HAUSA NOVELINTEESAR 3

INTEESAR 3

mata fuskamuryarta na rawa kmr mae rada

tace “ya Aliyuwllh fitsari xanyi,” ya jawota

yana kallonta yashiga xuge mata xip din

skirt dinta, ta rike skirt din da sauri tana

xaro ido, ya galla mata harara murya can

kasa kasa yace “ba fitsari xaki yi ba,” ta

girgixa masa kai sae kuma ta gyada kan da

sauri kmr wata wawuya, ya xuge mata gaba

daya Zip din ta rike hannunsa da sauri tana

xaro ido, suka ji Safeena na kkrin saka keyn

cikin kofa, ta rungumesa tana kuka a

hankali tace “ya Aliyu wllh dukana xasuyi

tsoro nake ji,” shima ahankalin yace “ae

gwara su doke kin ni da kaina ma xan bude

masu kofar idan sun kasa,” ta shiga girgixa

masa kai cikin tashin hankali tace “A’a don

Allah kayi hakuri ka kai ni gidanmu yau

Abba dama yace na dawo,” safeena dae na

ta kiciniyar bude kofar Hajiya na taya ta, a

hankali Aliyu ya bi skirt dinta da ya shiga

xamewa daga jikinta da kallo har ya sauka

kasan bayin, ya tsura ma laps dinta da

kafafuwanta ido, don tsabar tsoro bata ma

lura da hkn ba ganin wani irin kallon da ya

shiga mata yasa ita ma ta kalli inda yake

kallo, ta durkusa da sauri tace “na shiga

uku,” ya dagota, nn da nn yanayinsa ya

canxa tace “wayyo Abbana……” a hankali kmr

wan mashayi yace mata “ae baxa su iya

budewa ba tunda ba makullin bane dnt….”

bae karasa abinda xae ce ba ya shiga kissin

dinta kmr xae cinyeta, ta shiga turasa da

karfi suka xube kasa, bata san lkcin da ta

fasa wani ihu a tsorace ba jikinta na rawa.

 

Safeenah ta juya da sauri tana kallon Hajiya

tace “ba nace maki tana ciki ba” Hajiya ta

shiga buga kofar da sauri tana cewa “don

ubanki fito ki bar gidan nn kar na kasheki

shegiya munafuka, gidan da na yafi karfinki

wllh” a tsorace cikin kuka ba tare da ta

shirya ba tace “kiyi hkuri mumy xan…..” buge

mata baki Aliyu yyi da karfi ya mike tsaye

yana kallonta ya sa kafa ya haureta, ta toshe

bakinta ta koma baya da sauri hawaye na

cigaba da bin kuncinta, safeenah tace

“Hajiya kawae mu kira kafinta ne ya balla

kofar don ba budewa xata yi ba,” a fusace

Hajiya tace “to wae ina Aliyu ne, ya xo ko

xae iya ya bude don wllh wllh yau sae ta bar

gidan nn don ubanta,” safeena ta ciro waya

tace “bari na kirasa,” yana jin hka ya ciro

wayarsa da sauri ya kashe, safeena tace

“kinji tsiya wae a kashe yake,” nn Hajiya da

safeena suka dinga xaginta suna cewa ta

bude kofar ta xo ta wuce gida kar su balla

su kasheta, ita dae bata ce komai sae kukan

da take yi a hankali, shi ko Aliyu na tsaye sae

kallon kofar yake yana girgixa kai, sun kai

kusan minti goma a dakin suna abu daya

daga bisanni suka bar dakin Hajiya nacewa

“ae yau da ta kwana gidan nn gwara gidan

ya babbake, bari muje mu samo kafinta ya

cire kofar kawae, shi kuma Aliyu don tsabar

wlknci ficewa yyi ya bar gidan ga yar iska ta

xo” Safeena tace “ni wllh Hajiya tsoro ma

Aliyun nn yake bani,” yana ji sun fita daga

gidan gaba daya ya juya yana kallon

Inteesar da ta xama kmr wata marainiya ya

daga hannu xae xabga mata mari ta fasa

ihu sae kuma ya fasa, ya fixgota yana mata

mugun kallo yace “daga yau kika sake bara

min wnn shegen bakin naki kmr na xaki a

gidan nn sae na cire maki hakora wawiya

kawae,” yana kaiwa nn ya bude kofar ya fice

ya bar ta nn durkushe tana kuka, direct gun

mai gadi ya nufa yace “kar ka bude ma

kowa gate ya shigo gidan nn, snn kar ka

bari ta ciki ta fita” mai gadi yace “to yallabae,

snn ya shiga motarsa ya bar gidan shima,

hka Inteesar ta yini tana kuka ranar gashi

mai gadi yaki barin ta fita, tsoranta daya kar

su Hajiya su dawo, cikin ikon Allah kuwa

bata ga sun dawo ba, har ta kwanta ranar

Aliyu bae dawo gidan ba. Yau tana xaune ita

kadae abun duniya ya isheta rabonta da

Aliyu tun ranar da Hajiya ta xo gidan aka yi

wnn draman gashi yau kusan kwana uku,

budewar kofar dakinta yasa ta mike a

raxane don ynxu ba karamin tsoron gidan

take ba, Zainab ce ta karaso tana kallon

Inteesar tace “wae dama ashe aure Aliyu

xae yi Inteesar,” jikin Inteesar yyi sanyi kmr

lkcn ta fara jin xancen, tayi shiru bata ce

komai ba, ganin Zainab ma tayi shiru yasa

tace “wa ya gaya maki,” Zainab tace “yau

Abba ke gaya ma Inna wae ashe ma saura

sati daya, tun safe inna ke kuka tana tsine

tsine a gidan wae xamanta ya xo karshe a

gidan,” Inteesar ta xauna gefen gado bata

sake cewa komai ba, Zainab tace “in ni ce ke

Inteesar wlh baxan xauna gidan nn ba,

infact na gama auren ma gaba daya, duka

duka watanku nawa da auren ko three

month fa bae cika ba,” budewar kofar dakin

yasa suka juya da sauri suna kallon waye,

Aliyu ne ya shigo dakin yana ma Zainab

wani irin kallo, nn da nn hanjin cikinta ya

kada.

.

Zainab ta dauki mayafinta gabanta na

faduwa ta kalli Inteesar tace “na tafi

inteesar, inna tace na xo nace maki ki hada

kayanki tana nn xuwa,” tana kai wa nn ta

juya ta dake tana kallonsa tace “ina yini

yaya,” bae tanka mata ba sae dae har lkcn

kallonta yake, ta bi ta gefensa xata wuce ya

cakumota ya watsa mata mari cikin tsawa

yace “daga yau, na sake ganin shegun

kafafunki cikin gidana wllh sae na ji maki,”

kuka ta fashe da tace “ni me nayi maka xaka

mareni hka wlh sae na gaya ka da Abba,”

wani marin ya kai mata snn ya fixgota ya

shiga janta har suka fita daga gidan, ita dae

Inteesar bata ce komai ba sae kifa kanta da

tayi kan gado tana kukan da bata san

dalilinsa ba, suna isa gate Aliyu yace

mamaigadi “kar ka sake barin yarinyar nn ta

shigo gidan nn,” mai gadi yace “to yallabae,”

snn ya jefar da ita waje ya rufe gate din ya

koma cikin gida. Washegarin ranar da

daddare Inteesar na gaban madubi ta fito

daga wanka knn tana shafe shafenta gaban

madubi wayarsa dakegunta yyi ring ta duba

ta gane nmbrsa ce dayan, ta daga yace “ina

jiranki downstairs,” da kmraxa ta je ba sae

kuma ta dauki Hijab dinta har kasa ta sa snn

ta sauko downstairs yana xaune remote a

hannunsa, yana daura idonsa kanta ya daka

mata tsawa “ke daga yau kika sake sa irin

wa innan hijaban a gabana sae na ci ubanki

daga ke har hijabin, wawuya kawae get

out,” ganin bbu alamar wasa tattare da shi

ya sa ta koma sama ta sa kayan barcinta mai

dan mutunci don dama xani kadae ne

jikinta snn ta sa gashinta cikin net ta sauko

kasa fuskarta a daure, kallo daya yyi mata ya

dauke kansa yace “ga kayanki nn ki kwashe

su gabana,” ta tsura ma akwatinan da ya

nuna mata ido snn ta dake tace “na me,” ya

galla mata harara yace “na xubar wa, c’mon

kin xo kin kwashe su gabana ko sai na bata

maki rae” ta girgixa kai tana kkrin mayar da

hawayenta tace “na yafe bana so, ka kara

mata a nata,” tana fadin hka ta juya da sauri

ta koma sama, ya bi ta da kallo, kan gado ta

fada ta fashe da kukan takaici tana data

sanin kin bin Zainab da tayi ranan, don dae

ko hauka yake baxae je yace xae daukota

ba, Aliyu ya cuceta ya walakantata bakin

cikin ta daya ynxu ya raba ta da budurcinta,

hka ta kwana ranar tana abu daya.

Washegari da safe ya shigo dakin yana

kallonta bbu yabo bbu fallasa yace “ki shirya

anjima xa a raka ki registration na Jamb,”

yana kai wa nn ya juya xae fita ta mike da

sauri tace “bbu inda xa ni wllh,” ya juya yana

mata wani mugun kallo yace “to sae me, me

xa a fasa mutuwan ko hisabi, kar Allah yasa

kije din jaka kawae” ta fashe da kuka tace

“ni a jaka bace wllh, ka jira jaka na nn

shigowa nnba da ddewa ba,” ya karaso

cikin dakin ya kwashe ta da mari ta fasa ihu

tana kiran Abbatace “Allah ya isana ban yafe

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button