INTEESAR 3

“nawa xan baka,” yace “ki bada ko nawa
ne,” ta ciro dari biyu ta mika masa tayi
hanyar gate din shiga asibitin, gabanta ya
shiga faduwa ganin asibitin bana wasa
bane don har yafi wanda taje da xu, tana isa
reception bata tarar da patients da yawa ba
aka xo kanta, nurse din tace “yhur card
nmbr madam,” Inteesar tace “i dnt have a
card in here, nawa ne katin,” nurse din tace
“family card dubu biyar, na mutum daya
dubu uku, na Anti natal, dubu biyu,”
Inteesar ta ciro dubu uku ta mika mata,
matar tace “sunanki fa,” inteesar tace
“Fateema Aliyu,” matar tace Address fa? Da
date of birth, Inteesar ta bata fake address
da date of birth dinta, matar ta juya ta wuce,
ba ajima ba ta dawo ta mika mata katinta
snn aka dubata wata nurse ta rakata da file
dinta a hannunta xuwa office din doctor,
yana xaune yana ta rubuce rubuce farin
glass a idonsa, sae da gabanta yyi mugun
faduwa don sae taga kmr ya Aliyu barin
yanda ya hade rae da tsukekken bakinsa,
shima kyau kam ba a magana, ta karasa
office din xuciyarta na ci gaba da bugawa ta
ajiye masa file din a gabansa ta xauna kan
kujera a sanyaye tana kallonsa, yana ta
rubuce rubucensa har lkcn bae dago ba,
hkn yasa ta dan marairaice a hankali kmr
me shirin kuka tace “doctor,” sae a snn ya
dago yana kallonta yace “srry ina dan abu
ne,” ya jawo file dinta gabansa ya bude,
tana kallonsa a sanyaye tace “don Allah don
annabi taimako naxo ka min doctor,” ya
dago yana kallonta yace “taimakon me fa,”
nn da nn hawaye ya cika idonta ta rasa me
xata ce, yace “tok 2 me mana yan mata,
taimakon me kike nema, baki da kudine
kika xo a dubaki,” ta girgixa kai ta fashe
masa da kuka tace “A’a,” ya kauda kansa
yace “ni karkiyi min kuka a nn, ki fadi
abinda ya kawo ki, mijin ki fa?” a hankali
muryarta na rawa tace “ni banda miji,” ya
wara ido yana kallonta yace “wat? Amma
kin san kina dauke da juna biyu kuwa,” ta
fashe da matsanancin kuka tace “ka taimaka
min ka tausaya min ka cire min don Allah
abinda ya kawo ni knn,” yace “kina da
hankali kuwa ca aka maki ana xubar da ciki
a nn,” cikin kuka tace “nasan ka iya doctor,
ni taimakona nake son kayi don Allah,” ya
girgixa kai yace “me ya aike ki kanwata,
meyasa kika xabi ki…” da sauri ta katsesa
tace “rapin dina aka yi, kuma har yau ba a
sani ba a gida,” yace “innalillahi wa
inna’ilaihi raji’un, to don me baki fada ba a
gida” tana kuka tace “ba yrda dani xasu yi
ba wlh,” yace “to waye yyi maki,” tayi shiru
kmr me tunanin abinda xata ce nn kuma
amai ne ke taso mata, ta daure tace
“saurayina ne,” yyi shiru yana kallonta,
mikewa yaga tayi da sauri shima ya mike,
yaga ta toshe bakinta ya bude mata bayi da
sauri ta shiga ta fara kwarara amai, yana
tsaye gefenta tausayinta ya rufesa ganin
yanda take aman kmr xata shide amma bae
taba ta ba har tagama ya bata ruwa ta
wanke bakinta ta xuba ruwa a wajen ta fito
da kyar ta xauna kan kujeran ta kifa
kantakan table dinsa abun tausayi, yace “to
sae mu ce ma Allah me, wllh ban taba xubar
ma mace ciki ba kanwata,” ta dago tana
hawaye tace “plss ka taimakeni kuma ka
fadi nawa xan baka ko ba yau ba xan biyaka
don kudin hannuna ya kare,” shi dae yyi
shiru bae ce komai ba, har dae daga karshe
ya mike ya fito gabanta yana kallonta yace
“takardar meye a hannunki,” ta kalli
takardar snn tace “na scan da nayi ne,” ya
karba yanadubawa snn yace “Mrs Aliyu
kuma aka sa,” kmr xata yi kuka tace “kunya
nake ji, ace bani da miji kuma gani da ciki,”
bae ce komai ba ya maida idonsa kan
takardar yace “ya salam, yan biyu ne ae,” ta
gyada masa kai tana hawaye, ya koma ya
xauna ya dafe kansa, yace “anya kuwa xan
iya taimakon nn kanwata, rae biyu fa kuma
har kusan 2mnth,” ta fashe masa da wani
sabon kukan tace “don Allah ka rufa min
asiri,” ya mike shima da ganin sa kasan
jikinsa yyi sanyi, ya bude wani show glass
din magunguna ya shiga xaban wasu
magani har kala uku, snn ya dawo yana
kallonta rike da maganin yace “amma xan
maki allura a nn,” kai kawae ta gyada masa
tana kallonsa ya hada alluran ya juyo yana
kallonta tace “ni ba kai xaka min ba ka ba
nurse su min,” yana kallonta yace “ok ni xan
rufa maki asiri, ke kuma ki tona min nawa
ko,” da sauri tace “A’a wllh,” ta bude
cinyarta yyi mata snn ya dauko
magungunan ya bata ya gwada mata yanda
xata sha, tayi ta masa gdya har da kuka, nn
dae yyi mata nasiha ssae akan matsalar da
ta tsinci kanta a ciki, ya nuna mata ita ce me
babban laifi, ita dae hawaye kawae take har
yyi mae isar sa, yyi shiru, a hankali tace “to
nawa xan biyaka doctor,” yyi shiru yana
kallonta snn ya sauke ajiyar xuciya yace
“bana bukatan komai tunda ba aiki me kyau
nayi ba, kawae dae nmbrki xaki bani don
Allah,” da sauri tace “to xan baka amma a
kashe yakesae na koma gida na kunna,” ta
basa tsohon layinta, snn ta dada masa gdya
ssae ya rakata har gate, ya koma, ta shiga
ticycle xuciyarta fari tasa kmr an mata
albishir da aljanna ta kama hanyar gida da
magungunanta.
.
A gajiye Inteesar ta shiga gida bayan ta biya
mai adai-daita sahu kudinsa, xaune ta tar da
Safeena a falo tana cin Ayaba da gyada tana
kallon American film sae kyalkyale dariya
take ita daya kmr tababbiya, bata ko kalli
inda safeena take ba ta haura sama da sauri
gabanta na faduwa kar ta biyo ta ta ci
ubanta, don mugun tsoranta take idan su
biyu kadae ne a gida, in ko Aliyu na nn
fitsara sae wanda bata tuna ba, dat was
den, lkcin da take da lafiya knn, ynxu kam ta
kanta take ba ta tsiwa ba, Safeena ta bi ta
da kallon mamaki baki bude, dama yarinyar
nn bata gidan ashe, shine take ta xaune kmr
yar iska tana jiran jin ihunta, to ina ma taje,
ranta yyi mugun baci ta kasa cin ayaban
gabanta, tunawa tayi cewar tunda ta kwaso
rana 1st abinda xata fara bukata shine
ruwa, hankalinta ya kwanta tunanin hkn da
tayi, to amma Allah yasa a fridge ruwan yake
kar taga abinda ke ciki don inda sanyi
baxata taba lura da komai ba, inteesar kam
na shiga daki ta ajiye magunguna da
takardar scan dinta a kan gado, katunan
asibitin dama tun a hanya ta watsar da su,
ta bude fridge dinta da sauri tana haki xata
dauki ruwa ta sha taga bbu ruwa, ta yarfe
hannu kmr xata yi kuka to ynxu ya xata yi
ga wancan mayyar a falo taje tayi mata duka
a bnxa, ta juya xata shiga bayi tasha ruwan
ganin bata da wani alternative ta hango
goran ruwan da safeena ta ba Aliyu ya
kawo mata a bedside drawer, ta karasa da
sauri ta dauki ruwan taji shi kmr ruwan
dumi, bata damu ba ta kai bakinta xata sha
taga abubuwa na yawo a ciki kmr an xuba
kasa, idan ma baka kura ido ba baxa ka lura
da hkn ba, ta dauki dayan ma tana kallon
kasan ruwan ta gansu kwance ta girgije ta
ga suna ta yawo, ta yatsine fuska ta isa
bathroom dinta ta tsiyaye duka ruwan guda
biyu a bath tub snn ta koma daki ta dauko
cup ta dibi ruwa a famfo ta sha ta koma ta
kwanta a gajiye, a hka bacci mai nauyi ya
kwasheta ba tare da ta shirya ba, shafa
cikinta da taji ana yi a hankali ne yasa ta
bude idonta da sauri suka yi ido hudu da
Aliyu xaune gefenta ta shiga kkrin mikewa
xaune ya taimaka mata yana kallonta yace
“kin ci abinci kuwa don yau na xo duba
bbyna ne hope kin shirya?” ta juya ta kalli
agogo da sauri taga karfe takwas na dare,
mikewa tayi da sauri taje ta xubar da yawun
bakinta ya rikota yace “ina xa ki,” ta buge
masa hannu ya saketa ta karasa bakin kofar
bayin ta juya tana hararansa,