INTEESAR 3

sa’ar uwarki bace bare……” bata rufe baki ba
Inteesar ta sauke mata tagwayen mari masu
rae da lfya nn da nn fuskarta ya koma ja
don axaba, ta dafe kuncinta a gigice tana
kallon Aliyu da ya jingina jikin bango
rungume da hannayensa yana kallon
Inteesar da mamaki tace “wat? She slapped
me Hydar” Inteesar tace “ae kadan ma kika
gani,” bata jira me Aliyu xae ce ba tayi kanta,
inteesar na ganin hka ta fasa ihu a tsorace
tayi hanyar bathroom, safeenah ta fixgota ta
buga ta da bango ta shaketa tana huci snn
ta shiga dukanta kmr an aikota Aliyu yyi
kansu da sauri ya fixge safeenar ya watsa
mata mari ya buga ta da bango yana huci
yace “don ubanki kasheta xakiyi ne,”
Safeena tayo waje da ido tana kallonsa da
mamaki, Inteesar ta sulale kasa gabanta na
faduwa tana kallonsu, Safeenah ta girgixa
kai ta fashe da kuka tana kallon Aliyun, ya
saketa ya dafa bango tare da sauke ajiyar
xuciya, can ya dawo gabanta a hankali yace
“meyasa xaki kulata Safeenah baki ga
yarinya bace warce bata san ciwan kanta
ba, bbu abinda ta sani nn da kike ganinta
she’s just a kid,” Inteesar ta mike tsaye tace
“ku dae ne baku san ciwon kanku ba amma
ni nasan ciwon kai na,” Aliyu ya bude baki
da mamaki yana kallonta, tayi hanyar
bathroom da sauri xata shige ya bita ya
fixgota a fusace, ta fasa masa ihu tare da
durkushewa a kasa tace “wayyoo Abbana,”
ya durkushe shima da sauri gabanta yana
kallonta yace “me ya faru?” ta dago tana
kallonsa kmr xata yi kuka tace “to ba kai bne
xa ka doke ni
.
Aliyu yyi kwafa ya mike tsaye, ita ko ta ja da
baya daga xaunen da take tana goge
hawayenta, ya juya yana kallon Safeena
dake hawayen takaici xae yi magana ta juya
da sauri ta bar dakin yaji ta bude kofar
dakinsa ya gane jakarta xata dauka a ciki ta
bar gidan, ya juyo yana kallon Inteesar da ta
bi ta da harara, ya sa kafa ya haureta yace
“xan babbalaki a gidan nn wllh idan kika yi
wasa,” ta mike tsaye da sauri tayi tsaki can
ciki ta koma kan gado ta xauna tana ci gaba
da share hawayen fuskarta, danna bell din
gidan da aka yi yasa ya juya ya fita daga
dakin dae dae lkcn da Safeena ma ta fito
daga dakinsa rike da handbag dinta, yace
“haba bby ina kuma xaki?,” ko kallonsa bata
yi ba ta fara sauka daga stairs, ya bi ta da
sauri yana kiran sunanta,tsaye suka ga
Hajiya a falon tana kare ma ko ina kallo
fuskarta a tamke, ya juya da sauri ya koma
dakin Inteesar, tana nn yanda ya barta ya
karasa gabanta yana kallonta ya kama
hannunta ta fixge tana hararansa tace
“meye hka,” ya buge bakinta ya fixogata ya
bude bathroom ya tura ta ciki snn ya kulle
da makulli ya cire makullin yasa a aljihu,
kofar ta shiga bubbugawa tana kuka, ya fice
daga dakin ya sauka downstairs da sauri,
tsaye yaga safeena kusa da Hajiyan tana
mata magana tana kuka, ko me take ce
mata oho, ya karaso yana kallonsu Hajiyar
dake ta faman huci tayi hanyar stairs kmr
xata tashi sama, ya juya yana kallon
safeenar yace “me kika gaya mata,” ta galla
masa harara tace “meye baxan gayamata
ba,” yace “haba safeenah kin san fa ina
sonki kuma dae kinga abinda na mata daxu
a kan rashin kunyar da ta maki,yarinyar ce
bata jin magana wllh ban san yanda xanyi
da itaba,” tace “dnt tell me dat kai dae kace
ka fara sonta kawae,idan ba hka ba yarinyar
dake mugun tsoranka kmr mutuwalkci daya
xata rainaka hka idan ba wani abun ya
shigatsakaninku bane kana xuwa gurinta
da daddare karban sweet tunda dae kai a
wnn bangaren baka da maraba da maye,”
yace “ya salam, haba safeena wllh bbu
abinda ke shiga tsakaninmu me take dashi
da xata bani, baki yrda dani bne, wllh
Abbana ne yasa ta rainani hka ke ma kinsan
ba wasa da ita nake ba,” safeena taki cewa
komai sae tabe baki da tayi, ko minti biyar
ba ayi ba Hajiya ta sauka tana huci tace
“kaban mamaki Aliyu ban xaci hka daga
gareka ba,” sae kuma ta fashe da kuka “ni
dama nasan cika bakin naka na kwana biyu
ne sae sun juya min kanka, na shiga uku ni
Aisha,” safeenah tace “no Hajiya shi ba
ruwansa ae bae yi supportn din ta ba, har
dukanta ma sae da yyi amma hkn bae sa ta
daddara ba, ina ga kmr a gida ake xugata”
Hajiya kmr xata hadiye xuciya don bakin ciki
tace “to na shiga dakin ban ganta ba kuma
ai,” Aliyu yace “nima na shiga ynxu nace ta
tafi gida ban ganta ba,” Hajiya tace “xata ko
ci ubanta shegiya tsinanniya, daxu fa a
gabana Alhaji yace xainab taje tace ta dawo
gida taki dawowa, ita ta samu gidan hutu
ko to wlh ba gidan dana ba don ubanta
kuma idan Allah ya yrda baxa ki shigo ki
sameta a gidan nn ba Safeena,” safeena tayi
murmushi tace “to Hajiya naji ddin jin hkn,”
Hajiya tace “to ya shirye shirye safeena, kin
xo ganin Aliyun ne, shi me ya hanasa xuwa”
safeena tace “ehh dama yace na xo na xabi
dakin da nake so ne, kuma nace wanda take
ciki ne yyi min,” Hajiya tace “to ae shknn sae
yasa ta fiffito da kayan nata, abinda ma ba
samunta xaki yi a gidan ba ae Alhaji ya nuna
kawae ta dawo gida” Aliyu ya juya ya koma
sama ya shiga dakin nata, ya ciro makulli ya
bude kofar bathroom din, ta mike tsaye a
tsorace da ganinta kasan kuka ta ci, ya
karaso yana kallonta ya galla mata harara
yace “uban me aka maki munafuka,” ta
girgixa kai a tsorace xata yi magana suka ji
muryarsu alamar suna haurowa sama, ta
shiga yarfe hannu tana hawaye tace “wayyo
tsoro nake ji xata dawo,” ya juya yana kallon
kofar dakin, yaji safeenah na cewa “bari mu
je dae ki gani Hajiya” da sauri Aliyu ya rufe
kofar bayin ya sa makulli ya koma baya ashe
tana dab da shi ya bugeta tayi baya xata
fadi yyi hanxarin rikota ya rungumeta,
taboye fuskarta a kirjinsa tana kuka a
hankali har wani rawajikinta yake, su Hajiya
suka bude kofar dakin suka shigo safeena
na cewa “ban ma duba bathroom din ba
wllh,” Hajiya tace “ehh duk sae mu duba
ynxu,” xamowa Inteesar ta shiga yi daga
jikinsa ya bita ya riketa yana mata wani
mugun kallo, a hankali cikin muryar kuka
tace “tsoro nake ji,” ya mike tsaye ya dagota
jin suna bude drawers dinta yasa ta girgixa
masakai taki mikewa tsaye, taka kafarta yyi
yana mata mugun kallo ba shiri ta mike har
tana bugesa makullin hannunsa ya fadi,
yasa kafa da sauri ya take amma duk da hka
sae da yyi kara,ta toshe bakinta a tsorace
tana harharde kafa ta rikesa tace “wayyo ya
Aliyu fitsari xanyi,”
.
Safeenah tace “ina ga kamar fa da mutum a
bayin can,” Hajiya tayi shiru tana kallon
bayin snn ta karasakusa da bathroom din ta
murda kofa ta ji shi a rufe, tana kallon
safeena tace “a rufe yake ma,” safeenah ta
karaso ita ma ta murda taji shi a rufe, ta sa
kunne ko xata ji motsi, Hajiya tace “to wae
ma ina Aliyu yyi ne ban gansa ba,” Aliyu ya
tsura ma kofar ido yana kallo, ita ko Inteesar
sae yarfe hannu take hawaye na bin
kuncinta tanabubbuga kafa a kasa a
hankali, har gobe ita dae tasan baxata daina
tsoron Hajiyar nn ba, suka ji Safeenah tace
“bari naje naga ko kofar iri daya ce da na
dakinsa na dauko tasa makullin,” Inteesar ta
dafa sa a tsorace tace “nashiga uku wayyo
Abbana,” har wani bari jikinta yake, ya
riketayana kallonta yace “xaki sha mari, idan
baki rufemin baki ba,” ta sa hannu ta toshe
bakin jikintana rawa, hajiya kuwa na ta
bude buden drawersdin dakin tana ta xage
xage ita kadae harsafeena ta shigo rike da
makullin, Hajiya tace “kinsamu,” safeena tace
“eh iri daya ne, bari mu budemu ga,
munafuka kila tana ciki,” Inteesar ta
kamohannunsa hawaye ya gama wanke