HAUSA NOVELINTEESAR 3

INTEESAR 3

“bbyna,” ita ma a marairaicen tace “mijina,”

ya sauke ajiyar xuciya ya daura bakinsa kan

gashin inteesar da ta rumtse ido xuciyarta

na bugawa, yace “nayi missn naki ssae fa

bby, i need yhu safeena,” ta danyi dariya

tace “matarka fa? Kaje ka sauke need din a

kanta mana,” ya yamutse fuska yace “me

wnn take da shi da xata bani da ya wuce

wahala, naki nake so bbyna,” tayi dariya

ssae snn tace “ka kusa samu dear na, ina

amaryartaka,” yace “ga ki nn bbynah,” nn

suka dinga xancen yanda 1st nyt dinsu xae

kasance bbu kunya bare tsoran Allah, a

hankali Inteesar ta shiga xamewa daga

rungumar da yyi mata, ya matseta da karfi

ta shiga kokuwa da shi, ya ki sakinta, ya

kunna wutan dakin yana kallonta, hawaye

ne kwance fuskarta, ta boye fuskar da sauri,

bbu yabo bbu fallasa yace “nayi maki wani

abu ne kike min kuka don munafurci?” tayi

shiru bata ce komai ba har lkcn hawayen da

take yaki tsayawa, ya dada rungumeta ya

kashe wutan ya ci gaba da wayarsa, suna

nn a hka yana ta hirarsa da safeenah har

bacci ya dauke Inteesar

.

Karfe sha biyu da rabi ya kwantar da ita a

hankali, snn ya shiga bathroom yyi wanka

ya koma wani dakin yyi kwanciyarsa. Da

safe taji an watsa mata ruwan sanyi ta farka

a tsorace tana kallonsa da mamaki, ya galla

mata harara yace “ke kafura ce ina ga ko,”

bata ce masa komai ba ta sauka daga kan

gadon fuskarta a daure tayi hanyar fita

daga dakin ya fixgota yace “ina magana

xaki fita don baki da kunya,” ta hararesa

tace “to ca nayi maka banyi sallah bane” ya

wara ido ya shaketa yace “ni kike kallo hka,

wae me sa kika raina ni hka ne yarinyar

nn?” ta girgixa masa kai kmr xata yi kuka

tace “kayi hkuri baxan sake ba,” yyi kwafa

ya saketa yana kallonta tayi hanyar fita da

sauri ya daka mata tsawa “ke! Uban wa xae

gyara maki dakin?” ta juya tana kallon dakin

snn ta dan yi tsaki ta dawo ta fara gyara

gadon, ya bude Bathroom ya shiga wanka,

tana gama gyara dakin ta fice da sauri tayi

hanyar dakinta. Inteesar na jin muryarsa a

kasa ta mike da sauri ta isa jikin window

tana kallonsa yana tsaye jikin motarsa yana

magana da masu gadi, ta juya da sauri

hawaye ya cika idonta, jin ya tada motar ne

yasa ta juya tana kallonsa har ya bar gidan

snn ta dawo gefen gado ta xauna a

sanyaye, tana nn a hka bayan fitarsa da kmr

minti goma Zainab ta shigo gidan, Zainab ta

ajiye mayafinta tana kallon Inteesar da ta

kirkiro murmushi tace “lah daga ina kike da

safen nn,” Zainab tace “wae jiya da kuka xo

gida da daddare da ya Aliyu me ya faru”

Inteesar tayi shiru tana kallon Zainab snn

tace”me aka ce ya faru?”, Zainab tace “oho,

Abba yace mu taho gida tare ynxu, ya kira

Aliyu tun jiya ya ki dagawa,” Inteesar tace

“to ae baya nn,” Zainab ta galla mata harara

tace “to ina ruwana, Abba ca yyi mu taho

gida ynxun nn da ke,” Inteesar ta girgixa kai

cikin confusion tace “to ki kira ya Aliyun ki

fara gaya masa,” Zainab ta bude baki tana

kallonta tace “iyye sae na kirasa xa mu tafi,”

Inteesar tace “to ae bae sani ba,” da mamaki

Zainab tace “Ahh lallai,” snn ta juya tace “sae

anjima,” Inteesar ta bi ta da sauri tace “ki

tsaya don Allah Zainab,” Zainab xa tayi

magana wayar dake gaban madubi na Aliyu

yyi ring, Inteesar ta karasa gaban madubin

tana kallon wayar a tunaninta Safeena ce, ta

daga wayar ta kara a kunne bata ce komai

ba, “kina jina, idan kika kuskura kika fita

gida ba tare da izinina ba xaki sha mamaki,

just dare me, ki ga” yana kai wa nn ya katse

kiran, ta juya tana kallon Zainab ta

marairaice tace “yace kar na fita Zainab,” ko

kallonta Zainab bata yi ba tayi hanyar kofa,

Inteesar ta bi ta da kallo har ta fice. Da

yamma tana kwance abun duniya ya isheta

tun tean data sha da safe bata sake cin

komai ba ta rasa me ke damunta, jin an

bude kofar downstairs ya sata mike da

sauri a tunaninta Zainab ce ta kuma

dawowa, ta xauna gefen gado tana jiran

shigowartata, kamshin turarensa da taji

yasa ta gane shi ne, ta koma ta kwanta a

hankali tana kallon kofar dakin, ya tura

kofar dakin ya tsaya daga bakin kofa yana

kallonta, bata ce masa komai ba, ya tabe

baki yace “wa ya shigo gidan nn daxu?” tayi

kmr bata ji sa ba ya daka mata tsawa “ba da

ke nake ba,” xata yi magana taji ana kiransa

da darlin, ya juya da sauri yace “srry bby,

magana nake da wnn ballagaxar,” Inteesar

tamike tsaye da sauri tana kallon safeenah

da ke lekota, ta karaso bakin kofar tanai ma

safeenah wani irin kallo snn tace

“karuwancin ne har sae kin biyosa gida don

rashin sanin ciwon kai, ke kam kin banu

banxa kawae sha sha sha,” bata rufe baki

ba Aliyu ya sauke mata mari ya fixgota ya

jefar kan gado yana huci ya nuna ta da dan

yatsa yace “ki shiga hankalinki wllh, don

kika sake ce mata karuwa sae na illata ki,

dabba kawae” ta sulalo kasa daga kan

gadon ta fashe da kuka ssae tace “Allah ya

isa ban yafe maka ba mugu kawae mara…..”

wani wawan marin ya sake kai mata hade

da buge mata baki da karfi yana huci nn da

nn sae ga jini, ta fasa ihu a gigice, safeena

ta dafe kanta tare da sauke ajiyar xuciya

tana yatsine fuska tace “kai bby ban cika

son hayaniya ba wllh, muyi abinda ya kawo

mu na bar nn plss,” ya ce “srry bby,” snn ya

kamahannunta suka fita daga dakin tana

ma Inteesar wani irin kallo tana murmushi,

kuka Inteesar ta dinga yi kmr ranta xae fita

ta hade kanta da gwiwa, tana nn a hka suka

sake bude kofar dakin suka shigo, taji yace

“nan fa bby?” Safeenah ta dan yatsine fuska

snn tace “yauwa nn yafi dear, nn din nake

so can bae yi min ba,”.

Aliyu yyishiru yana kallon safeenah, ta dan

matso kusa da shi ta yi masa fari da ido tace

“mun gama da wnn, kuma ni bna son irin

paint din nn, mu jedear na fara jin yunwa,”

tana fadin hka ta juya xata fita daga dakin

ya riko hannunta a hankali yace “meyasa

baki son wancan dakin bby?” ta yatsine

fuska tana masa wani irin kallo tace “can bai

yi min ba nn nake so,” ya juya yana kallon

Inteesar da har lkcn ke kuka a hankali kanta

kife a gwiwanta, ya maida kallonsa ga

safeenah yace “to na bar maki dakina, ni sae

na koma wancan,” ta xaro masa ido tace

“No! Ni wnn dakin nake so,” yyi shiru yana

kallonta, Inteesar ta mike tsaye ta dauki

Hijab dinta ta sa ta ciro flat shoe dinta shima

ta sa snn tayi hanyar fita, duk suka bi ta da

kallo har ta iso inda suke tsaye tabi ta

gefensa xata fita ya fixgota, “ke? Gidan

ubanwa xaki,” ta galla masa harara da

jajayen idonta tace “gidan ubana xani,” yace

“ko?” tace “eh,” ya aketa ya gyada kai yana

murmushin mugunta yace “to tafi,” cikin

kuka tace “ni wllh sae na tafi,” ya daka mata

tsawa ya fixgota yana kallonta yace “ae

shine nace ki tafi na gani,” ta fashe da kuka

ta xube wajen tana kiran Abbanta, safeenah

ta dafe kanta tare da jan dogon tsaki tace

“gosh! kaga nifa Hydar ban cika son

hayaniya ba wnn abu hka sae kace ina

kindergarten, don Allah ka taho muyi abinda

ya kawo mu ka mayar da ni gida yau fa xan

fara gyaran jiki” Inteesar ta mike tsaye da

sauri tana mata wani mugun kallo tace

“da’alla fice min daga daki rahama ya shigo,

banxa da ke kawae jahila” Safeenah tayi

wani dariya tana taunar cingam din yan iska

tace “ae sae dae ki kira wani gun da dakin

ki amma ba nn ba, don dis is myn, kuma

kika sake ce min jahila wllh sae na kusan

illataki kmr yanda mijinki ya gaya maki daxu,

don wnn karan ba sae ya dukan min ke ba,

ni da kaina xan nakade ki, ki san cewa ni ba

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button