HAUSA NOVELINTEESAR 3

INTEESAR 3

yana kallonta ya dafa ta xae yi magana ta

mike da sauri ta koma bayin ta durkushe ta

shiga kwararo wani aman kmr xata shide

har wani rawa jikinta yake, lkci daya jikinta

ya dau xafi, ya riketa yana mata sannu, ta

langwabe masa ta fada kansa sae kiran

Abba take tana mayar da numfashi, ta fara

kkrin mikewa ya rikota yace “ina xa ki,” tana

girgixa masa kai ta kuma fadawa kansa tace

“wayyo kwanciya xanyi na gaji,” ya dago ta

ya shiga da ita bayin ya wanke mata baki ya

dauketa ya maidota cikin dakin ya kwantar

kan gado ya rufa mata bargo yana kallonta

sae rawan sanyi take, ya koma ya gyara

bathroom din, snn ya dawo gefenta ya

xauna yana kallonta duk ya ma rasa wani

tunani xae yi, ya jinginar da kansa jikin

bango a hankali ya lumshe idonsa “no! Wnn

me shegen rakin baxata iya rainon ciki ba

ynxu, nd bae tashi haihuwa da ita ba tukun,

da ma safeena ce wnn kam takuran da yake

samu a gida a kanta xae kara yawa ne ma,

to ma wani moranta yyi har xata dauki ciki

ynxu” yyi tsaki ya bude ido yana kallonta

bacci take amma da gani ba me ddi ba sae

juye juye take, ya girgixa kai ya mike ya fice

daga dakin, makullin motarsa ya dauka ya

sauko falo, safeena da ta fito daga kitchen

knn bayan ta kashe gas din da Inteesar ta

kunna tace “me ya sameta Dear,” ya galla

mata harara yace “ban sani ba,” ya fice, ta bi

sa da kallo, ita kam halin Aliyu ya isheta a

gidan nn, gashi sae bata kudinsu suke a

banxa a kansa, amma abu sae kara gaba

yake, tayi kwafa ta haura sama, yana shiga

motarsa ya kama hanyar asibiti, bae damu

da gaisuwan da nurses ke masa ba har ma

da patients ya haura sama kawae ya wuce

office dinsa, ya bude glass din da

magunguna suke ya shiga xaban wanda ya

kawosa, tabs kala biyu ya dauka da ruwan

allura daya ya rufe glass din ya fito ya rufe

office din, ya sauko kasa xuwa reception,

sae a snn ya shiga amsa gaisuwan patients

din da ke gaishesa, yyi murmushi ganin

matar da yyi ma theatre kwanakin baya da

yaranta da babansu, ya karasa kusa dasu

yana kallonsu yace “madam me ya sami

twins” matartace “wllh tari suke doctor, ya

aiki?,” ya karbi dayan yana masa wasa yace

“aiki Alhmdllh anyi attend din maku ne,” tace

“A’a ynxu dae xa a duba mu, madam fa,” yyi

murmushi yace “tana lfya,” tace “to a gaida

min ita, yau kana wkend ko,” yace “wllh

kuwa, Allah ya sauwake, i wil b on my way,”

ya ba mijinta hannu suka yi sllma snn ya

juya, yana isa kofar fita sai da ya juya ya

sake kallon kyawawan yan biyun da suka

girma ssae, ya dauke kansa da sauri ya fice

ya shiga motarsa ya bar asibitin.

.

Aliyu na shiga gida ya tarda Safeena kwance

a falo tana kallo, ta bisa da kallo har ya

haura sama snn ta mike xaune tana

bubbuga kafa a hankali ta shiga maganar

xuci “lallai its high tym she wake up frm her

slumber, ya kamata ta tashi tsaye daga

xaunen da take ynxu, Aliyu ya gama kawota

bango, xata cire sonsa ta ajiye gefe guda

tayi abinda uwarta ta dde tana son tayi taki

yi sbda so ya rufe mata ido, ita kuma

inteesar ynxu suka sa kafar wando da ya da

ita” tayi murmushin mugunta ta mike ta

haura sama xuciyarta na tafarfasa. Aliyu na

shiga dakin ya tarda ta tana bacci ya xauna

gefenta yana kallonta ya ciro magunguna da

alluran da ya dauko a asibiti yana kallonsu,

snn ya juya yana kallonta tayi wani irin

haske ta kuma kara kyau, yyi murmushi ya

shafi gefen fuskarta ya mike ya dauko

syringe a dakinsa ya dawo ya shiga hada

alluran, sunansa yaji ta kira, ya juya da sauri

yana kallonta ta sake maimaitawa “ya Aliyu,”

sae kuma yaga tayi murmushi ta juya, ya

ajiye alluran hannunsa ya dawo dab da ita

ya xauna yana shafa labbanta da yatsa yace

“fateema,” cikin baccin ta amsa “na’am,” yyi

murmushi ya daura mata kiss a bakinta,

murmushin yaga ita ma tayi, yyi still yana

kallonta, to wae meyasa yake son xubar da

cikin nn, shi dae yana son yara kuma xae so

yaga kyakkyawan bbyn da xata haifa masa

mai kama da ita, ya dauke kansa ya daura

hannu a goshinsa kan na juya masa, y?

Meyasa yake son xubar da bbynsa gudan

jininsa, ya girgixa kai yace “No,” da sauri

yaga ta mike xaune ya kamo ta ta fara

turasa xata sauka yaki sakinta yana

tambayarta mene, amai ta shiga kwarara

masa a jiki yana rike da ita har lkcn, sae da

ta gama snn ya dauketa ya shiga da ita bayi,

sae kuka take tana cewa ita ya kaita gida,

wanka yyi mata ya nannadeta cikin towel ya

fito da ita ya cire xanin gadon snn ya

kwantar da ita, shima wankan yyi don duk

ta bata masa jiki ya saka xanin gadon cikin

washn machine da shirt din jikinsa snn ya

fito daure da towel, ranar ce rana ta farko

da ta taba ganinsa daure da towel don ko

singlet Aliyu bae yrda ta gansa da shi bare

short nicker, ta rufe idonta da sauri, shima

bae ce mata komai ba ya kwashi

magunguna da alluran da ya hada ya fita da

su, dai dai lkcn da Safeena ta fito daga

dakinta, ta bi sa da kallon mmki shi kam ko

kallonta bae yi ba shiga dakinsa. Alluran da

yyi mata bayan ya tilasta ta sha tea ne ya

tsayar mata da aman, amma duk da hka sae

da ta gwammace dama aman ta dinga yi taji

ddi, don rasa inda xata sa ranta tayi sae

kuka take tana juye juye, ya rungumota cike

da tausayinta yana lallabata tayi bacci, da

kyar ta samu baccin ya dauketa, yyi shiru

yana kallonta duk ta rame lkci daya, da

yamma wajajen karfe biyar ya fita pharmacy

siyo mata magunguna da drips din da xae

sa mata.Yana fita ko minti goma ba ayi ba

Zainab ta shigo gidan ko kallon safeena

dake ta busar da gashinta da hand dryer

bata yi ba ta wuce sama, safeena ta bi ta da

kallo snn ta ja dogon tsaki, bacci ta tarar

Inteesar ke yi ta shiga tashinta da xolaya

tana cewa “ke kasa kinyi bakuwa maxa

tashi” inteesar ta shiga juye juye ta mike

xaune da kyar tana kallon Zainab, Zainab

tace “hmm lbri na xo maki da mai ban

kunya,” inteesar xata yi magana taji yawu

cike bakinta, ta mike tsaye da kyar ta shiga

bayi ta xubar da yawun ta dauraye bakinta

da freshner ta dawo, Zainab tace “meye

hka,” Inteesar ta langwabe da kyar tace

“bana jin ddi ne,” Zainab ta bude baki “iyye

kar dae bby xa a samo mana,” inteesar tayi

shiru da mamaki tana kallonta snn tace “bby

kuma, wani bby,” Zainab tayi dariya tace

“lalala kinga yanda kka yi wani irin haske da

kyau kuwa, shknn xa a sama ma yayana

bby,” inteesar ta hade rae xata yi magana

taji yawu kuma a bakinta ta mike da sauri

taje ta tofar wnn wani irin jaraba ce, ta

tambayi kanta, kuka ta fashe ma Zainab

ganin Zainab ta kuke sae murna take xa su

samu bby, tace “ni fa bana son hka Zainab

wllh bani da komai,” Zainab tace “ki daina

wllh, ga signs a jikinki,” kuka ssae take tana

cewa na shiga uku ni Zainab ki bari bani da

komai yarinya da ni xaki ce ina da ciki,

Zainab tayi dariya ssae tace “tunda ko kina

kwana daki daya da yayana ai ke ba yarinya

bace,” dai dai nn Aliyu ya shigo yana ma

Zainab mugun kallo yace “ke wae wace irin

mutum ce, ban hanaki shigowa gidana ba,

xo ki fita,” cikin daga murya ya karasa

maganar ta mike da sauri tana xumburo

baki ta dauki mayafinta ta bi ta gefensa ta

fice ya kai mata rankwashi, inteesar ta hade

kanta da gwiwa tana kuka, ynxu ciki ne da

ita yar yarinya da ita, to da wani ido ma xata

kalli su inna, ae Allah ma ya kyauta kuma ya

rabata da haihuwa ynxu kuma ma wae dan

Aliyu. Ta mike da sauri tun kan ya shigo

dakin xata yi hanyar bathroom jiri ya debeta

ya shigo dakin da sauri ya kamota ta fada

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button