HAUSA NOVELINTEESAR 3

INTEESAR 3

kuma mai son ganin ya’yansu, inna ta gama

ta mike ta koma kan gado tace “bari na dan

runtsa kafin nn kin gama hada kayanki,”

Inteesar dae bata ce mata komai ba har ta

fara bacci, ta kalli agogo ta ga biyar ya gota

ta mike a sanyaye ta shiga kitchen tana

tunanin abinda inna ta gama gaya mata

ynxu, to ynxu knn hada kayan nata xatayi

gaba daya su koma gida, jikinta ba kwari ta

shiga girka mata tuwan shinkafa da miyar

vegetable don tana da kayan girkin gaba

daya a deep Freexer, sae kusan Maghrib ta

gama komai snn ta koma daki tayi wanka

tayi alwala ta fito ta tada inna tayi sllh, karfe

bakwae da rabi ta shigo ma da inna abinci

inna tace “uban wa yace kiyi girki mu da

xamu bar gidan ynxu, kin gama hada kayan

naki” ta hade rae tace “to inna ki ci abinci

dae tukunna mana,” inna ta sauko tace

“Atoh don xaman ki ya xo karshe a gidan nn

yyi ta xama da amaryar tasa, wae in

tambayeki wnn me sa kayan ‘yar bbyn mai

kaman xabiyar nn ce xae auro,” Inteesar ta

gyada mata kai kawae, inna tayi kwafa tace

“xasu ci ubansu,” snn ta fara kai loman

tuwo, a tare suka gama cin abincin da inna

ta kwashi kwanukan ta kai kitchen ta shiga

wanke wanke ta gama ta fito knn Aliyu ya

shigo gidan, suna hada ido ta dauke kanta

da sauri tayi hanyar stairs yana yatsina

fuska yace “wa yace kiyi girki da kifi a gidan

nn, kinga ina son jin warin kifi?” tayi masa

wani mugun kallo ta haura sama ta bar sa

nn tsaye, ko da ta koma ta tarar inna na

shafa’i da wutr, ta shiga bayi ta wanke baki

snn ta fito ta xauna gaban madubi tayi

shafe shafenta ta saka kayan barcinta ta

kwanta don tayi isha, inna na idarwa tace

“to ynxu dae tunda dare yyi, sae mu bari

gobe da sassafe mu bar gidan nn, shi kuma

wnn yaro dama baya dawowa gida ne naji

shiru har ynxu, ko dama ke daya ke rayuwa

cikin gidan,” Inteesar bata tanka ta ba tana

ta game da wayar Aliyu, inna ta tabe baki

tace “to Allah shi kyauta, ynxu dae kije ki

hado min tea don idan ban sha ba bana jin

ddi” Inteesar tace “kai inna duk tuwon da

kika ci,” inna tace “naga dae ba ke ke

siyowa ba jikana ke siyowa,” inteesar ta

harareta ta mike tayi hanyar fita xata je

hado mata tean, tana bude kofar ta kusan

cin karo da Aliyu dake labe jikin kofar, shi

ma xuwansa knn, suka xaro ido a tare xata

fasa ihu don ba karamin tsorata tayi ba

kuma bata yi xaton ganinsa gurin ba yyi

saurin fixgota ya rufe kofar

.

.

Inteesar ta turasa xata koma cikin dakin ya

rikota da sauri ya toshe bakinta ya ja ta

suka shiga bedroom dinsa ya tura kofan ya

jingina jikin kofar yana mata wani irin kallo,

tace “meye hka ni ka bude min kofa na fita,”

yace “hakkina nake so ki bani yau,” ta xaro

ido gabanta na faduwa tace “meye

hakkinka kuma,” yace “bari na nuna maki,

yyi kanta ta koma baya da sauri tana cewa

“wllh xan maka ihu idan baka bude min

kofa ba,” a tsorace tayi maganar ya galla

mata harara yace “kiyi mana,” ta girgixa

masa kai kamr xata yi kuka tace “don Allah

kayi hkuri tea fa xanje na hada ma inna,”yyi

murmushi yana kare mata kallo, rigar bacci

ne sky blue mara nauyi iya gwiwa a jikinta

mai hannun singlet, ta saka gashinta cikin

net, ya lumshe ido yace “bani hakkina tukun

sae kije ki hada mata kitchen din gaba daya

ma,” xata yi magana ya daga ta sama kamr

wata yar bby sae kan gado, ba karamin

tsorata tayi ba cikin muryar kuka tace “ya

Aliyu don Allah ka bari ni ban san me kke

nufi ba,” ya cire jallabiyar jikinsa yana

kallonta ya ajiye yace “xan gwada maki

abinda nake nufi,” xata sauko daga kan

gadon ya danneta tace “wayyo na shiga

uku,” kissin dinta ya shiga yi yana rungume

da ita, duk ta gigice ta shiga turasa amma

yaki sakinta ya shiga romance dinta, kuka

ssae ta shiga yi ganin abun nasa ba na

wasa bne, suka ji inna ta bude kofar dakin

Inteesar din ta fito tana cewa “yau naga

rayuwa daga xuwa a hado min tea shiru

har ynxu,” inna ta rike haba tace “lau ko dae

shafe shafen nn da naga tana yi daxu gun

mijinta xata” sae kuma ta fita ta samu mai

gadi tana kallonsa tace “kai mara mutunci

mai gidan ya dawo ne,” da kmr baxae kulata

ba sae kuma yace “ehh” tace “amma

yarinyar nn anyi yar bnxa gun mijinta ta tafi

ta barni,” ta koma ciki ta hada tean da kanta

ta koma daki tace “ikon Allah, amma wnn

anyi munafuka” Inteesar na jindawowanta

cikin kuka tace “kayi ma Allah ka kyaleni na

kai mata abinda ta aikeni,” Aliyu bae ma san

tana yi ba lkci daya yanayinsa ya canxa ya

xaman mata kmr wani xautattce, duk ita ma

ya bi ya kashe mata jiki ganin ya soma

rabata da kayanta yasa ta kankamesa jikinta

na rawa tace “don Allah ka bari ya Aliyu ka

tausaya min wllh tsoro nake ji,” ya girgixa

kai da kyar yace “plss fateema ni ma ki

tausaya min,” cikin kuka tace “wllh baxan

iya ba,” murya can kasa yace “don Allah fa

nace maki,” ta shiga turasa jikinta na rawa

tana kuka tace “wayyoo tsoro nake ji don

Allah kajitausayina wllh bna so,” ya fada

gefentayana mayar da numfashi, ganin tana

nemansauka daga kan gadon yasa ya

fixgota ya rungumeta, cikin shessheka tace

“don Allah kaji tausayina ka bari,” da kyar

yace “bbuabinda xan maki,” duk da hkn

bata kwantar da hankalinta ba sae kuka

take, shi dae yana rungume da ita idonsa a

lumshe, hkn yasa tayi shiru sae ajiyar

xuciyar da take,suna nn a hka har bacci ya

dauketa, ya kwantar da ita ya lulluba mata

bargo ya koma dayan side din jikinsa a

mace ya kwanta, hka ya kwanta ranan a

wahale da ciwon ciki, ita ko tana ta bacci

abunta, cancikin dare ganin bacci ya

gagaresa yasa ya mike ya koma falo ya sami

lime ya sha ya kwanta, da asuba ruwan

sanyi gora guda ya tashe sa

.

Aliyu ya mike xaune

da sauri yana kallon inna a fusace yace

“meye hka,” tace “so nake kasan naxo

gidanka,” yyi tsaki ya mike tsaye yyi hanyar

stairs ya bar ta nn tsaye tana dariya, yana

shiga dakinsa ya tarda Inteesar ta fito daga

wanka knn, ya kalli agogo yaga biyar saura

minti goma, ta kasa karasowa cikin dakin

dan towel dinsa ne jikinta, bata so ya shigo

ya tarda ita a dakin ba kuma wae nn ita

dubara xata ma inna kawae sae dae ta farka

ta ganta kwance dakin, bae sake kallonta ba

ya shige bathroom, ko me ya tuna sae kuma

ya fito da sauri ita ko har ta isa kan gado ta

sa hannu xata dauki rigar baccinta ta

sakasae ta koma dakinta, ya karasa kusa da

gadon shima ya daura hannu kan rigar

baccin yana kallonta, ta cire hannunta ta

mike tsaye ya dauki rigar da net dinta yyi

hanyar bathroom da shi ya bude washin

machine ya jefasu ciki snn ya rufe kofar

bayin, duk tana kallon abinda yake yi taji

kmr ta fasa ihu, tasan iskanci kawae yake

son mata, ta kalli towel din jikinta ynxu haka

xata fita, ita gashinta dake jike ma yafi

damunta, Allah dae yasa inna bata tashi ba,

ganin kmr tana bata lkcn ta kar inna ta tashi

yasa ta fita da sauri ta bude kofar dakinta a

hankali ta shiga, xaune ta tarda inna kan

darduma da casbi a hannu ta saka Tv a

gaba ko ya aka yi ta kunna oho, inteesar taji

kmr ta nutse don kunya inna ta kalleta ta

tabe baki tace “ban san baki da kunya ba

Inteesar sae yau, idan ba rashin kunya ba

kina ganina a gida ki tafi turakar mijinki ki

kwana daga cewa ki kawo min tea, da kika

tashi dawowa kuma sae ki dawo mun

daure da tawul,” Inteesar ta galla mata

harara tace “ku ji min tsohuwar nn me xan

maki idan ban tafi gurin mijina ba to,” inna

ta bude baki, Inteesar tayi dariya ta dauki

xani ta cire towel din jikinta ta daura, inna

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button