wayyoo wlh bana so ka bari don

Allah nake rokanka baxan iya ba,” kuka take

kmr ranta xae fita, ya saketa yana mayar da

numfashi taga ya mike da sauri yyi hanyar

bathroom a nn bakin kofa ya xube kasa ya

kasa karasawa ciki, ta mike da sauri ta

dawo kusa da shi jikinta na rawa tana kuka

tace “kayi hakuri ya Aliyu, gani baxan sake

maka kukan ba,” cikin tashin hankali take

maganar, ya rungumota ta runtse idonta da

sauri jikinta na ci gaba da rawa, bata sake

hanasa yi mata komai ba kuma tayi kkrin

hadiye kukan da take sae ajiyar xuciya,

ranar ta ci axaba wajen Aliyu, don bata ga

bambancinsa da ranar da ya fara saninta ba,

tayi kuka tayi rokan amma Aliyu bae sarara

mata ba bae ma san tana yi ba, ya wahalar

da ita ssae ba kadan ba, bae kyaleta ba sae

da yaga numfashinta na neman daukewa,

ya kankameta duk ya rikice mata yana kiran

sunanta, sun fi minti goma a hka snn yyi

namijin kkrin daga ta ya mayar kan gado,

kuka take don tsabar axaba muryarta ma

bae fitowa, duk ya rasa yanda xae yi da ita,

ya rungumeta abun tausayi ya shiga

lallashinta yana bata hakuri, ajiyar xuciya

kawae take tana kwance kan kirjinsa duk ta

wani langwabe don wahala nn da nn jikinta

ya dau xafi, wanka ya fara yi mata snn ya

bata magani ta sha, ya kwantar da ita kan

gado daga nn bacci ya dauketa wajajen

karfe hudu na Asuba.

.

Da kyar Aliyu ya iya tashi yyi sllhn Asuba,

shima duk baya jin ddin jikinsa, har lkcn

bacci Inteesar take ya dawo gefenta ya

xauna yana kallonta cike da tausayinta, a

hankali ya shiga tada ta, ta bude idonta da

ya kumbura don kuka a hankali tana

kallonsa yace “tashi kiyi sllh, xa ki iya?” ta

kauda kanta da sauri bata ce komai ba snn

ta mike xaune, ya daura hannunsa a

goshinta yaji da xafi, yace “xa ki iya kuwa,”

bata ce masa komai ba ta mike da kyar

gabanta na faduwa ko xata ji irin abinda taji

wancan ranar amma bata ji ba sae jiri

kawae da take gani ta shiga bayin ya bita da

kallo, yana nn xaune ta fito ta fara sllh, tana

idarwa, ya dawo kasa kusa da ita ya xauna

yana kallonta ta sunkuyar da kanta, yyi

murmushi yace “mrning,” ta hade rae ta

mike xata bar wajen tayi baya xata fadi yyi

saurin rikota ya karasa da ita kan gadon ya

kwantar da ita, kuka ta shiga yi a hankali ya

kwanta gefenta yana kallonta yace “ki fada

min gskya fateema, jiya kin ji xafi ne,” ta

dago kai tana kallonsa don takaici ma

kawae sae ta fashe masa da kuka ya dagata

suka mike xaune yace “ni bance kiyi min

kuka ba,” ta turasa cikin kuka ssae tace

“tambayata ma kke ko, to wlh daga yau ka

sake min irin hka sae na gaya ka da inna” ya

rungumeta yana murmushi, ta dinga kuka

har da shessheka, a hankali yace “sae kice

ma inna nayi maki me,” taki cewa komai sae

dae har lkcn kuka take, ya kwantar da ita ya

rufa mata bargo yace kiyi baccinki, ya koma

daya side din ya xauna, nn da nn bacci ya

dauketa, yana nn xaune har kusan karfe

takwas, yaga ta xabura ta mike xaune ya

juya da sauri yana kallonta, ta kalli agogo ta

mike tsaye da sauri tayi baya xata fadi ya

mike da sauri kan ya karasa kusa da ita har

ta buge da bango ta fadi kasa, ta fashe da

kuka ya durkushe gabanta da sauri ya

dagota, jikinta yyi xafi ssae, ya xaunar da ita

kan gado yace “to da ina xaki,” tana kallon

agogo tace “yau ne exams dina,” yyi shiru

yana kallonta yace “xaki iya,” ta tsaya

kallonsa snn tace “kmr ya,” yace “naga baki

jin ddi ki bari nxt yr kawae, kmr gobe…”

bata gama sauraran abinda xae ce ba ta

mike ta shige bathroom abinta tana

daddafa bango, yana nn xaune ta fito ta

shirya, yace “break fst fa,” tana rike da

chemistry dinta da kyar tace “tea xan sha

kawae,” ta gane xaxxabi ne ke neman

rufeta, da kansa ya hada mata tean ya bata,

ta shiga sha, har ta sha rabi ta ajiye sauran

snn a hankali tana nuna masa wani

calculatn a chemistry textbuk dinta tace “ni

na manta wnn formula din,” ya karba yana

kallo abinda take nuna masa, ya dauki

takardar da take calculatns jiya ya shiga

solve din mata questn din yana mata

explanatn, wai daga kan da xae yi sae ganin

ta yyi ta jingina jikin gado tana bacci, yyi

shiru yana kallonta, yasan jiya kam bata

samu baccin kirki ba, a hankali yace

“fateema,” ta bude ido da sauri tana

kallonsa tace “kace me,” yace “ki bari nxt

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button